Acikin Gidana 13
⚡️A CIKIN GIDANA ⚡️
(SEX ,ROMANCE,RUNS)
FATIMA ZAKARIYYA
EPISODE 1️⃣3️⃣
My wife is pregnant?,ya tambaya doctor,wani extraordinary dadi yakeji har ransa , aunty Huda ya kalla wace ta hade rai ,dan ita haushin Mubarak takeji ,gashi kuma ance karima tanata ciki ,so yanzu ya za’ayi kenan ,matsawa yayi kusa da gadon karima wace taketa bacci yana kallon fuskarta ,wata soyyayarta ce take shiga ransa ,he just found himself in love with his wife Again ,cikinta ya hau shafawa,aunty Huda tayi gyaran murya Sannan ya tuna da mutum a kusa dashi ,karima ce ta fara motsi a hankali ta bude idonta,aunty Huda tayi saurin ta dawo kusa da ita ,sannu karima ,sannu ,me kikeji ,Ina ne yake miki ciwo ,dakyar take bude Baki Amman haka ta iya cewa babu ,yunwa nakeji,Mubarak ta gani akanta juyawa tayi ta karayiwa aunty Huda magana ,mene yakeyi anan ? Banason ganinsa dan Alalh kice ya fita ,ganin farfadowarta kenan yasa aunty Huda ta masa magana ,Mubarak dan Allah karima tace batason ganinka Ko zaka fita ,saida ya danyi jim kadan Sannan yace toh ,fita yayi da sauri yaje restaurant ya siyo musu abinci ,snacks da drinks,sai yoghurts daya siyama karima dan yasan Masu ciki Ana cewa susha yoghurt,dawowa yayi ya kawo musu sai yaga karima tanata harararsa ,dan a lokacin har ta ware suna hira da aunty Huda ,ganinsa ne yasa ta hada rai ,ta kalli ledo daya shigo dasu kafin ya karasa ajiye wa tace fita da kayanka banaso ,Ajiyewa yayi ,ya fita kofar dakin ya fita ya zauna a haka har bacci ya daukesa ,aunty Huda ce ta lallaba karima Akan ta samu taci abincin nn,kinga yanzu dare ne Ina zanje na samo miki abinci karima ,kiyi hakuri kici wannan kinga bakida Lafiya kuma dan cikinki mh nasan yunwa yakeji ,har ranta taji dadi da akace dan cikinta ,itama murna takeyi Wai itace ne ciki ,Zata haifi baby , but the other side dinta kuma tana tunanin wannan Babyn fah na Mubarak ne ,ita kuma yanzu ta tsanesa ,Amman dai ta hakura Akan Zata zauna ta kula da cikinta batasan Wanda Zata hifa bh ,shafa cikin tayi tace Allah yayiwa abun da Ke cikin cikina Albarka ,Mubarak yana waje yana bacii saida Asuba yayi ana kiran sallah Sannan ya ya tashi yaje masallin kusa da asibitin ,bayan ya dawo ne ya lekasu ,Dukansu bacci sukeyi a haka ya lallaba yaje kusa da karima yanata kallonta yana tuna abubuwan da suka faru ,shi yanzu babu abun dayake so rather than ya koma gidansa da matarsa su samu natsuwa su zauna suyi sorting life dinsu , expecially now that she is pregnant,yanzu am going to be a father ?Alhmdl yace ,tunawa yayi bai gayawa mummy bh yayi sauri ya dauko wayarsa ya Kira ,Kira daya kuwa ta dauka dan tanata kiransa baya shiga dayake ya sakata a busy coz yasan Tana expecting zuwansu ,yanzu kuwa ya samu abun fada ,Tana dauka ta fara fada ,”Ina ka shiga ne inata nemanka lfy ?” ,” eh mummy karima ce batada lfy ,kingamu mh a asibiti Wai ance Wai she is pregnant ya fada yana shafa Kansa “, farin ciki ne taji ya lullubeta ,mummy har cikin ranta taji dadi ,sake maimaitawa tayi ,” Pregnant ?,Alhamdulillah,Masha Allah ,Allah na gode maka Ko a haka na tafi naji dadi,Allah ya muku Albarka Mubarak wani asibitin ne Bari nazo”, “ No mummy Karki damu basai kinzo bh “Ana haka saiga doctor ya shigo ,”Mummy Ina zuwa ga doctor ya shigo “ ya kashe wayarsa ,Aunty Huda sai yanzu ta motsa dan bacci ne mai nauyi ya dauketa ,itama karima farkawa tayi Jin motsi a kanta ,doctor ne ya tambaya ta farfado ko? Matsawa yayi yafan taba jikinta ,Toh Alhmdl jikinta da sauki ,zaku iya tafiya Amman pls A kula kar A dinga stressing dinta ,a daina bata mata rai ,a dinga kokari duk abun da takeso a dinga mata ,kunsan yanda Masu ciki suke ,Akan caring din da ake musu sai anyi doubling ,yanzu ba ita kadai bace ,she needs your complete support and attention,plus love and caring ,Mubarak dai har ransa murna yake, tambayar doctor din yayi lafiyar Babyn fah ? Doctor dinne yace the Baby is in good health ,maman Babyn mh ta samu sauki kuma Zata cigaba da samun sauki idan an cigaba da kula da ita ,magunguna ya rubuta musu ya Kara gaya musu abubuwan da za’ayi,Aunty Huda ce ta dagata dakyar suka tashi suka fita ,Mubarak dai sai rawar Kai yakeyi aka tafi da sauri za’a bude mota ,karima ce tace aunty Huda wlh bazan shiga motar mubarak bh ,toh karima yanzu a Ina zamu koma gida kiyi hakuri muyi sauri mu tafi ,danma mijina yayi tafiya da hankalina ya rabu ,kinga yanzu ance ki daina stressing kanki ,dan Allah Karki saka wani damuwa mu tafi gida ki zauna ki huta ,Aunty Huda wlh dagaske nake bazan shiga motar Mubarak bh,wayar ki Tana hannu ki ,Yawwah yi mana bolt ,Mubarak ne ya tsaya yana jiransu ganin sun tsaya a guri daya ne ya saka ya karasa gurin ,aunty Huda mu tafi Ko yana nuna musu hanya,A’a tace bazata tafi a motarka bh , kallon karima yyi zai mata magana yaga ta dallah masa harara ,yana tsaye a gurin bolt yazo ya tafi dasu ,binsu yayi a baya har kofar gida ,bayan ta shigar da karima ta fito ta samesa,Mubarak ka wuce ka tafi gida ka huta ,zaiyi magana tace muyi waya ta fada ta rufe gidanta,bbu yanda zaiyi haka ya tada motarsa ya tafi
Ko A dawo lfy Amrah bata yiwa Kamal bh ,haka ya fita yanata sauri coz yanaso yaje office da wuri,bayan ya shiga mota ne ya tadda mota amman taki tashi ,ya dade yana trying still baya tashi ,fitowa yayi sai yaga wani neighbor dinsu a kofar gidansu da jirida a hannu , Babbah ne sosai ya tsayar dashi ,zo nan yace masa ,dan a haife zai haifi kamal ,zuwa yayi shima ya rusunna ya kwashi gaisuwa ,lafiya motar taka taki tashi ya tambaya kamal, eh Wlh inaga ruwa zan debo na zuba ya fada yana kallon kasa ,dan kamal Akwai respect,wata yarinya ce ta fito daga gidan ita ma gabansa tazo ta tsugunna ,Abbah ni zan tafi na makara mh ,Sannan ta daga Kai ta gaida kamal , abun ya birge kamal ,yanda ta gaida babanta da kuma yanda ta gaidashi Tana sunkuyar da Kai ,yarinya ce karama amman ta birgesa ,Yusrah shiga gida ki Debo ruwa a buta ki kawo masa ,toh tace ta ajiye wasu books dinta a kusa da Abbanta,wasu Abaya ne a jikinta sun yiwa farar fatar tah kyau ,Ko powder bata saka bh Amman skin dinta yanata glowing ,gida ta shiga ta Debo ruwa tazo ta rusuna ta bawa kamal ,shima karba yayi yaje ya zuba ,ya gwada trying tada motar sai kuwa ta tashi ,fitowa yayi ya bata butar ,thnk you tace mata Sannan ya karasa gurin Baban nata ya masa godiya ,ya tashi kenan ita kuma ta fito ta dauka books dinta ,Abbah saina dawo ta sake fada, kallon Abban nata yayi yace Babah Ina zataje in sauketa ,A’a yace masa ,karka damu yi tafiyar kah Nagode ,sake magana yayi ,Baba Wai naga nina tsayar da ita babu komai ai Akan hanya nake ,toh shknn Baba yace ,Nagode Allah ya saka da Alkhairi,kiranta yayi da karfi ta juyo ,dawowa tayi a hankali take tafiya ,Kafin mh ta karaso ya nuna mata kamal ,bishi zai rage miki hanya ,toh tace tabi bayansa ,kofar baya take kokari shiga kamal ya juya yace mata dawo gaba mana ,fita yayi ya bude mata kofa ya shiga ,Ina zaki ya tambaya ,School zanje ,Amman basai ka kaini school din bama Ko a hanya ka ajeyini it’s Owk Nagode sosai ,yanda take magana Tana burge kamal ,very calm kuma so cool ,No yace mata zan kaiki har school , shiru kawai ta masa ,shirin yyi Yawwah kamal ya sake tambaya ,A ina kike da zama , ga gidanmu nn inda ka daukoni ta fada tana dan kallon idonsa ,Owk Amman bana ganinki A area dinnan ,eh kawai tace masa ,Eh me ? Ya tambaya ,eh mu bama fita ne ,daga school sai gida ,Owk very good kamal yace ,sai wani kallonta yake ,Gaskiya ta birgesa ,babu ruwanta tanata wani basarwa ,dakyar mh take iya answering dinsa kaman ya takura mata ,veil dinta ta saka tadan ja,coz ta Lura kamal kaman kallonta yake ,bayan ya sauketa ne yake tambayarta ta sunan Malamar ? yusrah tace ta fita bh ta jirasa bh ,fita yayi shima ya sake binta , Ko malama yusrah Zata iya bani number dinta ,Kai ta gyada masa Alamun A’a ,ta wuce ta cigaba da tafiya ,sake binta yayi ,wait yusrah but why , Nothing tace tayi sauri ta shige ta barsa ,wow ! Kamal yace ,mota ya koma yanata mamakin Kansa ,deeply ta burgesa ,kuma yanason number dinta ,he don’t knw why but he just found himself wanting to talked to her ,wucewa yayi ya tafi office ,yana zuwa kuwa Jennifer ta taresa, sir wata tazo tun dazu Tana jiranka ,Ni kuma ? Ya tambaya Jennifer ? Yes sir gata can mh nace ta jiranka bazaka dade bh zaka zo ,yana kallan gurin yaga Rabi ,karasa gurin yyi ,gani nazo lfy kike nemana,Wucewa zakayi mu tafi office Dinka ,Rabi ta fada tana wani cin chewing gum ,Noo babu office din da zamuje ,bakisan bana attending guest bh a office ,mene ya kawoki mene kikaso yi ?? Dama zuwa nayi na fada maka wlh bana iya bacci tun randa ka tabani ,sauri yayi ya kalla gefe da gefensa dan ya tabbatar babu me jinsa , zo nan yace mata yajata suka fita waje , sake fadan abun da kikace ,sake fada kuwa tayi Tana wani wasa da hannunta ,Kalle ni nan Rabi’a abun daya Faru nida Ke was a mistake and I regret it ,wani kallo ta masa regret fah kace kamal ,yes ,Sannan pls kada ki sake zuwa min office Dina ,Rabi’a Ina ganin mutuncinki ,Ke Kawar matata ce ,wace ta dauka as best frnd ,pls kiyi maintaining wannan friendship din naku ,stay out of me kinji Ko ,ni ba irin wanann mazan bane ,naga messages dinki ,naga calls dinki Amman banga laifinki bh nine na Baki dama ,but pls since it reach to this I want to clear things up ,kada ki sake kirana nemana or Yimin text,babu wani Abu dayake tsakakni na dake ,so pls maintain yourself,ya wuce ya fara tafiya ,juyawa tayi da sauri tace masa kamal tsaya !,tsayaw yayi ya juyo ,ya akayi ?naji naka ka tsaya kaji nawa , tsayawa kuwa yyi ,Rabi ta fara magana ,ni Ina sonka ,kuma inason rayuwa dakai , Sannan bazan iya barinka bh ,sbd haka ,Ko kazo mu cigaba da rayuwa tare Ko inje in gayawa Amrah abun dakayi min a motar kah ,tsayuwarsa ya gyara yadanyi wani murmushi mamaki , zaki iya gaya mata ko mene kikeso kinji Ko , Ure free ,haka kace ?eh yace mata ya wuce ya barta yanata mamankin yanda mata yanzu suke zubar da mutunci su a gurin maza ,mata yanzu babu kamun Kai babu amana ,imagine Kawar matata,best frnd ki biyoni kina wani kina sona har kina so kiyi manipulating Dina ,tsaki yayi ya wuce office ,yana zuwa kuwa yaga Aliyu da Mubarak sunyi duru duru suna jiransa ya shigo ,Alhmdl Mubarak yace zo nan ka zauna ,Abubuwa fah sunata chakubewa mutumina,Zo kah gaya mana yanda za’ayi ,hmm yace shima ya zauna yana cire hular Kansa yana goge Kai ,Ai mutumina abubuwan nn harda ni suka chakudewa



