Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Ikraam 23

23..... Mami ta kalli Ikram tace "ae kin iya karatu ssae ko Ikram?" Ikram tace "eh mana, kije ki tambayi Ammina ma, amma fa ni baxan yi karatu ba a nn" principal din ta mike ta kama hannun Ikram tace ma Mami tana xuwa suka fita, ba a dau lkci ba Principal din ta shigo office din ta ci gaba da fadi ma mami ynda tsarin makarantar yake, Mami na duba list din textbooks din da ta bata wata teacher ta shigo da Ikram dake xumbure xumbure, principal din tace "is she qualify 2 b in basic six" teachern tace "not at ol, i wil advise dat she shuld...." da sauri Mami ta katse ta ta hanyar cewa "dnt wrry, dats nt a prblm 4now, plss let her b in class six, i wil get her a lesson teacher 2 make her catch up" principal din tace "but yhu knw they wil b writtin their common entrance next term" Mami tace "i knw Ma, just let her b in basic six plss nd i assure yhu dat she wil catch up with others vry soon" da kyar Mami ta samu ta lallaba principal din ta yrda aka bar Ikram a basic six din, nan take Mami ta biya kudin sch fee da sauran abubuwa gaba daya ya kama kusan dubu dari biyu, da yake tasan Makarantar mae tsada ce ssae kudi enuf ta fito da, ta ba principal hkuri kan baxata iya xuwa banki ba office xata ynxu don har ta rubuta mata teller taje ta biya, nan aka ba Ikram uniforms har uku da sport wears biyu, sae excercise books da text buks dinta daga bookshop din sch din, sae da Mami ta tabbatar bbu abinda ya rage komai ta siya ma Ikram don gobe tace masu xata fara xuwa, snn ta masu gdya ta kama hannun Ikram suka fita xuwa gun mota, Ikram tace "wnn Malamar tsoro take bani ni bana sonta naga tana da katuwar bulala, kuma ni ina tsoron shi" Mami tace "ae idan baki yi abun duka ba baxata doke ki ba Ikram, amma kina son Makarantar ko?" Ikram tace "A'a ni bna son makarantar, lilon Makarantar kawae nake so" Mami bata ce kmai ba ta bude mata mota ta shiga snn ita ma ta xaga ta shiga, ta ciro wayrta ta kira Mai gadi ko Jummai ta dawo, yace bata dawo ba, kasuwa ta shiga da Ikram tayi mata siyayya na takalman makaranta da jakunkuna da safa, snn ta karo mata kayan sawa ssae, suka kama hanyar gida don bata son xuwa office da ita. A bangaren Ammi kam ba karamin tashin hankali ta shiga ba da suka gano abinda Kawu na lado da Shatu suka yi, kuka ssae ta dinga yi kmr ranta xae fita, Abban ikram kam tagumi yyi yana kallon yayan nasa, Na lado yace "kun wani sa ni gaba daga mai kuka sae mai tagumi, ko ban isa da Rabi bane," Ammi kasa cewa komai tayi sae kuka take tana kallon Mai gidan nata, a sanyaye Abban Ikram yace "A'a ba wae baka isa da Ikram bane yaya, amma fa mutanen nn ba saninsu muka yi ba da inda suka kae Ikram, ynxu yaya bamu san halin da yarinyar nn ke ciki ba......" tsawa Na lado ya daka masa yace "ohh munafukar matar taka ce ta kitsa maka abinda xaka fada min ko, to sayar da Ikram nayi karewarta knn, kuma ku tashi ku ban waje" kuka ssae Ammi ta fashe da tace "wllh wllh Na lado ka fito min da ya ta kar in kai ka kara police station," Shatu ta leko tace "gidan yari xaki kaisa ba police station ba karewarta knn, yo idan bnda tsiya meye abun damuwa don mun raba ki da masifa, ke fa da kanki kinsha fadin da da ynda xaki yi da yarinyar nn da kin yi, to ynxu ga shi Allah ya kawo ynda xa ayi da ita, har ma xa a dinga baku kudi duk wata"

Post a Comment for "Ikraam 23"