Skip to content Skip to sidebar Skip to footer

Rainon Soja 43-44

43~44 #A fear kisssssss?? _________________________ Kallon sa Ma’eesha tayi tana ?an tunanin mene ya sauya shi haka lokaci guda? . Amsa shanye abun da kika ha?a yanzu , kamin na sauke hukunci na akan ki . Jiki na Rawa Ma’eesha ta amsa tana Fara shanye Cofee ?in don ku rashin sugar bata ji ba , don da Wani hu?ubar gwara Wani . Kallon Screen ?in wayar sa yayi yana ganin sa?on Haneefa dake shigo masa kana waigo yana kallon Ma’eesha dake fidda zufa da gumin Wahala . Ha?a mun Wani yanzu ”. Ya furta yana cigaba da Latsa Wayar sa alamu Sending massage yake yi ….Wayyo Uncle Wallahi ban iya ba. Shashancin Banza! Amma kin iya surutu ai . Taho nan …. Ya furta yana bin ta da Wani irin kallo da ta rasa fahimtar sa . A sanyaye ta matsa tana tsaya masa aka . Wanda Hakan yasa Aliyu cewa “ ?auko mun Cup ?in ….. Motsawa tayi tana ?auko masa da ruwan zafin da komai , kana ta mi?a masa , yana Amsa ya Aje a gyefen sa . ?ago da duludulun idanun sa yayi yana Zuba su a saman fuskar ta ….kamin yayi mata magana da ido ba tare da yace mata komai ba , wanda hakan yasa Ma’eesha shiga yanayin to me yake nufi ? . Summmmm ta fara ja baya tare da ?o?arin matsawa gare sa , Amma Kamar a mafarki ji tayi ya jawo ta jikin sa yana mata mazauni bisa cinyar sa ……Cike da mamaki take kallon sa don bata jin ko tana ?arama ya ta?a zaunar da ita a jikin sa haka kurum ba tare da Wani hukuncin zai yi mata ba . Uncle Haidar kayi hakuri zan ha?a maka Cofee ?in yanxu . Ta furta tana bin sa da kallo a sassace jikin ta na kyarma da rawa na tsoro . Wani irin kallo Yayi mata yana Ajiye Wayar tasa gyefe kana ya ja Numfashi yana saukewa a hankali….“ Ma’eesha…..¡”. Ya furta yana zuba mata manyan idanun sa , Tare da jiran amsa daga gareta ”. Na’am Uncle ?? ta furta idanun ta na ciko da Hawaye . Hummmm Ma’eesha fa?a mun Waye Ni a wurin ki ? Tsoro na kike ji ? Bu?e baki kiyi mun magana yanzu . Ya furta yana kai hannun sa tare da ?aurawa bisa madaidaitan la??anta masu laushi . Kai Uncle ?ina ne , kuma Yaya na! Zan ma iya kiran ka Da Komai nawa inji Mami, har Daddy duka?? ta furta cike da Yarinta tana kallon sa tare da Sakin masa murmushi…….Wani irin nauyi ne yaji kan sa yayi zuciyar sa na masa wani matattakala . Idanun sa sun sauya a lokaci daya . Uncle me yasa ka chanja? Ba haka bane ba kai ba Yaya na bane? Ta furta jikin ta na yin sanyi , Musamman ganin yanda duka ya sauya . A’a Ma’eesha kece kika sauya Ni gaba ?aya kin burkita Ni. Kallon sa tayi tana Gaxa Fahimtar inda zancen sa ya nufa . Muryar sa ce ta katse ta yana cewa “ Baki fahimta ba ko Ma’eesha? Bana so ki fahimta yanzu , Amma ki a yanzu zan koya Miki Cofee ?in . Hummmmm ta furta tana gya?a masa kai tare da bin sa da kallo . Hannun sa yakai yana gyara mata zama tare da fara ha?a mata Cofee ?in yana nuna mata komai cike da natsuwa tamkar bashi ba ne wannan Ali haidar din da ta sani . Uncle Haidar dama ka iya ha?a Cofee? Ammmmmm…….Shiiiii …..ya katse ta yana ?aura yatsarsa akan la??an sa , kana ya sauke idanun sa yana cewa “ Kin san bana Son Hayaniya da surutu silent please ”. Hummmmmm ta sauke numfashi tana bin sa da kallo , kana yace ?auka kisha kiji irin da?in da zaiyi…..” kallon sa tayi tana gyara zaman ta tare da ?aukar cup ?in tana shaaaaaaaaa …..Wow Uncle ka iya sosai. Gobe ke zaki ha?a mun naji irin naki kema?? ya furta yana Mata dariya ,wanda rabon da ta ga irin shi ta manta . Yanzu maza kije kiyi Sallah sai kiyi barci zan fita naje na dawo . A gobe zamu koma gida ki ga ?anwar mami Mom Hajara daga can ne nake so mu wuce Lagos inshallah ”. Ya ?are maganan yana Kallon ta. Uncle Haidar Yau babu exercise ?in ne ? Ta furta tana bin sa da kallon mmki ”. Daga yau babu Wani training ina so ki zama cikakkiyar mace ce ba SOJA ba . Uncle! Ma’eesha ta kira sunan sa cike da mamaki kana tace “ Me yasa?. Lumshe idanun sa yayi yana Girgiza mata kai alamun A’a, tashi kije kiyi Abin da nace . Ya furta cike da ?an Tsawa yana bin ta da kallo . A hankali ta mi?e tana bashi Wuri ba tare da ta kuma cewa komai ba . Da ido yake bin ta da kallo har ta kusa shigewa Bedroom ?in ta ya kirawo sunan ta “ Ma’eesha…” cikin natsuwa ta juyo tana ?a?aro murmushin nan nata Wanda take masa a duk lokacin da ya ?ata mata rai gudun kar Ta jawo ma kan ta wani Wahalar . Mi?ewa yayi yana tankawa inda take tare da Isa gaban ta , yana kafe idanun ta da kallo , wanda yafi kowa fahimtar abubuwan dake cikin su na Damuwa ko akasin shi . Bakya farin ciki ko? Na ?ata Miki rai ne ? Ya furta yana bin Idanun ta da kallo , wanda tayi Saurin Girgiza kai alamun a’a, amma kuma sai taji Zuciyar ta ya tsinke ta kasa daurewa , Wasu irin Hawaye ne suka fara sauko mata masu zafi da jin kewa , Amma saboda Hakuri irin nata sai motsa la?banta tayi tana cewa “ A’a Uncle ba kayi mun komai ba , ina Sonka! Me zai sa naji haush……………….wani irin xuuuuuuuuuu taji tun daga ?afarta har tsakar ka . Jin ta tayi duka ya ha?a jikin ta da nasa yana Wani irin Rungume ta tamkar wanda za’a rabashi da ita na har Abada . Kukan ta da Hawayen ta su yafi tsanar gani a rayuwar sa . Uncle don Allah ka daina mun fa?a….ta furta tana ?o?arin ?ago da fuskar ta , Amma kamin tayi Wani Aune tuni taji bakin sa cikin nata yana Wani irin kama harshen ta tare da fara tsotsa ko numfashi da ?yarrrrrrrrrrrrrr!!!!     Manage please??????? [1/24, 4:47 AM] Real~Mamanteddy: *(Book 3 three)* *Love and Amazing story* *Written….??? Aysha Mamanteddy Mrs Usm* _________________________ *RAINON SOJA* *Through the gate of love a valiant fearless heroical and Sympathetic Story* *Littafin na ku?i ne please ban yarda wata ta karanta mun ba tare da Ta biyani ba don ALLAH ki daure ki biya kamin ki karanta, regular group ?500… Vip group ?1000… SPC payment ?1500 via 6037312299 Mohammed A’isha keystone bank ko katin MTN ta Wannan number 08081202932#?????? .*

Post a Comment for "Rainon Soja 43-44"