VENNETE
KISHIYAR KABILAH Book 2 Complete Hausa Novel

KISHIYAR KABILAH Book 2 Complete Hausa Novel

Abun na matukar damunta aranta amma babu yadda xata iya bata son tay kuskuren da zai jawo kwabewar cikin nan musamn ma dataga Ahmed is almost going crzy about it,sabida cikin yake kirarta kusan sau uku arana in yana office dan kawai yanajin lapyarta Kusan ince zumudin dayakeyi akan cikin haryafi na farko dan kuwa tamkar wani haske ne daya dawo masa da farinciki arayuwarsa ..

Life was very simple and sweet for her acikin wayann lokutan sabida tana samun tausayi da kulawarsa bana wasa ba snn yasrah tana mata kirki sosai inhar tana gidan bata barinta tana wasu abubuwan dakanta koda tay insisting, and she respect her alots like an elder sister.

End of the first session na shiga aji biyu yasrah ce ta zamo overall best law student a ajinsu da 5 points which cause a roar acikin mates dinsu wasu na cewa iliminta ne wasu nacewa sabida fahad yana tare da ita ne and its almost hard ka bambamce sabida kowa yasan yana da ilimi sosai

Shikansa fahad din yaji dadi cos he was soo proud of her yadda tay toping kamr yadda shima yakeyi dan dama yafison ace babe din dayake so ta bambamta da kowace yarinya a makrntar tasu, a matsayin aboki take kallonshi amma shi aransa ba haka bane sam sam, haka ya tara hadaddun abokansa yaran masu kudi a school garden sukayi celebrating succes din yasrah in an amazing way da expensive drinks and wines sukayi grp pictures kala kala a schl, ixuwa yanzu yasrah ahankli tafara sake jikinta da su.

Tana dawowa gida ta nuna ma Adiaha result din itama, ganin yadda yasrah take daukarta da xuciya daya is alwys melting her dan haka sosai tay mata murna bayan nan ta shige daki tana waya da su hajiya..

Da yamma can wajajen 4:30pm

Kwance yasrah take tsakiyar gado tayi lub ayanayin ruf da ciki idanunwanta duka biyu a lumshe Wani mayattacen qamshin Abinci ne ya tada ta tana bude ido tafara jin sautin sallamar Adiaha wanda yasata mikewa zaune cikin sauri kunyar yanayinta yasa ta hau mutsike idanunta a dan shagwabe dan daga ita sai wata shararar riga wanda baikai gwiwa bama take kwance tana warware stress din schl

..Tun kan tayi gaisuwa Adiaha tarigata yin magana cikin sanyin murya tana murmushi tace sister kin tashi kenan..

har baki baki yasrah ta zamo daga kan gadon tana dan jajjan wuyar rigar dake jikinta cikin sanyin murya tace na tashi anty reema, where u looking for me?bacci fa ne ya kwashe ni.

Zama Adiaha tay a bakin gadon daf da ita ta kara da cewa..”its okay, dama i want you to give me An advice abt sumting.

A mamakance yasrah take kallonta tace okay sure anty menene matsalar?

Wani park ta ciro daga cikin hijab dinta ta miƙa mata yasrah ta saka hannu ta amsa.

Ba yabo ba fallasa tace open it saiki fada min ra’ayinki akai.

Yasrah bata sa komi aranta ba ta bude taga kayan sawa ne mai kyau
Na kanti irin prom gown din nan wanda suka taɓa siya da Ahmed farkon aurensu saidai aynxu jikinta yay lakatar bazai shigeta ba duk dama bata taba saka shi ba.

Yasrah tana shafa kan kayan tace “Wow” its so dashing!! And Its going to fit u anty..shine zaki saka yau?

Kallon yasrahn tay tana murmushi ahankli tace “thank u my dear, but its not for me,i think is gonna fit u more than me
Ki daukeshi a matsayin kayan dana siya miki saikiyi sauri ki shirya ki same ni a waje yanzu please..

Kasa maagana yasrah tay tsabar mamaki cos she love, love,unxpected gifts,da murna ayanayin ta tace ohh gosh anty reema ure sooo lovely tafada tana murmushi har zata budi baki tay godiya Adiaha ta tsareta da cewa “shussshhh” just get ready..wani irin dadi yasrah taji ba musu tace toh sannan Adiahan ta miqe ta fice..

Wani ajiyar zuciya ta sauke tana bin rufaffen door din da kallo can ta juya karaf idanunta suka cikaro da madubi kayan ta gwada ajikinta kafin nan ta aje agefe ta wuce bathrum ta kunna shower ruwan dumi mai yawa ya soma sauka akanta shaaaaaaa,sosai takejin dadin saukar ruwan sabida hnklinta dayake dada kwnciya.

Sabulan wanka na aveeno ultra da hydrating shower gel ta gogga ajikinta dats so soft and silky tuni yadau qamshi da qyalli Fuskanta ma sosai ta wankesa da scrub din neutrogena tayi brush tayi marmaza ta kashe shower ta dora towel ta dawo cikin dakin tahau shafa manfa da wasu antiaging creams dakema yana farfado da yamushewar skin tayi sumul tayi laushi,dadin sa ya saka sanda ko inan ajikinta yaji man sosai snn tay kwalliya sama sama snn ta dauko kayan ta saka ajikinta tayi juyi tana jij dadin kyautar aranta dan tamkar princess haka yay mata ajiki.

Ita duk batasan yaushe Adiaha tay tunanin ta siya mata gift ba, bayan ta saka gown din ta lillibe kanta da turban cap snn ta fito.

Wedge shoe ne mai kyau marar kara daya kara haskaka tsabar hasken da fatar kafafunta yay,a hnkli take takawa tana isowa cikin saibin jiki dan tamkar wacce kwai ya fashe mata aciki haka take sauke kafafunta akan kowani step tare da saukar numfashi jin jikin ta yanayi mata wani irin dadi.

Adiaha dake kallonta tana Murmushi wani wasai takeji acikin zuciyarta ga kaucewar jiri da yawan jin gajiya da dacan su suke bala’in addabarta sukesa ta jin tagaji da komi kamar rayuwan ne kwata kwata baiya mata dadi amma tunda ta cire komi aranta tafara jin normal rayuwarta na mata dadi sosai.

yadda waje yy shiru yasa yasrah kara ware Fararen idanunta tanamai zubasu cikin falon tana dan waige waige koda zataji motsin Adiaha

Adiaha na gefen switch tana ta kallonta.

ganin shiru yay yawa yasa ta kara kutsowa cikin falon aikuwa tana kaiwa tsakiya taji kyat an kunna hasken wuta nan da nan waje ya gauraye da wani irin uban haske taji kirjinta ya buga da wani irin karfi..

Tana daga kai taci karo da kan dinning ganin inda aka kawatashi.

Cake ne mai kyau ta gani a tsakiya agefensa kuwa banda qamshin abincin dake tashi akai..

Tun ba’a ce mata nata bane saida taji wani irin emotional rush na neman kashe mata jiki..

Kallon wajen take daga bayanta taji muryan Adiaha cheerfully tana cewa yee congratulation my Dear..

Yasrah ta juyo suka haɗe ido da Adiahan, she was looking vry nervous and quilty babu abunda take tunawa aranta face yadda ta tsaya mata a lkcin da kowa ya gujeta tay dakon ranar da zata repaying amma bata samu ba saiyau da Yasrah ta zo da result dinta mai kyau aganinta yanzu ne ya dace ta kulle zxyarta daga kishi ta amshe yarinyar da hannu biyu and maybe they wll find happiness with each oda, and she wll be her only sister and a friend tunda izuwa yanzu ta amince da hanklinta da kuma nitsuwarta.

Yasrah ita kadai ce acikin mutanen da sukasan kan labarin rayuwarta snn tabi ta bambamta da sauran matan wajen cigaba da bata girmamawa da taimakawa da xuciya daya batare da ta rainata ko tay mata gori ba.

Karasowa wajen ta tay cikin sanyin murya tace
pls accept my congratulations gift

Yasrah dake kallonta a daskare tace i dont undertstand anty all this for me? what the F?

Hannunta ta kamo wishing dat zata iya gaya mata cewa is not only about the result but abt her kindness and understanding.

Cikin sauke ajiyar zuciya cikin murmushi Tace Is not easy to be a 5 pointer
And i knw i have not been a good sister for u frm d beginning so i am sorry amma a matsayina na babba kinga ai dolene in kara miki karfin gwiwa dats whay i’m giving u dis cos the sky is ur limit my dear.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected