TABARMAR KASHI 2 Book 2 Complete Hausa Novel

TABARMAR KASHI 2 Book 2 Complete Hausa Novel

Tun tana fahimtar komai da kuma amsar sagon a
dai dai har ta fara gane cewa shayi fa ruwa ne sallarsa sai kuma was sinadarai, idanunsa cikin tsakivar nata idanun ya hanata ko sau daya ta motsa su ko ta saukesu daga kanta,wannan din wani sirri ne daya barwa kansa,har zuwa lokacin da ta fara ji a jikinta, ta fara kuka tana neman garfin tureshi amma abun yaci tura.

“Am sorry….afwan, kiyi haquri,na tuba” abinda ya dinga maimaitawa kenan,saidai duk da hakan bai hanashi aiwatar da abinda yakeyi din ba,wanda kafin yakai ga sake mata nauyinsa ya kuma rungumota cikin jikinsa da mugun garfi ita a lokacin ta gama galabaita.
Wani irin numfashi yake saukewa a hankali idanunsa a runtse kowanne sashe na jikinsa hatta da iinin dake gudana a ilahirin jikinsa yana jin kamar an wankeshi an zuba masa sabo, qwaqwalwarsa na masa bitar dunivar da va shiga wadda yakejin tamkar bai taba shiga duniyar da tayi shigenta ba yanajin kamar yau ne ya fara aure a duniya, kuma kamar yaune karonsa na farko daya fara sanin diya mace. Kansa ya juya daya sashen

“Hasbunallahu wani’imal wakil”” ya furta can gasa yana tuna abubuwan da suka faru daga daren jiya zuwa yau,zuciyarsa na wani irin bugawa,yana jin shakka gami da kokwanton abinda zuciyarsa ke ayyana masa game da hajiya garama. Tafin hannunsa da sukayi wani irin gumi da dumi ya bude ya kutsasu tsakiyar na säahar wadda ke fidda wani irin kuka tsakiyar girinsa ba tare da ta sake yungurin yin komai ba,saboda meye ya rage kuma?, komai ya riga ya gare. Ya kasa cewa da ita komai kamar yadda ya kasa kallon fuskarta, ya sani shi kansa cewa taji a jikinta iyaka,ba ita ba,ko shi da yake namiji ya san cewa yau din yayi wani irin aiki da bai taba kamarsa ba, duka duka auratayyarsa da ameesha bata wuce a irga ta ba tsahon zamansu, duk da kasancewarsa me wata irin mabugaciyar halitta.

Karon farko yayi yungurin lallashinta saboda yadda sautin kukan nata ke haduwa da yanayin da yake ciki suna son sake birkitashi. Jawota ya sakeyi cikin jikinsa sosai, fatar jikinsu ta mannu data juna. Shi da ita dukkansu sai da sukaji a jikinsu saboda yadda lokaci guda kowa sago yakai har kwanyarsa,shi kam kasa boyewa yayi saboda ajiyar zuciya ce ta qwace masa har numfashinsa na wani irin rawa.

“Its okay,am really sorry, na karya doka da yarjejeniya ko?” Yayi maganar da wani irin taushi da rauni, vana jin wani abu me matugar garfi yana ratsawa jiki jini da jujiyoyin jikinsa,yana saukar da wani abu me sanyi har saman zuciyarsa, zuciyar dake cike taf da rudani, amma a vanzun wani irin nutsuwa da aminci na ziyartarsa. Har cikin ranta taji gatse yakeyi mata,don haka ta dunqule hannunta cikin garfin hali ta soma qoqarin tureshi tana cewa

“Dama ku din ai kun qware ta wannan fannin rantsuwar garya,yaudara da cin amana, banyi mamaki ba, amma ka sani yadda ka keta haddina bazan qyale ya tafi a banza ba” murmushi ne ya subuce masa, vadda take maganar kadai ya isa gaya masa lallai wanna dan garamin bakin tsiwar yau anji jiki. Bai kulata ba sai gafarsa da ya sanya ta garfin tuwo ya raba gafafunta biyu ya Sanya tasa a tsakiya,sannan yasa dukka hannunsa biyu ya sake jawota jikinsa sosai yana rufe tazarar dake tsakaninsu,yayi mata kyakkyawar runguma cikin yalwataccen girjinsa da gargasar dake cike da ita ta zame mata tamkar wani bargo

“Naji na yadda, kome zakice na yarda,but am sorry maaa” takaici ya gara qumeta,a yadda ya sake gangameta yana shanshana gashinta zuwa wuyanta yana sake sauke wani numfashi sai tsoro ya sake shigarta,wani sabon qarfi yakeji, saboda ya doshi shekara kusan hudu cikin ta biyar rabonsa da ya wasa lafiyarsa haka,yana kuma son mantawa da bacin ran dake cin zucivarsa wanda duk idan ya tuna yakejin kamar zuciyar tasa zata tsinke ta fado. Sakinta yayi a hankali saboda kota ina ya tabbatar yana da bugatar zagaye na biyu,ya sauka daga saman gadon ba tare daya damu da rufa komai a jikinsa ba ya wuce bandaki. Duvet ta jawo ta lullube jikinta da kyau tana hawaye, idanunta a runtse tana jin wani yanayi cikin zuciyarta. Yaye duvet din tayi bayan tayi tunanin gwara ta fice a dakin kafin ya davo, don batasan da wanne ido zata kalleshi ba ya gama da ita gaba daya,yasa ita kanta kunyar kanta da kanta takeji. Tana motsawa tasan tabbas taji ciwuka a gurin, hawaye ya sauko a idanunta, tasan cewa dama hakan zata iya kasancewa,saboda wani irin jiki Allah ya bata, wanda tun baya idan aka samu tazarar mu amala tsakaninta da adam,ko kuma yayi wata tafiyar to duk ranar dava dawo mata sai taji alamun ta sake hadewa bare vanzun data dauki was shekaru, sannan kuma ita kanta tasan ba garamin gyara inna charifa da me gvaran iikin da maji ta aiko tayi mata ba. Idanunta ta runtse tana hawaye tare da tunanin yadda zata fita a dakin tana jin wannan ciwon Alwala ya daura saboda cika umarnin ma’aiki S A W da yace, duk wanda yake bugatar zuwa ma iyalinsa a karo na biyu ba tare da yayi wanka ba to yayi alwala. Damshin ruwan alwalarsa da kuma yadda ya goga mata gashin fuskarsa saman tata fuskar kadai ya sanya tsigar jikinta tashi. Sai ta gangame jikinta guri daya,hakan ya bashi damar daukarta cak ya maidata cikin duvet din.

Lokacin data fahimci abinda yake shirin sakeyi sai taji kamar an aza mata duka tashin hankalin duniya saman kanta,a yadda akasha gwagwarmaya dazun, tayi imanin idan ya maimaita babu mamaki tafiya ta gagareta,don haka kai tsaye ta saki kukanta a wannan karon ta kuma aje duk wani zafin kai da kafiya tata ta fara rogonsa. Da kyau ya rigeta yana sauke sheshsheqa ya rungumeta cikin jikinsa sosai yana laluben kunnenta da bakinsa

“Please help me, daya kawai….. Daya zan qara,it has been too long rabona da nayi,ban gama satisfying ba,i want to kiss you all over your skin is so soft and smooth, bazan boye miki ba,you are so hot, l’ve never felt this good before, kada kice a’ah,zan iya jure komai amma banda wannan” yayi maganar sanda hankalinsa ke nisa da gangar jikinsa. Bai sake bata damar cewa komai ba ya hade bakinsu guri guda yana bin dukka hanyar da vasan zai sake sukurkuta nata tunanin. Tana jinsa wannan karon ma yana sake maimaita addu’ar da vayi daxu wadda ke da matuqar muhimmanci ga ma’aurata

“Bismillahi,Allahumma jannib nash shaidan,wa jannibash shaidana ma razagtana” ta lumshe ido tana jinsa, zuciyarta na wani irin narkewa.

Wannan karon wasu irin hawaye sirara ne suka dinga zirarowa daga idanunsa,yayi mata wani mugun riqo yana jin kamar ya bude cikinsa ya maidata ya boyeta a can ciki gaba daya bakinta ya gama mutuwa murus,ita kanta tasan a ranar gaba daya ta gama moruwa.

Shima kansa wanna karon bakin nasa ya mutu murus, sai tafi hannunta da ya sanya saman fuskarsa yana digar da hawayen dake sauka a hankali, idanunta a lumshe,amma tana iya jin saukar sassanyan hawayen cikin tafin hannunta.

Kamar yana zuba mata wani abu dake da tasiri ga gangar jikinta haka takeji,don haka ta janye hannun nata tana boyeshi cikin jikinta. Tashi yayi ya zauna ya dagata cak ya azata saman jikinsa yana qoqarin kallon fuskarta amma sai ta juyar da kan nata ta wani sashe ta hanashi hakan

“‘SAHR” Ya kira sunan nata a karon farko kaf fadin rayuwarsa a iya sanin da yayi mata,ya furta sunan nata da wani irin qwarewa tare da cire wasu haruffa a ciki wadanda suka garawa sunan dadi da kuma sauya masa ma’ana gaba daya. Ita kanta har tsakiyar kanta taji sunan, sautin ya fita tar da wani irin taushi da amo me sanyi da ratsa zuciya.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected