Hausa NovelsZafin Kai Hausa Novel

Zafin Kai 99

********
Ita kanta Bena din shiru tayi kafin daga baya a kunyace ta amsa masa tana Dan kallansa kadan.

Da qarfi da yaji aka ringa firar dole suka basar da yawan kallan matarsa Dayake Yi tinda dai babu me iya magana Dan haka kowa yayi kaman baya lura da komai.

Sun jima a dakin har Anne ta Gane dai Ashe baturen gasken ne da sumayyah ta fada mata,
Koda take tsoron zama tareda Bilal sbd yawan kallan Dayake bin sumayyah dashi Ashe nasa wasa ne me saukin gaske Dan kuwa na DD me Kai tsaye ne ba takura Kai.

Palo suka fito DD da Bilal suka baro dakin se alokacin Anne ta samu ta sauke numfashi Mai sanyi tanajin tasamu sakewa.

Dariya sumayyah tayi mata tana sake tsokanarta da baturen sirikinta,
Ita kanta Annen murmushi lamarin yasata da yar dariya sbd harga Allah abin Dadi yayi mata duk da kam tashiga tsananin kunya da Jin nauyi Amma dai a zuciyarta ta samu sanyi da sallama sbd yayanta dasuka samu mazajen albarka.

A Palo kuwa sakwanni DD ya ringa turawa Bena akan ta fito Amma taqi fitowa ya gashi Kai tsaye ya saka kiranta tana dauka cikin nutsuwa yace ta fito Yana Nemanta.

Kallansa Bilal yayi yana tausasa murya yace masa “ka ringa control feelings naka a gaban Anne mana,zaka saka matar ta ringa shiga kunya da nauyinka sbd taba Saba ganin Hakan ba,so ka kiyaye”

Kallan Bilal yayi Yana sake tambayar ya kwafsane wa Annen ko?

Gyada masa Kai Bilal yayi Yana Dan tsokanarsa da basa tsoron ya Bata kansa dinsa a gaban Anne kawai.

Jin yayi Yana son zuwa gurin Annen ya Bata hakuri Bilal na sake rudar Kansa da zancen Annen bazata Yi Saba.

Miqewa yayi ze koma gurin Anne Bena ta riqe hannunsa tana kallan Bilal da narke fuska cikin sanyin murya tace

“Yaya Bilal mana”

Dariya yayi Yana cewa

“Da kin barsa yaje ai Muji me zai fadawa Annen.”

Sai alokacin DD ya Gane tsokanarsa Bilal keyi ya juyo ya kallesa Yana murmushi da Dan shafa Kansa Yana cewa

“Zan rama inshallah”

Bena ya dawo da kallansa kanta Yana sake kama hannunta da kyau ya Kalli cikin idanuwanta yayi qasa da murya cikin taushi da nutsuwa yace

“Ki shirya zamu je wane guri anjima”

Dagowa tayi ta kallesa tana dawo da kallanta kan bakinsa dayayi maganar tana Dan sake murmushi me sanyi tace

“Ina ne??

Da yatsansa ya shafi lips nata Yana cewa

“Bakya buqatan sani”

Murmushi tayi tareda jansa suka nufi dining lokacin sumayyah ta fito itama daga hanyar bedroom din Bilal tareda Bilal din Shima Naseer Daman Yana palon ya taso suka zauna duka suka fara cin abinci momyn Abdul data kawo ruwa tana jere musu ta tsokani DD din da maganar akwai yaji a abincin.

Dariya sukai dukkaninsu Banda shi Daya Jiyo Yana kallan Bena da fararen idanuwansa cikin Wani yanayi fuskarsa da Dan murmushi sbd yasan idan tana kusa bayada fargaban cin yajin idanma akwai.

Itama murmushin kawai tayi tana janye idanuwanta daga cikin nasa tana cin abinci ahankali.

Suna gamawa yace ta shiryo ta fito su je.

A kunyace ta dauko Wani ice green
Medium mayafi mara nauyi kalan touch na kayan jikinta ta fito da wayarta kawai a hannu suka fita.

Naseer ma anan suka barsa suka tafiyarsu.

Wani baturen abokin huldarsa Daya zo qasar Yana Abuja sukaje suka gani acan suka wuni tareda shi da budurwarsa da zasuyi aure amma Basu ringa sunyiba.

Har kusan 9 na dare suna tare dasu sungama maganar business sun fita dashi ya Dan ga gari da gurare kafin duka ci abinci a Wani tsadaddiyar VIP restaurant tukuna suka rabu.

Kai tsaye masaukinsa ya nufa da ita lokacin ta gaji kayan jikinta sun isheta  gida takeson zuwa Amma ganin inda ya nufa ya sakata kallansa Amma Sam ko juyowa beyiba bare ya kalleta harta sakasa kaita gida dole.

Suna Isa hannunsa riqe da nata suka nufi ciki har zuwa dakinsa Koda ya Bude da card already Naseer ya dawo Yana dakinsa harya kwanta sbd 10 ta wuce.

Bedroom suka shige ya rufe musu tareda kashe wayarsa gaba Daya.

Shine da Kansa ya taimaka ya zare mata kayan jikinta yabarta da undies a kunyace ta shige bathroom Kai tsaye brush ta dauka sabo ta Bude tasaka toothpaste tayi brush din ta tube tareda sakarwa jikinta ruwan dumi tana lumshe idanuwanta.

Bata Wani jima ba ta fito daure da towel dinsa da yayi mata nauyi tana riqewa.

Dagashi sai underwear ya nufi toilet din Shima ya shige wankan yayo da brush ya fito daure da towel tin aciki ya goge jikinsa Dan haka Yana fitowa ko Mai baya buqata spray kawai ya fesa ya dauko kayan baccinsa tareda dauko mata wata rigarsa mara nauyi mara hannuwa ya janyota jikinsa ya saka mata.

Kallanta yayi bayan ya saka make ta saki towel din yabita da Kallo Yana kallan yanda rigar tayi mata yawa sosai hakama durin hammatan da babu hannuwa yayi mata yawa sosai babu Abinda baya Gani ja jikinta daga hammatan.

Kasa saka nasa kayan baccin yayi ya janyota jikinsa Yana saka hannunsa ahankali ta cikin hammatan zuwa jikinta Yana lumshe idanuwansa sbd laushin fatarta da jikinta.

Ita Kansa ajiyan zuciyan ta sauke tana Dan sauke numfashi mara sauti sbd yanda yake yawo da hannunwa cikin rigar a Wani irin sanyayyan salo hakama Yana sauke mata numfashi ahankali me dumi a kunnenta.

Towel dinsa dake kuncewa kawai ya sake tareda daukanta wannan Karan ba shamaki ya nufi lafiyayyan gadon dakin da ita Yana zare mata rigar gaba Daya ya jefar Yana Isa gadon da ita ya Kwantar Yana yiwa kirjinta Wani kallo kafin ya Dora bakinsa kan nata Yana shigar da ita jikinsa sosai ahankali cikin nutsuwa Yana sauke numfashi a Jere masu dumi da sanyin zuciya.

Ita kanta samun kanta tayi a yanayi da sanyin zuciya da tsoro d fargaba sbd alama dai ta nuna yau batada tsira se yanda Allah yayi.

*****Bakinta ko zuciyarta Basa buqatan suce taci wuya a hannunsa sbd jikinta Dayake fadan Hakan,

Abu dayane ya banbanta mata wanna Daren da darensu na farko shine somewan da Basuyiba dukkaninsu Amma ita tayi kusan suman sbd komaima yanxu ne ta jisa sbd wancan ta Suma Bata ma Wani tantance azabarba sosai.

Shikuwa kukan dayasha a Daren ko alokacin rasuwar Bilal beyi Kukanba sbd idan masifa tayi masa yawa Kansa ya kasa dauka shi Suma yakeji Dan haka ko lokacin labarin rasuwar Bilal din Suma yayi Amma yau kukane yake fasawa kala kala har lokacinda ya samu cikakkiyar nutsuwa cikin niimataccen nutsuwa da jin Dadi da sanyin zuciya da ruhi da suka samu Abinda suke so Dan kuwa Jin Bena din yakeyi kaman ya hadiyeta ta zaun cikinsa kawai kowama ya Dena ganinta.

Da Kansa ya taimaka mata tayi wanka shi Kansa seda yayi wanka acikin daren kafin ya sake shiryasu suka kwanta daga shi har ita zazzabi kowannensu ke ji a jikinsa Amma zuciyoyinsu cike suke da nutsuwa da farin ciki me tsananin gaske.

Da Asuba lallabata tayi sukai sallan Asuba a tare suna gamawa ya sake Dan lallabata soyayyarsa me zafi ya sake samunta yanda yakeso kafin yayi mata order din tea me kaurin gaske da me qamshi da beef me laushi sosai da Kansa ya ringa bata taci ba laifi ta koshi shi Kuma tea kawai yasha sukai wanka yabata maganin Daya saka aka kawo mata daga pharmacy na hotel din suka kwanta baccin safe cikin nutsuwa tana cikin jikinsa.

Har qarfe 11 na safe ana Kiran wayoyinsu babu me shiga,
Naseer aka kira ya tabbatarda suna dakinsa bacci sukeyi Kila har lokacin Dan haka aka kyalesu babu Wanda ya sake nemansu.

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected