Hausa NovelsTantiriya a Gidan Yari Book 2 complete Hausa Novel

Tantiriya a Gidan Yari Book 2 Page 21-25

Misam yace sorry yasa yatsa tare da dago habarta yace wasa fa nake inshaallah na bar mata har abada,tace to haka nake son ji,yace Amma da babban laifi gwara karami kafin ki tafi sai kin min wani Abu,Chika ta zaro ido tace ba abinda zan Maka ai gwara a daura aure ko yau ne,yace ga Sadakin ki rike Spark zai bamu daki,Chika dariya tayi kawai,yace ai yafi ki dinga dariya akan na ganki kina fushi,me ma Naila take cewa Banana? Hallare cewar Chika,dariya suka yi yace to kina yin fushi Hallareta take sauka duk masifar son macenta idan ta mike sauka take yi,Chika tace Ashe tana Jin fada na? sosai ma,Misam Yana titi Yan mata da motoci wata tazo ta Masa horn cikin Yan matansa glass ta sauke tana ta faman Masa horn.

Chika ta cika fam ta batse,Misam masifar tsoron fushin Chika yake sai kace zata iya Masa wani abin,Nan take ya fara gumi,baya so ta ganshi da wata mace,kin sauke glass yayi,Chika tace ana Maka horn,glass ya sauke budurwarsa ce,a baya ya ragargaza yarinyar har yaso ya aure ta amma neman mazanta yayi yawa shi yasa ya fasa,murmushi Yar kyakyawar budurwar take yi,Chika ashe so take ya sauke glass.

Yana driving ta koma kusan Saman cinyarsa saura kadan suyi hatsari Allah ya tsare,Chika ta hau yarinya da zagi ta uwa ta uba,shegiya a jiki da kyau Bado a wangale kamar kofar gari,budurwar tace ke ki samawa kanki lafiya namiji ne Yana gamawa Dake zai ajiye ki,ki dai gama bashi Pussy yana karba ya barki nan,Chika tace na yayyafawa Badon uwarki fetir na cinna masa wuta,shegiya an fada miki Karuwa ce ni,to ni zai aura,Yan iskan ku gama sake musu jiki su zage su barku su auri ta kirki,budurwar tana driving tana kallon gabanta tana kallon Chika tace Misam dinne zai aureki? Nima ya min alkawarin aure yace ya fasa bare ke,Chika tace Bado kika bashi Yar shegiya,Budurwar glass ta daga ta Kara gaba da motarta.

Kamar hadin baki sai ga wata ma tazo a motarta duk manyan yara ne Yan matan Misam kyawawan gaske,Itama horn ta dinga Masa Chika da hannunta ta danna tare da sauke glass din,ta sake dawowa cinyar Misam gododo sai da ya karkace sannan yake ganin titi a Hakan ma da kyar yake driving,shi wannan fadan na Chika ya birge shi Yana ta Jin dadi tana ta bala’inta shi Kuma Yana ta goge abinsa yana rage zafi.

Haka ta leka tace ‘ya’yan Shegu asararru matsiyata,ita wannan ma tana ganin mace a Jikin Misam tasan ya gama da su sai kawai ta dage glass ta Kara gaba,Chika tana ta huci,ta yunkura zata tashi Misam yace zauna please ga wata nan zata zo yanzu kin ganta can a bayan mu itama ki ci min Ubanta ko zasu daina bina tunda na tuba,Chika bata San wayo ya mata ba tace ai Kai ka jawo wlh ba wata shegiya da zan dagawa kafa,nima kin taimakeni My love,idan baki dage kin kore su ba baza su bari mu sake ba,kar suzo su rinjayeni na koma ruwa,wlh sai na koma tsaf sai an dinga kula dani,kin San Dan duniya sai ana sa masa Ido,Yana magana yace na miki rawa?,Chika tayi dariya taki tashi shashasha,sai slow motion yake tana zaune ita a dole jira take wata tazo,yace yi driving din kin fini ganin road ya bata,sai da ta kula da cewa motar da ke binsu wani shirgegen arne ne ma sannan tace ni zama zanyi,sai lokacin ta koma kujerarta,ta Kalli Inda ta zauna dake kayansa farare har danshi ta gani a gaban wandonsa, Chika ta dinga mamaki ta share kamar bata gani ba.

Spark yau Naila kwananta uku dai dai ta gama period dinta a ranar tun safe amma tace bata gama ba,yace wlh sai ya gani dan masifa har pad din da take sawa irgawa yake yaga kullum nawa take sawa,barna Naila take yi sabo da Mijinta Yana da kudi idan ta saka ba batun tattali minti kadan ta cire,tace ta cika makil sai ta cire, Spark Yana kallonta ya kwashe duka Wanda ya siyo,ya bar mata daya,shine tayi fushi tace ba dama mutum yayi amfani da Abu dan an siya Masa shike nan sabo da bani da kudi a kaini makaranta nayi na fara aikin gomnati na huce takaicin da namiji,Spark yace kin San zafin nema? masu tsada fa na siya miki kin San nawa ake siyar da kalar su? to wannan ba kowanne shopping mall ake samun su ba,Dan kinji ance suna maganin Infection bafa ordinary bane Wanda kike ji ana fada wannan na gaske ne,minti kadan kin cire sabo da barna,nifa Kinga ba kyankyaminki nake ba zan iya tube ki na ,gani sai kace me Jinin biki,ko me haihuwa ai bata haka,how many minutes kike canjawa? Naila tace ka rike abarka Kai ka dinga sawa zan siyo tawa da kudina tunda abin haka ne sai an min gori,yace ae naji ki siyo.

Wankan ya fito ya dauki cumb zai taje kansa Naila tace ba a Jikin mudubina ba matsa gefe Allah bazai yuwu ba,kullum sai ka lalata min mudubi Ina shan aiki fa,Dariya yayi Yana magana zata ce ya mata gori yace yau gashin ma bakya so na gyara? Naila tace ae ai ni zaka yiwa kwalliyar Ina son abina haka tunda kace baza ka fita ba,yace dama yau ai bazan fita ba jira nake jini ya dauke a kan idona,ka bari ayi 5days da gamawa kaga bazan samu ciki da wuri ba kayi ta amarci,yace a’a ki samu cikinki ai ni akan bado ban ki ki haifi Yan biyar ba babu ruwana indai zan samu an gama sai dai nace Allah ya hore,Naila tana dariya taje ta rungume shi ta baya tace sarkin neman kudi Kai Ina Shan zancen neman kudi awajenka,sai kace Wanda ke fita rana,yace to ai kowa da kalar nemansa da Inda Allah yayi zai samu kudinsa,wani sai ya fita rana ya Sha wahala wani Kuma Yana huce a inuwa,wani sai dare ma,sannan ya furta yau kwana uku 3days ba abinda nayi Kai Ina da hakuri,Allah ya bani juriya,yau da asuba sai da Liman ya tambaye ni yace lafiya kake kuwa Sheikh Spark,na fada Masa gaskiya nace Liman ba harka,Naila tana ta dariya ta zaci wasa yake.

Misam ne da Chika suka shugo suna ta sallama a Palo,sai da Naila ta taya Spark dinta shiryawa tsaf sannan suka fito,Chika tafiyar ce kenan? Chika tace ae ni da ganina a Abuja Kuma sai kinje dakko Amarya,Spark ya Kalli Misam Dake zaune duk ya birkice mace yake bukata a macen ma Chikarsa,Spark yace ya aka yi ne Kilakin gidan mu?banza ya Masa Spark yayi murmushi,Naila ta gaida shi tace Chika za a tafi Kuma,Chika tace saura Me unguwa dole na saki Episode 2,Chika da Naila bedroom suka shiga,Misam yace duk Wacce tayi gulma ta Allah Yana kallonta ban yafe ba,dariya suka yi har Spark,suna tafiya bedroom,Spark yace wai da gaske ka tuban kuwa? naji ance an kwaso kaya daga Bariki an dawo gida,na Maka murna wlh Dan uwa yanzu Ina Yan matan naka da ka gama da su? Misam yace shiii….shuru kar ta ji yanzu sai tazo ta fara fushi ka jawo min Ina so na Kai kudi a daura auren,to wai Kai baka yi Shirin aure ba fa Ina gidan naka tuntuni ka fara gini ka daina ka bar wajen haka sai iskanci kana kashewa karuwai kudi yanzu gashi a shekarar da zaka yi aure baka sani ba tazo Inshaallah,dama haka Allah yake ikonsa wani a shekarar da zaiyi aure Bai sani ba ma sai yaga ta tabbata.

Misam yace tunda nake a duniya ban taba zaton zan so wata da aure ba bare ma na matsu nayi aure amma wannan na matsu wlh kamar ace yau an daura ni ba bukatata gida ba indai an daura anyi me wahalar ko a hotel zamu zauna har lokacin da zan Gina,sai kace Dan kwalta Amarya a hotel ai ba dadin lamari yaro,Papa zai baka gida dama ni wannan unguwar ba sonta nake ba babu mutane da yawa bata da kyau ma Inda ka siyi fili,a siyar da filin da ginin da ka fara Papa ya kawo kudi nima na kawo kaima ka kawo ka siyi gida kawai better,Misam yace a’a wlh gini nake so nayi irin kalar da nake so ka bani daya gidanka Sabon nan da ka gina kace Rafeeq zaka bawa ka bani na zauna a ciki idan yaso na gama ginina sai na bashi abinsa,Spark yace shi Rafeeq ya shiga tsoho kenan,3mnths kacal zan gama gidan,to a tambayi Rafeeq idan ya yarda ka shiga,Misam yace ai ni na Dade da sanin baka kaunata sai Rafeeq Dan iskan yaron ma da bakinsa ba sakata,ai gwara shi bakin sa ne dan uwarka Kai ai gabanka ne baida sakatar,dariya yayi ya kira Rafeeq ya daga,yace Kai gidanka da Spark ya Maka zanyi aure a ciki zuwa 3mnths zan bar Maka abinka,Rafeeq yace nima na samu mata wani Dan iskan yace ka biyewa mata kaki karasa naka ginin wlh na samu mata nima aure zanyi.
Misam yace kana Dan makarantar? Final Exam zamuyi ko Spark ai ya ciyar dani da matata kafin nayi settling kaje Papa ya baka wani gidansa gashi Nan an gama ginawa in ka sake Arham zai bawa,Misam yace kuje da tsiyar ku,Rafeeq yace Kai Chika duk ta rudaka sabo da kaga duwawu kamar tayar mota,Misam dai wayarsa ya kashe.

Previous page 1 2 3 4 5 6Next page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected