AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
Hannunsa a cikin nata tukuna ya yadda aka gyara mata kanta Yana tsaye Yana wayoyinsa ita Kuma faratan hannunsa dogaye farare tas kaman wainda basa taba komai take wasa dasu tana hadawa da nata tana sarqafewa,
Daqyar ya ga angama gyaran gashin nata ya zare hannunsa sbd tsayuwan Neman gagararsa takeyi Dan kuwa Babu kalan runguma da shafawa tareda tabawan da bataiwa hannunsa da yatsun hannunba.
Daqyar tabari ya tafi sallah Dan haka daga can Bai dawo ba Saida Akai ishai Shima sosai takejin yunwa Amma Sam taqi Wani cin abinci tea kadai Tasha sai maganinta Daya Dorata Akai na neman dawowan lafiyanta.
Karfe tara yabar Asibitin ya tafi gida ya huta yayi dinner dinsa kafin ya sake wanka ya dawo asibitin lokacin karfe goma Sha Daya ta wuce tini.
Yana shigowa asibitin Kai tsaye office dinsa ya nufa sedai tin kafin ya Isa ya hango sister Ashley da ita suna tahowa tayi sanyi sosai alaman yunwa ko bacci Yana cinta sosai.
Suna isowa sister Ashley ya sanar dashi taqi cin komai har lokacin ga zazzabi yana son shigarta.
Kallanta Yayi da idanuwansa na minti Daya kafin ma ya Bude Baki yayi magana tini ta zame hannunta daga sister Ashley ta dawo gurinsa zata maqale gefensa yayi saurin juyawa ya shige office dinsa sbd zata iya shiga jikinsa a gurin Kuma akwai sauran mutane masu Dan wucewa ta hanyar tinda wasu har lokacin Basu shige ba.
Yana shiga office din bai saniba tana bayansa ita Kuma sister Ashley ganin Hakan ta juya ta koma dakin Ameenatou din ta rufe ta zare key ta wucewanta Dan yanzu itama gida zata ringa zuwa ta kwana ta ringa zuwa aikin tinda asuba ta Maida Ameenatou din dakinta tinda dai yanzu ta samu inda Ameenatou din zata ringa kwana hankalinta kwance ba fargaban komai.
Jinta a bayansa ya sakasa dakatawa tareda juyowa ya Kalli kofan data bari a Bude ya Dan dafe gaban kansa kafin yaje ya rufe kofan ya dawo.
Rasa abin yi mata yayi Dan haka ya kalleta ganin duk inda ya Saka kafansa Nan take sakawa kaman wata gum.
“Meyasa bakici abinci ba?
Do you want something?
Menene zakici?
Tea?
Noodles?
Cereal??
Zuba masa ido tayi tana kallan bakinsa dayake magana zuwa idonsa batareda ta basa amsaba har Saida yaji kansa na Neman ciwo da tambaya yayi shiru Dan zai iya cewa Bai taba samun kansa da wannan tambayoyin ga Wani ba sai yau.
Wayansa ya Ciro daga aljihunsa Yana nufan bedroom da ita Dan hannunta har lokacin a cikin nasa yake ya zauna kan couch itama ta zauna gefensa ta lafe gefensa rungume da hannunsa a kirjinta.
Siddeeq ya kira Kai tsaye Yana dumin zazzabin dayakeson shigarta na shigarsa a hankali.
Siddeeq na ganin Kiran ya ajiye bowl din fruit salad dayake hannunsa ya dauka da sauri Yana tattaro nutsuwansa yace
“Naam Dr”
Dan shiru yayi na seconds kafin ya juyo kadan ya kalleta cikin kamewa yace
“Tana Jin yunwa,taqi cin abinci yau and now she’s not ok Menene abincin da zata iya ci yanzu??
Shiru siddeeq yayi cikeda mamaki da tinanin shi dayake likita baisan Hakan ba to Menene amfanin tambayarsa wannan din yanzu,
Ajiyan zuciya yayi a boye Yana danne mamakinsa yace
“Zata iya Shan tea, fruit or Light abinci ko??? Qarasa maganar yayi da tambayar Shima.
Kashe wayan kawai JEEY din yaji ya ajiye gefensa kafin ya miqe tsaye ya nufi fridge kawai ya dauko mata fruits sbd idan yace tea zai Bata baimasan ta Ina zai fara hada Wani tea ba Dan Bai iya ba baimasan Ina zai samu snacks na Bata tea din dashi ba.
Kaman tana Jira Yana fara Bata ta ringa karba tana Sha da sauri sbd yunwar sosai take Jinta.
Da kansa ya ringa Bata a baki tana Sha har ta gama shanyewa ya kama hannunta har toilet ya wanke mata hannuwa da fuska sedai gurin wankewan duk aka jiqo Rigan jikinta sosai baima lura da Hakan ba Saida suka fito.
Tsayuwa tayi gabansa a tsakiyan dakin tana jiran ya cire mata Rigan jikinta dayake mata sanyi sosai Dan AC ya gama kama koina sosai a dakin Dan haka tana fitowa toilet din taji sanyin yayi mata yawa Dan haka ta tsaya gabansa tana Jira.
Bai lura ba shi Saida yaga tafara rawan sanyi daga tsayen tana daga rigarta daga jikinta,
Sauko da idanuwansa yayi zuwa kirjinta da Rigan ta jiqe sosai ta lafe a kirjin nata,
Yau akwai laced bra a jikinta Wanda take transparent sosai sbd Dan haka shape din kirjinta ya fito sosai a jikin jikakkiyar rigar…
Dauke idanuwansa yayi daga gurin Yana kallan time Dan ganin time na baccinta yayi harya wuce ma.
Rabata yayi zai wuce ta riqo hannunsa batai wata wata ba ta narke fuska sanyi na ratsata ta Dora hannunsa kan rigarta daidai qasan kirjinta.
Dagowa yayi a natse ya zuba mata idanuwansa har lokacin hannunsa na kan rigar Dake jiqe sai a lokacin yaji sanyin datake nufi hakama acikin abinda sister Ashley ta sanar masa shine batason sanyi ko kadan Kuma ko bayan sister Ashley shi kansa yasan wannan sanyin zai mata illa idan ta jima da Rigan a jikinta harta Bushe mata a jikin.
##MAMUH
#THE SEELAHS
#JDENS
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAHI SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
#ZafafaBiyar
76
Hannuwansa ya Saka ahankali ya Dora akan wuyan Rigan tata ya Kalli fuskanta shi take kalla cikeda matsuwan ya cire mata Rigan
Yafara cire bottoms na gaban rigar tata batareda Wani mayarda hankali akanta ba.
Gama budesu yayi tareda zare mata rigar batareda ya kalletaba fuskanta datake kallansa kaman zata hadiyesa sbd so yake kalla cikeda mamakin tsananin zallan son datakewa Haroon daga zuciyarta da gaskia,
Ahankali ba zato yaji ta shige jikinsa ta zagayosa da hannuwanta ta lafe jikinsa sbd sanyin Dake ratsata ba komai jikinta bayan bra Wanda sabuwa ce ma yau sister Ashley tafara Saka mata Dan a Baya Bata Wani Saka mata bra sosai sedai halfvest Amma yanzu haka kawai take Saka mata su koyaushe sbd Dr JEEY din da Kuma yiyuwar gurin rigima zata iya zame halfvest din Dan haka gwara bra duk rigimarta bazata iya zamewa ba musamman masu shegen kyau da tsada ne Wanda siddeeq da kansa ya Kaita shopping tayi shopping din undies din Ameenatou din masu shegiyar tsada sbd Bayajin kyashin kashe kudi ko nawa ne akan duk abinda yake na Ameenatou Wanda sai yanzu take tabbatarda qarin girman gatan Ameenatou din.
Qamshinta ne me sanyi daya kama jikinta Dana cikin gashinta da Shima yake qamshin irin turarukan ouds suke shiga hancinsa ahankali cikin sanyi daga jikinta,
Janyeta yayi daga jikinsa zaiyi maganan baccinta sai a lokacin idanuwansa suka sauka akan bra din da ita kadaice a jikinta,
Jikinta fari ne tas Babu wasu tabo sai guda biyu na raunin data jiwa kanta a asibitin Daya a gefen hannunta sai Daya a wuyanta Wanda Shima ya kusa gogewa Amma bayansu Wani daukan ido fatanta keyi Wanda Hakan ya Saka farar bra dinta Dake tas fitowa a jikinta,
Duk rashin jikinta duk da ba sosai take a rame na Amma tanada cikakkiyar kirji Wanda ya sake bawa cikinta Daman shafawa sosai Dan haka bra din Dake jikinta ta zauna daidai sai saman inda lace yake yana nuna abinda yake cikin bra din.