Ajiya a Duhu Na Billyn Abdul Page 16
Bayan sallar la’asar Nene dasu Amaal suka wuce. Sai suka koma daga ita sai Shahidah da mijinta da yaranta biyu a gidan kawai. Sai kuma masu aikinta guda biyu. Jitai kuma duk babu da?i, dan tana matu?ar son ta gansu su duka a waje ?aya hakan na sakata a farin ciki. Sai dai yaya ta iya aure ya rarrabasu. Hira suke da Shahidah, koma ace Shahidah ke hiran dan Maanal dai daga guntun murmushi sai eh ko a’a ne nata. Muneff ne ya shigo da ?an gudunsa, autan Shahidah, dan daga shi dai har yanzu bata sake ba ko tana hutawane ko ta tsaya oho mata.
“Muneff ban hanaka wannan guje-gujen ba wai nikam?”.
Shahidah ta fa?a cikin taka masa birki. Yaron bai damu ba ya ce, “Mamy Uncle Yazeed ne yazo”.
“Uncle Yazeed na kd?”.
“Eh Mamy. Yana waje ma”.
Kallon Maanal Shahidah tayi. Itama Maanal ?in ita take kallo. “Kije ki shigo da shi”.
“Ni Didi ?afata ke ciwo”.
Kai kawai Shahidah ta girgiza tana mi?ewa. Hijjab ?inta da takan ajiye a falo saboda ba?i irin haka ta ?auka ta saka sannan ta fita. Babu wani jimawa sai gata ta dawo Yazeed biye da ita. Yana shigowa idonsa akan Maanal ya fara sauka. Itako ta ?urama television ido kamar bata san da shigowar tasa ba………??
?ZAFAFAN DAI ?
1 ?ALBIM (Mamu gee)
2 ?IRJIN MAI HANKALI (Miss xoxo)
3 DUNIYAR MU (Huguma)
4 AJIYA A DUHU (Bilyn Abdull)
Book 1:-500
Book 2:-1000
Book 3:-1500
Book 4:-2000
0022419171
Access bank
Maryam Sani Gumi
Shaida:- 09033181070
Kati MTN:- 09032345899
?an NIGER ????
1000CF
89825722
Nousaiba Lawali Maradi
Shaida:-09033181070
*_ALLAH ka gafartama iyayenmu ????_*
*_Typing??_*
*_??AJIYA A DUHU….??_*
*_Bilyn Abdull ce ????_*
*_?????? ??????? ???????????? ?????????_*
_Da s?nan Allah, Mai rahama, Mai jin ?ai._
*_My TikTok account ??_*
@bilynabdull
*_Instagram????_*
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=fc2g6shv1k6u&utm_content=p17zzzv
*_Arewabooks_*
Read My Book “AJIYA A DUHU” on ArewaBooks::https://www.arewabooks.com/book?id=675067e55c3130f457527f30
_Duk wanda bai fallowing ?ina ba ALLAH yasa kada yaga AJIYA A DUHU har a gama????????_
