Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Ikraam 96

By Khaleesat Haiydar 96.... Da daddare karfe goma Ikram ta fito daga wanka tana xaune gaban madubi Khaleel ya shigo dakin, ya jira har ta gama shirin baccinta snn ta dawo kusa da shi ta xauna ta dan marairaice tace "nayi wani lafi ne kuma ya Khaleel naga kana kallona" yyi murmushi hade da girgixa mata kai yace "baki yi komai ba, ae ynxu kin xama gud Gal my Ikram" ita ma murmushin tayi ta koma inda take kwanciya ta kwanta tace "kai ba ynxu xaka yi bacci ba" ya dan sauke ajiyar xuciya yace "A'a dakin Maryam xan kwana yau" ta mike xaune da sauri tace "sbda me, meyasa baxa ka kwana a nn ba" ta karashe mgnr kmr xata yi kuka, ya dawo kusa da ita ya xauna a hankali yana kallonta murya can kasa yace "to xaki iya da ni yau kanwata" cikin sigar tausayi tace "kmr ya" yyi shiru kmr baxae ce komai ba sae ya rungumeta a hankali yace "to ina taba ki xaki fara kuka kice min tsoro kike ji Ikram, shiyasa xanje gun maryam" hawaye ya cika idonta tace "to naji" ya dago kanta yana kallon cikin idonta yace "in tafi" ta gyada masa kai, yyi murmushi ya daura mata kiss a goshi yace "to ngdd kanwata" da kansa ya kwantar da ita ya rufa mata bargo ya rada mata gudnyt a kunne snn ya kashe mata wutan dakin ya fita. Washegari da safe da ya shigo tada ta yin salla ya tarar har ta tashi tana bathroom, hkn yasa ya juya ya fita xuwa masallaci, bae yi tunanin Maryam xata iya tashi har tayi komai ba da asuban, don kan ya dawo daga masallaci har ta ma kanta komai ta gyara dakin ta fita xuwa kitchen, ya ji tausayinta ssae, ya haura sama ya shiga dakin Ikram, ita ma har tayi wanka tana kwalliya gaban madubi, ya karaso kusa da ita tana shafa powder tace "ina kwana" yyi murmushi yace "lfya lau kanwata sarkin yan kwalliya, ki je kitchen ku hada breakfst da Maryam" tace "to ni ban gama kwalliya ba ae" yyi shiru yana kallonta, ta mike da sauri tace "ohh na manta, xan je" ta nufi kofa ta fita xuwa kitchen din, yyi murmushi ya fita shima ya shiga dakinsa, tana shiga kitchen ta tarar Maryam har ta debo dankalin da xata fere a store, Ikram ta dauko wuka ta dawo ta durkusa kusa da ita, Maryam tace "kin tashi lfya" tace "ehh," "amma wnn dankalin ae yyi kadan" Maryam tace "bari a fere ki gani" bata kuma cewa komai ba Maryam ta fara fere dankalin ita ma ta fara, Maryam ta daga kai taga ynda take dambe da dankalin tayi murmushi tace "kalli ki ga ynda xaki dinga yi kar ki ji ma kanki ciwo" da kyar ikram ta iya yin ynda Maryam ta nuna mata sae gashi ta fere daya, ddi ya kasheta tace "lahh gashi nayi wllh" Maryam tace "to hka xaki dinga yi" a tare suka gama fere dankalin, lkci daya Ikram tayi perfect a fere dankali, Maryam ta nuna mata ynda xa suyi slicin din dankalin suka yi a tare snn suka wanke dankalin cikin sink ya fita, Maryam ta dauko shifta ta xuba ciki don ruwan ya tsane, Ikram tce "ashe hka ake yi ban sani ba, to ynxu me xa a xuba ciki kuma" Maryam tace "dan gishiri xa a xuba ciki da maggi cube daya tunda bae da yawa, amma wasu basa xuba gishirin ma maggin kadae ya wadatar" Mai ta xuba cikin fryn pan ta daura kan gas yyi xafi snn ta xuba kadan daga cikin dankalin ciki, ssae Ikram ta maida hnkali nn ma, sae gashi ita ta soya gaba daya dankalin dake cikin shifta, Maryam kuma ta maxa ta yi slicin plantain ta ajye mata shima ita ta soya, ddi kmr ya kasheta, kwae ne kadae ta kasa soyawa sae da Maryam ta karba ta gwada mata ynda ake yi, suka dae gama hada kmai, Ikram ta juye ruwan lipton dake ta tafasa da kayan kamshi cikinsa cikin flask snn suka kai gaba daya kayan dinnin, ita taje kiran Khaleel a dakinsa ya gama shiryawa knn yana combin kansa ta shigo, tace "ya Khaleel ka xo muyi break fst, kasan mene" yace "A'a" tace "wllh ni na soya potatoe da plantain, na daura ruwan flask ya tafasa na juye, amma kwan yaki yi sae wnn Maryam din ce ta taya ni muka soya" yyi murmushi yace "Anty xaki dinga ce mata kinji My ikram" ta dan yi shiru snn tace "to" ya kama hannunta suka fita xuwa dinnin suka tar da Maryam xaune tana jiransu, Khaleel yyi murmushi yace "sannu da aiki Maryam" Maryam tayi murmushi tace "yauwa" ya juya da sauri yana kallon Ikram da har ta bata fuska kmr ya sani dama yyi murmushi ita ma yace "sannu da aiki Ikram" murmushin tayi ita ma tace "yauwa" snn tace "Anty in xuxxuba mana, ae naga ynda ake yi" Maryam tace "ehh xuba, amma bari in xuba ruwan flask din a cups ni" a tare suka yi servin din kansu abincin snn kowa ya koma maxauninsa ya fara cin abincinsa. Yau Maryam ta cika sati biyu gidan Khaleel, ssae xaman nasu xae baka sha'awa a gidan, Ikram har ta fara iya girki da kanta sae dan abinda baka rasa ba, ko sau daya Maryam bata taba mata kallon bnxa ba ita ma hka suna mutunta junansu ssae har fira suna xama suyi kmr da can sun saba, yau lahadi bayan sun gama karyawa Ikram ta shiga dakin Maryam ganin bata fito falo ba har lkcn, xaune ta tar da ta tana kwalliya gaban Madubinta, Ikram ta karaso da sauri tce "Anty ke baki iya jan giran nn ssae ba wllh kawo ki ga in maki" Maryam tayi murmshi ta ajiye concealern hannunta tace "to xo ki min" [2/25, 08:43] Zjy: Khaleesat Haiydar

Post a Comment for "Ikraam 96"