KALBIM BOOK 1 PAGE 15
15
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
️️️️️️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
**************
A tashin farko da likitocin suka fara samun results nata abinda suka samu shine ya sakasu haduwa meeting a tsakaninsu sbd tabbatarwa.
Cardiomyopathy wanda yake leading to heart failure ne wanda suka tabbatar suka sake kwanaki suna tabbatarwa kafin suka yanke shawarar sanar da ZAADENs din wainda a cikin kwanakin suna cikin matsanancin halin damuwa da quncin da basu taba sanin dashi ba,
Dukkaninsu sun jingine ayyukansu sai sintirin asibitin sukeyi gashi har lokacin bata farfado ba ta koma wata kalar tausayi tayi fari fat da ita gata yarinya shiyasa tausayinta yake qara rikita zukantasu.
Mimi ce da Maheer a cikinsu suka fisu karfin hali dan kuwa dad dai yana gida yana karban treatment na kwantar da hankali da damuwa da akeson ya cire a ransa.
Doctors buqatan ganin Dzad din da kansa sukai sbd tattaunawa dashi da familynsa.
Dzad din tareda Maheer da Mimi suka iso asibitin sbd Ammar da saleem suna asibitin tinda safe.
Koda suka iso Maheer ne ya fara shigowa dakin da jannah din take sanye cikin black giorgio Armani Suits Tukuna Dzad Sanye cikin Armanis din shima amma masu kauri wata tsadaddiyar Cardigan Mimi na gefensa cikin doguwar luxury abaya ash.
Saleem dayake tsaye yana waya sanye cikin sweatset na balenciaga ash juyowa yayi yana qarasa gurin Mimi ya dan rungumeta cikin kunnenta ya rada mata “Goodmorning Mimi” sbd bai kammala wayar dayake ba.
Dad ma a cikin sauti kadan yace “goodmorning dad”
Amsawa dzad din yayi yana maida kallansa kan Ammar daya taso ya qaraso gabansa ya rungumesa yana cewa
“Komai zai zama daidai Ammar okay”
Numfashi me sanyi da nutsuwa Ammar din ya sake yana cewa
“Yes Dad insha Allah”
Mimi ya kalla ta miqa masa hannu ya kama ahankali yana cewa
“Goodmorning Mimi”
“Meyasa kake wasa da naka health din Ko abincin kirki ka dena ci,
I don’t like seeing you like this My boy”
Hannuwansa biyu ya zuba a aljihun Off-white burberries din dake jikinsa yana murmushin karfin halin kaunar Mimin nasa.
Dukkaninsu akan Jannah suka maida kallansu Maheer na fidda wayarsa ya sanar da babban doctor din zuwansu.
A office dinsa ya gayyacesu suka nufi office din dukansu banda saleem da aka bari a dakin yana waya.
Zaunawa sukai dukkaninsu a office din banda Maheer dayake tsaye a bayan Dad Ammar da Mimi kuwa a kusa da juna suka zauna tana riqe da hannunsa cikeda kauna da kulawa sbd batason ganinsa cikin damuwa ko kadan.
Dr Abraham kallansu yayi daya bayan daya kafin ya kalli dr Josh dayake gefensa yace ya gabatar da takardun dayake dauke da bayanin komai.
Ajiye takardun na results dinta da suka gama sakawa a komai nata dayake computer ya koma ya zauna tareda kunna juyo musu da kan Computer din da zasu ga abinda zasu nuna musu yanda ya kamata.
Dr Abraham ne ya kalli Dzad a natse cikin kwanciyar hankalin yanda zasu fahimcesa yafara zantukan da duka basa wani ganewa yana kwana da zancen sbd rage musu shock din zancen tukuna daga karshe yace,
“Ms Jannah is suffering from Cardiomyopathy…..
Shiru office din yayi babu wanda yace komai sai kallan kallo da sukewa doctor Abraham din da dr josh.
Maheer ne ya bude baki cikin gaskiyarsa yace
“And wat does that mean Doctors???
Numfashi Doctors din suka sauke a tare suna kallan familyn daya bayan daya dan ganin ko akwai wanda ya gane abinda suke nufi amma babu alamar sun ganen dan haka ya miqe tsaye ya zagayo gurin Dzad ya kallesa cikin nutsuwan datafi da baya kafin ya dawo da kallansa kan Maheer da yayi tambayar yace
“Heart diseases,her heart is failing”
Shiru dakin ya sake dauka babu wanda ya matso sai daya bayan daya suka fara dawowa suna kallansa dan tabbatar da abinda sukaji da kuma tabbatarda shin hakan ya fada kokuwa.
Shima kallansu ya ringa yi daya bayan daya yana gyada kai with seriousness sbd su san bafa fada kawai yake ba he’s morethan serious.
Dzad ne yafara bude baki yace
“Her heart is failing????
Yes Mr Zad and I’m sorry she’s not in her first stage shes….
Yanke jikin da Dzad din yayi a gurin ya katse Dr Abraham din ya kallesa da sauri cikin tashin hankali
Dr josh kuwa cikin sauri ya danna bell din kiran nurses dinsu yana tasowa shima.
Mimi da Ammar kuwa mutuwar Zaune sukai a tare kowannensu jikinsa na neman qanqarewa da tashin hankalin da baa saka masa rana ba.
Maheer kuwa cikin tashin hankali dayake cakar masa da kai ya rasa ma me zaiyi ya ringa kokarin daukan Dad din yana ambatar sunansa da karfi tareda neman taimakon gaggawa.
Cikin gaggawa da sauri aka dauki dad din kaman ransa ya fice akai emergency dashi.
Ammar silalewa yayi hannuwansa da kafafunsa na rawa ya zame qasa yana son numfashi me qarfi amma kirjinsa ya toshe ya tsaya cak wani abu me nauyin gaske ya danne masa kirji zuwa maqoshinsa.
Idanuwansa wani irin ja sukeyi suna kasa hada hawayen kansu,
Mimi ma hawaye tafara sosai tana kasa riqe kukanta tana cewa
“Jannah dan Allah karki barmu kema,kece madadin zayneb Allah ya kawo mana dauki,innalillahi,
Jannah meya hadaki da Cutar zuciya kema?”
Saleem koda ya iso babbar masifar datafi komai a garesu ta fadowa familynsa dan haka shima shock din daya sakasa kasa yadda da zancen yayi ya sake tsare dr Abraham wanda ya zauna dasu ya sake musu bayani da karatun yanda ciwon yake dallah dallah tareda basu tabbacin yanzu tafara irin wannan ciwon na idan har ta zama exhausted ko wani physical activity da zai saka bugun zuciyarsa qaruwa to idan tayi collapsing zata ringa daukan kwanaki kafin ta farfado hakama Ahankali zuciyar zata cigaba da gazawa saga bugawa yanda ya kamata da blockage.
