Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Ikraam 33

By Khaleesat Haiydar 33..... Mujaheed ya wara idonsa ya karaso gaban Ikram ya durkusa ya kamo hannunta yace "da gske pretty" tana washe hakora tace "ehh mana, Allah kayi kama da shi" ta shafa sajensa tace "shima yana da irin nn hka ma Yaya Khaleel amma ni bana son yaya Khaleel din nn sbda kullum...." kwace hannunta Mami tayi daga na Mujaheed da ke kallonta wit much interest, ta hade rae tace "bana son hka, maxa nemi square root dinka" Murmushi yyi ya mike har lkcn yana kallon Ikram yace "to Allah ya baki hkuri Mami amma ina kika samo yarinyar nn wllh she's so cute" ba tare da Mami ta kallesa ba tace 'ya ta ce" dariya yyi yana kallon Ikram yace "pretty ya sunanki?" Ikram tace "ni sunana Rabi'a amma Ammi da Abba da 'yan anguwarmu suna ce min Ikram, Ammi tace...." hararanta Mami tayi tace "rufe min bakin nn, ban hanaki surutu da wnda baki sani ba" Ikram tace "to ae naga yana kama da yayana ne, in gaya masa?" Mami ta rungumota bata ce mata komai ba tana duban agogo, Mujaheed yyi murmushi xae yi mgna sae ga Hajiya ta fito daga Kitchen tana kallonsa tace "Mujaheed ina sakon da na aike ka jiya" ya juya mata baya yace "mum na ba Aliyu" tace "Aliyu na aika ko kai" Mujaheed yace "ban samu xuwa bne shi ne na basa ya siyo maki" tace "to yyi maka kyau, ae da uwarka ce ta aike ka baxa ka ce mata baka sami xuwa ba, dan rainin hankli" tana kaiwa nn ta haura sama, murmushi yyi ya xauna yana kallon Mami yace "wae Momy kike jira Mami" dae dae nn Momyn ta shigo gidan, ba karamin farin ciki tayi ba ganin Mami, ta wuce sama da su xuwa bedroom dinta, sae kallon Ikram Matar take, bayan ta kawo masu ruwa da lemo da kayan ciye ciye take tambayar Mami inda ta samo Ikram, Mami tayi murmushi tace "sae dae munyi waya Hajiya," matar tace "to shknn, oga Khaleel fa yana nn ko ya koma?" Mami tace "aa yana nn, ni ban san irinsa ba sau biyu nake cewa yaxo nn sae yace min ya xo ashe baya xuwa daxu su Seeyama ke fada min" Saiham ce ta shigo dakin tace "lah Mami yaushe kika xo shine baki nemeni ba ko" Mami tayi dariya tace "ae na tambayeki aka ce kinje saloon" cikin girmamawa ta gaida Mami tana kallon Ikram da ta rungume hannunta ta tsuke baki ita nn fushi take bata gama gaya ma Mujaheed sunanta ba. Karfe shidda saura Mami tayi sallama da Momy tace xasu tafi, ta rakosu har compound suna hira, Mujaheed da ke tsaye balcony yace "Mami kawo in maki drivin din" ba musu ta mika masa makullin ya nufi motar yana yafito Ikram, da sauri ta bisa ya bude mata gaban motar ta shige shima ya shiga driver sit, snn ya juya yana kallonta yyi murmushi xae yi mgna ta riga sa, tace "dama Ammi tace min kawu na lado ne yace a samin Rabi'a sbda sunan....." Mami ce ta bude motar Ikram tayi shiru da sauri, Mami ta hade rae tace "me kike yi nn Ikram" Mujaheed da sae kallon Ikram yake yace "sunanta fa take gaya min Mami" cikin fada Mami ta fara mgna "ni fa bana son hka Mujaheed, bani makullin motata ka fita wnn ae wlknci ne kke min" da sauri yace "don Allah kiyi hkuri Mami ba fa ni na tambayeta ba wllh" cikin tsawa Mami tace mata "dawo nn" kmr xata yi kuka Mujaheed ya bude mata motar ta fita snn ta dawo baya ta shiga, Mami ma ta shiga, Mujaheed ya tada motar yana murmushi suka bar gidan. Har suka isa gida Ikram bata ce komai cikin motar ba tana rungume da hannayenta, yana gama parkin Mami ta kamo hannunta tana murmushi tace "yhu re sulkn ko dota" Ikram ta sunkuyar da kanta kmr xata yi kuka, Mujaheed dae sae kallonsu yake, Mami ta rungumeta tace "to yi hkuri dotana" fito da ita tayi daga cikin motar suka yi cikin gida, Mujaheed ya kulle motar ya bi bayansu. Kitchen Ikram ta nufa Mami tace "ina xaki" ba tare da ta juyo ba tace "ni ruwa xan sha" tana shiga kitchen din ta juya tayi facin din bango ta shiga rera kuka a hankali amma fa ba hawaye, sae faman murxa idon take, muryar Khaleel taji a kitchen din yce "ke" ta juya da sauri ta karasa kusa dashi kmr xata yi kuka tace "yaya Khaleel shi ne Mami tayi min masifa" sae kuma ta fashe da kukan tana kallnsa, juyawa yyi kmr baxae ce mata kmai ba sae kuma ya juyo yana kallnta yace "me kika yi?" hawaye na bin cheeks dinta tace "wae don wani mutumi ya tambayeni sunana na gaya masa duka" Ya xaro mata ido yace "kika ce masa sunanki Rabi'a Mama da baba da yan garinku na ce maki Ikram, kawu na lado ne yace a sa maki Rabi'a, ke bakya son kawu na lado....." cikin tsawa yace "ko ba hka ba?" ta marairaice tace "ehh amma bata bari na gama gaya masa ba ae tayi min masifa" ya dan duka yanda xae iya kallon fuskarta da kyau ya ce "to daga yau aka sake tambayarki sunanki kika tsaya bada lbrin kawu na lado sae na...." ba karamin tsorata tayi ba don daga hannu yyi kmr xae kwade ta tayi baya da sauri ta juya xata fice daga kitchen din da gudu, ya rikota, kuka ta fashe masa da ya daura yatsunsa biyu kan lebbenta yace "shhii" ba shiri tayi shiru, yace "kin ji me nace maki" Mujaheed ne ya shigo kitchen din yana kallon ikram ya karaso inda suke da sauri yace "pretty wa ya doke ki" ta fashe da kuka ta nuna masa Khaleel tace "gashi nn"

Post a Comment for "Ikraam 33"