VENNETE

Gurbin Ido Hausa Novel

  • Gurbin Ido 6

    Gurbin Ido 6

    *06* “Alhmdlh” anni ta furta sanda motocin suka faka a qofar ginin gidan bappa labaran,mahaifi ga ibrahim,qafafunta ta zuro qasa…

    Read More »
  • Gurbin Ido 4

    Gurbin Ido 4

    Free page 04 Sallamarsa ta yanke mata dan qaramin bacci mai dadi data fara yi,ta daga kanta tana amsa masa,da…

    Read More »
  • Gurbin Ido 13

    Gurbin Ido 13

    *13* Tunda gari ya waye take zaune tangaram tana duban qofa zuwa window,tana lissafa wucewar mintuna da awanni da yatsun…

    Read More »
  • Gurbin Ido 7

    Gurbin Ido 7

    07 Tun batayi nisa ba gaba daya qafafunta taji sun daddaure saboda tsakuyiyin da take takawa,wani gurin harda cabalbalin daya…

    Read More »
  • Gurbin Ido 8

    Gurbin Ido 8

    08 Fitar jauro daga gidan sai dukkan bala’i da masifar suka dawo kan maimunatun,inna nayi gajee nayi “Tunda ya daure…

    Read More »
  • Gurbin Ido 9

    Gurbin Ido 9

    09 Tarba cike da fara’a da nuna matuqar kirki inna furera ta yiwa su anni “Ina kwana daada” gajee ta…

    Read More »
  • Gurbin Ido 10

    Gurbin Ido 10

    *10* “Assalamu alaikum” ta furta kamar yadda yake a al’adarta duk sanda zata amsa waya,daga daya sashen muryarsa ta bayyana,cikin…

    Read More »
  • Gurbin Ido 16

    Gurbin Ido 16

    16 Da sallama tabawa ta tura dakin,ta ajjiye ledar kayan hannunta fuskarta dauke da murmushi tana duban maimunatu “Ki shiga…

    Read More »
  • Gurbin Ido 12

    Gurbin Ido 12

    12 Ajiyar zuciya ta sauke sanda ta tabbatar ta maida sarqar wa anni,ta godewa Allah da ya hani inna furera…

    Read More »
  • Gurbin Ido 15

    Gurbin Ido 15

    15 *Dawowa cikin labari* Tafiyar awanni biyu suka qara suka shigo garin gombe,a lokacin anata sallar la’asar,wasu masallatan ma sun…

    Read More »
Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected