Acikin Gidana 16
⚡️A CIKIN GIDANA ⚡️
(SEX ,ROMANCE,ROMANCE)
FATIMA ZAKARIYYA
*******
EPISODE 1️⃣6️⃣
Amrah da Baby dinta sunji sauki , Anga za’a iya cigaba da kula da Baby dinta a gida ,mamanta ta tafi da ita gida inda za’a gyarata tadan huta ,kullum kamal yana hanyar zuwa gidan nan gurin babynsa,Amrah kam har Yau a tsaitsaye takewa Kamal magana,ita a dolenta anci Amanarta ,dan Yau mh ya dade a parlour yana jiranta ance masa ya jirata wanka ake mata ,bayan ta fito ne suga gaisa a tsaitsaye,kana jina duk abun fah daya Faru ban manta bh ,kallonka kawai nakeyi kabar ganin Wai Ina zuwa muna magana ,kawai dan banaso a sani inji kunya ne Amman wlh da sai na fadawa kowa halinka ,Maci Amana toh gashi na haihu ai ,ban mutu bh garau nake ,dan nasan burinka bai wuce na mutu bh nabar muku duniyar da Rabi ,gaka gata nn ai ,Maciya Amana kawai ,Kamal ne ya gyara zama ,Ke kuwa Amrah abun daya wuce ai ya wuce kuma yanda kike tunani ba haka bane ,bana sun tashin hankali dan Allah kibar maganar nn ta wuce kinga yanzu fah mun Kara girma ,Allah ya Bamu yaron mu ,kamata yayi mu hada kanmu Ko ,mu zauna mu fuskanci reallity,yanzu yaushe zaki dawo gida ,Oho maka ,sai sanda naji zan iya sanda naji ya kamata ,gida kuma zan dawo Ko kanaso Ko bakaso ,Amman fah sai sanda naga dama ,kaji ai Ko ,tho yace ya ajiye mata kudade ya tafi ,gida ya tafi direct yanata tunanin Rayuwarsa da Amrah ,ta haihu dinma amman har yanzu baya samun abun dayake so a gurinta ,yana wannan tunanin ne bama ya kallan gabansa sosai yana driver ya bige wata a take yaja birki ya tsaya yana sallati ,sai a Sannan hankalinsa ya dawo jikinsa ,fitowa yayi da sauri ya nufi gurin ,mace ce yaganta akwance ta kifa kanta ,yana juyowa da ita yaga Yusrah ce da books dinta da suka tarwatse ,Subhannallah ,ya fara kokarin tashinta ,a hankalin ta tashi Tana bude ido ,sannu ya fara ce mata ,inane yake miki ciwo duk ya kidime ,kafarta ta nuna masa wasu mutane har sunzo gurin ,wani ne ya fara magana mallam kana tuki kaman dan koyo ,zakaje ka kashe musu yarinya ,hakuri ya shiga basu ,Suma yusrah sukewa sannu ,dagata sukayi a hankali Sannan kamal yace musu nasanta makociyarmu ce kuyi hakuri Bari na kaita asibiti a dubata ,nan kuwa ya tafi yanata mata sannu dukda babu wani Alamun ciwo a jikinta amman tadan bugu ,doctor ne ya dubata ya bata magunguna pain relief baiga wani serious ciwo bh Amman yace taje gida ta huta tasha magani ,kamal dai sai hakuri yake bata Ina zuwa yace ,wayarsa ya dauka ya Kira babanta ya gaya masa abun daya Faru ba’a dade bh kuwa sai gashi da mamanta sunzo ,sannu suketa mata ,nan ne kamal ya shiga gaya musu abun da Doctor yace Sannan ya basu hakuri sosai ,babu komai mamanta tace ai da sauki mh Abu yazo da sauki Allah ya kiyaye gaba haka suka dauketa suka maida ita gida ,shi kam kamal ya kasa bacci duk juyi sai yaga yusrah na masa gizo,tashi yayi yaje gidan ,yasa yaro yaje ya masa sallama Akan zai shigo ya duba yusrah ,nan kuwa aka barsa ya shiga ,a kwance take Tasha bacci Tana kallo ,murmushi ta masa Ina yini ,lfy yusrah y kk,ya jikinki ,Kai ta daga masa ,babu inda yake miki ciwo ,kai ta sake daga masa ,sannu kinji kiyi hakuri wlh abubuwane sukayi min Yawwah ,kiyi hakuri kinji ,da mamakinsa sai yaji tace ,Abubuwa su daina maka Yawwah ,bakai Kama da Wanda abubuwa zasu maka Yawwah bh , bakada damuwa bakada matsala bakada komai so mene abubuwa zasu maka Yawwah ,har ransa yaji dadi yanda tayi masa maganar cikin sanyi dan ita bata Saba masa doguwar magana bh ,magana daya biyu sai ta masa shiru ,murmushi ya mata ,ba haka bane yusrah dan kinga mutum fes fes bashine yake nufin deep down all is well bh ,mayb Baki sani bh ko akwai abun dayake damuna ,Dagaske kake ? Toh mene yake damunka gayamin ? Yanda ta fada da son Jin me zaice abun ya birgesa ,ehmm !, babu komai ,Karki damu yanzu dai ya jikinki , Lafiya naji sauki Amman Baka gayamin mene bh ,dariya yayi babu komai ai nace miki ,toh shknn tunda bakasan gayamin ,Nima na daina kulaka ta fada tana wasa da hannunta ,dariya ta basa kin daina kulani kuma ,toh kiyi hakuri ,banajin dadi ne Banda lafiya naketa sauri na dawo gida shine abun dayake damuna ,Eyyah so sorry ,kayi hakuri ai nice zan baka hakuri na sakaka wahala kayi hakuri Kaci abinci ?, eh yace nata ,idan bakaci bh Mammy na tayi tuwo sai a zuba maka ,naji Abbana yace matarka bata dawo bh Ko ,eh yace mata, Yau dai sai mamaki yake Ashe itama ta iya magana haka ,dukda a hankali take maganar,kodan taga a cikin gidansu ne ,yana cikin wannan tunanin ne ta katse sa ya sunan babyn? Mamaki yayi wane ya fada miki?,Abbana mana , Muhammad yace mata ,Wow! Inason sunan Mohd ,yanzu zan dinga ce maka Baban Moh ,toh yace mata ,sun dade suna hira , yusrah harda dariya ,kamal kaman ba shine Amrah ta kunsawa Kayan haushi bh ,hakadai sukayi ya tashi yace mata zan tafi ,Thom Babban moh Nagode sosai ,ka daina damuwa naji sauki ,wani yaro ne ya shigo da wata waya me kyau ,Addah ga wayarki nan anata kiranki ,karba tayi ta gama wayar da frnd dinta ,kamal ne ya tsaya kikace bakida waya ? rufe fuskarta tayi da hannu biyu ,kayi hakuri bana bawa strangers number Dina ,Seriously? Am I a stranger to you ?, No not now ,yanzu Ure not , Mika masa wayar tayi gashi sakamin number Dinka ,number din kuwa ya saka mata yayi dailing da Kansa ,karba tayi tayi saving da Baban moh ,shima yayi saving da Beaut ,sallama yayi mata ya koma gida,
Ohh God !, wats really wrong with me ,wayarsa ya dauka ya Kira brother dinsa Faisal ,”Inaso zamuyi magana Broo”, “ Owk gani nn zuwa ,kana gidane ?”” Eh yace masa ya kashe wayar ,baa dade bh kuwa sai gashi yazo ,cikin gidan suka shiga suka gaisa ,Bro ya boy ?, lafiya kalau boy yanata Kara Wayyo ,Dama kiranka nayi as usual,something deep down it’s bothering me ,Wata yarinya ce nan neighbor dinmu I can’t help it tun Ina jinta a Raina Ina basarwa,Ina mantawa Ina dannewa na kasa ,Ina jinta har Raina Tana birgeni ,Bro to be Honest I LOVE HER, Faisal ne ya zaro ido ,kaji me kace kuwa kamal ,nifa I don’t believe in love at first sight ,yes nasan zaka iya ganin mutun first time kaji dis person ya burgeka ,but love comes with time ,with the behavior dayakeyi,da sauran abubuwan ,kamal ne yace is not a matter of love at first sight ,nagaya maka na dade mh Ina yaki da abun danake ji akanta ,yarinyar is so cool ,na yarda da tarbiyya ta ,ga babanta mutumina ne ,ban Taba spending time da ita bh irin na Yau and guest wat ?Yau kawai naji dama zanta spending time da ita for the rest of my life ,Wow ! Faisal yace this is serious,so what is the target?, in gaya maka Gaskiya , I want to MARRY HER, I want her to be my own , kagane Faisal ,wlh Tana birgeni ,tanada kunya ,she’s beautiful calm and very decent,kawai dai she is very young, Ranar babanta yake cemin a LVL 100 take ,so kaga bama ta dade dayin secoundry school graduation bh ,and seriously kafin mah ta cigaba I want her to be mine ,kasan ni dama I want to build a huge family ,inason naga na Tara yara na hada family sbd ni ban samu wannan bh ,and honestly I want to be with her ,Faisal ne yace ba laifi bane dan kaji kanason wata kuma kanason ka aureta bh ,we’re naturally like dat ,anything anywhere ,but case din it’s your wife ,ya zakuyi da Amrah ? me zaka ce mata ? haihuwar farko ace za’a mata kishiya ,kamal ne yace ehh to ,ni fadan Amrah mh har na Saba dashi ,Avoiding Dina da takeyi har na Saba dashi ,mitar tah da takemin harna Saba dashi ,Rashin kunyar da takemin shima na Saba dashi but I love Amrah ,I love my wife ,especially now da ta haifar min baby nah ,naji har Raina na Kara sonta dukda abubuwan da takemin,ta rainani Sosai wlh ,regarding wannan case dinma Dana gaya maka ,har Yau tana nn Tana masifa Wai naci Amanarta,tun Ina bayani Ina lallabata Ina bata hakuri harna gaji wlh ,Amman danso fah Inason Amrah sosai ,kalli yanda aka yanka mata ciki sbd Dana ,All this wahala for me ,and Dana ,she deserve a very big love ,but still inason yusrah kuma inason na aureta kuma banason a dauka time ,Faisal kam ya gamsu da maganganun kamal ,kamal duka wannan bayanan naka are very Owk ,toh shknn Bro nidai a komai Ina maka fatan Allah ya zaba maka Alkhairi ,idan Rabonka ce Allah yasa ta zamanto maka Alkhairi ,ta zamanto maka sanyin idanunka ,Allah ya zaba maka abun dayafi Alkhairi ,but one thing for sure ,tunda kace yarinya ce ,and since dagaske kake ,ka samu kaje gurinsu Baba Dauda ga gaya musu suzo su samu babanta a gaya mata ba tareda bata lokaci bh ,Amman inason kayi hakuri kabari matarka ta dawo sai a fara processing ,tunda nasan tana Jin sauki Zata dawo Ko ,Wlh bansani bh Faisal ,itafa Amrah sanda taga dama take abunta ,Ra’ayina Ko damuwata ba nata bane ,Zata tafi sanda taga dama Zata dawo sanda taga dama ,Toh Allah ya kyauta Faisal yace sukayi sallama ya tafi




