Hausa NovelsTantiriya a Gidan Yari Book 2 complete Hausa Novel

Tantiriya a Gidan Yari Book 2 Page 21-25

Bangaren Chika da Naila kuwa Chika tace yace da kaina zan hada lefe wai naje Dubai,Naila ta saki shewa tace Allah ya yarda wlh uhmm ikon Allah,Chika harda kwanciya a Jikin Naila sabo da murna,Naila tace daga min jiki Spark idan ya ganki tam,Chika tace dama zai barki da mun tafi tare kin tayani hado Lefen,Naila tace rufa min asiri bazai barni ba,dama ace tare da shi ne sai ya yarda,Beauty Kuma to da Allah yasa zata je Daddynta zai iya biya musu har Yaya Mohsin kuje Kinga ko banza yayana ya zaga duniya a fadawa Beauty indai sun yarda ni zan biya musu kudin tafiya ma da komai da komai,Chika tace kaji matar manya,Naila tace kar ma ki fadawa Beauty ni zan biya musu Inshaallah zance suje honeymoon na 2weeks Kinga sai ku tafi tare,bama na so ni Daddyn Beauty ya sake kashewa yayana kudi sabo da gudun gorin mata,Chika tace Beauty baza tayi ba wlh ba haka take ba,Naila tace duk da haka dai ni zan Bada kudin ya biya kawai,karki fada mata,Chika tace to an gama sai da suka gama tsare tsaren su sannan Naila tace yanzu fa ki fara gyaran jiki,Chika tace tab tuni da naje kauyenku na hado da nawa wlh da yawa iri iri,yanzu Yar iskar Malamar Nan jiya tace ta dauki kwangilar gyara ni shine gudun muwarta,da kema zaki San min wani ai da shike nan,Naila tace sai dai na siya miki wasu mijina kwarzababbe kullum a gyara nake,yau ma ya zaci ban gama period ba wayo nayi nace ban gama ba wai dai Dan na samu na sake hutawa na Kara gyara,Chika tace uhm uhm manyan mata,Naila tace Fadi ki sake nima so nake kawai dannewa nayi,Misam ne yace zaki missing flight idan Baki fito ba Kya tafi a mota,Chika tace kinji jirgi ashe zan hau Kai jama’a Inama Me unguwa Yana kusa ya Gani yaji haushi, Naila tace Dan Sperm din uwa,Chika ta mike tana dariya tace su Naila indai zagi ne kin iya,tace wayyo tuba nayi Chika zagi na fitsara da iskanci ba Wanda ban iya ba,sanda Ina kauye idan banyi ashar ba ai bana Jin dadi har wani zazzabi nake ji,Spark sama ya haura Naila tace Chika sai munyi waya to Allah ya tsare,tabi bayan Spark,Spark ya dawo da kudi zai Kai dubu Hamsim ya ba Chika tayi godiya,Misam ne ya Kalli Spark suka hada Ido tare da yin magana da Ido ya juya tare da haurawa sama.

Misam tarfa Chika yayi a palon yace Kinga an min waya ma jirgin sai rana zai tashi,Chika tace Kash ni na matsu naje gida,ai koma mene kace Allah ya kaika lafiya ai ya fi,Chika tace Ameen to,yace koma daki ki kwanta kiyi baccinki,Chika tace na kira Naila dai muyi Hira dama bamu gama ba,yace kirawota to,da wayarta ta kira Naila suna tare da Spark yace ai jirgin sai rana zai tashi 3pm,Naila tace bari naje wajenta to maybe shi yasa take kirana,no karki je hirar masoya zasu yi ai sai a basu Space suyi zance,fafur Spark ya Hana Naila zuwa wajen Chika,tace zata Dora girki yace sai anjima,haka ta hakura,Chika bedroom din ta shiga ta kwanta kuwa tana tunanin aurenta har bacci ya dauketa,Misam ya shugo tana shekar bacci ,a gefen bed din ya zauna sannan a hankali ya kwanta a jikinta,a hankali yake kissing wuyanta,kamar a mafarki taji ana ta shafe mata jiki ana mata kiss,sai da abin yayi yawa taji kamar ma an sa mata hannu a riga ta farka,da sauri a tsorace taga Misam,tace wai mene haka Dan Allah Misam duk sai ka gama da komai kafin ayi aure,Ina ta kiyayewa baka ganewa bai fa dace ba irin wannan babu kyau wlh ni bana so ka bari idan an daura kayi abinda kaga dama haba ni ba matarka ba,nifa ba Yar iska bace,iyayena sun min tarbiyya,Ai ko a jikinsa ma ba saurarenta yake ba abinda yasa a gaba yake yi Kamar maye ya kankame mata Boobs yaki ya saki sai kokawa suke.
Indai baka sake ni ba na fasa aurenka ta furta ranta a hasale,Misam Jin da gaske take ya saketa da sauri sai ya bullo da gulmarsa ta mayaudara ya fara hawayen karya Dan ta tausaya Masa.

A gefen bed ya zauna tare da zuba tagumi Yana hawayen karya da ya kirkira,yace shike nan na tuba baza a tallafa min ba sabo da tuban nawa ya dore, tunda so kike na koma ruwa shike nan,tunda so kike idan wata ta kawo min kanta na kasa hakuri naje na taba ta shike nan,Chika tace nidai na shiga uku na hadu da Dan bariki wannan ba karamin jarabta bace ni ba Yar iska ba iyayena ma haka amma na hadu da Dan duniya wannan wacce irin rayuwa ce dole nayi bincike ko a kakanni na akwai Wanda ya ja min yayi Bariki,Misam kalar tausayi ya koma ya mike tsaye yace shike nan duk Wacce ta kawo kanta sai na Murza ta duk da bazan sake zina babba ba amma indai ta romance tazo sai nayi kawai shike nan mutum kamar gunki.

Chika tausayinsa taji da kishi kar yaje ya kula wata hannunsa ta rike da sauri ya juyo ya kalleta tace Alhaki a kanka wlh ba ruwana gashi Nan kayi Tabesting,Misam sai murna yace karki ji dadi ni zanji abina ni kadai ,ni ba sai kin taba ni bana karki min komai ki zauna kamar gunkiya zanyi komai,ta zaci zata iya tace to.

Babu kunya ya fara lagude tun tana daurewa kar ta taba shi har ta rungumeshi bata sani ba,tace na gaji ne ba tayaka nake ba Alhaki a kanka yace to haka nake so ni karki taba ni,yanda yayi mugun sanin ta kan mata ba Inda bai san Inda ake rikita mace ba,Chika numfashi ta fara ja da kyar tana shidewa,har ta fara wash….yace kin gaji ko ai ke dama baza kiji komai ba,Chika a ranta tace karya nake,Chika komawa tayi tana tayashi,taji dadi ya Kai linta tace na balaga bazan iya kin Jin dadi ba wlh kaji daga wasa ci gaba,yace to cire skert din a ci gaba,tace Bafa haka nake nufi ba,Yana sani ya juya mata Hausa,tace ni fa continue nake nufi,yace ohhhh na gane yanzu,Chika gani tayi za a wuce makadi da rawa ta ture shi tace ai nayi kokari yanzu ka gamsu,ka kawo ma,dariya yayi yace tab akan Dan wannan zan kawo ashe ma ni ba namiji bane,iskancin Dana yi na banza ne ashe, Chika tace to na gaji Kai ka sani ni dai baza a dinga tabe ni ba wlh kayi hakuri ayi aure ta mike ta fice da gudu.

Ta dawo Palo ta zauna can Kuma Spark ya tsare Naila ya hanata motsi ko Nan da can,sai da Misam ya kira shi a waya yace zamu wuce yace to kuje kawai,yace muje Sweet yau dai har wanka zanyi gaskiya ban yarda da kaina ba,kinyi abin kirki kadan,Chika tace ka dinga hakuri kana karatun Qur’ani da salatin annabi yace to sayyyada,muje jirgi Yana Nan zai tashi,harararsa tayi suka yi dariya tace dama wayo ka min haka suka tafi ya sa Chika a jirgi ya bata kudi ta wuce,sai da jirgi ya tashi ya wuce gida.

Yau Naila ta tsallake ta kwana lafiya kwana na hudu,yau da asuba yana zuwa masallaci bai kula kowa ba zai fita,Liman yace Spark ba gaisuwa yau lafiya kuwa?jiya ma haka kazo baka kula kowa ba ko wani abin aka yi Maka? A dinga hakuri da jama’a,Spark yace Liman ba harka yau ba Wanda zan gaisar wlh sabo da ban tashi lafiya ba, Ina cewa Kuma Ina Kwana za ace Dani ka tashi lafiya,kaga zance lafiya na tashi, a sani karyar dole,Liman yace Subhannallah me ya sameka? Spark yace tsakani da Allah Liman haka ake yi ai gwara ta samu ciki a daina period ya fiye min,Liman dariya ce ta kama shi sosai shi wlh Spark din dariya yake bashi baya iya hakuri,haka sanda aka kawo Amarya sai da kowa yasan Ango ne,Liman yace sai hakuri haka Allah ya gadar wa mata ai lalura ce sai dai in ka Kara aure,Spark ya zaro ido yace aure Kuma? Ai Liman bazan iya karbar Badon wata ba wlh bazan yi adalci ba Sam Sam,ai na auri wata to zata ga wulakanci, Liman yace rike dayarka da Amana yafi Maka karka fada halaka,Spark yace shine magana Dan sai hakuri lalaura zan iya amma in ta bani Ina so,dariya ta kama Liman yace Allah ya taimaka Ashraf,Spark yace amin ya tafi gida,Yana dawowa Naila har tayi Sallah Azkhar dinma a boye tayi a kwance.

Previous page 1 2 3 4 5 6Next page

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected