Rainon Soja 41-42
41~42
_________________________
?annnn jim yayi kana yace “ Mom Hajara ce? Bara na kira”. Kai da’alla malam dakata mana , gafa ta kuyi magana kana ?o?arin ?ata mun lokaci? kana Wani mun magana kaman kai ne gaba dani…..? Shiru Aliyu yayi yana jin tafarfasa amma babu yanda ya iya dole yayi ha?uri don ya lura shima Khalil ?in ya fara Hasala ”.
?angaren Mom Hajara kuwa da Mami dake Gyefen su bin su take da kallo kana tace “ Wai wannan Abubuwan da kuke yi duka na Meye haka , bani Wayar mana’ . Mi?a mata Wayar yayi yana kauda kai ransa a ?ace ya juya yana ficewa daga falon . A Zuciyar sa yana kisima abubuwa da dama da zaiyi ganin ya raba Haidar da Ma’eesha don a ganin sa zalunci ne irin na Haidar yake gwada mata .
**
Falmata! Falmata…..!! Fito a yau Wallahi indai na cika Adamu sai kin bar mun cikin gida na ”. Muryar Alhaji Adamu ya tsinke Hajiya Falmata dake kishinge?a a tsakiyar falon ta , gigif tayi tana mi?ewa daga tsaye ganin Alhaji Adamu a kan ta yana cigaba da Sababin inda yake shiga ba nan yake fita ba . Tsaye ta mi?e tana bin sa da kallo yana tsiyaya ruwar tijaran da tun da take bata ta?a ganin yana yin shi ba ,bare kuma ace wai itace yau yake yi mata ”.
Alhaji….”
Ta furta tana bin sa da kallo tare da ?yaf ?yaf da idanun ta har murzasu take da Hannun ta kana tace “ Mafarki nake yi ne ? Kai ne A gabana kake Mun wannan cin mutuncin? . Kamin Alhaji ya furta wani zance Nasreen dake isowa falon don itama tin daga ?akin ta take jin Masifar Alhaji Adamu nan take ta katse su da cewa “ Shi ne fa Mommy, Ai ba Abin mamaki bane , Dama ya gaji dake, don har kin dauki buhunan shimkafa ne zai zo yana Miki wannan sababin,? .
Ke rufe mun baki mara kunyar banza da Wofi! A yau ina sakin Uwar ki zaki tattara duka ku bar mun cikin gida .
Wani irin zafi Nasreen taji wannan yasata bu?e baki a zafafe tana cewa “ Da?in Abin tun kamin Kayi Arzi?i mahaifina yana dashi , Ba talaka bane bare ace a nan muka fara facaka…… Nasreen yi shiru yi shiru Nasreen! Muryar Hajiya Falmata ya katse su cike da makirci da kissa irin nata tana Wani matso ruwan hawaye , kana tace “ Ai ma yayi ?o?ari kuma Ahir kar na ?arajin ko da wasa kin yi Tsayayya da Alhaji Adamu , ?auke shi matsayin mahaifin ki don shine komai namu…..ta ?are maganan cikin Wani Sanyin , Wanda yasa Alhaji Adamu Juyawa fuuuuuu yana barin falon duk da bai san dalilin da na yin hakan ba . Amma kuma a da baya yayi ?udurin ganin ya kora Hajiya Falmata a gidan nasa , duk da duka matan sa babu Wanda yake so da ?auna yake kuma shakka da tsoro kamar ta . Ni Ko nace da yake Abin na ?asa ne ba ta ALLAH ce ba ”.
Bayan fitar Alhaji ne Nasreen ta kalli Hajiya Falmata kana cike da ?acin Rai ta furta “ Mommy yanzu akan Wannan ?an ?auyen mijin naki kike mun Tsawa? Har da fa?a ? Mommy magana fa yake fa?a Miki da zagi duka ya Auna miki, kalli fa ki ganki ba’a jin sa bane , wallahi ba don ku?in sa ba ko Almajiri ba zamu aje sa a cikin gidan mu ba . Hummmmm……” wani Jan Ajiyar zuciya Hajiya falmats tayi kana tace “ Nasreen kenan! Har yanzu ke yarinya ce , to ban da abinki Baga shi kin gama magana ba ? Kin ce Ba don ku?in sa ba ? Tun da kika ga haka ya faru to da Wani ?asa , kuma duk wanda ya shiga Tsakani ba xan bar shi ba Wallahi Ni falmata na rantse. Ta furta tana wani irin kumbura wuya da ciko shi , don ta lashi takobin abubuwa da dama .
**
Hahahahaha! Tashin Dariyar Hajiya Atika ka keji ta ko ina tana Wani irin ?a??aka shi kana ta kalli Rabi tana cewa “ Rabi Rabi kenan! Tawa! Gaskiya ban san irin abun da zance Miki ba ko kuma zan baki . Amma yanzu zan haura sama , Zan Miki ?yautar Wani sar?a da ?an kunne na Gwal nawa inshallah . Zubewa Rabi tayi ?asa jiki na Rawa tana ?warara godiya a haka Hajiya Atika ta wuce ta ,tana Wani irin murmushi…..ita kuwa rabi a Zuciyar ta cewa take “ A gobe zan koma wurin Aruguntsu don yaji meke wakana sannan Nima na bashi kaina don ya cigaba da jefo masu Marmaran Aiki . A yau zuwa Gobe nake so Hajiya Falmata ta bar cikin gidan nan .
**
Cike da natsuwa take masa magana cikin mulkin nan nata , kana tace “ Haidar yaushe zaka dawo ? Inaso ka dawo kamin ka wuce Lagos ina Son ganin ka . Gya?a kan sa yayi yana furta “ Ok Mom, Inshallah a gobe zan taho , amma kuma a goben zan bi Flight na 5:pm. Zuwa Lagos ma sauka da dare . ?an sauke numfashi Mom hajara tayi kana tace “Alright ka kula da kan ka”. Ok ya furta yana sauke Wayar daga kunnen sa .
Kallon sa Ma’eesha tayi
[1/23, 6:53 PM] Real~Mamanteddy: *(Book 3 three)*
*Love and Amazing story*
*Written….??? Aysha Mamanteddy Mrs Usm*
_________________________
*RAINON SOJA*
*Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story*
*Littafin na ku?i ne please ban yarda wata ta karanta mun ba tare da Ta biyani ba , regular group ?500… Vip group ?1000… SPC payment ?1500 via 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932#?????? .*
Post a Comment for "Rainon Soja 41-42"