Acikin Gidana 2
⚡️A CIKIN GIDANA ⚡️
(SEX,ROMANCE,RUNS)
FATIMA ZAKARIYYA
EPISODE2️⃣
Zaro ido yayi yana kallonta,dan ya gama saukewa ,dick dinsa mh ya kwanta, a yanzu dai Hutu kawai yake bukata,bakaji me nace bane shatou ta fada tana kallonsa,Ehmm naji ,but sugar are you serious? “Ina maka wasa ne “ ah ah Amman da Wai da mu bari na huta sai mu hadu a second round Ko sugar? Hmm ai shknn ,muje muyi wanka ko ,Yawwah sugar Aliyu yace yana saurin tashi,wanka su kaje sukayi ,wani dan sakeken Riga shatu ta saka ta shige blanket,shima boxers ya saka ya shige blanket din ,bacci sosai shatu takeyi dan dama ta gaji ,throughout yini tayi tana hada surprise da ta yiwa Aliyu ,shima Baccin yayi amman be dade bh yunwa ta tashesa,wayarsa ya dauka ya sauka kasa,kan dinning ya tafi direct inda ya tarar da komai an hada masa,tuwo ne miyar taushe yasha man Shanu ,ya zuba daidai cikinsa ,yanaci ya dau wayarsa ya kunna, watsapp ya shiga direct dan yasan ya Tara messages,sakonnin Safiyya ne suka dinga pomping,har ya danyi ignoring sai kuma wata zuciyar tace ya duba dai
“Baby shine ka tafi ka barni ko”
“Baby pls come back to me “
“Hmm kanacan kana Jin dadin ka ko?”
“ Wai me kakeyi ne har yanzu Kaki kamin replying?”
“Beb zamu hadu goben ne?”
Abubuwan da yayita gani kenan,ya mata replying da
“I will call you da safe “ ya goge chat din dan dama baya Bari chats din yan mata a wayarsa,ya kashe wayar ya hau sama yayi brush ya shige jikin shatu ya kwanta
….
Mubarak ne ya shigo cikin office din Aliyu,morning sir ya fada yana tsokanarsa,morning sir shima ya bashi answer,Yau anci sa’a kenan ka shigo da wuri,da Alama shatou Koro mana Kai tayi,dariya yyi yace kai wato bazaka daina iskanci bah ko, sai matata ta koroni ne zanzo aiki da wuri, dama ni am punctual ,kaine dai sai a hankali,toh naji,dama jiya na Kira wayarka a kashe da daddare ,inaso ince maka idan madam ta kiraka kace mata muna site acan zamu kwana,what ! Wai Kai iskancin naka har ya Kai ka dinga kwana a waje,Allah Mubarak kaji tsoron Allah ,common shut up mubarak yace,ba gwanda kowa dakai bh,Ina kabar su Safiyyan ni jiya mah zee ta dinga ki rana Wai Baka daukan wayarta kaman mh kayi blocking dinta ne tace ko mene,tace dai na maka magana ,auu Wai zee,wannan yarinyar ai batada hankali ne shiyasa,magana take Akan Wai inje in Kai kudin aure ,dat mamanta tace idan dagaske nake sonta in fito,ni kuma kasan ba wannan zancen,shatu will b my only wife,dama ana dan rage zafi da ita ne ,ga mata dayawa a gari zan tsaya Tana bani headache ne? wane yace mata zan cita kuma na aureta,haba! Never, ki bude min kafa in shiga kuma in aureki,Malam Ko auren ne ka samu mace kamar shatu ai itace mata,yarinyar da ban taba rike Ko hannunta bh ,bata taba barina bh mubarak,da kyar mh take iya kallona da idan naje zance,Akwai sanda fah na taba zuwa zance ta shiga mota sai ga babanta ,saida ya kusa zane mu Dani da ita,kumafa babu abun da muke kawai hira,kaga dai Abokin Babana ne Amman nunawa yayi kaman bai sanni bh,tun daga ranar kuwa idan naje gidansu shatu saida na shiga cikin gida,ai nasha wahala kafin na samu shatu,shiyasa I value her alot,har cikin Raina nake jinta,Mubarak ne ya zazaro ido waje ,Ahh hap! Ai kaji irinta,shiyasa nace Kai kafini iskanci,Allah ni bazanyi breaking heart din yarinya bh,nasan kanason shatu,kuma dukanmu shaida ne,dan dakyar ka shawo kanta, Amman ai bai hanaka iskancin ka bh ko? Bai hanaka kula matan kah bh ko?, ni Ko hameeda da muke tare tasan ba aurenta zanyi bh Nama gaya mata ,Amman duk abun da takeso idan Ina dashi zanyi mata ,Nima duk sanda nakeso Abu ta bani period,idan Auren na tashi yi zanyi ,danni dama banyiwa madam Alkawarin ita kadai bace,kai kasan inada taste na mata ,so anytime zan iyajin zan kara mata wata
Allah ya kyauta Aliyu yace,kamal ne ya shigo cikin office din,Wai duk kunanan ne dama ya tambaya?to an gaya maka mu irinka ne kaki kabar Amarya ta huta sai ka kwantar musu da yarinya zaka huta ko ,Mubarak ya fada yana dariya, ka dauka irinka ne ni ,gerrout,jiya a ina ka kwana ne? Madam ta kirani tana Wai in Baka wayar,Dana fuskanta dai kawai nace mata na fito siyan abinci,Amman Mubarak Ina kaje dan Allah ? Kasa nayita yin karya gaskia banaso,auu Wai dama kai ta kira,inaga ta kira wayar Ali a kashe ,kai Amman na gode maka ,wlh Ina tare da hameeda ne,toh Gaskiya Mubarak kayiwa kanka fada,ya kamata idan mun girma musan mun girma,abun da kukayi da yanzu bashi zakuyi bh,ga yara kun fara tarawa ,shut up Aliyu yace,zaka fara mana wannan wa’azin naka,munji mun gode,ai kai dama ba dakai nake bh,kai Ali ai nayi Alkawarin na daina maka nasiha,dan da zakaji da tuni kaji,dukanku nan tare muka taso ,tare mukayi secoundry school,mukaje porland mukayi university,A porland Dinma baku bar musu matansu bh, mun dawo kunyi aure kun cigaba,wlh kuyiwa kanku fada,Allah ya baku komia,expecially kai Aliyu,Ure a successful businessman,a well known person,wannan company din na babanka ne Amman sbd ya yarda dakai ya dora akai kake juyasa,dukanmu nn a kasan kh muke aiki,Allah yajikan babanka badan ya mutu bh Amman da kayi halinsa wlh daka more,bawan Allah shiya dinga supponsoring dinmu har muka zama abun da muka zama ,babu dangin iya babu na Baba kawai sbd mun tashi tare,we’re frnds munyi primary school tare tunda babana ya rasu haka ya dinga hadamu yana biya mana school fees ,gashi yanzu mun zama abun da muka zama ,kowa so yake ya zama frnds damu expecially mh Kai Ali,idan bamu yiwa kanmu fada bh wane zai mana,kai dallah mallam ka mana shiru ,munji Mubarak ya fada yana dalla masa harara,me mukeyi,matanmu dai duk abun da akace muyi musu munayi,bamu takura musu bh,mun basu duk abun da sukeso,kafin su tambaya mh mun basu,mun Barsu suyi business,mun barsu su sarara ,duk inda sukeson zuwa zasuje,we’re not the type da muke takura wa matanmu,toh mene sukeso kuma ,shknn Dan na fita nayi flexing nayi laifi,ha,ah! See dis one dan Allah ya fada yana kallon Aliyu,Aliyu kasa magana yayi Dan shi dama ba’a San ransa yake wasu abubuwan bh ,zuciya Ke jansa,da kyansa kuma da kudinsa dayake rudarsa,ta wani bangaren yanajin kaman abun daya fada hakane ,ta wani bangaren yanajin kaman yana zafafawa, shiru kawai yayi yace toh kowa ya koma office dinsa Ko ,ma hadu anjima, fita sukayi suka barsa yanata signing papers
Aliyu da mubarak da kamal are best of frnds,tare suka tashi tun suna yara,unguwarsu daya Amman babban su Aliyu yafi dukan babbanninsu kudi,businessman ne babbah wanda kassashen waje dayawa mh sunsan da zamansa,Matan babansa biyu da mama su Aliyu da Aunty Amarya,mama su Aliyu yara hudu Allah ya bata Aliyu ne kadai namiji Dukansu mata ne,Aunty Amarya yaran ta biyu duka maza ,Aliyu ya taso cikin Arziki soyayya da kulawar iyayensa,ga gayu ga kyau ga kudi,idan ka shiga gidan zaka dauka Aliyu Dan Aunty Amarya ne,dan ita datazo gidan ta dade bata haihu bh Aliyu takeja a jiki ,Kafin mama tayi masa Abu tayi masa,wannan ya Kara karfin soyyayarta a zuciyar Alhaji Bashir Shinkafi,wato babansu Aliyu ,dan Yana kwanar Aliyu kuma komai nasa yanaso,cikin ikon Allah Aliyu ya tashi yana jin maganar iyayensa,har gobe idan yaje gurin mahaifinsa yana kasa Kansa na kasa sbd girmanawa,baya iya hada ido sosai da babansa,wannan abun ya kuma kara masa girma gurin bababnsa,shiyasa komai na babban ya saka Aliyu akai,ya saka Aliyu a makarantu Masu kyau ,har yakai shi porland yayi Degree dinsa yaje London yayi masters dinsa a business Administration ya dawo ,duk sbd yazo ya shigaba da handling business dinsa ,babansa is very proud of him Wanda indai kasan Alhaji Bashir shinkafi kasan yanason Aliyu