SOLDIERS FAMILY Book 2 Complete Hausa Novel

SOLDIERS FAMILY Book 2 Complete Hausa Novel

 

To allah yabata lpy…duk suka amsa da ameen shidai alyasat Yama kasa magana domin inba lugudeba Babu abunda zuciyarshi keyi tinani yakeyi wayayiwa mahaifiyashi wannan mummunan abun? Mita aikata agaresu da har za,acutarda ita? Atake yaji komai na stet d’in yafara tsanarshi domin inba nanba to wazemata wannan mugun aikin lallai shakka Babu duk Allah yatoni asirin Wanda yayi Mata wannan abun to sedai uwarsa ta haifi wani wlh…wannan tinanin dayakeyi shine yusif keyi hakama su Al,Hassan lateep dabaya boyone kawai yafitarda nashi Ali bayan sunyiwa mlm rakiya sundawo kallonshi duka sukayi Jin yafad’i abunda ke zukatansu kamun sumeke zuwa Shirin masalachi domin yau jimu,a.

 

 

Dukkansu sunshirya cikin manyan Kaya na larabawa jallabiya ce ajikinsu da hirami sunyi kyau matuk’a kamar kasacesu kagudu…shidai gogan natse yagame fuska kamar besan minene dariyaba lateep ne yakalleshi kamun yace kaikam matarka nada aiki bro wannan cin magani hakan humm lallai zatasha fama…dariya suka saka atareda yusif yace Kai bro wato bama shine zesha famaba ita? Eh mana lateep yafad’a Yana k’ara kallon alyasat d’aya Kara yaderai kamar besan dashi sukeba…maganar lateep ce tamakale jin ana sanarwar an d’aura auren shareef da muhibbat se najeeb da yusra sadeeq da Maryam se Kuma sulaiman da ashnah dukkansu akan sadaki dubu d’ari Allah yabasu zama lpy..

 

Se a lokacin wani k’ayataccen murmushi ya bayyana akan kyakkyawar fuskarshi Yana shafa kwantaccen sajenda yayiwa fuskarshi kawanya..shiko lateep da yusif dariya sukayi lokaci d’aya ganin yadda fuskar dake mutuk’e yanzu tawayeda anuri ahakan suka nufi gidan zuciyarsu fyass..!

 

 

Ghana

 

 

Shiru wurin yad’auka suna saurarar gimbiya halila inda take cewa abbe””””bawan Allah bawai baka zaraah ne bamasanyiba aa zaraah amanace awurunmu bamasan abunda zesakata kuka arayuwarta domin muma wani gefene ita na rayuwarmu zamu iya isko zaraah aduk inda take afad’in duniya sedai abunda ka,iya zuwa yadawo ne bamaso tinda har aka,iya yima wannan aika aikar acikin jinsinku tofa ko zaraah wata Rana zasu iya cewa sucutarda ita….

 

“”Idan ko hakan taru Sena k’ararda ahalin duk Wanda yayi gangancin yin hakan cewar bibibo dake cika Yana batsewa..

 

“”Nafahimceku Kuma insha Allah baza,asamu matsala ba inaso na inganta rayuwarta acikin mutane Yan uwanta tinda rayuwa ajinsinku bazeyuba Kuma nabaku dama na Kuma amunce ga duk Wanda yayi yunk’urin cutarda ita m

Kuhukuntashi… shikenan zance yazo karshe cewar maheerah dukkansu murmushi sukayi Banda jalaludeen daya Lula duniyar tinani Wai sune kezauneda aljanu suna magana Baki da Baki kamar mutane Yan uwansu lallai inbaka mutuba kallo bek’are makaba aduniya.

 

Kallo mama bibibo yayi yace uwar gijiyata aizakibi abbanki ko? “Eh tafad’a ahnkali kamun tace to kufa? Dariya yayi kamun yayi magana maheerah tace duk inda kike a fad’in duniya Muna taredake k’awata iyarai da mutuwa..Aiko tawashe Baki tana dariya ahakan suka shiga jirginsu se garin Abuja inda jalaludeen yabar wasu daga cikin tawagarsu subi gimbiya halila takaisu gun way’anda sukazo nema ajeji captain Usman ne yajagoranci tafiyar..

 

Bayan saukarsu Abuja akashiga yiwasu abbe shirshiryen tafiya shida mama domin basuda passport da visa…cikin kwana ukku aka gama komai inda jirginsu yad’aga zuwa *Dubai* k’arfe 4pm jirginsu yasauka Al Hassan ne kawai yasanda zuwan nasu domin Shi kad’ai jalaludeen yagayawa Aiko yayi kuka yayi farin ciki marar misal tuwa Shi kad’ai yaje dokosu tin a filin jirgin dayaga abbensu ya rungumarshi Yana kukan farin ciki dakyar abbe ya,iya Raba jikinshi danashi kana yarungumi jalaludeen daganan suka shiga mota zuwa gida mama da abbe ne abaya jalaludeen kuwa na gefen Al,Hassan ahakan suka shigo cikin stet d’in Wanda tin daga babban Gert d’in shigowa stet d’in mama taware idonta tana kallon abunda idanuwanta kegani wasu irin miyagun halittune masu ban tsoro da firgici kowanne Yana sintiri asama da makamai ahannunsu kamar masu Shirin yak’i wani mugun launi da kallar stet d’in kebadawa kamar hadari ya had’u irin me Baki da jaa d’innan Kuma be saukoda ruwaba…cikin mmkin wannan tashin hankalin datake gani suke tafe har suka K’arasa bakin pert d’in habibbty duk suka fito nan ma kallon abunda ke faruwa tsakanin pert d’innan biyu takeyi wannan dasuka tsaya dakuma wani dakecan gaba Wanda ba pert d’in kowa bane Sena ammy wasu kalar launuka kefita daka kowanne part acikinsu gakuma wasu halittun nanma abun tsoro ahakan abbe yarik’e hannunta ganin tayi tsaye suka shiga cikin perlon habibbty..!

 

 

Tofa wannan wanne irin abune ke faruwa acikin wannan stet?

 

Shin minene alak’ar dake tsakanin mama dasu gimbiya halila?

 

Ina dangin mahaifin mama suke?

 

Shin suwaye kena hannun acikin wannan mummunan abun da,akejifar ahalin habeeb shuraim dashi wato abbe?

 

 

Wanne irin zama mama zatayi acikin wannan stet d’in me tattareda abubuwan mmki da Al ajabi bugu da Kari kartawan sojojin gidan taza Kaya atsakaninsu?

 

Duk kubiyoni acikin *SOLDIERS FAMILY* Pat 2 danjin yadda zata Kaya

 

 

Free page yak’are *SOLDIERS FAMILY* na kud’i ne nera 500 kacal ga duk me buk’atar complete 700 Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub’ar wannan nomber 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan nomber 08107819124

 

 

 

 

 

 

Autar alheri ✍️

 

*S  F*

 

Page 21&22

 

__”jalaludeen da Al,Hassan agaba se abbe da mama abaya.. perlon cike yake da ahalin Alhaji shuraim suna meeting saka makon auren da aka d’aurawa samarin gidan ba bu shiri… Alhaji Imran ne ya d’ago yana amsa sallamar da sukayi aiko yayi Ido 4 da abbe arazane ya mik’e yana fad’ar Habeeb…hakan yasa gabaki d’aya mutanen dake perlon suka d’ago suna kallan k’ofar dan gaskata abunda sukaji abbansu na fad’a.

 

Aiko dai shid’inne ba wani ba kamun suyi wani motsi tuni Alhusain da Suhaif sunkai bakin k’ofar suna k’ara ware idonsu Dan sunkasa gasgata abunda idonsu kegani…ganin sunyi tsaye sunka cewa komai yasa Jalaludeen cewa abbe nefa dagaske suhaif bawaniba aikamun yarufe Baki Suhaif ya rungumeshi yana fad’ar, “abbe dagaske mafarki najeyi ko gaskiya?” Yaya jalal “abbe wlh abbe ne abbe ne Husain zokaga…”cikin sauri Husain ma ya rungumeshi tare da fashewa da marayan kuka yana k’ara shigewa jikin abbe d’in hakan yanad’asu duka yarunguma Yana share k’walla..kamun yasakesu  Yana nufar Yan uwanshi da suka zo gareshi cikin farin cikin sake ganinshi araye suka shiga rungumarshi dukkansu d’aya bayan d’aya suna hamdala ga ubangiji talikai…sunjima ahakan kamun Alhaji Jameel ya kama hannunshi ya kaishi har inda habibbty kezaune tana sharar k’walla.

 

Duk’awa yayi ahankali yace yace habibbty na tare da fad’awa jikinta yakankameta sosai ajikinshi Yana sauke numfashi itama habibbty hakance takasance agareta wani irin farin ciki takejin kanta aciki marar misaltuwa gata ga hasken idaniyarta yadawo..sunjima ahakan kamun kowa yasamu wuri yazauna anasake gaisawa.. Jalaludeen ne yakama hannun mama dake rakub’e gefe yazo ya zaunar da ita kusan abbe Yana fad’ar abbe kaga su Abba kamanda y’arka ya fad’a cikin tsokana… murmushi abbe yayi yaname kamo hannun mama ya rik’e Gam tare da cewa, “ba,abunda zesa namanta y’ata Jalal ina sane da ita…se alokacin kowa ya kula da Mama” Aiko Ido ya koma kanta musamman samarin gidan domin wani Dan iskan kallo shareef da Najeeb ke jifanta dashi na tsantsar barinkanci…agefe d’aya Kuma Fahad ma yakafeta da Ido ko kiftawa Babu karshedai kasa hak’uri yayi yace Yaya jalal wacece wannan black Beuty d’in?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected