Hausa NovelsTantiriya a Gidan Yari Book 2 complete Hausa Novel

Tantiriya a Gidan Yari Book 2 Page 21-25

Arewabooks AsmaBaffa1
https://www.arewabooks.com/locked?id=65759f207c65b397e88b84b3

TANTIRIYA
A GIDAN YARI

BOOK 2
~YARAN JAURO~

21-25

Official

By
AsmaBaffa

SADAUKARWA NE GA
AIDA MAMAN TASNIM

Page naku ne

Mummy Mamie
Maryamkhalid2
Ummuhusnatabubakar
Oum Nurein
Aisha Yusuf Musa

 

 

Washe gari Habiba ta fita unguwa gidan biki,Na’imatu dama tana police station,Nabeela ta tafi gidan kawarta itama,Rahma ta fice kasuwa siyayya, mazan kuwa duk sun wuce Office saura Annoor kawai,Kawu ne ya fito zai fita shima ya ga Annoor yaci kwalliya zai fita ya zuba kyau cikin farar shadda me tsada sai kamshi yake,yace kaima fita zaka yi?kenan Iman ce kadai a gidan,Iman ya kwalawa kira ta fito da sauri sanye cikin fitted gown ta atamfa tayi masifar kyau,yace ke kadai ce a gidan yau ki kula da gid…..a’a nifa ba fita zanyi ba dama Ahmad ne friend dina zaizo cewar Annoor,Annoor ya gama Shirin fita sai ya fasa,Jauro yace kace fita zaka yi,ae da nayi tunanin hakan Kuma na fasa jiransa zanyi,Jauro yace a jira aboki lafiya ni na fita,Annoor yace a dawo lafiya,Jauro ya fice ya barshi,Iman tana ganin ya zauna tasan ta Kade da a baya ne dadi zata ji a wajensa sai abinda take so amma yanzu sai masifa.

Masu aiki wasu mata su biyu duk sun gama aikin gyara ko Ina girki suke yi kamshi Yana tashi,watarana Kuma Habiba Bata bari suyi girki Yan matan su Rahma ke yi sabo da su iya,komai sun iya na aikin gida.
Iman tasan masifar Annoor idan bata saka hijab ba shi yasa ta je ta zurmo Hijab dinta tun kafin ya fara fada,tana fitowa Yana zaune a Palo ya harde kafa daya kan Daya kitsonsa ya warware shi an gyara gashin ya daure abinsa da band a tsakiyar Kai,ya Masa kyau matuka dake jajir yake.

Iman ya kalla yayi murmushi yace wai ni zaki sawa hijab Iman,ai ban taba sanin a Dan iska kike kallo na ba sai yau,karki manta ni Yayanki ne na jini,ni bazan miki wayo a bude min ba na ci Allah ya kiyaye Yar uwata ta jini,sannan ko ke ba Yar uwata bace nafi gaban wani ya shigeki nima naje na shiga ,Iman kallonsa ta tsaya tayi da mamaki a fuskarta,da Masifa yace will you go back and remove that….that ..your…da sauri Iman ta koma ta cire ta dawo,kujera ya nuna mata ta zauna,yace wai kuwa ya warke ciwon? kunya ta ji tace tun yaushe ya warke da za a Kara yi ma wajen zai dauka,wata ashariya ya dura mata yace au komawa zaki yi a sake yi? tace wai idan an min auren,Annoor yace na mutu kawai wannan yarinya baza ki kashe ni ba,Iman Ido take zarewa tana zaune.

Wayarta ce tayi Kara Bata San number din ba ta dauka a hankali,Annoor yace sa handsfree,haka ta saka handsfree tana ji wani katon banza ya fara mata zancen iskanci,ya gajiyar ranar nan a hotel Iman,fatan dai baki bari an gane munyi wani Abu ba,gaskiya ranar na Sha dadi,kinji nonuwanki haka suke dama amma gaskiya ke raguwa ce kin min kuka da yawa.
Yaushe zamu Kara yi,yawwa ki dinga fada a gida fyade aka miki juyin duniya karki yarda kawai Baki San komai ba fyade aka yi miki yanda na tsara miki rannan,wayar ya kashe kittt,mutumin Maryam tana gefensa tana Jin dadi tace Allah yasa suna tare da Annoor ai nasan kullum suna tare Kuma naga bai fito ba yau,tun sassafe Ina kofar gidan su ko zanga fitarsa amma kowa ya fita banda shi,itama Iman tana gida na sani tunda bata fita Kuma ko yaushe suna tare makale,Kudi ta mikawa guy din suka rabu.

Iman kuwa hawaye ne ya wanke mata fuska tace wlh ban San komai ba tayi jifa da wayarta ta tarwatse,ta fado daga kan kujera tare da durkushewa a kasa tana rusa kuka sosai kamar ranta zai fita, Annoor Yana jinta,Muryarsa ta tsinta yace to mene na kukan haka Kuma daga ji nasan karya yake ko waye,ta ya zai ki bari kiyi magana kawai kina daga waya zai ta zuba haka Yana zancen banza,ai daga Ji karya yake,idan saurayinki ne ai sai Kuna cikin hira Kuma dole zai saurari maganar ki, zancen banza ne daga bakin mutanen banza,zo nan ya kira ta,da rarrafe ta karaso gabansa tana shesheka ya mikar da ita tsaye sannan ya zaunar da ita a gefensa yace ki daina kukan nan haka,me aiki ya kwalawa kira Jummaiiii…Jummai ta fito da sauri,yace kawo min fruits,Jummai ta koma da sauri ta yanko Pineapple, Watermalone,pawpaw da Apple ta kawo Masa a wani glass bowl ta saka fork,yace Ina madarar fa? ta koma ta kawo Masa fresh milk me Sanyi,Iman tana ajiyar zuciya tace kawo na hada Maka,karba tayi ta hada tare da canja normal spoon ta kawo masa,yace haba ko ke fa mutum ya zauna ya dinga kuka,nufinki kukan ki zai sa na tausaya miki,wa ya sani ma ko da gaske yake da yardar ki,ku yanzu Yan mata ai ba a yarda da zancen ku,haba no wonder ai ni tunda naga kirjinki duk yayi ja nasan da wata a kasa,me fyade Ina yaga sukunin taba kirji.

Iman taji haushi dazu sabo da yaga tana kuka shine ya lallasheta tana dainawa shine yake mata haka,tace wai Yaya jikinka ne ai dai nawa ne,Kuma ai mijina ke da asara ba kai ba,haka kika ce?tsoro taji tace a’a bada kai nake ba,to da wa kike duk wajen Nan akwai mutum in ba ni ba? Jikin bango ta nuna tace gashi nan Ina ganinsa,aljani kenan Dariya tayi tace I’m sorry,fruits din ya Sha yace zo ki sha,wayarta ta tattaro tazo ta zauna,yace hada wayarki kawai, ya dinga bata a baki tana sha itama Yana Sha,sai Kuma shagwaba ta motsa tace Yaya…ya amsa tace yanzu ka Sha abin bakina mun Sha da spoon daya,yace ai yau sai nayi amai ma na sani tunda wani yasa bakinki a nasa,dariya tayi ta kwantar da kanta a kafadarsa,tace to Yaya ka sani ko baiyi kiss ba,yayi ma mutumin da ya samu kirji kamar na uwarsa wannan ko waye Allah yasa lollipop dinsa ya dinga ja baya kullum ta dinga zukewa kamar ana yankar ta har ta dawo kamar ta jariri shike nan yaci ubansa.

Iman tayi murmushi yace ae ai dole kiyi dariya tunda kina sane Allah ya fara tona miki asiri,ai ko ba komai kin Sha azabar dinki naji dadi,wayarta ce tayi Kara ta daga tace Siyama ya bikin,wlh Iman Baki da mutunci bikina guda duk kawayen sun je jiya kinki zuwa jiya fa aka yi kamu,yau Kuma Dinner za ayi Dan Allah kizo idan kuma baza ki zo ba wlh karki sake cewa ni kawar ki ce,har ankon duk kinyi kince Yayanki ya siya miki shine kika ki zuwa, Inshaallah zanzo karfe nawa? tace 6pm ana magriba,Iman tace to Allah ya kaimu zanzo,kema bikin ne sai ku saka Abu ranar da ba weekend ba,kawai idan zaki zo kizo Malama ta kashe wayarta.

Tana gama wayar tace Yaya bikin kawar mu ake yi,yace Allah Sanya Alkhairi ya Rabata da yoyon fitsari,tace kamar ya? Yace kamar ku ai Baku isa aure ba,shi yasa na fada miki karki yarda da zabin Kawu kika ki ji,Iman tace ni dai zanje bikin,yace Allah ya kaimu sai na kaiki na jira ki gama mu dawo,da gaske? Bata zaci zai yarda ba amma yace zai kaita ma,gemunsa ta ja ta mike da gudu ya rukota,ya Sha yi mata gargadi ta daina taba Masa gemu amma taki ji,kyakyawar fuskarsa ya bata yace kin rainani ko? kayi hakuri, Jauro ne ya dawo ya samu Annoor da Iman suna kokawa,tsawa ya musu Kai ..Kai ..Kai…ku bari,maimakon ya musu fada yasan su ba muharramai bane sai Kuma yace wai Kai me yasa baka da Imani ne tunda yarinyar tsautsayi ya faru da ita ka tsaneta kullum kana cin zalinta,yanzu da ita zaka yi kokawa? Ke Iman jakar ubanki da Yayanki kike kokawa,ko kula Jauro basu yi ba zata gudu ya sa mata kafa ta Fadi,pillon kujera ta dauka ta wulla Masa,ya dauki ya jefo sai kan Jauro hular Jauro ta Fadi kasa,Jauro yace madalla gwara da Allah yasa kaina pillow ya fado ba baki nayi ba suka gani abinda kuke yi,da sai ace Kun Raina ubanku amma yanzu Alhmdllh tunda ni kadai ne,ya ja tsaki ya ciro Charger ya bi Annoor wai zai dake shi,daki daya suka shige da Iman da Annoor,Jauro yace fito Dan ubanka karka ci zalinta akan kaddara ta fada mata,Annoor ya fito ya fice ya tattara wayoyinsa ya bar gidan gaba daya.

1 2 3 4 5 6Next page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected