Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Ikraam 63

By Khaleesat Haiydar 63...... Karfe daya Mami ta isa gidansu Aliyu, tana gama parkn ta shiga gidan, bata tar da kowa falon ba kai tsaye ta xarce xuwa dakin Momy, Momy na ta goge ita daya a daki, tayi mamakin ganin Mami da rana, Mami ta xauna kan gado ta cire mayafin jikinta suka gaisa, momy ta xauna kan kujera tace daga ina kike hka Hajiya, halan baki je office ba yau, Mami tace "ehh wllh yau ban je office ba" Mikewa Momy tayi ta bude fridge ta dauko mata lemo ta dire gabanta, Mami tace "xauna mgna xa muyi Hajiya" Momy ta xauna tana kallonta tace "in ji dae lfya Hajiya" Mami tace "lfyar knn, Mujaheed na gari ne?" Momy tace "ehh yana nn" Briefly Mami tayi ma Momy bayanin abinda ya faru, Momy ta saki baki tana kallonta da mmki, cike da damuwa Mami tace "to ynxu ni ban san ya xan yi ba Hajiya Fateema, kuma gobe xasu aurar da ita wae, shine nace bari na ga ko Mujaheed xae amince shi" Momy ta girgixa kai cike da takaici tace "ae Mahaifiyar Aliyu na da matsala, ni har tausayi yake ban wllh, bari in kira Mujaheed din" wayarta ta dauka ta kira Mujaheed yana daga wa tace "maxa ka xo Mujaheed ina neman ka ynxu" tana gama fadin hka ta katse wayar, tana kallon Mami tace "Allah ya daura mu kansa, amma ni wnn reasons din da Khaleel ya baki ae na hauka ne, wnn bae isa ya hanasa auren Ikram ba" Mami ta dan yi murmushi tace "rabu da shi kawae" cikin minti ashirin Mujaheed ya shigo dakin Momynsa, ya gaida Mami ta amsa da fara'arta snn ya xauna yana kallon Mum dinsa yace "gani Momy" Mami ce ta fara mgna tana kallonsa a nutse tace "Mujaheed favour daya nake son kayi min don Allah" Mujaheed ya juya yana kallonta da dan mmki yace "na me fa Mami" Mami ta dan yi shiru snn tace "Ikram nake son hada ka da, Ma'ana ina son ka auri Ikram...." da mmki yace "Ikram kuma?" Mami ta gyada masa kai tace "ita" cikin confusion yace "kmr ya Mami, bn gane ba, ba Aliyu ke son ta ba, in aureta kmr ya" Mami tace "nasani Mujaheed, ba kuma ca nayi aure me dorewa xa ku yi ba, A'a ko nn da sati uku ne sai ka sakar min ita" ganin duk ya wani daburce yasa Mami tayi masa bayanin abinda ya faru gaba daya, yyi shiru yana kallonta snn ya sauke ajiyar xuciya yace "shknn Mami, wnn ba matsala bane a wajena dama naga ynda Aliyu ke sonta ne shiyasa abun ya ban mmki da kika ce in aureta da farko, but xanyi ynda kuka ce ynxu" Momy tayi murmushi tace "to Allah maka albarka son" shima yyi murmushin yace "Ameen Momy" Hankalin Mami ya kwanta ganin ta sama ma dota dinta solution, tana idar da sllr Azahar ta koma gida, kwance ta tarda Khaleel kan doguwar kujera a falo idonsa a lumshe, ta karasa cikin falon tace "baka koma office ba son" mikewa yyi da sauri ya xauna, idonsa ya kada ssae ta xauna gefensa tace "me ya faru son" girgixa mata kai yyi ya durkusa gabanta kmr xae mata kuka yace "Mami gani nake kmr ban kyauta maki ba, yau na maki musu, plss Mami understand me" Mami tayi murmushi ta shafa kansa tace "i understand yhu son, kuma ni ban ji haushi ba coz baka taba kin jin abinda nace maka ba, ka kwantar da hankalink na riga da na samu solution" kai kawae ya gyada mata tace "ka ci abinci ne" ya girgixa mata kai alamar A'a, ita da kanta ta mike ta nufi kitchen ta xubo masa abincin ta ajiye masa gabansa da drink, snn ta haura sama xuwa yin wanka kafin ta koma suleja. [2/25, 08:35] Zjy: ~Ikhram~ By Khaleesat Haiydar

Post a Comment for "Ikraam 63"