Tantiriya a Gidan Yari Book 2 Page 21-25
Spark ya dawo ya kwanta yace haba dole idan mutum bai Kai zuciyarsa nesa ba ya nemi mata,shi yasa in mutum ya Saba da mace Baya iya hakuri,ya koma Jikin Naila ya kwanta ba tare da ya sakar mata nauyi ba,sai kamshi take lungu da sako abinda ke Kara gigita Spark kenan,tausayi ya bawa Naila sosai a kunne ta rada Masa tace Albashirnka,yace goro tace na fa gama period jiya amma da dare Ina bacci tasan idan tace tun jiya da safe fada zasu yi da shi sai tace da dare tana bacci,Spark baki yaki rufuwa yace har na samu lafiya,Yana dariya da murna kamar zai cinye Naila danya,kamar yau aka kawota gidansa haka yake murna yace harka sai da Bado, Naila tana dariya tace I miss you ka bari sai mun karya tunda ba fita zaka yi da wuri ba,yace fitar ma na fasa gaba daya na tafi hutun 3days sai na fanshe duka kwanakin da nayi,yanzu tashi ki mana breakfast,Naila tace da asubar nan? Yace ai gwara muyi muci mu koshi a bani bado da wuri,rufe part din Nan zanyi gaba daya ko wace tazo ko Mima ce sai dai su koma,Haka ya azalzala Naila sai da ta fita kitchen a lokacin,ya fito wajen masu gadi yace yau bazan fito ba ko waye yazo kuce Masa bana gari sai bayan 3days zan dawo,ko waye suka ce Okay sir ya dawo ciki,Sabo da naci ana soye soyen Yana cin nasa a kitchen din,yace muci abinmu haka,Naila ya hadawa tea shima ya hada tana soya dankalin suna cinyewa, kwai ma suka cinye abinsu a tsaye a kitchen din sannan harda tayata wanke wanke,tace saura gyaran bedroom,yace mu da dakinmu muyi kazantar mu yau dai Daya ya sunkuci Naila ya wuce da ita bedroom kamar wacce ta Shekara Bata gari.
Inda Spark yake birge Naila duk saurinsa tsayawa yake sosai a hankali sai ya gama wasa da ita duk wani Jin dadi sai ya bata ya motsata sosai da sosai yanda zata gamsu sosai shi yasa take tsoron fushinsa,bama ta iya dogon fushi da shi,bai ma fiye mata laifi ba itace take Masa sabo da mata tunaninsu da banbanci dole sai mutum ya Kai zuciyarsa nesa haka kawai ma takalarsa fada take yi,sarrafa juna suka fara a nutse a hankali,Naila yanzu bata kunya abinda taga dama fada takeyi,dama gata fitsararriya sai abinda kunnen Spark yaji,idan kuwa ta haukace da dadi har fulatanci yi take har ya fara tsintar wasu words din da take fada idan ta zauce, ai shi Spark da yaji Fulatanci to yasan Naila taje karshe Kuma,Naila za a canja salo tace dole na dinga Exercise sabo da ko Ina na dinga lankwasa jikina,wani kafin na iya wahala nake sha,yace ai kina kokari sosai na taba zaton ma zaki koma haka yanda kullum Baki da aiki sai kukan zafi,yanzu kuwa a wajenki ma nake ganin Style,Naila tace Kai ai da kusan kullum sai mun Kalli Bf,haba ai tunda na Saba kakarka ta yanke saka salo salo zan dinga baka,dariya Spark yayi Yana son kurin Naila idan aka yabeta sai kuri sai Kuma ta sake dagewa,shi yasa sai ya nuna mata ta fishi iyawa da sani ga yawan yabonta da yake yi,ko ba dai dai tayi ba cikin hikima da wayewa yake nuna mata, Naila ce tace yau sau uku zaka min yini zamuyi,sai nace na koshi ,sai naga karshen Hallare yau,dariya yayi Yana Jin dadi shi ai yau ta gama Masa komai tace zata ga karshen Hallare ba lokacin dainawa sai dai a huta a koma bakin aiki.
Ikhram kuwa Rafeeq ta samu a palo yana Ganinta da akwati ya mike tsaye ya Sha swagg sosai,yace kema tafiyar ce? tace ae wlh ai gwara na tafi,Rafeeq yace babu wani gwara ,ko banza ana dan lasa min gaskiya zanyi rashi,Murmushi tayi duk ranta a jagule idonta kamar tayi kuka yace kalau kike kuwa? Kai ta girgiza Masa tayi kasa da kanta kuka Yana so ya kwace mata,yace baza ki magana ba? tana kokarin Maida kukanta ya matso gab da ita yace kunya kike ji ne ko me? yatsa yasa tare da dago kanta a hankali hawaye ne ya zubo mata,yace me ya faru baki da lafiya? Murmushin dole tayi tana tunanin boyewa tace ba komai, yace ya zaki ce ba komai ga hawaye Yana zuba Kuma kina murmushi? Tafiya tayi da sauri zata fita ya ruko hannunta tare da dawo da ita baya yace tell me what’s going on? tace ba fa komai,yace Alright tunda kince haka bazan takura ki ba,zan kiraki a waya wai ke inane garinku ma ne? tace kano,kauye ko birni ta Harare shi tace na Maka kama da Yar kauye,to a kauye ai akwai Yan birni a birni akwai Yan kauye,tace hakane a birni nake to yace shike nan zamu yi wata muje na kaiki airport,tace ni a mota zan koma bani kudin jirgin ya min amfani,Rafeeq yace to muje na kaiki tasha,tace to suka tafi ya kaita har Tasha ya sata a mota ya biya kudin motar ya tura mata kudi a waya kyauta Yana tsaye a saitin window dinta suna ta hira har mota ta tashi,ta window tace Rafeeq….ya kalleta ta glass da sauri,tace I like you,bafa Ina nufin I love you ba,like nace….wani takaici ya kama Rafeeq yace ita da zata ce Rafeeq I love you sai ta wani ce like,Rafeeq da baya so wata tace tana sonsa yau shine ke neman wata tace tana sonsa a duniya,tana tafiya ya juyo kamar maraya duk sai yaji garin ya daina Masa dadi,gidan su ya tafi sabo da ya samu ya rage damuwa.
Yana zuwa gidan Mamansa ya sameta a kujera a zaune ya kwantar da kansa a cinyarta yace I’m in love ku taimaka min,tace wlh tunda na ganka ni ko a kusa dani baka taba zama ba yau Rafeeq a cinyata nasan da matsala,yace wa’azi budurwata tayi min,Dariya Mama tayi.
Bayan Hashimu ya zo gidan Jauro da kwana biyu kullum sai Hashimu ya bugowa Jauro waya akan lallai ya fadawa yara matsayinsu, yau ma da sassafe ya dinga kiran Jauro a waya,Jauro ya daga suka gaisa,Hashimu yace Yaya kuwa ka fada musu? Jauro yace iKon Allah wai yau nake Jin masifa yaranka ne wai ko Kai ka samo min su? bazan fada ba ban shirya ba,Hashimu yace wlh nazo da kaina na fada musu ni bazan iya Ganin wannan abin tausayi ba yara samari da Yan mata sun Isa aure an aurar da wasu amma basu San su waye su ba,wlh ko ka fada ko Kuma inzo har gida na fada musu ni bazan iya jiran wannan Abu naka ba Jauro wannan ba rayuwa bace,Jauro yace to zan fada ubana,Hashimu yace karka ka fada ma ka gani wlh zanzo na fada ni ya kashe waya,Jauro yace Ina murnar haduwa da Hashimu ashe masifa na hadu da shi,yabi ya ishe ni haba.
Na’ima tana can Station an bada bailing ko wacce mata amma Banda ita duk ta rame ta fita hayyacinta,kullum Dan sanda ke kawo mata abinci in yazo sai yace mijinta yazo Yana ta kuka amma Oga ya hanashi shiga,Na’ima tace Allah sarki ni San Jauro Yana so na wlh bazai iya kyaleni a Nan ba,Allah ya isa tsakanina da ku Yan sanda da kuka Hana mijina ganina.
Sai yau Allah ya kawo Jauro zai ga Na’ima matarsa,Jikin cail din yazo ya tsaya Inda Na’ima ke tsare hannunta rike da karfen jiki me raga,Jauro Yana zuwa yace Na’ima….Na’imatuta kece kika dawo haka?yanzu Na’ima kece wannan? Yan sanda sun cuceni sai ya fashe da kukan karya,Na’ima ma sai kuka harda yi da karfi na gaske take yi taci wahala, abinci sai anga dama ake bata,Kuma duk da sa hannun Jauro,Jauro kukan karya yake Wiwi harda fyace majina,yace yau zaki fita Na’imatu,na Sha wahala ta rashinki naji jiki,kwanciya ba dadi gida ya zama kango,na sani wlh cewar Na’ima tana share hawaye.
Baseeru kuwa har kwana biyu bai je ganin Mummy ba,kullum sai ta kirashi a waya,Chika itama Baseeru ta kira tana Masa warning tace wlh dai karka sake Kaci abinta,karka yi bacci a gidanta ko da rana ne,yace Ina sane ai,yau zanje domin a matse nake zanje na karbi hakkina na fece.
Waya ya yiwa Mummy yace zaizo yau da yamma,Mummy ta sa Yan aiki suka gyara gida kamar wani Gomna zaizo,itama taci gayu ta hade cikin material sky,tana zaune da yamma ko Ina Yana uban kamshi.


