TABARMAR KASHI 2 Book 2 Complete Hausa Novel
Da wani irin qarfi ta buda qofar dakin, abinda ya jawo hankalinsu kenan su duka biyun,shi da yake zaune saman gadon da haseena dake tsaye a qasa amma dab da gadon hawaye suna wanke mata fuska. A hankali idonta ya sauka akan jikinsa da babu riga,sai ginannen qirjinsa dake bayyane, saboda duvet din ya dawo iya cinvarsa zuwa gafafunsa
“Bacemin a gun” ya fada a tsawace, sai haseena ta juya da sassarfa tana fita a dakin, sautin kukan da taketa cinyewa yana qwace mata. Jiri jiri ta soma ji,tana jin tsawar har cikin kwanyarta itama, fara takawa tayi zuwa gefansa don ta lalubi wayarta da kuma dankwalinta tabar masa dakin itama
“Where is my coffee?” Ya tambayeta da muryarsa deep inside fushi yana azalzalarsa
“Ban dafa ba” ta bashi amsa kai tsaye tana jin kamar zuciyarta zata tsage. Idonsa ya lumshe kana ya budesu,yana hangen tsiwar nan fal idanunta
“Har yanzu ban koya miki darasi ba shi yasa baki fasa yimin rashin kunya ba……
“Me yasa zaki barta ta shigomin daki a cikin yanayin da nake ciki?,idan da a tsaye ta ganni kinsan abinda zai faru?”
“Sai kayi mata abinda kace kana yiwa mata, tunda dama budurwa ce ina kyautata zaton indai bawai ka karba yadda kace kana karba ba,qila shine dalilin bibiyar…..waima meye nawa a ciki?,live your life, bani da case” ta bashi amsa da wani irin zafi har cikin ranta tana in qunar da batasan dalilinta ba, kalamansa kuma suna dawo mata.
Kamar ta yanki zuciyarsa da reza haka yaji,wani irin fushi ya taso masa, ita batasan dukka laifukan ta ba? ta yaya zata dinga bari mata suna samun access dashi ta kowacce hanya?,a kirashi a waya ta bashi su,su shigar masa office su shigar masa sashe harma ta fita ta barwa yarinyar sashensa? yarinyar da ko falonsa na farko bai taba bari ta shiga ba yau gata cikin bedroom dinsa a lokacin da yake cikin wani yanayi?, banda Allah yasa yana kwance tasan iya dadin zubar da mutuncinsa zaiyi?, koda bai shirya aurenta ba wanna zai zama sanadin da dole ya aureta. Maganganunta suka sanyashi jin he is nothing, bazai qyaleta ba yau sai ya nuna mata
BAMBAMCIN DAKE TSAKANINSU.
“Kema yau zanyi miki abinda nake musun, kinga daga nan zaki gane dalilin da yasa suke bibiyar tawa” Ya fada yana sanya hannunsa yayi mata kyakkyawar fuzgar da bata dire ko a ina ba sai saman jikinsa. Dukkan jikinta ne ya dauki rawa lokacin da suka samu sadarwa tsakanin ilkinsu a sannan ta gane me yake nufi da yace ya godewa Allah data sameshi a zaune. Cikin kwanyarta taji kamar zata zauce sanda ya riqe fuskarta da kyau a tsakiyar tafin hannunsa,ya kuma hade bakunansu guri daya.
[25/09, 8:56 am] +234 703 451 7171: “HUGUMA*
*_TABARMAR KASHI_
Book 02 Page 31
Duk yadda tayi zaton zai mata mugunta da labbanta yanda yayi mata wancan karon ba haka bane, cikin wani irin taushi da tsananin qwarewa waien iya sanin kalolin kisses yake sumbatarta hadi da lashe lips dinta zuwa harshenta dama ilahirin bakinta gaba daya,cikin second biyar yanayin fitar numfashinsa va fara canzawa da wani irin gudu har girjinsa yana dagawa.
Lausasan hannuwanta da sukayi wani mugun sanyi ta aza saman nasa hannun dake kan fuskarta tana gogarin turewa saidai ko gezau baima ji me takeyi ba, yaji dai saukar wani sassanyan abu me laushi akan hannunsa,wanda ya qara saukar masa da wani yanayi cikin kowanne sashe na jikinsa ya kuma gara masa qaimi.
Sai daya tsotse bakinta iya yadda ransa yayi masa,ya kuma tabbatar da mutuwar jikinta da kyau sannan ya juyeta zuwa saman gadon,ya kuma zame mata rumfa, bai sake mata bakin ba duk da haka,sai hannuwansa da ya zame a hankali ya zurasu ta gasan rigarta. Daidai cibiyarta suka sauka,ya fara yawo dasu tun daga nan yana haurowa sama, yana nufar ababen harinsa na tsahon lokaci,wanda a yau yakejin kamar numfashinsa zai fita saboda son isa garesu. Ci gaba yayi da hawa sama da hannuwan nasa,yana isa yaji akwai babban shamaki tsakanin hannun nasa da su,sai ya dagata cikin zafin nama yana neman zip din rigar. Baisha wahala ba saboda zip din gaba ne da rigar, tana jin garar zipping din rigar tasa dukka hannuwanta ta damqe hannun nasa idanunta na malalar da hawaye tana girgiza masa kai,sam bata shiryawa wannan rayuwar ba
“‘Kada ka karya yarjejeniya……kada kayi cin amana” fararen idanun da suka juve zuwa ruwan goro ya lumshe,CIN AMANA?,SHI DA SADAKI YA BIYA YA AURETA A HANNUN WALIYYANTA DA SHAIDU?.
Maganar data furta sai ta zama kamar zuga cikin kunnuwansa, ya tabbatar idan bai tabbatarwa yarinyar ta halasta a gareshi ba wannan bakin nata bazai mutu ba,ba kuma zata daina gaya masa maganganun da basu da tushe a wajen kowa ba tamkar hayarta yayo ba aure aka daura musu ba. Jaa daya ya yiwa zip din sai gashi ya balleshi gaba daya har qarfen ya fice daga jikin zip din fara tas din fatarta ta bayyana da dukiyar fulaninta dake lullube cikin marron din brassiere me lace,sai suka zama tamkar wasu fure cikin fulawoyi. Kalar bresssier din saman fatarta yayi wani mugun haskata, abinda ya sake sanyashi rudewa ba tare da ya tsaya cireta ta baya ba ya janyeta sama take hannuwan da suka kasance irin wadanda ake iya sanyawa da cirewa ne suka zame daga likinta, wannan ya bashi damar cireta fit daga jikinta ta saman kanta vavi wurai da ita aefe. Gaba daya dimaucewa ya sakeyi,wani abu ya zarta cikin kansa lokacin da hannuwansa suka isa ga muradinsa kuma mafarkinsa. Sanda taji dumin hannunsa a nan kukan da take boyewar sai ya subuce mata ya sakar mata nauyinsa ne sosai bata da katabus din iya awatar kanta,duk wani qarfi nata ya gare, yadda yake yamutsata ya wuce abinda hankalinta da kwanyarta zasu iya dauka,ba’a taba yamutsa jikinta tare da cin moriyar albarkatunta ba irin a wannan lokacin. Lokacin da taji ya dauki hanvar tabbatarwa da kansa sadakinsa,tare da dora mata idda da amsa sunan matarsa ta sunnna sai hawayenta ya qara gudu, ba abinda yake dawo mata kai a sannan sai maganganunsa masu ciwo da zafi a zuciyarta
“Ka manta bansan darajar jikina ba?”
“Am really sorry,afwan afwan afwan” ya fada vana cusa fuskarsa tsakiyar qirjinta da yakejin kamar ya hadiyesu
“Kada ka manta,ni bazawara ce “Ta sake fada tana goqarin tuna masa ko zatayi nasara ya qyaleta
“Nima bazawari ne” ya amsa mata vana sake gangameta kamar zai tsagata gida biyu, muryarsa na wani irin rawa, labbansa suna haduwa suna rabuwa
“‘Na taba yin bari har sau bivu fa”
“Na haifi fadeela” ya amsa mata vana gogarin sake gusar mata da hankali ta wasu hanvoyi da zaivi wahala hankali ya isa guje musu
“Kafin kai wani ya taba aurena ya sanni..
“Noooo!!!” Ya fada da wani irin qaraji wanda ta tabbatar indai da mutum a kusa babu abinda zai hanashi yaji
“Ki fadi komai amma banda wannan kalmar, zaki iya kasheni da ita” ta fahimci hakan da tace ya shigeshi da kvau don haka ta gara cewa
“Ba garya nayi maka ba‚na taba hada gado!….
“I will punish you!” Ya fada a kausashe yana jin lokaci yayi da zai bata darasi me wuyar mantawa,wanda kuma zaisa ta manta da kowa da komai ko zai sami tabar kunnuwansa su huta. Wasu irin salo ya fara aiwatar mata,wanda ya kusa sanyata shidewa,har cikin kwanyarta ta dinga jin kamar zata zauce,sai daya tabbatar duk taurin kanta da kafiyarta ya kaita inda ba zata iya gocewa ba sanann ya fara sanyata amsa sunan MATAR TOUFEEQ