Hausa NovelsZafin Kai Hausa Novel

Zafin Kai 97

97
*_REALTASTE 247 CATERING SERVICES_*

*_ASLM ALAIKM_*
*_Yan uwa abokan arziki yan gayu masu bikin alfarma na manyan mutane da son fita kunyar kowane kalar luxury abincin larabawa da qasashen qetare, kuzo ga number 1 best catering services damuke dashi a arewa,_*
*_REALTASTE 247 CATERING SERVICES shine best Abinda muke buqata a gurin hidimar biki da duka Wani occasions na girma da tsari tareda fita kunya indai gurin girki masu tsafta da tsarin ne tareda verities masu dadi,_*
Bikin aure
Bikin haihuwa
Bikin birthday
Picnics
Parties
Walima
Receptions
Hatta a cikin gidanka idan baka buqatan girki zakai ordern abinci daga garesu a kawo Maka har gida cikin tsari da burgewa.

Hakama kalolin abincinsu da services dinsu sun hada da;

Indian biryani rice
Mandy rice
Chinese fried rice
Stir fried spagetti
Chinese noodles
Fried rice
Party jollop rice
Chicken kebab
Beef kebab
Grilled chicken
Chicken cutlet
Kafta
Shredded sauce
Salads

Hatta bangaren snacks masu kyau da dandano da tsari babu Wanda basayi muku kalan Wanda ranka yakeso.

Realtaste 247catering services
08034425662

Instagram@Realtaste 247 catering services

Location:kano,Kaduna and Abuja.
Ga masu buqata su tuntubemu a 08034425662
Mungode.
Karku bari ayi babu ku.

*********
Bai dakata daga Abinda yakeyiba sbd yanda jiki da zuciyarsa ke samun nutsuwa da Jin dadi da Hakan sosai,

Sake manne kirjinsu yayi Dana juna Yana tsotsan lips nata Aka sake knocking kofar wanna Karan batareda Ankira sunansu ba.

Dakatawa tayi daga yanda suke kissing juna cikin sanyi da nutsuwa tareda Bude idanuwanta dasuka sauya sosai tana kasa kallansa shi kuwa rintse idanuwansa yayi Yana sauke numfashi Mai cikeda kasala Dan kuwa idan ta tasane ko waye me buga kofan ze gaji ya Dena ko ya tafi sbd ai se anbude ko Basa izinin shigowa zai shigo dakin ko wace irin Lalura ce kuwa,
Amma Bena dince ta janye bakinta daga nasa alaman dole su saurari menene uzurin da ake Nemansu akansa.

Shiru yayi tareda zamewa ya kwanta gefenta Yana sauke numfashi mara sauti a kasalance.

Itama sai Data sauke numfashin a kasalance kafin ta ita tashi zaune ahankali ta sauko daga kan gadon ta nufi inda rigarta take yashe qasa ta saka jikinta sai alokacin ta Tina ba batiran rigar ya fizgesu ya watsar.

Daure rigar tayi daga gaban ta nufi hanyar toilet dinsa ta shiga dan wanko fuskarta data sauya gabaki Daya.

Tashi yayi Shima daga kan gadon ya sauko Yana gyarawa towel dinsa dauri ya nufi kofar dakin Kai tsaye ya Bude idanuwansa dake nuni da halinda yake ciki su ya fara zubawa Bilal dake zaune kan kujerar dake kallan dakin kafin ya Kalli Naseer Daya dauke Kansa da sauri Yana basarwa sumayyah kuwa baya ta bawa dakin batama San ya Bude ba bare ganinsa.

Kallo Daya Bilal yayi masa ya Dan so fahimtar Halinda yake ciki Dan haka ya Dan dauke Kansa Shima Yana Dana sanin knocking dakin sbd sunata Kiran wayoyinsu shi tasa Bata shiga ita Kuma tata tana gida ta baro Dan haka dole sai sun buga dakin zasusan sun dawo,
Naseer yacewa ya kirawo musu DD din yaqi zuwa ya Zame Ashe yasan akwai yiyuwar DD baya buqatan damuwa a lokacin.

Ganin babu Wanda yace komai Kuma sun kasa qara kallansa ya sakasa sakin qaramin tsoki mara sauti Kansa na nauyi ya mayar da kofar dakin ya rufe ya nufi toilet.

Fuskarta ta gama wankewa takai hannu zata dauki towel ta goge fuskar hannunsa ya Riga nata sauka kan towel din cikin sanyi da nutsuwa.

Juyowa tayi zata kallesa Amma Dayake a gap da ita yake sosai Ko data juyo a matse yake da ita Dan haka kirjinsu hadewa yayi ta kallesa ruwan  fuskarta na gangarowa kan fatarta me tsantsi zuwa kirjinta da cikin rigarta.

Wasu ruwan ne suka sake gangarowa yabisu da Wani irin Kallo har suka shige cikin rigarta.

Ta qasan rigar ya zira hannunsa Daya ahankali yayi sama da hannun zuwa kirjinta ya shafo ruwan da tafin hannunsa Yana shafa gefen kirjinta.

Dago idanuwanta tayi ta kallesa ahankali Shima ita yake kallan har lokacin acikin yanayin dasuka shiga na farko yake Yana Jin kaman bazai iya barinta ta koma gidanba a Daren.

Dagata yayi cikin nutsuwa ya zaunar kan gaban mirror din dasuke tsayen ya tsaya gabanta matse da ita Yana kallan rigarta data daure ta qara zamar da ita wata sexy sbd daga sama ne ta daure rigar daga qasa kuwa shafaffen cikinta da cibiyarta a fili suna sake daukan hankalinsa.

Rigar yakai hannu daya ahankali yafara warwarewa Yana kallan ruwan fuskarta dake sake saukowa kirjinta har lokacin,
Yana warware rigar ya sake janyeta ya jefar gefe Yana Kai fuskarsa ahankali Yana goge mata ruwan Daya sauka kirjinta da fuskarsa cikin sanyi da nutsuwa da yanayin dake Neman rabata da numfashinta ta qanqame hannunta da inda take zaune sbd Jin takeyi kaman zata zamo qasa ta zube sbd mutuwa da Wani dumi da jikinta ke dauka.

Shi Kansa yasan yakusa kasa tsayuwar sbd halin Dayake cigaba da samun Kansa a cikin na jikinta da komai nata ke sake rikitasa.

Wani numfashi me qarfi ta sake lokacinda ya saukar da bakinsa kan wasu sassan jikinta tana rungume Kansa ba shiri cikin Wani sanyayyan yanayi.

Yanda yakeyi mata yasa kanta ya kasa dauka
Shima Kansa kasa daukan yakeyi Dan haka ya dago tareda hade bakinsu Yana tsotsan yawun bakinta dasu kadai zasu bawa kwakwalwansa relief.

Toilet din bayan numfashinsu me sanyi da nutsuwa babu Abinda yake tashi Yana Bata lafiyayyan romance itama tana karba cikin so da buqata.

Sun jima a ciki suna ragewa juna zafin Kai kafin ta Zame daqyar idanuwanta gaba Daya sun shige ta kallesa shi ko Bude nasa idanuwan bayayi ta Tina masa da ana jiransu a waje.

Sakinta yayi ta sake wanke fuskarta ta goge ta fito daga bathroom din tabarsa.

Shi kuwa dole Wani wankan ya sake Yi ya samu komai ya Dan fada masa ya Dan dawo daidai ya fito ya tararda ita tsaya hannuwanta a kirjinta ta rufesu sbd rigarta dasuka watsar a bayin Kuma duk ta gama jiqewa batasan me zata sakaba.

Zuba mata mayun idanuwansa yayi Yana mata Wani kallan dayakejin kaman ya hanata ko saka kofa a palon bare waje harta tafi Wani gurin tabarsa anan.

Yanda ta rufe iya kirjin nata cikinta da cibiyanta a shafe sai dogon wandon kayan baccin dake jikinta,komai nata fizgar hankali da nutsuwansa sukeyi,
Idan ba tana hanasa wasu abubuwan ba bayajin zai iya irin rayuwar da akeson ayi anan ta nesanta Kai da Abinda zuciyarsa keso Dan suna gaban mutane,
Kowa ya San matarsa ce,ze iya zama kusa da ita ya kama hannunta a gaban kowa sbd ba komai bane Amma gashi ta korosa sbd Annenta Wanda shi bayason su saka masa kunyar Anne yanason ya zama free with her sbd ta Haifa macen Dayake Jin zai iya Bada rayuwarsa akanta without a second thought.

Qarasowa yayi gabanta Yana kallanta fuskarsa na Dan yalwatuwa da murmushin Daya sakata kallansa kaman zata some sbd narke zuciyarta da yayi da murmushin nasa.

Gaban mirror ya nufa ya fara goge jikinsa ya Dan shafa body oil na Aesop sama sama kafin ya Dan fesa body spray ya nufi kayansa ya Ciro sabon underwear,tayi saurin juya masa baya a hankali har lokacin hannunta na kirjinta.

Bai damu ba ya saki towel dinsa qasa ya saka underwear din me shegiyar tsada kafin ya dauko kaya marasa nauyi short black Lululemon da black sleeveless(mara hannu) rigarsa me fadi ya dauko mata wata black Balmain shirt dinsa ya nufota da ita ta bayanta yafara rungumota tareda Dora hannunwasa kan hannunta dake rufe da kirjin Yana ambatarta da  “my Brown skin wife” ahankali cikin nutsuwa da tsananin so.

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected