TABARMAR KASHI 2 Book 2 Complete Hausa Novel
Daga inda yake tsayen yana qare mata kallon qurilla, ya karanci yadda qirjinta dake jan hankalinsa matuga da gaske yadda yake dagawa, abinda ke alamta masa cewa bugun zuciyarta ne ya qaru,sai ya sauke hannunsa ya fara takawa gareta cikin nutsuwa da kamewa.
Bayanta ya koma ya tsaya, abinda ya bashi damar ganin dukiyar fulaninta sosai,cikin hanzari ya lumshe idonsa numfashinsa na fara sauyawa,yana jin yadda jini ya harba da sauri cikin jijiyoyin jikinsa
“Ya Allah,ya assalam” ya furta,a hankali ya dafe batan kujerar da take kai da gwiwoyin hannunsa wanann ya kawo mugun kusanci a tsakaninsu,sabida gaba daya fuskarsa sauka tayi jikin dogon wuyanta dake sanye da wani chain me kyau wanda ya zama ado ga wuyan nata.
Tsigar jikinta ta zuba sanda ya zura yatsantsa guda daya yana qoqarin kamo chain din
“You are the hottest women in this planet” ya fada with slow and cool voice cikin tsakiyar kunnenta. Yadda ta zabura da jin kalamansa dake son kassara duk wata laaka ta jikinta tayi nufin zamewa tabar gurin,haka yayi wani tsallae guda daya ya haura ta saman kujerar dai gashi a kusa da ita cinyoyinsu na gogar juna. Sau daya tak ta kalli idonsa ta janye dubanta daga kansa, daga shigowarsa kadai zuwa tsaiwarsa a bayanta ya birkice gaba daya. Tattausan tafin hannunsa ya wuyanta daga gasan habarta.va kamo bakinta sosai vana masa wani irin narkakken kallo,kamar idanun mutumin da yasha wani abun maye ya bugu,ko kuma matsanancin bacci ke shirin rinjayarsa ya qara kusancin dake tsakaninsu sosai har sai da suka fara musayar numfashi a tsakaninsu,duk iskar data fita daga hancinta kai tsaye yake zuqeta,hakanan kowanne numfashi nasa hancinta yake sauka.
“You look so sexy” ya fada yana fincikota cikin jikinsa saboda kwadayin jin dumin jikinta daya saukar masa.
Da kyau ya rigeta,ya sanya harshensa a kunnenta cikin nutsuwa, abinda ya sanya ta qanqameshi ba tare da tayi niyyar aikata hakan ba. Jin abinda tayin ya sanyashi sakin murmushi ya kuma zare harshen nasa, saidai cikin kunnen nata ya saka rada mata
“Let me see if you taste as good as you look” kaman giftawar walqiya ya dagata cak,bai direta ko ina ba sai dakinsa,saboda yanason yayi Linking past memory dinsu yayi renewing dinsa da wannan sabon,yana matuqar debe masa kewa da sakashi cikin wani yanayi da shi kansa baisan ana shiga irinsa da tunani kawai ba. Zuwa lokacin ta fara goqarin qwatar kanta tana kuma hawaye,qaramin murmushi ya saki,ya kama hannuwanta dake qoqarin tureshin ya riqesu sosai cikin nasa
“Am sorry, bazan iya haqura ba,but i promise you,it will be sweetest thing da kika taba ji more than yadda kikaji rannan i promise” Daga wannan sai ya shiga lashe kowanne hawaye dake saman fuskarta. In a romantic way ya fara tattare rigarta, dame rigar tayi tana girgiza masa kai, saboda gaba daya ya kashe mata bakinta. Wani marayan murmushi ya sakar mata
“Kinaso ki bani wahala SAHR?,bana gane komai fa zuwa yanzu” ya fada mata cikin mugun karyar da kai da sarewa,da kuma wani mugun duka da lahanin da shauginta da qaunarta me zafi suka yi masa. Zare idanunsa yayi daga nata,sabida bayason ta sanyashi ya karaya,yanason yaci gaba da tabbatar mata da cewa ita din tashi ce, don haka ya daidaici tsakiyar rigar ya tsargeta biyu kowanne sashe yayi gefe daban,take ya garasa haukacewa,saidai cikin ruhinsa ya gama yiwa kansa alqawarin itama yau saita dandana abinda yake dandana,sai ya sanyata ta sauka daga layi kafin komai ya shiga tsakaninsu.
Cikin qasa da minti goma sha biyar ya sauketa tsaf daga kan layi,tun tana turjiya tare da qoqarin tureshi har jikinta ya fara saki yana amsar sagonnin da yake bata,kafin zuwa wani lokaci gaba daya ya samu yadda yakeso,ta sakar masa ragama gama daya,itama kuma ya aike da tunaninta can wata duniya me nisa qwarai.
Sai da komai ya kammala sannan bacin rai da
kunya suka addabeta,ta cusa kanta qasan pillow tana sakin wani siririn kuka,kukan takaici da baqincikin yadda ya yaudareta ta sake masa jiki har haka,harda tayashi wasu abubuwan,bata manta yadda ta riqe harshensa da kyau cikin bakinta,sanda yake gogarin janye bakin sai tasa hannuwanta ta rige kansa sosai yadda bazai subuce mata ba,shi kuma yaci gaba da biye mata.
dai dai yayi saman gadon yana jin wani nishadi yana ratsashi tako ina,zuciyarsa fes tamkar farar takarda,kukanta a yau sai yake jinsa yana masa dadi cikin kunnuwansa,saboda dai dai suke da kukan shagwaba cikin qirjinsa. Idan ya tuna yadda tayi participating a wasu abubuwan sai yaji kamar ya dawo da mintunan baya ya sake moresu.
Duk yadda yaso ya lallasheta amma taqi saurarensa,har yayi wanka ya dawo taba qududune tana kukan takaicin kanta da kanta
“Na zubda ajina” take gayawa kanta da kanta. Yasan idanma yace ta tashi tayi wanka wani batu ne na daban,wannan yasanya bai tsaya ko bi ta kanta ba,ya nade hannun rigarsa sumarsa jige da damshin ruwa,ya tsugunna ya sunkuceta gaba daya.
Comforter ta riqo a gigice tana kare jikinta tare da sakin wani hawayen
“Ka saukeni Allah, Allah bazan yarda ba, Allah kuwa,bazan yarda ba, tunda ka karya yarjejeniya” murmushi ya sakar yasa tsinin hancinsa saman nata ya gogasu guri guda idanunsa a lumshe
“Keep quiet babe,i also break my rules for you” ya fada softly,sai kawai ji tayi ya tsundumata cikin bathtub.
Ko daya bai saurareta ba,sai data dinga masa magiya tana hawaye sannan yabar mata toilet din. Sanda ta fito kamar surukarsa haka ta koma, kaya ta diba ta koma toilet ta saka sannan ta dawo,har yanzu hawaye takeyi.
Sofa bed ta koma ta cure guri daya,yana zaune daga gefan gadon yana addu’o’in bacci ta gasan idanunsa yake qare mata kallo. Tun yana jin motsinta a hankali har yaji shiru,hakan ne ya bashi alamar cewa bacci ya dauketa. A nutse ya miqe ya isa gareta, tsaye yayi a kanta,hannuwansa zube a qirjinsa yana qare mata kallo,wani sassanyan murmushi ne yake fita daga kan fuskarsa,yana jin zuciyarsa kamqr wanda aka cirota daga qirjinsa aka wanketa. Abu guda daya tal a yanzun zaice yana damunsa,shima kuma tunda ya tsananta addu’a yaketa samun nutsuwa karsashi da kuma kyakkyawan tunani akan hanyoyin da zai magance komai.
A hankali ya durqusa saman kanta,ya sanya hannuwansa duka biyun ya tattarota ya dagata cak zuwa girjinsa. Sosai ta firgita, saidai suna hada ido tayi laqwas, idanunta suna hada wasu sabbin hawayen, saita maidasu ta rufe tana jin,tana jin tsananin kunyar hada idanu dashi a yau din. Hawayen suka biyo gasan rufaffun idanunta,tana jin ya gama da ita,har ya sata ta sauka a layi,da wanne idon zata iya ci gaba da kallon shi?.
Lumshe nasa idon yayi ya bude yana duban fuskarta dake qirjinsa,har cikin zuciyarsa yakejin ba dadi akan fitar hawayenta
“Kina bugatar second round ne?” Ya fada qasa qasa.
Rasa me zatace tayi,wato yama gama rainata gaba daya? sai kawai ta fashe da kukan sosal tana cewa
“Allah sai na rama,Allah”
“That’s wonderful.
. I like it, kice nayi kwanciyata za’a
shayar dani da…
..” Bai garasa fadi ba kalaman suka
katse saboda cizon data sakar masa a qirjinsa. Tana jin shi kadai ne abinda zata iyayi ta rama abinda yayi matan.
“Wash Allah…… maji zata jimin ciwo” ya furta yana sakinmurmushi sosai,karon farko da yayi murmushi ne cakude da dariya,yana jin wani shauqi yana dibansa. Sauri yayi ya kaita saman gadon yabi bayanta ya sanyata ta garfin tsiya a jikinsa ya kuma nannadesu da duvet, ya hanata dukkan wani motso,tun tana kici kici har ta sallama masa.