Acikin Gidana Hausa NovelHausa Novels

Acikin Gidana 7

⚡️A CIKIN GIDANA ⚡️
(SEX,ROMANCE,RUNS)

FATIMA ZAKARIYYA

EPISODE 7️⃣

Tunda suka koma Gida shatu taketa tunanin abun daya Faru a mota,dan ita bata taba ganin Aliyu yayi irin wannan abun bh,Ko mene yasa ?,coz yanda ya maida abun wani big deal ne yaketa bata mamaki,dan ita a nata ganin it’s not a big deal,mene Dan mace ta kirasa da dare,kuma mh sbd office haka dai tayita wannan tunanin har suka kwanta ,sun tashi sukayi sallar Asuba suka koma ,shatu ce ta Riga tashi ta sauka kasa,jummai ta gani har ta gama aiki,dan dama tayiwa jummai training na tashi da wuri ayi aiki Kafin kowa ya tashi most expecially idan mijinta yana gida,turaren wuta ne kawai ta hanata sakawa,tafi son idan ta tashi ta saka turaren wuta da kanta,yanda mijinta najin kamshin turaren wuta yasan matarsa is up,wannan shine sign dinta tashin tah ,turaren wutar kuwa ta shiga kunnawa ,ta kai Ko wani spot da take sakawa ,dakinta ta shiga ta gyara sannan ta fito suka shiga kitchen da jummai suka hada breakfast,sun hada komai Akan dinning,chips ne da plantain da egg sai tea da bread sbd Amir nasan tea bread kullum ,sai dan sauce datayi musu, jummai ta kalla ,idan kin gama cin Abicin azo a gyaramin Kayan Miya da abubuwan danake bukata na lunch,Yau fried rice zmauyi da couslow sai grill chicken,Yawwah ki gyaramin zobo mah a wanke cocumber ayi min blending,ai na koya miki yanda akeyin blending din ko?kai ta daga mata,Yawwah ni zan hau sama nayi wanka ,idan yara sun tashi ayi musu wanka a gyara su,Kafin na sako muyi breakfast,to tace ,sama ta hau tayi wanka ta tsaya tunanin Yau weekend wani Kaya Zata saka ,wasu Riga da pencil skirt na Atamfa ta dauko ,tayi kabbasa ta shiga wanka kafin ta fito ya turaru tayi shirya ta makeup kamar wace zataje gidan biki ,ta saka kayanta taci dauri,Tana shirin fitowa ne taji karar ruwa Alamun Aliyu ya tashi yana toilet,dakinsa ta shiga dan jiran fitowarsa,yana fitowa kuwa yaganta fes fes sai kamshi take,murmushi sukayiwa junansu, ta tashi daga zaune ta Tsugunna ta gaisheshi,Ina kwana baban Amir ,lfy sugar ,kinyi kyau ,kedai bakya rabo da kwalliya ko,murmushi tayi masa ta shiga tayasa shiryawa ,bayan sun gama suka sauko kasa kan dinning,yanaci abinci yana kallon matarsa ,kullum cikin tsafta da gayu ,Yau a saka masa Wancan Kayan gobe a saka masa wancan,gashi dai yaron su biyu Amman bai hanata komai bh,kuma kullum Kara upgrading take,bata Bari ya kamata da wani nakasu,yaronsa kullum tsaf tsaf abun dayafi birgesa mh kenan,gidansa kal kal ,ita tsaf tsaf,yaronta fes fes ,wannan abun yana birgesa shiyasa kullum yake Kara sonta ,shidai bai tabajin zai iya Diana sonta bh ,dan kullum mh shi gani yake kamar chanzawa take,da yanayin yanda take abubuwanta da ita kanta gabaki daya,shagwaba ta shiga yi masa, Sugar nah wen last muje date night ,Tana fada tana tabe baki,Sugar gaskia kam mun dade ,dis days abubuwa sun Yimin yawwah,Amman ki shirya yau da daddare sai muji ko,yes Sugar me and you only ta fada tana Kane ido ,Toh sugar Ina zamuje ,duk inda kikeso ya fada yana murmushi,thnk you sugar ,Allah yabarmin kai,kullum godewa Allah nake daya bani miji irinka ,me tausayin mace ,me kula da mace Wanda bayason yaga damuwar matarsa ,a cikin gidan nn babu abun da muka nema muka ka rasa,Ina rokon Allah ya bani ikon cigaba da maka biyyaya ,Ina rokon Allah ya bani ikon cigaba da bauta maka daga nan har randa Allah zai dau Raina , Ina rokon kar Allah yasa daidai da minti daya inji bazan iya maka abu bh koda mene kuwa,Allah ya tsaya maka Allah ya tsare gabanka da bayanka,Allah ya kareka daga sharin zamani ,Tana cikin wannan maganganun ne taga ya dau wayarsa yana dannawa,kilip taji an tura mata message ,Tana dubawa taga credit Alert na 100k ya tura mata,what !ta fada da mamaki,tashi tayi ta rungumosa tanata murna su Amira sunata mata darriya,sugar nah gode ,Amman sugar dis is too much me zanyi dashi ,spoil yourself kawai yace mata ya tashi yana murmushi ya rike hannun Amir suka tafi parlour dinsa news suka zauna kallo,ita kuma shatu gyara dinning tayi ta kaiwa jummai Kayan kitchen ta wuce ta hau sama ,dakinsa ta shiga gyarawa coz tanaso Kafin ya hau yazo yaga komai fes ,tas kuwa ta gyaran Ko Ina ta saka masa turaren wuta ta gyra masa toilet ta gyara wadrobe dinsa inda ya bata

Baban karima ne yaketa fada kaman zai tashi sama,kinga dai abun da yarinyar nn ta jawo mana ko,yake fadawa mamanta,yaron nn har kiransa nayi yazo ,yace toh Amman kinji babu shi babu labarinsa,yanzu data hakura ta zauna Ko mah mene ai da bata Kai ga haka bh,maman karima ce ta tashi Zata Kai mata duka baba ya rike hannu ,Karki daketa barta Zata fada da bakinta,gyaran zama yayi ,kinajina karima wannan itace tambayar da zanyi miki ta karshe ,mene dalilin dawowarki gida?ta dade bataga babanta cikin wannan bacin ran bh ,sbd haka bude Baki tayi ta fara magana,baba wayarsa na duba ,sai kuma ta fashe da kuka, LAILAHAILLALAHI !! Suka hada Baki da maman karima , uban wane yasaka kika duba masa waya karima abun da kika koma kenan mamanta ta fada Tana nunata da hannu,mama kinga abun dayake kuwa,kule kulan fah yan mata yake sai yaje ya ja…bata karasa bh maman ta cilla mata Cup,Yimin shiru haka aka koya miki a gidanku,bakisan kowa hakuri yake da mijinsa bh,Ke Babanki mh hakuri nake dashi,iyayenmu mh hakuri suke da mazajensu indai Akan kula mata ne ,zaka hana namiji ya kula mace ne ,mutum kullum yana fita yana shiga gari,idan bai kula bh ai za’a kula sa ,Ina ruwan ki da wayarsa,wlh kinban kunya kuma naji kunya,ni wlh na duaka mh wani abun ne Ashe karima wayarsa kika Duba,toh kin haifesa ne,mace ce aka haramta mata kula Ko wani da namiji Amman namiji ba’a hanasa wannan bh indai zai tsafta ce mu’amalarsu,mama fah bakiga abun da su..Ke rufe min baki ,Ko me suke Ke Ina ruwanki,yanzu karima Ke bakisan yanda zakija mijinki a jiki bh,bakisan yanda zaki dinga daukewa mijinki hankali bh,bakisan yanda zaki cirewa mijinki sha’awar wata a waje bh,bakisan yanda zaki dinga masa dukannin abun da yake nema bh yake buri bh,a zaman ki da Mubarak ya kamata ace kinsan dukanin abun dayake so da bukata a gurin mace ,maida hankali kake ka fuskanci inda mijinka ya dosa da inda ya saka agaba ,bakisan mace Tana canza namiji bh,Ko Baki sani bh,Ko a gidan karuwai kika auri Mubarak idan kinaso zaki iya canza sah,ba abune me sauki bh Amman idan kin jajaurci wlh mijinki a tafun hannu ki sai yanda kikayi dashi mijinki basai yazo ya gaya miki abun da yakeso bh Ke idan kin cika mace kinsan me yakeso,motsi idan yayi kinsan me yake nufi,toh Ina macen anan idan har sai kin jira miji yana gaya miki abun dayake so da Wanda bayaso,na wajen gaya musu akeyi aka ce miki,duniyanci ne kawai da iya sanin namiji,yanzu shine kika hado min kayanki kika taho har kikasa Saida babanki ya kirasa a waya ,karima Ashe bakida hankali har yanzu ,toh maza maza tashi ki hada kayanki ki koma,kinji ko bakiji bh?, suna cikin haka ne sai ga sallamar aunty huda,Sallama Alaikum,mama Ina wuni,tun daga waje ake jin muryarki lfy?, Ke kuma karima me kikeyi anan naga kinata kwalla,mama ce tayi saurin magana,Huda naji dadin zuwanki,kingannta nn tun jiya tazo Wai ta daukarwa mijinta waya taga abun da ba shknn bh shine ta hado kayanta ta taho,ikon Allah aunty Huda tace,yanzu karima Ashe bakiji abun da na gaya miki bh,mama jiya fh naje gidan ta Tana shirin tahowa babu irin fadan da banyi mata bh na kuma bata hakuri mama Amman saida kika zo karima,mama Dan batawa an bata mata amman ba haka ake bh,Yimin shiru kema, maman ta fada ,mene wani an bata mata wane ya sakata daukan wayar mijinta,batada labarin matan da agabansu mijinsu yake waya da yan mata ,ya fita kuma ya tafi gurinsu Amman suna zaune a gidansu sun Mika lamuransu gurin ubangiji,Ai Allah ba Azzulimnin sarki bane,yasan Meyasa ya hadaki da Mubarak din har kukayi aure ,tayu kice sanadiyar natsuwarsa,tayu kice zakiyi abun da maihaifiyarsa batayi bh,tayu keci sanadiyar gyara lahirar sah ,banason Jin wannan maganar gida zaki zo ki koma wlh,kuma Allah karima ki shiga hankalinki ,kiyiwa kanki fada ,kisan abun yi ,ki daina bacci ki koma ga Allah,mijinki yanada halaye Masu kyau,ga biyyaya yaron nn ga kyauta,sbd haka ba wuya zaki sha bh Wajan gyarasa,shiru tayi ita dai Tana jinta ,karima batada wani matsala sosai ,kawai dai akwai fada ,da zafafawa,ita a dole sai tasan abun da bata sani bh,sai kuma rashin dagiya Wajan kula da bangaren kwanciyar gadonta, ita kawai indai Zata sha maganin mata toh gani take an wuce gurin,Sannan babbar matsalarta itafa indai mijinta ya hau saita hau,batason yana fada tayi shiru bh,Kota basa hakuri,tanada halaye Masu kyau Amman dis is her main problem,wataran tanason tayi Abu Amman sbd Wai karya rainata baza tayi bh,tunanin taketa yi yanzu ta Ina Zata fara,baki ta bude ta fara magana,mama dan Allah to ki Bari idan yazo da Kansa sai mu tafi wlh Ko yanzu yazo zan Bisa,kinga tunda baba yace yazo nasan zaizo idan yazo saina bisa ,aunty Huda ce ta saka baki ta tayata rokon mama,Mama kiyi hakuri ayi yanda tace din tunda dai ta dawo,Toh wlh indai ya wuce gobe bai zoba nida kaina zan maidake kinji dai na fada miki,bazaki kawomin abun magana bh mama ta fada tana tafiya,dakinta ta wuce ta Barsu a parlour ,aunty Huda ce ta kalleta ,kinga dai abun Danake gudar miki ko?,bakisanda hakuri da rashinsa bh dakika kadan ne a taakaninsu,sai ta Kure matuka ake yanke wasu hukuncin,sai Abu yakai ya kawo Wanda iyaye mh sun shiga Amman Abu yaki ci yaki cinyewa Sannan ake zama ayi magana shima ba’ayi saurin yanke hukunci bh,shi Kansa batawa iyaye ba’ason sah tunda bakisan me zai haifar miki bh,yanzu da kika taho kika barsa a wani Hali kika barsa,me yake ciki ?,me yakeyi duk Baki sani bh kin Barwa wata Ko toh wlh ki shiga hankalinki,tunda mama ta barki zuwa gobe ki biyoni Yau a gidana zaki kwana ,toh kawai tace mata

1 2 3 4Next page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected