Acikin Gidana 13
Kamal ne ya shiga basu labarin shima abun daya Faru dashi kwana biyu ,Sannan bai boye musu halin matarsa bh ,Mubarak ne fara magana ai mutumina I trust you kaikam,nasan you won’t do anything stupid,itama Rabi take Ko wace take the advantage of your silence,but thank god Kai Allah yasa ka gane tun wuri,but seriously your wife is messing up,Zata gane before it’s too late,Allah sarki karima ,gidana kullum fes ,an saka turaren wuta ,abinci me dadi sai Wanda na zaba mh ,kasan ni ba’amin abinci daya ,Saidai ayimin dayawa ,haka take abincin nn dayawa, ita Ko me aiki mh bata dashi,barta dai da fada ,Ina fada tana fada but guys I loved my wife ,ni banma San Ina kaunarta bh sai dis days da abubuwan nn suka Faru,Guess what?,What kamal yace ,Karima is pregnant Mubarak ya fada da murnarsa,Congratulations kamal yace,Allah ya sauketa lfy ,yanzu ya ake ciki Zata dawo dinne Ko yaya?,Zata dawo insha Allahu kamal ka sakani A Addu’a dukda dai batason ganina I noticed Ko muryarta batason ji ,Amman Ina rokon Allah ya yafemin karima ta yafemin ta dawo mu cigaba da rayuwa mu kula da abun da Allah zai bamu,wlh kamal na tuba ,na daina komai,nama fi jini free wlh ,yanzu abun dayake damuna kawai karima,bansan Ko Zata yafemin bh ,Aliyu ne yayi gyaran murya,Wanda tunda suka fara magana bai saka musu Baki bh,shi idan kagansa kaman Wanda aka masa mutuwa ,tunda yazo ya kasa komai,Mubarak ne ya tabosa,bakaji me nace bane ,karima fh cikine da ita ,she is carrying my son,Aliyu ne ya fitar da wata iska yace congratulations man,Allah ya raba lfy ,Kai kuma kamal mata masifa ne Allah ya taimakeka ka gane before it’s late irin namu,nikam yanzu rayuwar batamin dadi ,na kasa gane matata kuma ,gashi dai babu abun da batamin Amman wlh tlh banajin dadin duniyar nn da gidana ,jiya ma fah bayan na koma har daki tazo da hijab dinta Wai me nakeso tayimin coz Tana Neman Alfarma Zata kwana a dakinta zatayi sallah da dare ,Ko kallonta ban iya yi bh Kai kawai na daga mata ,still da safe kafin na fito ta gama breakfast ,kalli wannan meetpie din ,ya dauko musu ya nuna musu,da zafi ta bani da safe Wai na taho dashi ,harda cemin Wai ba sai tazo kawomin bh batason interrupting Dina ,dariya kamal ya saka ,wato batason interrupting Dinka ,kar tazo tagansa da wata kenan,dis gal is serious ,Amman kasan ta birgeni,wlh ta birgeni dis shows matarka ta fito daga gidan tarbiyya ,Amman fah wannan kwana kwanar naku bazai yuba ,kaje kayi confronting dinta kuyi maganar nn ,kasan mene take tunanin akanka,zaifi maka sauki,Mubarak ne yace ai na dauka kunyi maganr jiya da mukace kayi mata,Wani dan murmushin takaici Aliyu yayi ,wace magana yarinyar da Ko kallo nh bata iyayi,maganar kawai take iyamin,itama inaji nasan daurewa takeyi ,wlh inason shatu ,kuma wlh ni na daina abun da nakeyi ,yanzu kawai ya zaayi matata ta yafemin ,Ina cikin wani Hali fah bazaku gane bh,Suna cikin wannan hirar ne saiga Jennifer ta shigo ,sir gashi wannan an aiko maka ,Aliyu ne ya karba ya bude ,wani basket ne kaman abinci a ciki ,yana budewa yaga pepper chicken ne da NAN bread ,can kuma yaga wata papper da Alamun rubutu,karantawa ya shigayi ,” Baban Amir dis is your lunch ,sorry bazan iya kawo maka bh coz I don’t want to interrupt “, kungani Ko ,ya nunawa su Mubarak Suma karba sukayi suka karanta ,Mubarak saida yayi dariya dukda shima da nasa case din a kasa ,mutumina matarka ta gama dakai wlh ,bazaka iya komai bh yanzu illa kawai ka mika wuya ka bata hakuri,Aliyu ne yace kunsan mene wannan interrupting din kuwa ,Wai irin fah Ina tare da wata dinann karta takura min,kuma yanzu sugar dinma da take cewa ta daina Wai Abban Amir ,Gaskiya I can’t take dis ,yakamata tasan wlh tlh ni babu wace yanzu nake kulawa ,mene wani interrupt kuma ,kamal ne yace kasan mene,tunda dai taki ta kalle kah bare ta maka maganr try calling her yanzu kaga me zatace ,da sauri kuwa ya dauko wayarsa ,good idea kamal lemme try ,wayarta ya shiga Kira har sau uku bata dauka bh, can yaji text ya shigo ,” Baban Amir I don’t want to interrupt,have a nice day ,if there is anything you want text me ,thnk you “, kamal ya mikawa wayar Wanda suka kusan gwara Kai da Mubarak Wajan ganin mene yake nuna musu ,Anan ne Suma suka karanta message na shatu ,Chab di ! kamal yace kasan yanda zakuyi maganr nn ,Aliyu tagumi ya saka dan ya rasa abunyi,shknn yace zan kara gwadawa Yau mugani ,Mubarak ne yace ai dagewa zakiyi sosia ka hada rai ka bata rai kace tazo kuyi maganr ,dole fah kuyi magara nn Ali ,inba haka bh kaine zakasha wahala ,toh yace musu ,kunga bari mah ni na tafi gidan kawai ya wuce ya barsu
Rabi bata tsaya Ko Ina bh sai gidan Amrah ,Amrah Tana bacci mh ta tashi taganta akanta ,lfy Rabi ta Ina kika shigo ,lfy kalau gidan ne abude ,dama Ke me kika iya ,wataran kina wannan shegen Baccin naki za’azo a saceki ai , dama zuwa nayi muyi wata magana ,magana kuma Amrah tace ta murtsuka idonta,eh magana ,nida Kamal Akwai abun da mukeson zamu gaya miki ,Ina zuwa ,wayarta ta dauka ta Kira kamal Amman bata shiga ,Amrah Kira kamal a wayarki,babu musu kuwa ta kirasa,Tana Kira ya dauka ,Rabi ce tace kawo nn ,karban wayar tayi ta fara magana ,” kamal Akwai abun da matarka takeson mu fada mata tare ,kazo muyi maganar anan gurin ,idan bakaso da wuri bh zan gaya mata na tafi “,kashe wayar yyi gabansa ya fadi ,Mubarak ya shiga gayawa abun daya Faru ,tashi muje mubarak yace ,inba haka bh kasan mata kuwa da makirci, tashi sukayi suka tafi gidan ,suna zuwa kuwa sukaga rabi an bata rai ,zama yayi kusa da ita shima Mubarak din ya zauna,kamal ne ya fara magana gani ,mene takeson ta sani , rabi ce ta gyara dauri,abun daya shiga tsakaninmu,zaro ido Amrah tayi Jin wannan kalmar ,mene wani abun daya shiga tsakaninku ,kamal ne ya kalli Mubarak Wanda ya gyada masa Kai,ita rabi duk a tunaninta zai bata hakuri ya canza maganar su fita ya Lallabata ya cigaba da bin tah ,da mamaki sai taga kamal ya fara bayani tiryantiryan,dukda dai ya danyi covering wasu abubuwan ,Amrah time din da kikayi forcing Dina nakai frnd dinki gida,itama forced me in the car,she seduced me har na kasa controlling kaina ,I kissed her ,daga Amrah da Rabin babu Wanda bai mike tsaye bh,Rabi ce ta shiga magana karya ne ba haka bane ,kofa kaki budemin ,shut up Mubarak ya shiga fadan,da wani bakinki anan kaman Aku,Kinganni nn babu wani kalar Bariki na mace da ban sani bh ,karya kike abun da abokina ya fada babu dadi babu kari,makaryaciyar banza Ashawo,zakizo ki hadasa da matarsa Ko,Amrah ce ta fara bubuga kafa tana ihu ,Amman Rabi yar kutumar ubace Ke ,Kamal Kai kuma Allah ya isa tsakanina dakai ,ta fara nunasa da hannu Tana kuka,kamal ne ya tashi ya riketa sosai tanata wani fizge fizge Wai saita Daki Rabi , rabi matsawa tayi daga can gefe Tana karya yakemin shine ya fara tabani ,Mubarak ne ya tashi ya nuna mata kofa ,zama yayi shima ya fara bawa Amrah Baki anata bata hakuri,Mubarak ne yaci Ke ki godewa Allah mh mijinki yana tsoron Allah ,Amman bazan boye miki bh da nice matata takemin haka da tuni na sender ta gida Ko nayi abun da zan yi ,danma Nayi sanyi yanzu amman Ina me Baki shawarar ki rike mijinki,kiyi hakuri kuma ba wani Abune ya faru bh,Sannan gobe kaada ki Kara saka mijinki yakai miki wata kawa gida ,yanzu duniyar nn babu Amana ,ni zan tafi na barku lfy,tashi yayi shima ya tafi dan yanason yaje ya sake ganin karima ya kuna rokonta Ko Allah zai saka ya dace, Amrah ce kwace jikin kamal tanata bori ,hardasu Aljannun karya,shidai kamal Addua yaketa tofa mata ,yana bata hakuri,gabaki daya ta yaga masa Riga ,sai kace wace ta kamasa Akan mace,wlh Allah saina ci uwar rabi ,har gidansu zanje wlh saina daketa zan samu sukuni ,Allah zan iya kasheta ,Aske Shegiya abun da yake kawota gidana kenan,harda zuwa Wai Zata gayamin magana ,yar iska karuwan banza ,wlh saina je har gidansu gobe ,yan daba zan debo muje ayiwa rabi dukan tsiya ,Kai kuma wlh Yau bazaka kwana a gidan nn bh,fitar min daga gidana munafuki me bin mata,Ashe mata kake zuwa kake bi ko ,daga samun ciki bazaka iya hakura bh,kawata kamal kawata ,sai kuka ,jiri ne ya debeta ta fadi kasa ,da sauri ya kwasheta ya tafi da ita Asibiti ,suna zuwa mh doctors suka ce Emergency CS za’ayi mata ,Dukda cikinta is 7month but faduwan da tayi Kan baby ya juya idan baa fito dashi bh zai iya mutuwa ,da sauri kuwa kamal ya cike pappers yayi signing yayi payment,Suma saurin sukeyi suka shiga da ita ciki aka fara mata Aiki,ba’a dade bh kamal yaji baby na kuka ,wata nurse ce ta fito da baby boy a hannunta ta mikawa kamal ,saida ya Kira sunan Allah Sannan ya karba ,fyn baby boy ya gani saida kwalla ta fito masa ,this is my son ya tambaya,yes tace masa Amman za’a dan kaishi baby room a dubasa Sannan Akwai possibility na za’a iya sakasa A kwalba , coz Babyn bai Kai time din shigowarsa bh aka haifeshi,but Alhmdl he is fyn ,Alhmdl kamal yace ya tofesa da Addu’a


