Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Ikraam 26

~Ikraam~ By Khaleesat Haiydar 26.... Garden din gidan ya nufa da ita yana rike da hannunta, tace "lah ina ne nn?" yana kallnta yace "garden knn, fadi in ji" tace "garden" yyi murmshi yace "yauwa Ikram" kan carpet grass ya xauna snn ya xaunar da ita yana kallnta yace "me aka koya maki a sch yau Ikram" ta bata rae tace "nima ban sani ba, kuma ae baxn sake xuwa makarntar bama" yyi shiru yana kallnta snn yyi murmshi ya kwanta kan carpet grass din, ita ma ta kwanta tayi ruf da ciki a gefensa tce "ka kawo min wnn sweet din nn" ya juya yana kalln gashinta ya mike xaune ya cire ribbon din da Mami ta sama ta yace "waw kina da gashi mai kyau Ikram" ta xumburo baki tace "abnda ma ni aske shi xance Anty tayi min, idan tana taje min sae yyi ta min xafi" yyi murmushi yace "Mami xaki dinga ce mata ba Anty ba kinji Ikram"

Post a Comment for "Ikraam 26"