Zafin Kai 99
Acan gida kuwa Amnah ta daga hankalinta se ankait gurin iyayenta Dan haka dole aka shirya tafiya abujan Dan dawowa da Bena din da Anne Daman.
Zeenah ce da Amnah din se Umme da dad kaante zasu sai mum Khadija Dan haka qarfe 11 Suma jirginsu ya sauka Abuja Naseer Zeenah ta kira shine yazo da mota ya daukesu Kai tsaye gidan Bilal ya wuce dasu gashi se Kiran DD yakeyi wayar Bata shiga suna can suna baccinsu hankali kwance.
ADVERT
*_REALTASTE 247 CATERING SERVICES_*
*_ASLM ALAIKM_*
*_Yan uwa abokan arziki yan gayu masu bikin alfarma na manyan mutane da son fita kunyar kowane kalar luxury abincin larabawa da qasashen qetare, kuzo ga number 1 best catering services damuke dashi a arewa,_*
*_REALTASTE 247 CATERING SERVICES shine best Abinda muke buqata a gurin hidimar biki da duka Wani occasions na girma da tsari tareda fita kunya indai gurin girki masu tsafta da tsarin ne tareda verities masu dadi,_*
Bikin aure
Bikin haihuwa
Bikin birthday
Picnics
Parties
Walima
Receptions
Hatta a cikin gidanka idan baka buqatan girki zakai ordern abinci daga garesu a kawo Maka har gida cikin tsari da burgewa.
Hakama kalolin abincinsu da services dinsu sun hada da;
Indian biryani rice
Mandy rice
Chinese fried rice
Stir fried spagetti
Chinese noodles
Fried rice
Party jollop rice
Chicken kebab
Beef kebab
Grilled chicken
Chicken cutlet
Kafta
Shredded sauce
Salads
Hatta bangaren snacks masu kyau da dandano da tsari babu Wanda basayi muku kalan Wanda ranka yakeso.
Realtaste 247catering services
08034425662
Instagram@Realtaste 247 catering services
Location:kano,Kaduna and Abuja.
Ga masu buqata su tuntubemu a 08034425662
Mungode.
Karku bari ayi babu ku.
***
Su Umme kuwa gurin Bena sukace akaisu Kai tsaye shiyasa dole gidan Bilal ze kaisu.
Suna Isa parking yayi Yana Rasa abinyi ko fada gashi Shima Bilal din Yana kiransa wayarsa baa dauka sbd Shima Yana bedroom dinsa baccin safe yakeyi sbd yau hutawar daya samu Damar Yi da tasa matar sunsha nasu love din kaman ranar ne ranarsu ta farko dasuka kasance da juna cikin zallan soyayyan data saka Bilal ringa zabgawa sumayyah din Kuka Shima.
Door bell ya danna tareda Bude kofar palon Kai tsaye Yana yiwa su Umme iso zuwa ciki harma da dad kaante sbd cewan da Akai gidansu Bena dinne kawai a ciki.
Zama sukai a palon daidai fitowan sumayyah daga kitchen dauke da cup din tea me zafi a trey zata Kaiwa Bilal daki sai ganin baki kawai tayi a palon zaune kowannensu ya zuba mata idanuwansa Yana kallanta sbd kamanninta dasuka bayyana sosai da Bena bayan sunsan Bena batada kowa bayan Annenta tinda duka sauran sisters dinsu sun rasu.
Rawa hannuwan sumayyah suka dauka ta tsaya cak tana rudewa sbd Bata tana tsammanin ganinsu ba hakama batasan me zatayiba.
Naseer ne ya qaraso ya karbi kayan hannunta dake gab da zubewa a gurin sbd yanda hannuwanta ke rawa.
Momyn Abdul ce ta fito daga kitchen tana cewa
“Sumayyah kin manta da cake din baki dauk….. Kasa qarasawa tayi itama ganin baki suna kallansu dukkaninsu cikeda mamaki musamman sunan sumayyahn data ambata lokaci Daya kowannensu ya shiga tashin hankalin Sumayyah Daya su Bena suke da ita itace asalin uwar Amnah,
Ga wannan dake tsananin kama da Bena ana kiranta da Sumayyah.
Rawa da tsalle zuciyar Umme da dad kaante tafara Zeenah kuwa miqewa tsaye tayi tana nuna sumayyahn da yatsa zatayi magana Bilal ya fito daga hanyar bedroom dinsa sanye jallabiya Yana kokarin saka Kiran numbern Naseer dayaga misscalls dinsa da yawa.
Ummensa ce tafara ganinsa kafin kowa yagansa tini numfashinta yafara kokarin daukewa shi Kansa da baisan dasu ba tsaban shock Neman sumewa yakeyi dole sumayyah ce da momyn Abdul sukai Kansa ita kuwa Umme su Naseer ne sukai kanta duka da kowa na cikin mummunan shock din musamman dad kaante da Bai taba shiga makanta ba se ranar yaji kawai ganinsa na Neman daukewa.
Daga Umme har dad kaante dole likita aka kira musu shi Kansa Bilal sai da aka dubasa din sbd bugawan zuciyar bazatan dayaso samu.
Umme kasa bari tayi a gama dubata ta fashe da Wani irin Kuka tana kama hannuwan Bilal din ta riqe gam gam gam tana tabawa taji ko da gaske shine take Gani ko gizo yake mata.
Shima hawayen yakeyi Wanda ya saka dad kaante tabbatarda Bilal dinne dai da gaske,
Zeenah da mum Khadija Daman suna ganinsa suketa faman rusa Kuka Dan kuwa sun tabbatarda shi dinne yanzu komaima sun fara sabawa da Gani sbd tashe tashen hankalin da aka ringa shiga ya Bude idanuwansu da abubuwan dake faruwa a duniya.
##MAMUH#
*_REALTASTE 247 CATERING SERVICES_*
*_ASLM ALAIKM_*
*_Yan uwa abokan arziki yan gayu masu bikin alfarma na manyan mutane da son fita kunyar kowane kalar luxury abincin larabawa da qasashen qetare, kuzo ga number 1 best catering services damuke dashi a arewa,_*
*_REALTASTE 247 CATERING SERVICES shine best Abinda muke buqata a gurin hidimar biki da duka Wani occasions na girma da tsari tareda fita kunya indai gurin girki masu tsafta da tsarin ne tareda verities masu dadi,_*
Bikin aure
Bikin haihuwa
Bikin birthday
Picnics
Parties
Walima
Receptions
Hatta a cikin gidanka idan baka buqatan girki zakai ordern abinci daga garesu a kawo Maka har gida cikin tsari da burgewa.
Hakama kalolin abincinsu da services dinsu sun hada da;
Indian biryani rice
Mandy rice
Chinese fried rice
Stir fried spagetti
Chinese noodles
Fried rice
Party jollop rice
Chicken kebab
Beef kebab
Grilled chicken
Chicken cutlet
Kafta
Shredded sauce
Salads
Hatta bangaren snacks masu kyau da dandano da tsari babu Wanda basayi muku kalan Wanda ranka yakeso.
Realtaste 247catering services
08034425662
Instagram@Realtaste 247 catering services
Location:kano,Kaduna and Abuja.
Ga masu buqata su tuntubemu a 08034425662
Mungode.
Karku bari ayi babu ku.
*_Arewabooks@Mamuhgee_*



