Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

KyalKyalin Kauna 93

8/19, 11:08 AM] SAFIYYA: Akunyace Maheer yakasa bama Baba hannu yadan duka murya chan kasa anatse yace "ina yini Baba" idanda zakaga yanda Yasmeen ke kallon Maheer zaka dauka hadiyeshi zatai da manyan idanunta, yamata wani kalan kyau looking charismatic, kawai saitaji tama raina kanta dan gayen yafi karfinta da karfin ajinta da class dinta far far, irin Maheer ne mazan nan dake dating celebrities da yaran shuwagabannin kasa he's super hot wlh. Baba dakanshi yakai hannuwanshi yakama hannun Maheer yana kallon fuskanta sai yama rasa mezaice saikuma gently yayi cupping fuskan Maheer da duka hannayenshi biyu yace "look at me Maheer" ahankali Maheer yakalli Baba babu abinda yake gani a idanuns banda nadama da danasani, jaaaa idanun Baba sukayi kaman zaiyi kuka baki yabude zaiyi magana dasauri Maheer ya girgixamai kai yace "Baba ka isa ka hukuntani ni me laifi ne" daidai nan hawaye yafito daga idanun Baba yakali duka yan dakin kafin yamaida idanunshi kan Maheer yace "Wih wlh wlh balain kunyanka nakeji Maheer, balain kunyan ka nakeji, dan girman Allah kayafem..." Dasauri Maheer yace "Baba please komi yawuce karka rokeni komi, kai Baba nane why will you apologize dan ka hukunta ni" gently Baba yarungume Maheer kowa na dakin yayi murmushi sun dade ahaka sannan yasaki Maheer yakalli su Baba da Hamad duk yarokesu gafara kafin yakama hannun Yasmeen yadagata yasa acikin na Maheer yace "ga matar ka nan Allah ubangiji ya Albarkaci aurenku, Allah yasauketa Ipy ahankali Maheer yace "Ameen" Baba yayi murmushi yace "to saida safen ku bari nakoma gida" sakin hannun Yasmeen Maheer yayi batare daya kalleta ba duk suka wuce dan raka Baba dan raka Baba aka barta ita kadai Maheer ko kallonta baiyiba, adakin wani irin taji tanaji ganin Baba nafita Maheer yawuce flat nashi Hamad ya kalleshi yana murmushi aranshi yace dan iska kaman dagaske duk fushin karyane yana jinta a dsame space dashi labari zai chanza, I can bet idan Maheer ya iya hakura da ita yau nazama chicken tadade zaune abakin gadon kusan awa daya da zamanta kawai taji ringing waya dan firgice tabude idanunta wani iphone tagani kan side drawer na bed din ahankali takai hannunta tadauka ganin screen din an rubuta Maheer yasa taji gabanta yafadi saikuma tadau daure tai picking takai kunnenta bayabo ba fallasa taji muryanshi ciki ciki yace "kizo dakina ina nemanki" dip ya katse wayan, ciro wayan tayi daga kunne fushi Maheer yaje da ita? Baitaba mata magan hakaba, jiye wayan tayi kaman kwai yafashe mata aciki tafice daga dakin tawuce dakinshi ahankali tabude kofa tashiga dakin an chanza komi wuta akunne baya dakin amman taji karan ruwa alamun yana bayi kenan karasawa tayi tazauna bakin gado gabanta sai faduwa yake tun tana jiranshi daya fito abunku da mai ciki bacci yayi awon gaba da ita azaunen ta daura kanta akan filo Fitowa Maheer yayi daure da towel awaist nashi yakalleta ganin tayi bacci yasa yakarasa wajen ya tsaya yana kallonta shi kadai yasan yanda yayi farin cikin ganinta but bazai taba nuna mata ba dan he's angry with her, baimaso ya kwana da itaba but jikinshi bazai taba barinshi bane gabaki dayanshia hargitse yake saisa zai sami natsuwa da ita but hakan baya nufin sun shiryaba sauke idanunshi yayi saman cikinta murmushi kufcemai yayi daga baki murya chan kasa yace juyawa yayi yawuce closet turarukashi ya feffesa yafito da towel a waist yawuce yasauka kasa yakulle kofa yakashe duka wuta yahayo sama zuwa dakinshi maida kofa yayi yarufe yakashe wutan dakin yazare towel nashi ya daddy will feel you yanzun nan towel nashi ya yar, ahankali ya dagata ya shigarda ita cikin gadon da kyau tass yacire mata lafayan data saka, bacci mai nauyi ke take kwanan nan shi kanshi saida yayi mamaki dan bacci ta baya nauyi haka yasan ciki yasa yayi mata nauyi haka. Jikinshi har wani tsuma yake ya bude kafafunta tareda kwanciya ajikinta dakeda dumi, cikeda mugunta dan soyake yasata kuka sosai yau yashige ta amman ba hanya su Ammi sun gyarata sosai, kwancewa kan Maheer yayi, zafin da Yasmeen taji ta bude idanu a hankali dakin duhu sai kamshin Maheer kan jikinta Asuba ta gari

Post a Comment for "KyalKyalin Kauna 93"