VENNETE
Acikin Gidana Hausa NovelHausa Novels

Acikin Gidana 19

⚡️A CIKIN GIDANA ⚡️
(SEX,ROMANCE,RUNS)

FATIMA ZAKARIYYA

EPISODE1️⃣9️⃣

*****
Toh Masha Allah ,Mungodewa Allah daya nuna mana wannan Ranar ,yaranmu sun Amince sun yarda da junansu ,Allah ya basu zaman lfy ,Rana Irin ta Yau za’a daura Aure ,Allah ya sanya Alkhairi suka fada kowa ya tashi ya tafi ,Maman safiyya ce ta kirata tanata mata fada ,toh safiyya Aure ba abune na wasa bh ,Kiji tsoron Allah ,kiyiwa mijinki biyayya,yi nayi Bari na Bari ,marriage is nothing without biyayya da ladabi da bin miji sauda kafa ,ki yawaita karatun Alqurani ,Ko Baki karanta bh ki dinga sakawa a gidanki ,ki yawaita sadaka ,da sauka ,idan zaki iya da kanki kiyi ,idan baza ki iya bh ki bayar ayi miki ,dangin mijinki Karki zake musu ,Amman ki zamanto me son zaman lfy ,duk Wanda yazo ki karbesa Hannu biyu ,Karki Bari kowa ya rainaki kar kuma ki Raina kowa ,Duk Wanda yake sonki ki soshi Wanda baya sonki babu ruwanki dashi ,Kiso mijinki ki nuna masa soyayya da kwana sosai,babu gurun wace zai samu soyayya sama da matarsa ,ki jashi a jiki duk abun dayake so Kafin ya nema kiyi masa ,kin ganni nan safiyya wataran har tambayar mijina nakeyi ya rubuta abubuwan dayake so ayi masa throughout tun daga safe har dare ,dukdan a zauna lfy ,ki dinga bashi girmansa ,duk abun daya kawo komai kankantarsa ki gode masa,kar ki dinga hangen auren wasu ki dinga hangen naki ,mijinki indai zai Baki Abu ki saka hannu biyu ki karba ,ki tsugunna mh ,durkusawa Wada ai ba gajiyawa bane ,gaisawu ta safe daban ta rana daban na dare daban ,idan kinason mallakar mijinki cikin ruwan sanyi duk yanda yabi dake kibi indai bawai ya sabawa hanyar Allah bh ,maza sunason suga suna bada orders Ana bi ,ai ba namiji kadai ba Ke a mace mh kinason kiga komai kikace ance toh ,ba’ayi miki musu bh ba’aja dake bh ,ki nuna masa Ke tashi ce sai yanda yayi dake ,ta hakane zaki dinga dabarunki kema sai kiga duk abun da kikeso cikin ruwan sanyi anyi miki shi ,Allah ya nuna mana sati daya ,naga babanki baiyi wasa bh sati daya suka saka ,Anjima da dare maza za suzo su kawo lefe ,ga wani Infection Kit can na siyo miki Masu kyau ne sosia komai sanyin jikinki indai kinyi Amfani dasu da yardar Allah komai zai fita ajikinki ,zaki jiki daidai babu wata matasala,Wancan detox dinma idan kina yawan shansa Ko kinyi fitsari gurin da Masu infection sukayi Ke bazaki dauka bh ,yanada kyau da tasiri,haka Wancan MAGIC WOOD din ,duk Dattin jikinki da sanyin daya dade a jikinki sai korasu ya gyara miki jiki ,haka idan kina zubar da ruwan infection duka zai gyara miki ya tsayar dasu ,yana maganin sanyin mara sanyi kashi da jiki sosai ,dafashi zakiyi da cloves idan ya kare mh ki kuma reboiling ,Wannan SUCKING REMOVER din zaiyi cleaning jikinki ,ya gyara miki jiki ,jikinki zai zama brand new babu cuta babu infection babu komai ,ga VAGINAL WASH,duk wani odour na gabanki saiya daina da izinin Allah ,kyakyayin gaba kuwa Saidai kiji anayi ,yana gyara gaban mace sosai da sosai ,zaki iyayin sit bath dashi ,dan ya wanko miki dattin marar ki zakiji gabanki fresh din da Baki taba ji bh ,ki tsaya kiyi treatment dinnan sosai ,shi kadai indai kinyi banida matsala dake nasan jikinki ya gyaru ,kar ki dinga saka pant har sai kin gama treatment dinnan tsaf ,Ga wannan garirikan mah a gurinta na karbi miki tace a Baki ki dinga sha yabi jikinki kafin a kaiki,wanan da madara zakisha ,wannan da zuma wannan a tea ,Sannan tace na fada miki ki yawaita Shan tea da cinnomon kafin a kaiki ,me gyaran jiki kuma Zata fara zuwa Yau da daddare za’ayi miki me kyau ,naga skin dinki mh yayi kyau bakida problem na skin Ke dama yar gayu dake kullum skin dinki kaman na Amarya me kike using ?, Aunty SKINITUP Skincare products nake using ,shiyasa mh gyaran jikin nace na 1week ya isheni,Amman ni Banda Matsala skin Dina ,itama ta bani wani gift na Scrub na Amare kaman na gyaran jikin ne shima tace nayi na 1week ,Masha Allah wannan Ai itace dai na siya miki maganin sanyin A gurinta ,mene number dinta karonto min naji Ko itace,07011607479 ,tabbas shine number dinta to maza ki fara gyara ,Kayan matan tah kuma tace emergency ne sai Ana gobe zaa kaiki za’a kawo miki ,yawwah ga wannan mah itatuwan ruwan tace ki jika ki dinga sha wani sirri ne na Amare ,to tace Nagode Sosai Aunty

Safiyya dai tayi laushi sosai da sosai ,ta tuba ta koma ga Allah kullum istigfari takeyi ,tayi istibra’i ,Sannan tanata Sadaka Akan Allah ya yafe mata ta tuba ta daina kuma bazata sake bh ,mijin kuwa da babanta ya zaba mata ko musu batayi bh expecially mh data gansa very handsome,batada burin daya wuce ta ganta gidan aurenta tanawa mijinta biyayya ta samu dacewa ,itama har islammiya ta koma ,a yanzu haka safiyya batada wasu Kawaye ,kawayenta daga yan uwanta sai yaran gidansu ,An tashi daga islamiyya ne taketa rabawa yan ajinsu card din bikinta ,wata hafsa ce take tsokanarta Amarya bakya laifi,kowa ya ganki yaga Amarya kinga Kyan da kike zubawa kuwa ,Masha Allah ,dariya tayi tace wlh ai daga Yau mh na daina fita,yanzu mh asibiti zanje idan na dawo shknn ,Hafsa ce tace Thom shknn bikin naga guda biyu ne ko ,Eh wlh hafsa guda biyune kawai banson hayaniya yanzu ,na farko sauka za’ayi na biyu kuma dinner ne aka hade duka da kamun shknn ,toh Allah ya sanya Alkhairi hafsa tace ,safiyya bata tsaya Ko Ina bh sai asibiti ,dama tayi Appointment da wani Babban doctor dayayi mata stiches 2 weeks back ,ita surgery mh taso a mata but ance is late kuma sai taje lagos,so kawai stiches din taje aka mata ,an mata dinki cike da waje ,Ko karamin dan yatsanta bazai iya shiga bh ,dubata yayi ,malama safiyya ai dinkin ki Yayi kyau sosia ,bakida Matsala kin warke sosai ,da murnarta kuwa ta masa godiya ta wuce ta koma gida *****A kwana a tashi safiyya ta gama treatment na sanyi ,ta Dora da garirika gyaran jiki da aka bata ,ta warke stiches yayi kyau Sosai ,a Bridal class na Fatima zakariyya data shiga ne taga Ashe fitar da jini First night ba kowane yakeyi bh and it’s nrml ,fitar da jini bashine yake nuna Ure virgin bh,taji dadin class din sosai ta kuma koya abubuwa ta shiryawa auren nata ,gobe za’a fara biki ,Jabir ne ya kirata a waya ,” matata ta kaina ,how you doing?,Kin hanani zuwa in ganki Ko ?,” murmushi tayi A’a ka kwantar da hankalinka ai na kusa zama taka All ,har sai ka gaji da ganina mah ,”,” No Safiyya bazan gaji da ganinki bh “, haka dai suka gama waya sukayi sallama

Yusrah saura kwana biyu a fara biki ,Tasha gyara ciki da waje ,Tana saloon ana mata kitso ,watace ta kalleta sister Ke Amarya ce ?eh tace ,kinfison kitso ne ,eh ,I just want to look simple ,kitson kam ya miki kyau kema kinyi kyau Ana ganinki anga Amarya ,murmushi tayi dan dama yusrah ba gwanar surutu bace ,bayan an gama ta koma gida cike da mutane anzo biki daga garuruwa,kowa dai da kalar fadan dayake mata ,Aunty Saratu ce tace kin gama Shan duka magungunan sanyi nan Ko ,Kai ta daga mata ,Yawwah yusrah Allah ya miki Albarka ,su kadai sun isheki yanzu Ke yarinya ce gyaran jiki da maganin sanyin kawai kikeda bukata ,kuma wannan Kayan sanyin guarantee Masu kyau ne ba Wanda zakiyi Amfani dasu kwana biyu ka lalace bh,sunada kyau da tasiri a jikin mutum ,gadai garirika nan na karo miki ,sbd idan kanada kyau ka kara da wanka ,Sannan Karki yi wasa da Shan fruits ,dan milkshakes dinki na fruits ,su kankana ,Abarba su zama abokan rayuwarki kinji Ko ,Yau miji idan ya kwanta dake yaji yanaci Chicken Mandi gobe yaji lamb Mandi ,kiyita canza masa taste shine abun da sukeso ,dan Ko kaine baza kaso kayita cin Abu daya bh duk dadinsa kuwa ,change is good shiyasa idan kanada kyau ka dinga karawa da wanka ,fruits dinnan da veggies ki rike da kyau ,kinga Zogale dan Allah yusrah kada kiyi wasa da Zogale Ko baya miki dadin ci ki yawaita cinsa sbd yanada kyau Sosai a jikin dan Adam zai Kara miki abubuwa dayawa Wanda Ke da kanki mah bakisan dasu bh ,kada ki yawaita cushe cushe da shaye Shayen magungun Kala Kala ,kar kije kiyita dirkawa kanki magani ,dan sau tari wasu magungunan da muke Shane suke bamu matsala ,idan zakisha magani ki nema me Inganci ,kuma ki dinga siya gurin Wanda yakeda ilimin abun ba Wanda yakeyi abun Kai tsaye bh ,dan wasu idan ka titsiyesu basusan me suke saidawa bh,Sannan ki dinga Neman abun dan daidai me tasiri ba kiyita gabje gabje bh kinji Ko,ba’ason ka hadawa kanka commotion ,dan abubuwan kadan Masu kyau Masu inganci da tasiri sun isheki zaman auren ki ,dan mutunci da darajar nan dai ki dinga kankaro wa kanki ,ki karanci mijinki ki gane inda ya dosa,ki zauna da Abokiyar zamanki lfy ,naji dadi da akace ba gidanku daya bh ,ita din wannan gidan ne nata ? Kai yusrah ta daga mata ,Owk kema naji ance can baya ne kadan ,shima babu nisa da kafa ma za’a iya zuwa Ko ?,shiru ta mata dan ita kunya ce da ita ,toh Allah ya sanya Alkhairi,Allah ya bada zaman lfy ,Allah yasa a gama lfy ,yaro kam yayi kokari wannan uban lefe a dan kankanin lokaci harda mota ,Allah ya saka masa da Alkhairi ,Allah yasa abun dayake nema ya samu fiye da haka a gurinki ,ki rike sallah sauka da karatun Alqurani,ki yawaita sadaka ,dazu mh naji anyi miki saukar biki kuma anje gidanki anyi miki sauka Ko ?kaita daga mata ,toh Alhmdl ,ita wannan saukar idan da hali duk shekara a dinga miki ita a gidanki,bawai da anyi sau daya bh shknn ,kinji Ko ,ni Bari na tafi na kwanta,wannan gumbar sai sanda za’a kaiki da yammah zakisha da madara ,Allah yasa mu dace ,******* In a short period of time yusrah son kamal ya mamaaye zuciyarta,babu abun da takeso a duniya sama da kamal dinta ,gashi kwana biyu bata ganinsa mamanta tace sai an fara biki zai fara ganinta ,saidai suyi waya shima basa dadewa,kullum suka gama waya saita masa Addua ,Allah ya taimakeka Allah ya kareka ,Allah ya biya maka bukatunka na Alkhairi ,Yanajin dadin wannan Adduar har ransa
Tana cikin wannan tunanin ne taji call dinsa na shigowa ,Saidai tayi gyaran murya sanann ta dauka,” An dai hanani ganin princess Dina “,shiru tayi Tana jinsa,” kinci abinci Ko kinata Baccin naki “, “Naci abinci ,kaifa ?,” “Nima naci zan iya ganin henne design din princess Dina ?, pls princess ki turamin ta watsapp,”,Murmushi ta masa “yaya kamal ka bari ai zaka gani “,”Thom shknn since you insist ,gani a kofar gidanku ,aiko khalil ya karba miki sako “,” toh nagaode Allah ya saka da Alkhairi Allah ya Kara Arziki ”,ta kashe wayar , kallon wayar yyi yana murmushi ,kullum dai Addua take masa yanajin dadin wanann ,danshi bai samu me masa Addua bh kullum ,Alhmdl yace ,Khalil ne yazo ya Mika masa su shawarma da drinks ya siyo mata ,text ya mata “ make sure Kin cinye komai ,dan nasan kinata busy Baki tsaya kin cika cikinki bh ,love you “, dataga text din nn farin ciki har ranta ,what a caring husband ,hannu ta daga Allah ka bani ikon faranta masa nima

1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected