Ajiya a Duhu Na Billyn Abdul Page 5
????0??5??
______________
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah ??????
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k?? Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
?????????????????? ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA?????????????????? da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata ????????????????Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dad???800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k https://wa.link/l1gcz8 kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
________________
……Da sauri ta kauda idanun nata tamkar bata ganshi ba. Sai ma cikin wayancewa ta ?ago Amrah tana fa?in, “Wai haka kika ?ara lukucewa matar nan?”.
Dariya Amarhn tayi da kai mata mintsini a gefen hannunta itama tana fa?in, “Ke dai zauna nan kamar za’a hureki. Ni kin san bana wasa da cikina”.
Murmushi kawai Manaal ?in tayi batare data bata amsa ba. Hakan yasa Amrah jan hannun Munaya tana mata wasa. Da wannan damar Maanal ta ?arasa cikin falon sosai. Cike da girmamawa ta kai du?e duk da kallon wula?ancin da Hajiya Yaya ke mata da sauran yaran ta shiga gaidata a mutunce. A yatsine ta amsa mata sau ?aya ta ?auke kanta. Hakan ya ?ona ran Maanal matu?a amma sai ta daure, fuskarta da ?an murmushi ta maida ga sauran yaran ta shiga gaishesu dan duk sun girmeta. Babu wanda ya amsa mata sai ma tsoki da wasu suka ja mata. Dai-dai nan saurayin nan dake zaune a dining ya mi?e zai fita a falon yana kai waya kunnensa alamar zaiyi magana.
“Ina kuma zakaje Yazeed?”.
Uwar ta ?atse masa hanzari da ?ar tsawa-tsawa. Cikin dakiyarsa ya juyo da hannu yay mata nuni da waya zaiyi, batare da ya jira sake cewarta ba ya fice abinsa.
“Hummm! Wai shi mai wayo fa Mamma”.
?aya daga cikin ?ammatan ta fa?a fuska a kumbure. Kafin wani ya bata amsa Maanal taja hannun Munaya suka fice suma. Duk rakata sukai da harara, sai kuma wadda tai maganar ta mi?e zumbur tana fa?in, “Ina zuwa bari na muku le?en asiri. Dan nasan ko rantsuwa zanyi babu kaffara dan ita Yaya ya fita a falon nan babu wata waya da zai amsa”.
“ALLAH nima na fahimci haka Nanah, dan tunda ta shigo ya dakata da cin abincin ma sai wani binta da kallo yake. Kinga muje”.
A hasale Hajiya Yaya ta furta, “Aiko da naci ubansa a gidan nan yau. Tunda na rabashi da yarinyar nan na kuma haramta masa ala?a da koda inuwarta ma balle ita. Amma kuje ku ganar min yana ina”.
Ai kafin ma uwar ta rufe baki sun fice da sauri har su uku. A dai-dai fitowar tasu kuma Manaal ke shigewa sashen Hajiya Basariyya. Hajiya Basariyya itace mace ta biyu a gidan. Itama dai ?in ba kanwar lasa bace ba. Dan ba mutuncin ne da ita ba. Sai dai ita akwai banbanci tsakaninta da Hajiya Yaya. Dan a zahiri baka isa fahimtar ita ?in wacece ba saboda macece mai fuska biyu. A zahiri akwai faran-faran da jama’a da son nuna ita ?in ta ALLAH ce. Shiyyasa mutane da yawa sai ta gama musu illa suke farga da ita ?in wacece. Macijin sari ka no?e ce ita ta bugawa a jarida. Yaranta biyar itama a gidan kuma duk mata, dan ita bata da namiji ko ?aya. Huznah da Maanal ta fara ha?uwa sanda ta dawo itace ?arta ta farko. Itama ?in dai family nata akwai ku?i, dan Yayanta daya ri?eta hamsha?in mai arzi?i ne. Kuma babban aminin Alhaji Usman Chalawa ne, suna hu??ar kasuwanci sosai da har wasu ma ke ganin dukiyarsu a cu?e take da juna. Shiyyasa itama bata yarda Hajiya Yaya ta ?aga mata hanci ta ?angaren dukiya dan kar ce tasan kar. Kowa najinsa a wani shege. Komawa su Nanah sukai nasu sashen cikin ta?e bakuna. Dan Manaal na ?o?arin shiga sashen Hajiya Basariyya shi kuma yayansu nama ficewa a gidan da motarsa.
Tun ma kafin su ?araso Hajiya Yaya data cika tai tab ta fara jeho musu tambaya cikin huci dan macece mai ?iba sosai. Irin ?ibar nan bata wasa ba. Dan ko daga nesa ka hango ta kasan ALLAH yayi manyan mata a wajen nan. Zaune duk suka zube cikin takaicin rashin samo abinda za’aci mutuncin Maanal da uwarta yau a gidan. Nanah tace, “Mamma yama fita a mota. Ita kuma ta wuce sashen Momyn Suhana”.
Cikin ?wafa da takaicin itama bata samu yanda take so ?in ba ta ce, “Ya taimaki kansa. Dan wlhy da yau har shegiyar uwartata sai sun bar gidan nan. Kai na tsani mutanen nan a rayuwata”.
“Ai bake ka?ai ba Mamma”. Cewar ?arta ta biyu mai tana huci. Auren nata ne ya mutu kusan shekara uku kenan tana gidan. Dama ita kawai ta aurar, rana ?aya akai bikinsu da su Shahidah yayun Maanal. Sauran kuma ALLAH bai kawo ba, ko muce ruwan ido da jiran ?a?an masu hannu da manda irinsu ya hanasu auruwa. Burin kowannensu da ma uwarsu shine suyi auren ?warya tabi ?warya.. Bu?e shafin zagin su Manaal sukai a falon kamar sun tare musu numfashi, sai Amrah ce keta ?ata fuska dan ita bata son hakan. Ita birgeta ma Ammien take a rayuwarta mace mai dattako da sanin ya kamata. Babu ruwanta da duk abinda iyayen nasu keyi a gidan sabgar gabanta takeyi kawai da ?a?anta. Ko su duk abinsu bazasu ta?a cewa ga randa Ammien taima wani abu mara da?i ba, amma tasa miyasa basa sonta da yaranta?…
A ?angaren Maanal can ma door bell ta fara dannawa kafin ta shiga. Shima dai sashen Hajiya Basariyya da suke kira da Momyn Suhana ya matu?ar ha?uwa. Girmansa kuma ?aya dana Ammie. Ita dai bata falon sai su Huznah da ?annenta dake cin dafaffen gya?a suna hira. Duk sun zubar da kohon a saman lallausan carpet ?in tsakkiya ko’a jikinsu. Dan sun san mai-aiki ce zata gyara basu ba. Har zata juya batare data musu magana ba sai ga Hajiya Basariyya ?in ta fito daga kitchen ri?e da kofi tana waya fuskarta da murmushi.
“A’a ?an Jos an dawo kenan?”.
Ta fa?a cikin katse hanzarin Maanal kamar tuni ?arta Huznah bata kawo mata labarin dawowar Maanal ?in ba tun ?azun. Juyowa Maanal ?in tayi fuskarta kadaran kadahan ta ?an kalla Hajiya Basariyya ?in da nata fuskan ke ?auke da murmushi mai ?ayatarwa, sai dai acan ?asan zuciyarta wani irin ma?o?on tsanar Maanal ?in ne ke mata kaikawo. Risinawa Manaal tai tana gaisheta. Nan ma ta amsa cike da fara’a tana nuna ma Maanal ?in kujera da fa?in, “Haba sai kace wata ba?uwa zauna mana Maanal ga ?an uwanki nan na bikin cin gya?a ka kuci. Da fatan dai kun dawo lafiya? Kuma komai ya kammala?”.
Kai kawai Maanal ?in ta jinjina mata kanta a ?asa, sai dai yanzu da ?an gajeren murmushi a fuskarta. Ganin bata zauna ?in ba Hajiya Basariyyar ta sake nuna mata kujera. Kai ta girgiza mata da kama hannun Munaya ta ce, “A’a Momy mun gode dama munzo gaisheki ne kawai”.
“Masha ALLAH aiko ina godiya. Sai dai ni bana cin mi?e gaskiya azo mini hira dai. Suma su Shahidah ki fa?a musu ina godiya sun barni da jira. Tun ?azun har abinci nasa akayi dasu ga gya?a da aka dafa amma shiru kake ji”.
“Zan fa?a musu in sha ALLAH Momy”. Maanal ta fa?a cikin muryarta mai zurfi da nutsuwa. Daga haka ta kama hannun Munaya tana mata sallama. Da harara duk suka bita har Hajiya Basariyyar. Sai da ta gama ficewar harda turo ?ofar Huznah taja tsoki da fa?in, “Ni wlhy Momy ina mamakinki, kiyita wani musu magana mai da?i. Shegu sunzo sun gaje mana gida baka isa kai magana ba Daddy ya kama fa?in yayansa ne suma na halak. Ko ina suka zama ?a?an nasa agololi. Ni ko wanda ma yakema kallon ?a?an nasa ?ilama da cikinsu tazo.”
“Hummm”.
Kawai Hajiya Basariyya ta fa?a tana kaiwa zaune batare data kula maganar Huznah ?in ba. Hakan ya sake bama yaran haushi suka cigaba da zagin Maanal dan kamar ma sunfi tsanarta fiye da sauran ?a?an Ammien. Duk da kuwa sun?i jinin Hameed ma da Waleed da Ammien ta haifa a gidan suke matsayin uba ?aya dasu. Balle da Daddyn ke tsananin nuna musu soyayya. Dan yanzu haka ma yana tare dasu ?asar Amurika yin hutu. Duk da dai yace taro zaije ya tafi da su. Amma babu wani taro kawai yaje dasu ne dan hutawa na sati har biyu…
