KALBIM BOOK 1 BY MAMUHGEE

KALBIM BOOK 1 PAGE 7

7
*ZUZEAM VENTURES*
Best APHRODISIAC
08144015291
Aslm barkanmu da wannan lokaci
Ina Mai farin cikin sanar daku cewa Zuzeam ventures takawo maku ingantattun magunguna masu inganci cikin Aminci Muna da kaya kamar haka
Mallaka Maganin sanyi
Maganin cire tumbiMaganin farin jini
Maganin matsiMaganin mata
Maganin sa ni’ima da dandano
Dulka Amare Set na gyran jiki
Set na amarya
Tabaje tsumin Gomba
Xuma kiba ta hips and Brest
Magungunan gyran Brest
Magungunan Karin hips
Maganin sliming
Muna da kaya masu inganci cikin sauki da rahusa
Ina wadda keneman mallaka sahihiya quaranty wlh hajiya kixo ga zuzeam ventures xakiji ddin mallaka duk fadin ran ogah duk fadansa wlh sai yyi sanyi 08144015291
Idan maganin mata kikeso akwai
Idan gyran jiki kikeso gyran fata gyran Brest magungunan sa kiba da hips
DOMIN samunta Kai tsaye kira wannan no 08144015291 DOMIN mgn da ita whatapp 08144015291muna tura kayanmu ko ina cikin iKon allah
Bononza Bononza Tsimin mangoro 1k Tsimin dabino 1k Gumba ukku balai 700 Gumba aya da nonon rakumi 700 Garin kafi ciccibi 500
Garin bata gaban kishiya 500
Matsin mallaka tada zaune tsaye 2500
Turaren mallaka ba aba mai kishiya 2500 Total kayan 9500
Za a bakisu akan 3800
Kuma mutun goman farko nadakyautar Abun 2k
️️️️️️ ASSALAMU ALAIKUM ALHAMDULILLAH YAN UWA NEW PROMO YA KAMMALA da 5k dinki ki kwashi kayan 12k hajiyata Kazar gadali ta mallara Rabi 3500 Tsimin gam gam 1500 Ruwan kara zunzurutun dadı800 Garin 7in1 1k Gumba 3 balai 500 Gumba kwakwa da dabino 500 Infection ruwan tsarki 1k Garin zunzurutun dadi 1200 Matsin ba a fira d wando 500 Matsin infection mai matse mace gam 500 12k All at 5k kedai dannan link dinnan don samun naki ki maza kiyi bucking koda kudinki saida Rabonki

************
Gawar da aka jera part part dinta kamar gawayi a gabansu ne ya saka ummansa somewa a gurin shima zubewa yayi a gurin yana wani irin jijjigar data saka daya daga cikin abokan aikin baban nasa dake gurin rungumesa ya qanqamesa da karfi yana kira masa sunayen Allah tareda addua.

Umma kuwa maza ne suka zuba mata ruwa a gurin sbd babu mata a gurin dan girman lamarin itama dan tanada dolenta ne a cikin wutar ta iso gurin batareda ta sani ba.

Tana farfadowa ta sake somewa jini na balle mata a gurin wanda babu wanda ya lura sbd duhu da kuka tashin hankali duk da anriga anyi asuba a lokacin.

Abdul dinne ne da aketa tofawa addua ya lura da umman tasa da gudu yayi kanta yana kallan jinin daya bata kayanta.

Daidai nan sakina ta iso gurin cikin matsanancin tashin hankalin daya sake daga hankalin Abdul da tsoro sbd kwasar umman da akai zuwa gida hankali tashe.

Suna isa gida mama sakina cikin gaggawa ta taimakawa fatiman jinin ya tsaya ta kwantar da ita tana karanta mata yan adduain data sani tinda ba wani ilimi me zurfi ne dasu sosai ba.

Rasuwar Ayouba tayiwa fatimar mummunan dukan daya saka cikin da basusan dashiba kusan zubewa,
Ayoub ne gatanta,
Ayoub ne a matsayin uwa da ubanta da danginta sbd batada kowa bayan kawunta wanda ya aurar da ita ya tattarata ya watsar sbd daman neman hanyar rabuwa yake da ita ya huta daga wahalar dayake ganin yanayi da ita.

Ayoub baida uwa baida uba sai yan uba da matan mahaifi wanda sukafi son balai akansa,
Waye zai zama gatanta dana yayanta a duniyar yanxu?

Abdul yayi kuka yayi kuka harya rasa ya zaiyi wani kukan sbd gawar mahaifinsa da aka jera masa baisan yaya zaiyi da ita ba,
Durkusawa yayi gaban gawar yana sake fasa wani sabon kuka kirjinsa na wani irin radadin da baisan mene ba.

Baba Ahmed wanda yake abokin aikin baban shine ya karbi ragamar komai sbd karfe tara na safe ma ta kusa kusan dukkanin maaikatansu na nesa da kusa sun iso tardda yan kallo na kauyen da makotan kauyen dan haka ba bata lokaci akai taho gida aka hada gawar aka yayyafa mata ruwan wankan gawa sbd bazaa iya maza wankan ba aka hadasa a farin likafaninsa aka nade akai masa janazah a kofar gidansa inda ya samu mutane daidai gwargwado sbd a cike kauyen yake ranar da mutane sbd abinda ya faru.

Tinda Abdul ya rungumi gawar babansa dayake nade a kyalle yaji zuciyarsa na wani irin ciwo da nauyi kaman zata zazzago tareda wani irin radadi kaman tana bushewa.

Kukansa daukewa yayi tsaf saida aka dawo daga kai baban ya dawo gida shi kadai batareda wani ya biyosa ba yana shigow gidansu ya tararda ummansa kwance daga ita sai mama sakina da wasu daidaikun mutane da suka gama gaisuwa suka miqe suka fice.

Tahowa yayi ya zauna gefen ummansa wadda ta dago jajayen idanuwanta da sukai mata tsananin nauyi ta xuba masa shima ita ya kalla ya sunkuyar da kansa wasu hawaye masu tsananin zafi suka gangaro masa suna sauka qasa gabansa.

Mama sakina ma kasa riqe kukanta tayi tafara hawaye masu zafi tana rufe fuskanta da tafukan hannayenta.

Duka a cikinsu babu wanda ya damu koma tsayawa tantance irin satar da akai musu a gidan bayan fitarsu mama sakina ma data lura batai magana ba sbd radadi da ake cikinsa.

Shiru gidan yayi har yamma babu wanda ya sake shigowa gidan sedai ayi sallama abdul din ya fita idan abokan aikin baban sukazo amma ko yan gidansu Ayoub din tinda safe suka zo akai komai dasu daga nan suka watse kowa yake harkan gabansa.

Mama sakina tayi abinci tayi duk dubaran da zatai suci babu wanda ya iya cin komai a tsakaninsu dan haka ta hakura itama bata iya cin abincin ba sbd har cikin rai da jininta take jin ciwo da radadin da fatima ke ciki sbd kaunar datake tsakaninsu me girman gaske ce wadda suka taso a cikinta tin yarinta sbd itace ta zama kamar gatan fatima tin suna qananu har girmansu sbd ita tanada mahaifiya sabanin fatima data taso ba uwa ba uba.

A gidan mama sakina ta kwana duk aike da fadan da baba ila yai mata bata koma ba dan haka ya zuba mata ido yaga gudun ruwanta.

Washe gari da safe shugaban gurin aikinsu Ayoub din ya taho gaisuwa ya kawo musu abinci sosai da abubuwan buqatarsu tareda biyan kudin makarantar Abdul din wadda yake a local government harya gama.

Yaso bada kudin dayake ganin kaman diyya ce zai biya amma ganin Abdul din yaro ne kuma matar ayoub din batada me tsaya mata hakama yan uwansa sun saka zalamar jiran ya bayar sai kawai ya fasa ya fadawa baba Ahmed idan Abdul din yagama karatu ya isa fara business zai basa da hannunsa insha Allah kuma zai rubuta hakan ya ajiye koya mutu bashi ne Abdul yake binsa zaa basa.

Babu wanda yasan da hakan sai baba Ahmed wanda yayi naam da hakan dan haka bayan tafiyar alhaji Kabir din shima Ahmed tafiyarsa yayi sbd ba maganar aiki a gurin yanxu sbd kamfanin dai ya mutu mutus sai ansake sabon ginin ma dan haka yanzu maaikatan duk sun tafiyarsu sai kuma an sake ginin kamfanin akan wannan tukuna.

Kwanan mama sakina bakwai a gidan yan kauyensu suka taho gaisuwa da matan kawun fatiman dashi kansa da wasu yan uwan sakinar da yawansu.

Fatima a cikin kwanakin ta zama abar tausayi sbd abinci ma bata iya ci haka kawai cikin jikinta ya hanata lfy sbd damuwa da tsananin quncin da zuciyarta take ciki.

Abdul ganin halinda mahaifiyarsa take ciki shima ya tabasa dan haka kwata kwata baya cikin walwala ko kadan daman babansa shine abokinsa kuma abokin wasansa sbd baya fita koina wasa bai sababa tin tasosawarsa.

1 2Next page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected