KyalKyalin Kauna 91
Koda Baba yakai headquater mutanen daya gani yafi na gidansu sau duba wato people came out ne for Maheer ana ihu free Maheer, justice for Maheer, shame on Nigerian government case din yadawo babba sosai, ana gano Baba wurgamai paper takardu ruwan gora pure water akahauyi a mota da kyar yan sanda suka samo ya iya shiga cikin headquarer da motanshi yana sauka yawuce side na IG, yana kaiwa secretary yace "ance kashiga" bude kofa Baba yayi yashiga Hajiya yagani akasan office din zaune jikinta narawa sosai ga Obama, dawasu yan sanda dakuma wasu mutane guda biyu sanye da suit kallo daya yama Hajiya yaganeta zaiyi magana Hajiya tace "kai CP nine na kwashe yaranka? Dani kayi magana awaya dazaku sa awani kamoni me ruwana a case dinku?" Wani kalan murmushi IG yace "is like bakisan matsalan dakike ciki bane u are doomed, we don't even need confession naki, kinga mazan han biyu"? Yanuna masu suit dake kallonta dasauri Hajiya takallesu jikinta narawa IG yace "government officials ne ga file dasuka kawo yanzu zanma bude" yadaga wani file yanuna ma Hajiya yabude, gabaki daya information na Maman Maheer ne datana prison, da mahaifinshi, dashi kanshi hoton Maheer din da aka haifeshi a prison yasauke ijiyan zuciya kawai yabama Baba file don dasauri Baba yakarba yaduba jikinshi yawani kara sanyi is true komi abinda Maheer yafadi yabawa Obama shima yakarba, IG yakalli Hajiya dake zare idanu yace "kin dauki yaro dabaida kowa kin lalata rayuwanshi" dasauri Hajiya tace "yoo ai shiya yarda yabini ban tursasashi ba, kuma ma daya girma inda tursashi nayi maisa bai tafi ba, kuma shine Pablo Escobar baniba"? murmushi IG yayi yace "okay naji shine, a ina yasami kudi yafara sana'an? yayen shi sun mutu a hannun makaho da sick wive yataso tell me a ina yasami kudin"? Faduwa gaban Hajiya yayi tazaro idanu takasa bada amsa, IG yace "you are a fool kuma kin dauka mu irinki ne, yaron nan yabada komi naki, all accounts naki yanzu haka anyi freezing nasu ana tattara statement din, idan you will keep denying it ne ba matsala zakiji komi akotu" salati Hajiya tayi ganin da gaske suke sunsan komi zuciyanta kaman zai balle, saikuma ta kalli IG tace "zan iya magana dakai kai kadai yallabai"? IG na kallonta yace "duka nan yarana ne har wayan nan government officials din nan so yi maganan ki" dan ijiyan zuciya Hajiya tayi feeling kaman she can buy them with her money, ta mike tana kakkabe jiki tadanji kwarin guiwa takalli IG cikin siyasa tadauka Maheer ne tace "eh naji nine me business din, nine nasa yaron amman inhar zaku iya rufamin asiri maganan nan ta tsaya anan tsakanin mu nida ku I promise zan gyara rayuwnaku I am sooo rich da bansan
iya yawan kudi naba wih, inada trillions of naira inada billions na dollars, millions na pounds, konawa kukeso ko awani currency ne zan baku, i will make u guys so rich kudin da har kumutu aikin nan naku ma police bazai baku shiba, ni bama sai kunyi wani abu babba ba kawai ku sakeni da yarona Maheer, papers dinmu da komi is ready zan tafi dashi mubar kasan gabaki daya nida nigeria har abada, zaku iya cewa I escape shima he escape dan bazan iya rayuwa babu Maheer dina ba, aurena nakeso yayi" "Allah yaraba surukina da guban mace irinki" Baba yafadi kaman zai hankadata, takalli Baba atsorace ganin wannan CP mutumin yafita iya hauka, Baba yace "Allah ya wulakanta rayuwanki yasaka ma yaron nan dan kin cutarda Maheer, Allah ya isan mishi, hawayen dayayi, bakin cikin dayaji aranshi, azaban dayasha Allah ya bakisu ninkin baninki la'ananniya kawai" zatai magana Baba yace "wlh zan miki shegen duka a office din nan kikace fim" babu wanda yayi gigin hana Baba, jikin Hajiya yahau rawa ganin yanda Baba keda fushi ashe mahaukaci ne CP, cikin ihu Baba yace "kewace irin shaidaniyar mata ne zaki kama yaro dan shekara 8 kina amfani dashi haaaa"? Cikin tsantsan damuwa da tsoro Hajiya tace "soyayya batafi karfin kowa ba wh sonshi nake kuma yaron dudda karami ne alokacin yanada babban gina... tau Baba yadauketa da mari saida tajuya tai rolling takai gaban Obama shima baiyi wata wataba yadaura mata takara spinning down to side din Baba yamika hannu yace "bani belt dinka Obama"? Dan dan Baba yabaci ganin matan tantiriyan yar iska ce, wato in everything ma batai regretting raping yaron ba hartana wani babban..... Wato jama'a Idan dan sanda nason yayi mugunta fa sun iya dama irin muguntan nan naboye suka fiso yisu yisu, Baba ya masifan zane Hajiya da belt kaman diyarshi yake duka dan saida ya katsa belt din babu wanda yahana Baba, IG yace "Obama kiramini officer Amaka acimini bura'uban ta su karbi confession nata by force gobe awurgata kotu daganan to prison" ficewa Obama yayi yadawo da officer Amaka wata katuwar yan sanda ce fuskanta kaman na boss yanuna mata Hajiya dake kuka awukance akasa yace "tafi da ita office tabaki confession sannan NO M" IG na nufin No Mercy sarama IG tayi taja Hajiya awulakance dake kuka sosai bamata iya tafiya da kyau danji yake kaman Baba ya yayyaga mata fatan jiki da belt, aka fice da ita, wato idan Allah yatashi kamanazzalumi baya ragamai is as if Allah yadaura ma kowa tsanan Hajiya sabida abinda tama Maheer babu wani Mai tausayinta azaban dasu Amaka suka ganamata saida Hajiya ta gwammace da bata taba zuwa duniyan nan ba......... Maheer na zaune adakinshi wuraren 6 na yamma kanshi na ciwo sosai yakasa cin komi tun jiya Prison Warden yazo jikinshi har rawa yake yashigo dakin yace "Pablo ashe kai babban mutum ne the whole president na Nigeria yaturo a daukeka za'a tafi dakai presidential villa ne yanzu haka, please say good things about me please" wani shegen dan iskan kallo Maheer yamai yawuce yafice batare daya amsashi ba dan halinshi na rashin magana yadawo mai sabo fil. Wani lafilyayyen arnen mota aka shigar da Mahee sai government house suna ZUWA wani daki aka kaishi ake kawomai kaya suit masu bala'in tsada cikeda respect akace kanada 1hr kayi wanka ka chanza kaya Mr President zai gana dakai aka wuce aka fita, dakin Maheer yabida kallo kafin yawuce bayi almost 30mins yayi yana wanka all he needs right noW is matarshi he just wants Yasmeen ko kadan baida natsuwa kawai so yake yasami natsuwa da ita ko yajishi daidai fitowa yayi ya shirya tsaf yayi wani kalan kyau dudda yarame but he's still looking good kyanshi ya fito sosai sak Maheer dinshi, shigowa SA yayi to Mr President yabama Maheer hannu ya amsa yaces hall we"gyadamai kai maheer yayi suka fito zuwa wani babban office na shugaban kasa da president da manya manyan top officials harda representative na UN suke awajen ga NTA people suna broadcasting event din live, duk mikewa tsaye akayi ganin Maheer ya shigo everyone a offfce din yaau clapping for Maheer dan murmushi yayi yacigaba da tafiya har zuwa wajen Mr president yabashi hannu suka gaisa sannan yazauna kujeran dake next to mr president wanda shi aka ijiyema ita,dogon magana akayi da maheer shugaban kasa yace Nigeria nabaka hakuri bisa laifin da aka maka, sannan gwamnati na zatai compensating naka ta hanyar awarding naka million daya daya na tsawon shekarun da kayi aduniya dan technically kai yaron gwamnati ne, gwamnati tabaka naira miliyan talatin da biyu Mr Maheer" tafi akahauyi office din, shugaban kasa yace "gwamnati takara baka babban gida na kanka dazaka zauna da iyalinka shugaban kasa yace "akarshe kuma gwamnati ta yafe Maka duka laifukan ka sannan inamai tabbatar ma da nigerians cewa matar data cutar da Maheer zata. fuskanci hukuncinta yanzu haka an kamata tana tareda yan sanda, kasarmu kasace na kwarai Mai baiwa kowa hakkin su dan haka muna kiraga kowa da kowa da akwantar da hankali peace should rain" tafi akahauyi aka bama Maheer papers yayi signing na komi da aka bashi sannan aka tashi ana tafi anan live din yakare, sai gaisawa ake da Maheer kowa nason Ya tsaya yayı hoto dashi Senator yazo ya tsaya gefen maheer suna hoto cikin whispering yace "hope sunana bazai fito aharkan nan ba" batare da maheer yanuna kaman yanamai magana ba yace "remember cash payment nakarba awajen ka u are safe, ur name baya database námu but nabar business din yanzu saidai ka nemi supplier awani wajen' saidai nan suka sama hoto yawuce sai wajen karfe dayan dare aka gama komi still government car yamaida maheer har gida.yasmeen na kwance kan gado duk ta kalli live da akeyi da Maheer dan dakin datake ta TV hakama Ammi duk tare suke kallo, jiyan zuciya tasauke har kasan ranta taji dadi shikenan yanzu maheer dinta is a free Man, yanzu ita yaya zatayi? Bama tasan menene faith nata ba? Kayanta duka Baba ya kwaso, yace zai rabasu gashi Baba baice komiba yanzu idan Maheer ya aiki mata da saki ina zatasa kanta?? Ta tambayi kanta saikuma zuciyanta yahau tashi sai amai Ammi tazo ta mana taimaka mata. Motansu na parking dawani irin qudu Hamad yazo ya rungume Maheer yace "Alhamdulillah, Alhamdulillah, bantaba Sanin maheer ina matukar frin ciki" zaka fito yanzu ba, Alhamdulillah murmushi Maheer yayi yadan tureshi yakalli Malah yabashi hannu sukai side hug yace "welcome sir" Ahmad hannu yabama Maheer suka gaisa yace welcome Maheer" takardun da papers da aka bashi daga villa yabama Ahmad daidai nan Baba uca AM yace "wat bazaku bar mini yaro yashigo ciki ba" dan murmushi Maheer yayi yawuce wajen Baba suna biyeda shi rungumeshi sosai Baba yayi suka shiga ciki suka zazzauna Baba yamanna mai peck agoshi yace kunga lamarin ubangiji ko?I'dan ba Allah ba madaukakin sarki .waya isa waya keda dabaran wanke maheer yafitar dashi kunya sannan yabashi wannan dubbannin masoyan dare daya"?kowa jinjina kai yayi adakin, Baba yace "Allah kenan baya bari nagari ya cutu batare da yabimai hakki ba Alhamdulillah mun godema Allah" Hamad yace Maheer wai how come Adamu of all people yazo yabada evidence yazama witness?" Ahmad, Maheer yakalla. alamun yabasu amsa Ahmad yace Hamad kanninka kwaro re, he played Adamu in his own game" Ahmad yadanyi shiru yace "tun kafin auren Maheer da Yasmeen ya lura ana binsu yakira squad nashi akarmai bincike wanda ke binsu yagano yaron yagano Adamu ne ya aika yaron, yayi tracking everything akan yaron down to Adamu dake hotel tareda Hajiya duk yasan wannan Ahmad yay murmushi yace "Maheer yasan Adamu just wants money, he wants to rule empire sabida kudin dake ciki bawai dan he care about Hajiya ba ko kudinta ba so ya aikani Wajen Adamu yace naje na sanar dashi zai bada every detail na kampanin nan, dan one mistake dasukayi shine tonamai asiri dasukayi aka kawoshi prison batare da sunyi tunani if he's going down bashi kadaí zai tafi ba harda hajiya da empire da komi dan babu wani details na organization din nan dabai sani ba" Ahmad yayi dan dariya ya Maheer yacemin nacemai yasan kudi da yakeso inhar zai bashi evidence na Hajiya tafadi komi datamai da bakinshi he promise Hajiya kadai zai bada bandashi sannan zai bama Adamu kudaden kampanin to abinda yafaru kenan cikeda mathaki Hamad ke kallon Maheer yace "to yanzu naga an kama hajiya anyi freezing all accounts din empire da komi anyi seizing all assets nata to wani kudi zaka bama Adamu"? Dariya Malah yayi yace "Mr Hamad kaga all clients namu inhar ta bangaren Maheer sukazo cash payment yake amsa a hannunsu, yanzu.kaga koda akai freezing accounts dinta police kan only trace clients din hajiya bana Maheer ba, clients din Maheer are fully protected ranan dayabar business din yasa Taura musu Sako yabar business din yabasu contact nawani Spanish guy dinshi dazasu iya dinga saya awajenshi, ya goge duk wani abu nasu, sannan kudaden da ake biyanmu in cash awani rami muke binnewa ranan ma anan naje nadebo wasu kudi nakaima prison warden nasu, Oga ragowan kudin kakeson bama Adamu?" Gyadamai kai Maheer yayi alamun eh, kowa yakalli Maheer Baba yace to Alhamdulillah baka babu sana'an nan kudaden nan naji dadi yanda baka bukatansu ba tatatara Abama Adamun shi yasani, yanzu abinda nakeson namaka magana akai shine matarka Fateema yaushe-zamu shirya muje mubasu hakuri adawo da ita komi yawuce? Dan lumshe idanu Maheer yayi yabude ahankali yace "Baba bazamuje ko'ina ba, nariga nabamna mahaifinta hakuri, and I've served my punishment, the remaining decision nasu ne" dasauri Hamad yace "good maheer good! Wlh I suppot you dari bisa dari, yanzu sune zasuzo subamu hakuri, rashin mutuncin da CP yamana hardakai Baba yamawa yazo yabamu hakuri inba hakaba shiya auri diyar tashi wlh bazamu je ba koba hakaba Malah da Ahmnad" atare sukace "kwarai kuwa" tó some extend Baba ya yarda dasu. amman kuma yasan yanda Maheer keson yarinya ko yanzu ma dauriya kawai yake, Ahmad yace Maheer zaka bude social media accounts ka godema dubbanin mutanen dasuka fito sukai fada on your behalf and claim your go fund me account dan yatsine fuska Maheer yayi yace Hamad open it for me" dasauri Hanad yaciro iphone din maheer dake aljihun shikuma Maheer yawuce sama. suna budemai IG, tiktok, Twitter, da facebook before one hour anyi verifying nashi adukansu, zokaga followers from countries daban daban, Hamad yatura wani hoton maheer mai kyau yasaka suit yayi mahaukacin kyau daga wayanshi to wayan Maheer yayi posting hade da lafiyayen caption na godema jama'a Wallahi within 1hr about 200,000 comments akan post nashi hamad yace "wih kanina yazama celebrity Innalillahi": saikuma ga different brands suna aiko messege sunaso suyi collaborating dashi Ahmad yace "sani under management nashi suyi contacting nawa zokaga dadi anan falo suka zauna suna replying different message na mutane, kafin hamad yabarma Ahmad da Malah wayan yatashi yatafi sama. Ahankali Hamad yabude kofar dakinshi, kwance yaga Maheer akan gado ya chanza kaya zuwa pj ba bacci yakeba yadaura hannunshi saman cikinshi kallo daya yama Hamad asauke kanshi maida kofan Hamad yayi yarufe yakaraso cikin dakin ahankali yazauna akasa gaban gadon yakalli Maheer dake kallonshi murya chan kasa Hamad yace "Alah ya wanke ka Maheer, babu any laifi ko fargaban wani abu akanka allah yasa an kama Matar data cutar dakai, Allah yabaka millions of people, fans daga different places na duniyan nan, within blink na eye kazama babban abu da the whole duniya are looking in a good and loving way but you are not happy Maheer, why?" shiru Maheer yayi kafin ya yunkura ahankali zai juyama Hamad baya Hamad yarikeshi yace "Maheer please kada ka koma gidan jiya? Now is not time to be depress again kariga kawuce stage din nan, come" Hamad yayi maganan yana tashi daga kasa yazauna bakin kan gadon tareda dago Maheer yadaura fuskanshi kan kafadarshi cikeda tsantsan so Hamad yace is it Fateema?" Gyadamai kai Maheer yayi ahankali tareda fuzar da iska,murmushi hamad yayi yace "it's not her fault kasani ko lumshe idanu Maheer yayi yabude su ahankali murya chan kasa yace "i know!" Cikin wata kalan murya dakeda rauni sosai yace "ni da Fateema Munna juna alkawari bazamu taba rabuwa da juna ma no matter what, no matter wat" maheer yasakeyin shiru muryanshi narawa sosai yace "nasan anyı pressuring nata agida but what pains me is bataji tausayina ba, batamin explaining komiba, bata gayamin meke faruwa ba, all she wants Was kawai arabamu nasaketa tahuta tagaii da alkawari bazamu taba rabuwa da juna ma no matter what, no matter wat" Maheer yasakeyin shiru muryanshi narawa sosai yace "nasan anyı pressuring nata agida but what pains me is bataji tausayina ba, batamin explaining komiba, bata gayamin meke faruwa ba, all she wants Was kawai arabamu nasaketa tahuta tagaii da matsalolin datake shiga sabida ni, takalleni as wanda yazo ya tarwatsa gidansu, i told her inada plan zan fito daga prison I will set everything right bazata iya jirana ba koda kadan ne tagani? koda na tarwatsa gidansu tunda náce I will set everything right bazata tsaya taga iya gudun ruwana ba? Hamad I was crying ranan I was sO00 scared of losing her, I was traumatized Dan bantaba sanin zatamin hakaba ko something like this zai iya tasowa daga gareta ba, what happened just made me realize nan gaba wani abu zai iya faruwa idan pressure yamata yawa cemin zatayi na kara sakinta dasauri Hamad ya Girgixamai kai yace "bahaka bane, karkai tunanin haka, nasan Fateema komi datayi Mahaifinta ne yatasa ta agaba trust me" anatse Maheer yace taga ina sonta she took my love for her for granted, bata damu da wani abu yasameni ba, bata damu daya zanyi rayuwa babu itaba, batasan value soyayayna gareta ba nor does she know the worth and zan nuna mata l can live happily ko babu ita' dan murmushi Hamad yayi yace are you sure? Cus u don't look happy in my eyes" yadanyi dan dariya tureshi Maheer yayi yace fita daga dakin nan tunda you don't wanna support me" cikeda so Hamad yace "kaima kasan I will always support u bakaga yanda nayi supporting naka a palour kan bazamu je gidansu ba listen wanan abin dakakeji fushin masoya ne this is officially first fushin daka tabayi da Yasmeen, so I support you make har know the value and worth na soyayyan ka, kasa taganę tai kuskure yanda nan gaba ba mahaifinta kadaiba ko duka duniya ne zasu taru akanta bazatai gigin maimaita mistake din nan ba kawo kunnenka kamaji wani abu Hamad yayimai whispering abu akunne dayasa Maheer yayi dan murmushi cikeda Son ya warware yasaki jiki Hamad yakama hannunshi yace zomuje kaga page dinka my celebrity brother binshi Maheer yayi [
Post a Comment for "KyalKyalin Kauna 91"