Diddigar Kaya Complete Hausa Novel

Diddigar Kaya Complete Hausa Novel

“I badly missed you hayatee…if am left alone without you how am I supposed to live?”

In a whisper tace
“I missed you more Hubby am so sorry, na yi kuskure, forgive ur wife”

Peck yayi mata a goshi kan a ƙasan maƙoshi yace
“u are pardoned, I love you”

Ta rungumeshi tana mishi raɗa a kunne
“I didn’t fall in love with you because I was lonely or lost, I fell in love with you because after getting to know you, I wanted to make you a parmanent part of my lif…”

Bakinsu ya haɗe sbd kasa hakura da yayi a take suka fara nunawa juna zallar so da kauna me tarin yawa wadda baki yayi kaɗan ya misalta ko ya furta.

FIVE YEARS LATER

Da gudu suka hauro saman suna rige rige, dukkansu uku sanye da uniform na makarantar boko
“mommyyyy! Daddyyyyy we are back yeyyyyy”

Fauziyya dake daga tsaye tana serving Faizan Abinci ta haɗe fuska tamau tana gyara tsayuwar ta da ya bayyana cikin jikinta da ya soma girma tace
“Arwa, Marwa, Alaya me na faɗa muku akan sallama?”

Chak suka tsaya se suka juya sum sum suka koma da baya suka doka sallama daga karshen stairs seda ta amsa ta musu izini kan suka hauro har lokacin bata sake fuska ba.

“Sorry mommy mun manta ne”
Arwa ta faɗa tana kama kunne.

Marwa ma tace
“sorry mommy”

Alaya da taci Sunan Ammi tace
“we’re sorry mammy”

Faizan yace
“my princesses are sorry daga yanzu bazaku sake shiga wuri ba sallama ba ko?”
Da sauri suka gyaɗa kai Alaya tace
“Allah mommy in mun sake punish us”

Dariya Fauza tayi wai wani punish them ko me za’a yi punishing ɗin oho,
“oya kuje Mamu ta muku wanka ku zo ku ci abinci kar kuyi lattin islamiyya”

Da gudu suka wuce ɗakin su..

Faizan ya dube ta yace
“mommy please a taimakeni da soldiers nima in samu friends”

Murmushi kawai tayi, da dare suna kallon news ake sanar da mutuwar ɗan dan majalisa wadda ya shigar da kwaya wata kasar da ba’a shiga da kwaya kwata kwata suka kama shi ya jima a prison ɗinsu kan ya mutu, Zubair ta gani rayuwa fa kenan in kana takamar kuɗi da hanya akwai inda zaka je ka zama bawa ko almajiri don a komai wani ya fi wani ne..Wai gaba da gabanta aljani ya taka wuta.

****

ALHAMDULILLAH! ALHAMDULILLAH!!
ANAN NA KAWO KARSHEN WANNAN LITTAFIN NA DIDDIGAR ƘAYA ME WUYAR TSINCEWA, ABUNDA MUKA RUBUTA DAIDAI ALLAH YA BAMU LADA WADDA KUMA MUKAYI KUSKURE ALLAH UBANGIJI YA YAFE MANA. WAENDA SUKA SAYA INA MATUKAR GODIYA DA KAUNA KUMA INA ALFAHARI DA KU A DUK INDA KUKE, KU KUMA DA KUKA FITAR MIN DA LITTAFI KU KUKA SANI DA ALLAH, AKWAI FULL DOCUMENT ƊINSHI IDAN DA WANNAN PAGE KIKA FARA CIN KARO MAZA BIYA KI MALLAKI NAKI KI SHA KARATU KI KWASHI ILIMI.. ALLAH YA SADA MU A WANI LITTAFIN NA GABA❤️‍

DIDDIGAR ƘAYA…(Mai wuyar tsincewa) wannan littafi littafin kuɗi ne..
Ze zo muku a Naira ɗari uku kachal #N300.
Acc no. 0545475847
Acc name. Fatima Muhammad Gurin
Bank name. Gt bank
Se ki tura shedar biya ta wannan layin
09039206763.
Yi maza ki biya naki ki sha karatu cikin kwanciyar hankali, ina me tabbatar miki bazaki taɓa nadama ba

Karku sake a baku labari.

Gureenjoh

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected