KALBIM BOOK 1 PAGE 18
18
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
️️️️️️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki
**************
A lokacin da ta cika shekaru goma sha shida Ammar ya gamo karatunsa ya dawo a matsayin cardiologist doctor sedai hakan bai sauya komai dan kuwa har lokacin baa samu donor ba.
Duk yanda sukeso su saka farin ciki da walwalwa a rayuwarta sunyi amma babu haske ko kadan sbd ta riga ta saka kanta a duhu da dacin da babu fitowa hakan kuma yana tsananin qona zuciyoyinsu dan haka Mimi ta ringa ganin ta nuna musu su hakura abarwa Allah a jira lokaci kawai wanda kuma yana kusa tinda ciwon nata yayi nisan da yanzu ba iya qunci kadaine yake dabaibaiye da ita ba hadda ciwo sbd tayi weak sosai batada kuzari kaman kowa.
Dr Abraham ne kwatsam yakira dad kai tsaye ya sanar dashi sunada wata patient datai nisa kuma yana saka ran zuciyarta kila zatai matching.
Dad na jin hakan daman ba qananun kudi yake sakarwa Dr Abraham ba akan a samar masa zuciyar koda ta patients dinsu ne idan aka ga sunyi nisa.
Akwai patient biyu da dr Abraham din yayi sanadin mutuwarsu sbd zuciyarsu sedai rashin saar da akeyi familynsu basa yarda suyi donating zuciyarsu wadda daga karshe suke mutuwa a banza batareda an samu cirewa.
Wannan karan ma Dad numfashi ya sauke yana cewa
“Idan ka tabbatarda wannan din zaiyi matching kayi treating patient din ko nawa ake buqata zaa biya ya warke ka sallamesa zamu bibiyesu mu samu heart din daga baya sbd suma ana magana ko yayi nisa ba zasu yadda ba,
Idan har zaiyi ka tabbata a nemar masa lafiya kawai”
Ajiyar zuciya dr Abraham yayi yana yadda da shawaran Dad din sbd tini suka gama da rayuwarsa ta hanyar sakashi a jikinsu kudi ne kawai yake duka kaman zaaden dinne shima dan haka babu abinda baya musu.
Ammar na jin an samu wadda xatai matching ya kasa nutsuwa da kansa ya ringa taimkawa da familyn yaron da kudi sosai yana shiga jikinsu su kuwa suka aminta dashi sbd yanada kwarjini da kwantar da kai.
Dr Abraham ma kulawa da sakewa ya ringa yi dasu a matsayin caring doctor.
Yaron baida uba mum dinsa ce kawai sai sisters dinsa biyu yan asalin Ethiopia ne.
Familyn Nuhan da zaadens kusanci ne da kauna me karfi ta shiga tsakaninsu da dr Abraham wanda ya nunawa familyn Nuhan Zadeens nada tsananin tausayi ne kawai da son yara sbd basada yara sosai shiyasa suke taimaka musu sosai duk da suma sunada nasu kudin amma sbd son kusantar su ZAADENs din da kuma burin ganin yayanta mata sun samu shiga familyn sbd ganin Ammar da maheer sai mahaifiyar nuhan din ta sake dasu sosai tana sake shige musu sosai.
Maheer kuwa da yarta daya yayi amfani ya san komai na familyn da irin karfin dasuke dashi wanda ko zai iya kawo musu matsala ya gama sanin komai nasu ya fahimci basu da wani power ko hanyar samun powern dan haka ya janye mata.
Duk kusancin da suka samu familynsu nuhan basu san zadeens nada wata ‘yar ba sbd kwata kwata sun boyewa duniya ita tini.
Nuhan yaji sauki sosai sbd taimakon su Dad din da suka zubarda kudi sosai aka n3ma masa lafiya.
An sallami nuhan din ko wata biyu bai rufa ba Daddy mahmoud ya iso qasar
Kwana hudu da zuwansa
Aka kira familyn nuhan aka sanar dasu ya samu Mummunan accident da sabuwar motar da Maheer yayi masa kyauta anata murna.
Irin yanda yayi accident kwata kwata kwata yayi damage dan haka su Maheer ne sukai family tinda sun zama daya akai asibitinsu dr Abraham dashi.
Suna isa akai ciki dashi cikin gaggawa tareda Ammar wanda yake cikin likitocin da zasu basa taimakon gaggawa.
Babu tausayi babu komai dr Abraham ya shiga tiyata da dashi tareda Ammar da babban ‘dan Dr Abraham din wanda yake qwararran likitan zuciya.
Zuciyar Nuhan suka cire wadda take bugawa ahankali suka dinkesa tareda gurare da dama a jikinsa sbd munanan raunikansa da harma inda baiji raunina sun yanka sun dinka sbd hana na kirjinsa ya zama daban.
An fito da Nuhan wanda baiyi surviving ba ya rasu tin a gurin aiki suka rubuta
Take mahaifiyarsa ta yanke jiki ta fadi a gurin hakama sisters dinsa dole su Maheer ne sikai komai tareda saka hannu a takardun karban gawar da sauran formalities din.
A cikin qanqanin lokaci akayo asibitin da Jannah da daman komai anyi mata a shirye take da karban donor din.
Abinda basu saniba shine suna nasu allah yana nasa koda aka shirya komai zuciyar Nuhan ta dena bugawa ta mace itama dan haka daga Ammar din harsu dr Abraham kaman zasu zare sukaji.
Dad ma jin yayi kaman zuciyarsa zata fashe sbd duk wahalar da sukai ta tashi a banza.
Maheer ma kasa hakuri yayi ana gama komai na janazan nuhan ya tahowansa goda ya rufe kansa a daki.
Ammar ma kasar ya bari tareda daddy mahmoud.
Gabaki daya zadeens shiga zaman makoki sukai kowa zuciyarsa qunci da daci wanda Mimi da familyn nuhan suka dauka dik rashin nuhan dinne.
Rasuwar Nuhan da wata daya aka suka sake samarda wata matching donor din a porthacort wanda daddy mahmoud ne ya samo shima namiji ne ba tausayi suka tattaro duka familyn suka taho cewan hutu da business tripaka sanarwa Mimi da jannah din.
Dr Abraham da Dr finn daban suka taho qasar sbd aikin kawai.
Ba tausayi akai damaging brain din saurayin da iyakacinsa shekaru sha tara zuwa ashirin aka zare tasa sedai kuma shima kafin ayi aikin aka rasata wanda daga yanayin brain damage daya samu ne kafin acireta.
Wannan karan kusan dukkaninsu kusan bugawa sika kusan yi sbd tashin hankali da masifar dasuke jin kansu a cikinta.
Haka shima yaron akai accident dashi can aka tsinci gawarsa aka nema iyayensa aka miqa musu.
