KALBIM BOOK 1 PAGE 32
32
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
️️️️️️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
*******
Sauraronta Falaq kawai keyi tana cewa
“Sai nayi shawara da BestDaddy zan san should I trust you or not”
Fiddausi dariya takeyi tana cigaba da tayata hada kayan zuwa camping din dazasu na school na yara tana cewa
“Na bar team din Mama na dawo team Falaq…
Katseta falaq din tai da cewa
“Falaq Aziz”
Sorry na falaq Aziz na manta princess din gidan batason ana raba sunanta dana Daddynta”
Straight jean daya lafe jikinta da white Cardigan me kauri da tsayin datazo har cinyarta ne Fiddausi ta tayata sakawa sai kuma jacket itama me kauri da qaramar veilhijab da iyakacinta wuya da sai socks data saka ta duba time ta zare jacket din tabar Cardigan kafin a tashi fitan,
Qamshin turarenta me sanyi ne na yara irin shekarunta yake tashi a jikinta da dakin, ta nufi kofa tana ficewa zuwa gurin daddynta sbd tana tsananin farin cikin ta wayi gari ace daddynta na gari zata gansa a safe kafin komai.
Tana fitowa palonsa take kokarin nufa Kofar palon Mama ta bude maman na fitowa tana kokarin saka kiran numbern data kasa nemowa da kanta tana kiran Fiddausi tazo ta nemo mata.
Cikin ihun daya saka maman firgita tana saurin ja da baya wayar hannunta na faduwa falaq ta saki tana rufe idanuwanta da sauri tana cewa
“No no no,bazan fara saka Mama a idonaba,
Ina fara ganinta shikenan idona zai zama wani iri ayau,
Idona babu wanda zai fara gani se the No 1 handsome and the most beautiful and amazing BestDaddy in Falaqs Universe..So i can’t let my beautiful eyes su fara da ganin oldLady.
Fiddausi datake bayanta maman ta kalla tana danne dariyarta
Mama kuwa data saba da wannan iya shegen na Falaq din hade fuska tayi sosai tana gyara tsayuwarta daga firgitan datai tana cewa
“Fiddausi dakyau,
Kina kallan yarinyar nan ta zuba wannan ihun tana kusa dake baza kiwa bakinta mugun dukan da saiya fashe ba kika tsaya a bayanta kina dariya tana cewa Uwar ubanta mayya ko??
Falaq na jin hakan ta saka hannuwanta tana rufe kunnuwanta tana bin bango idonta a rufe tana cewa
“Har muryan kowa bazanji ba Muryan datafi na kowa dadi and Nutsuwa”
Nufota mama ke kokarin yi tana cewa
“Kamo mun ita Fiddausi ki ban nan…
Tana jin hakan da gudu ta qarasa hanyar palonsa tana Kiran sunansa da karfi sbd tasan Fiddausi na kaita Dukanta Maman zatai sbd a duniya ita kadaice take dukanta ko zaneta Daddynta baya ko dago kai bare iya cewa komai amma ko school baa dukar masa ‘ya sam bai nuna zai yadda ba dan haka kaf rayuwanta maman kadai take tsoro duk da hakan baya hanata fadan magana sedai maman ta bige bakin amma bayan mama sbd Daddynta daya tsaya mata bata tsoron kowa duk da tana qarama amma sam batajin tsoron kowa a ranta sbd ubanta ya tsaya mata.
Ihun kiran Daddynta datake ya isa har makeken dakin Sayd dayake bacci cikin lafiyayyan gadonsa sanye da kayan baccin Logous Ash cikin duvet dinsa me laushi dayake tashin qamshin jikinsa da gama kama turarensa..
Sama sama yake jiyo ihun nata yana shiga kunnensa dan haka motsawa yayi Ahankali tareda miqa hannunsa daya batareda ya bude idanuwansa ba ya janyo wani pillow dayake gefensa ya rufe kunnuwansa yana komawa baccinsa.
Mama cewa tai “Fiddausi idan baki kamo mun ita kika kawo mun ba zaki fuskanci bacin raina kuwa ayau”
Falaq na jin hakan ta qarawa kafafunta gudu tana isa kofar palon ta miqa hannu zata bude aka bude kofar palon..
Wani irin nutsatsiyar qamshi mai sanyin dadi dayake tabbatarda tsadarsa a shaqa daya sanyin ac ya kado waje daga cikin palon wanda har inda mama take tsaye yakai yana sauya numfashin main babban palon gaba daya..
Bude kyawawan idanuwanta da suke sak nasa falaq tai tana kallo tin daga fararen yatsun kafarsa dasuke wani irin fes kaman baya fita dasu sanye cikin versace slippers,
Sanye yake da black pyjamas Basu tsantsi sai jacket me girma daya sako dazai fito daga bedroom dinsa sbd tashinsa kenan daga bacci muryanta ta fiddosa.
Fuskansa datake wani irin fresh ta kalla ko morning face dinsa ganin takeyi tafi duka daddies din duniya kyau dan har fada takeyi a school da fahari Daddynta is the most handsome mutum dayafi kowa kyau.
Hannuwansa dake cikin aljihun jacket din jikinsa ya zare yana bude hannuwansa kafin ma ya karasa kai hannuwan nasa akan fuskanta ta fada jikinsa tana cewa
“Yesss BestDaddy idanuwan Falaq Aziz suka fara gani ba Oldy ba”
Da farin ciki sosai a muryanta da yanayinta ta qarasa zancen tana qanqamesa cikeda tsananin son mahaifin nata.
Wani Kyakkyawan murmushin daya saka Fiddausi saurin sauke kanta sbd yanda ta kusan dauke wuta agurin ya sake mai sauti yana durqusawa ya ajiye gwiwowinsa qasa sbd ta rungumesa da kyau ya rungumeta shima yana gyara mata veilhijab dinta ya bude baki da muryansa dake cike da wani irin nutsuwa da steez daya gama kamasa yace
“Bazaki dena tsokanar Mama ba ko?
Kinason ta dokamun bakin my one and only Falaq Aziz”
Sakinsa tayi tana juyawa ta kalli Hanyar da maman take tana riqe hannunsa cikin nata tace
“To ni kasan ai bazan yadda na fara ganinta ba banfara ganin My Besty ba”
Hancinta ya shafa yana kallan Fuskan Ummitansa akan tata ya sake sakin murmushin daya fito daga asalin zuciyarsa yanajin kaunarta data uwarta da bata duniya suna yiwa zuciyarsa yawan da yakejin ko tinanin komai bazaiyiba akan basu ransa,
Idan yana kallan fuskan falaq duniyarsa nutsuwa take tana samun sanyi da nitsatsen farin ciki me yawan gaske duk da rayuwarsa na cikin wani irin bushewan da har abada bazata sake jiquwa ba sbd rashin Ummitah wadda rashinta shine asalin ciwonsa da ba warkewa bawai na rashin iyayensu ba.
