Ajiya A Duhu BOOK 1 Na Billyn Abdul

Ajiya a Duhu Na Billyn Abdul Page 82

????8??2??

______________

…….Harara shima RK ya maka masa yana mi?ewa, sai da ya ?auki hanyar closet ?in AA ?in sannan ya amsa masa da, “Bazaka bani auren ?anwar taka Maanal ba kenan da kake min wannan tambayar rainin wayon?”.
Sai da AA ya wani cije lips saboda yanda furucin na RK ya dakar masa zuciya. Amma sai ya za?i masa shiru bai tanka ba. Shima RK ?in bai sake magana ba sai da ya kimtsa ya fito daga closet ?in cikin pyjamas. Zama yay ya jawo basket ?in kayan abincin ya shiga zubawa. Batare daya kalla AA ba ya cigaba da fa?in, “Da gaske nake Ajwaad ina son ka muje Kano wajen Abbu da a weekend ?in nan, amma sai mun fara zuwa wajen Baba Sardauna first, dan Maanal ta bani dama bai kamata kuma nayi wasa da ita ba.”
Shiru AA bai tanka masa ba. Dan haka RK ya ?ago yana kallonsa. Wayarsa kawai yake faman latsawa babu alamar ma yana da niyyar tanka masan. “Ikon rabbu, kaifa wani lokacin ?an wula?anci ne baka jini bane wai?”.
A ?an tunzure AA ya ce, “Malam mind your own business kaji, ka tafi kaje ka nema aurenka ina da abunyi. Dan zan mayi tafiya ne zuwa Chaina wannan weekend ?in”.
“Chaina kuma? Yin uwar mi to?”.
Nan ma banza AA ?in ya masa. Sai kawai RK ya ta?e baki da jan abincinsa ya fara ci. “Kai dai ka sani, idan ka tashi ka ?arasa har katangar bangon duniya ba Chaina ba ma. Kai wlhy ina matu?ar tausayin matar da zata aureka a duniyar nan Ajwaad. Shiyyasa ma kayi kwantai har yanzu babu mashinshiniya. Ya kamata Oum ?in taka ta saka a fara maka ru?iyya ko aljanun kanka zasu ragu mu huta muma.”
“SHURI ne a kaina”.
AA ya fa?a yana mi?ewa, bathroom ya shiga ya bar RK da dariya. “Ai da alama har shurin ma da kukoki za’a iya samu ALLAH. Mur?a??en banza”.
AA na jiyowa amma bai sake tanka masa ba. Ya jima a bayin sannan ya fito, bai kula RK ba ya haye gadon yay kwanciyarsa. Shima RK ?in sai bai sake kulashi ba. Sai ma ?o?arin neman number ?insa dake a hannun Maanal yake. Sai da tana gab da tsinkewa ta ?auka, cikin yanayin mai barci tai masa sallama.
“Oh oh har kinyi barci yau haka da wuri?”.
Daga can Maanal ta ce, “ALLAH na gaji ne Ya Rafeeq.”
“A niba yayanki bane. Ga dai ?a?an ki nan ?an balaja’u. Dan nima yanzu Yaya zan koma kiransa ma”.
Cikin rashin fahimta ta ce, “Ni kuma dai, a ina na samu Yaya?”.
“AA mana, gashi nan ya tasani gaba sai masifa yake min”.
Wani irin zuuuuu zuciyar Maanal tayi, amma sai ta dake tai ?an murmushi mai sauti da fa?in, “Ai gara dai ka lalla?ashi dan kasan shine mai baka auren nawa.”
“Shiyyasa ai nake ha?uri da mugun halinsa. Naji ni na ajiye kawun a gefe zan girmamashi, idan ya bani ke sai mu dawo dai-dai my queen.”
Nan ma murmushi kawai tayi batace komai ba. Shima sai ya saki batun AA ?in ya mi?e ya fita daga ?akin ya koma falo suka cigaba da hirarsu. Duk da ma dai shine ke maganar ita kam sama-sama ne. Bai cika damuwa da hakan ba saboda zuwa yanzu ya gama fahimtar ta akan miskilancin ta da rashin yawan magana. Jin tanata hamma yay mata sallama. Koda ya dawo ?akin samun AA yay har yayi barci, sai shima kawai yay shirin kwanciyar. Sai dai abinda bai sani ba duk AA na jinsa, dan idanunsa biyu kawai yayi shiru ne. Sai da ya tabbatar RK yay barci sannan ya tashi zaune. Wayar RK ?in ya ?auka ya fita falo, yasan password ?onsa, dan haka ya bu?e ya shiga masa bincike dalla-dalla. Sannan yay tsiyatakun da zaiyi a ciki ya dawo ya ajiye masa wayar sannan ya kwanta. Yana hararar RK dake barcinsa hankali kwance…..

????An dai ji k…
(Na daiyi shiru????)

__________?

“Wai shi wannan tagumin na miye Baby? Ba komai ya wuce ba”. Fawzan ya fa?a yana kallon Nibras. A hankali ta janye tagumin da tayi, tare da sauke ajiyar zuciya. Sai kuma ta matsa ta kwanta a jikinsa kanta a saman ?irjinsa. Ji take inama a jikin AA take haka.
“Jaan”.
Ta kira Fawzan ?in da sunan da take kiransa. Amsa mata yay idanunsa a lumshe yana shafa bayanta.
“Dan ALLAH ka kira Yaya AA a waya mana na ?ara bashi ha?uri. Kar yay barci da fushina”.
?an jimm Fawzan yayi kafin ya bu?e idanunsa a kanta. Duk da maganar tata tayi masa wani banbarakwai sai ya daure ya ce, “Nibras na fa?a miki zai huce. Kema kin san halin Auta ai. Yana da zafi amma baida ri?o. Zuwa safe normal zaki ganshi kamar komai bai faru ba. Amma duk kinbi kin damu kanki. Please ajiye batun wani Auta a gefe zo kiga na nuna miki wani abu”. Bai bata damar magana ba ya ha?e lips ?insu waje guda. Kicin-kicin turesa ta shiga yi, sai dai bai mata da wasa ba. Dan in dai wannan wahalar ce ya saba sha a wajen Nibras a duk lokacin da yake bu?atar hakkinsa. Kuma a farkon aurensu ba haka take masa ba. Daga baya ne dai matsalar tasu ta fara. Sai sun sha uban daru wani lokacin ma ya nuna mata ?arfi sannan. Amma bai ta?a fa?ama kowa hakan ba saboda Fawzan akwai ha?uri. Ta ?angaren zurfin ciki kuwa shi da AA suna kamancece niya..
Koda suka gama dai-daita tashi tai ta bar masa ?akin. Da kallo kawai ya bita, zuciyarsa dai sai son kawo masa wani tunani take yana turewa. Daga ?arshe ya mi?e ya shiga bathroom domin tsarkake kansa…..

________?

Washe gari suna breakfast a sashin Oum kowanne cikin shirin tafiya office RK ya sanar ma Oum batun zuwa Kano da yake son yi da kuma abinda zai kaisan. Har ga ALLAH sai da gaban Oum ya fa?i ta ?an dubi sashen da AA yake har tana neman ?warewa da shayi. AA ?in ne cike da dakewa ya mi?a mata ruwa yana mai tsatstsareta da idanunsa da suka ?an juye..
(Magana ta ALLAH Uncle RK kana saka Oum da ?anta a cakwakiya fa?? ka kiyaye mu????????.)
Murmushi Oum ta ?an sakarma AA na ya?e, tare da sanya masa albarka bayan tasha ruwan. Sai kuma ta maida dubanta ga RK da shima ke mata sannu. Amsa masa tayi tana jinjina kanta. Sai kuma ta maida hankalinta ga abincin tana juya abinda ta ke son fa?a a cikin ranta. Fin mintuna biyu sannan ta ce, “Ita Maanal ?in ce ta baka dama Rafeeq?”.
“Eh Aunty, tun kwana biyar ma daya wuce. Jiya kuma muka sake maganar da ita dan nace miki yaje kd. Sai kawai naga nima ya kamata naje su Abbu su san da zancen shi da Baba Sardauna ayi a wuce wajen ko ya kika gani”.
“Hakan yayi, ALLAH ya za?a abinda tafi alkairi.”
“Amin ya rabbi”.
RK ya fa?a fuska washe da murmushi. Mi?ewa AA yay tsam, tare da ?aukar wayoyinsa. ?agowa Oum da RK sukai suna kallonsa. Batare da shi ya yarda ya kallesu ba ya ce, “Oum na wuce office bye”. Sai kuma ya ?an du?o ya kama hannunta ya sumbata. Kafin ta samu damar yin magana har ya fice. Murmushi RK yayi da fa?in, “Uhmm Aunty wannan ?an naki dai sai ke. Ko har yanzu fushin jiyan ne oho masa. Nace ya shirya muje Kanon wai shi Chaina zaije, haka ya balbaleni da bala’i daren jiya laifin matar Fawzan ya koma kaina”.
Murmushi kawai Oum tayi, “Ya dai fa?a ne kawai. Duka yaushe ya dawo ?asar ma, balle a yanzu da suke kan project babba a Company.”
“Nima abinda na gani kenan, amma nasan sa kamar ?an sama jannati yake ba wahala gantalin ke masa ba. Bara nima naje anata kirana daga asibiti. Komi kenan zan dawo mu sake tattaunawa dai”.
Kai ta jinjina masa tare da addu’ar fatan alkairi. Ya amsa da jin da?i yana mai ficewa. Dan bayan uwa da uba a duniya ?ar uwar tasa da mijinta sune na biyu da yake matu?ar so da girmamawa. Yana musu kallon iyaye na biyu a rayuwarsa ne duk da suna amsa sunan yayu ne……

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected