Hausa NovelsTantiriya a Gidan Yari Book 2 complete Hausa Novel

Tantiriya a Gidan Yari Book 2 Page 26-30

Baseeru yace Misam fa tace kuturun Uba wallahi hima Ina sonsa na ma fi sonsa a kan Arham sabo da su suna da kudi,hi kuwa Arham din nan agogo ma siya Masa akeyi gahi ya dinga zazzago wandonsa duwawunsa a waje, Allah ya kiyaye amma ko hi na samu Ina so zan karba da hakuri,amma dai ni tsakani da Allah Spark nake so yafi kowa haduwa,Idan ya Kalli mutum sai naga wani tauraro a idonsa,rannan da yayi dariya Allah sai da nayi hawayen farin ciki sabo da kyau,nidai na rantse da Allah idan ban same hi ba zan fada kwalabati tunda gidan Nan babu rijiya.

 

Kadan zan Baku tunda sharhi kadan ne suka yi jiya.

In Baku Sharhi na daina yi da yawa wlh.

 

AsmaBaffa

Previous page 1 2 3 4

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected