AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

Kashe wayarsa yayi tareda ajiyewa kan dresser Yana juyo da ita ya karbe man data dauko da dayar hannun zata Dan shafa ya maida ya ajiye tareda cewa

“Hutawa zakiyi you can skip that”

Kallansa tayi Cikin sauti mara karfi sbd fushin datakeyi dashi har lokacin akan tafiyar tace

“A hakan zan huta din ba kaya??

Kallan jikinta yayi daga qasa zuwa sama kafin ya tsayar d Idanuwansa akan kirjinta datake riqe da towel din data kasa daurawa sbd kauri da girmansa.

Murmushi me sanyi ya sake kafin ya janyota jikinsa Yana cire hannunta daga kan towel din wanda ya zake ya Fadi take ba Bata lokaci.

Shigewa jikinsa tayi da sauri tana zura hannuwanta ta qanqamesa sbd Hanasa ganinta dakyau.

Shi kuwa hakan datai kaman rabasa da numfashinsa yaji tayi sbd Saida yayi saurin riqe numfashinsa dayaso barinsa gabaki daya sbd ba zato yajita jikinsa gashi ba kaya jikinsa Shima iya towel dinne haryanzu hakama asalin fatar kirjinta da suka sauka kirjinsa shine yaso yayi kisan,

Dan haka Yana samu numfashinsa na daidaituwa Bude Idanuwansa da sukai Ciki take yayi ya kalleta ta Cikin mirror Idanuwanta a rufe tana sake qanqamesa batareda ta iya cewa komaiba sbd itama hakan saura kadan ya sumar da ita a jikinsa.

Qasa yayo da fuskansa ya Kai bakinsa setin kunnenta da wata muryan datake nuna ba qaramin kunnasa tayiba yace,

“Kinsan kin kusa kashewa babbah siriki kuwa???

Turesa tayi tanaso tasowa daga jikinsa Amma ta kasa hakan sbd hakan yake jira ya qarewa Albarkatun jikinta kallo sbd ta qarasa zarewa.

Murmushi me hade da kunnuwan da yayi ya sake Yana juyota gaba daya ya rungumeta ta baya tareda rufe kirjinta da hannuwansa duka tafin hannuwansa biyu Yana lumshe Ido tareda Wani numfashi me dumi daya sauka a tsakiyar bayan wuyanta ta rintse ido tsikar jikinta na tashi.

Saukan lips dinsa taji a tsakiyar bayanta tayi saurin qanqame hannunsa dasuke rufe ruf da kirjinta tana rintse ido cikeda dumin dayake shigarta duk da sanyin AC daya gama kama dakin.

Sake Dora lips dinsa yayi tsakiyar bayan nata ya fidda harshensa ya mata Wani irin lasan daya sakata Bude Ido fes sbd abinda taji.

Hannuwansa ya zare daga kirjinta Yana sake juyowa da ita suka fuskanci juna ya sauketa cak ya Dora a gaban mirror batareda damuwa da kayan dasuke Kai ba ya tsaya tsakiyar fafafunta tareda kamo fuskanta Bai tsaya komaiba ya hade bakinsa da nata Cikin Wani irin slow da tsananin kewanta da yayi ya ziro harshensa ya fara lasan lips dinta ya lashe Yana lumshe Idanuwansa Cikin Wani shegen yanayi kafin ya zira harshen Cikin bakinta ahankali wanda Yana sakawa suka hade bakinsu ruf a tare Suna tsotsan bakin juna a tare cikeda tsananin kewan juna da sukai musamman shi dayake Jin kaman zai zare sbd tsananin sonta da kewanta.

Mannota jikinsa ya sake Yi Yana mata wata zuqan daya Saka jikinta gaba daya daukan dumi kaman zata kamu da zazzabi.
#MAMUH
*_Arewabooke@Mamuhgee_*
136

*Shin ko kun san akwai hanyan da za ku samu kuɗi a wannan zamani ta wayar ku ba tare da kun shiga hannun ƴan damfara ba?*

*Yana da kyau kowa ya san gaskiya a kan harkan social media a yanzu, Social media yanzu da shi matasa ke yin kuɗi na ban mamaki, wallahi in har mun dage kowa zai fita a matsalan da yake ciki da izinin Allah, wani kuɗin kuwa idan ka riƙe su ka faɗa sai an ƙaryataka saboda ba’a san ya sabgan take ba*

*Saboda haka ne na ke kira gare ku ƴan uwa maza da mata akan kuyi registration da Metaforce, domin a yanzu shine mafi tsarin da zaku samu kuɗi ko kun kawo wani ko baku kawo kowa ba tsarin su ba irin kowa ni platform bane, magana ake maku ta Crypto Currency*

*Kuna iya mallakan sama da 100k a wata wannan ba komai ba ce a Metaforce, akwai Alkhairi sosai a kasuwancin Metaforce wanda ba zaku gane ba sai kun lumtsuma cikin harkar, wallah da kanku za ku dinga register a ƙasanku dan ku ƙara yawan dukiyarku.*

*YA TSARIN METAFORCE YAKE?*
_Ya nada rassa da dama, kuma yana da mataki tun daga na 1-12 duk matakin da kake so zaka iya farawa ko da kuwa mataki na 12 ne zaka iya farawa a lokaci ɗaya, iya kuɗinka iya shagalinka Metaforce_

*MENENE RIBAR WANDA YA SHIGA METAFORCE?*
_Akwai riba da yawa ga wanda ya shiga metaforce amman zamu lissafa 5 daga ciki kuma muyi bayaninsu 1-after the other._

1️⃣-Kyautar TR coins bayan gama register
2️⃣-Referral bonus(kuɗin gayyato mutane).
3️⃣-Spillover kyautar da Metaforce ke bayarwa ga ƴan team din da suke aiki ga wanda Allah ya ci da.
4️⃣-Overflow the same with spillover shima kuɗine kuma zaka cire su.
5️⃣-Zaka haɗu da mutanen da baka ta6a tunani ba.
“B” zaka ƙara samun experience.
“C” zaka iya siye da siyarwa da wannan kyautar TR ɗin after lunching na tectiles good.
“D” zaka san ilimin cryptocurency.
“E” zaka San yanda ake duba farashin dollar hawanta da saukanta.
“F” zaka san yanda ake canja dollar ta dawo naira.
“G” zaka san yanda ake gudanar da exchanger wato BINANCEko wannan ma riba ce me yawa saboda turawa na cewa education is light.

*Bayanai akan Metaforce yana da matuƙar yawa, saboda haka masu neman Ƙarin bayani akan Business ɗin Metaforce suna iya tuntuɓata a whatsapp ta hanyar dannan link ɗin da ke ƙasa* https://wa.me/message/NB4AKJ5OCIX6A1
*ko kuma kai tsaye kuyi joining group ga link nan a ƙasa.*
https://chat.whatsapp.com/Hvb3e1urK2D8VGS1WjLuWL

 

*********
Jikin mirror ya manneta Yana hade tafin hannuwansu tareda sarqe hannuwansu har lokacin bakinsa Yana Cikin nata Wani lalatacen french kiss sukeyi qafafunta na zagaye da qugunsa da towel dinsa ya kusa kuncewa ya zube qasa Shima.

Wani irin tiriri dayaji Yana fita kansa ya sakashi Saka hannu ya watsar da kayan gaban mirror din gabaki daya Yana fizgota ya sake hade hannunsu Yana dawo da kansa wuyanta zuwa wuyanta Yana binta da Wasu fitinannun lasa da kisses din da suka sakata banqare masa gaba daya tana kama kansa cikeda da Wani irin salo.

Sake bajesu yayi a gaban mirror din Yana zafafasu Cikin duniyar data banbanta da wadda suke Ciki.

A gaban mirror din sukai Wani lafiyayyan love daya sakasa kusan watse mirror din gabaki daya sbd duniyar da suka samu kansu.

Daga Nan daukanta yayi suka koma toilet acan ma Wani shegen wanka sukai wanda suka sake lalacewa kafin sukai suka fito da kansa ya Saka mata rigarsa da underwear dinsa Shima ya Saka Sha drink dinsa tare kafin suka kwanta bacci me Dadi da karfin gaske.

Sai lasar suka Farka lokacin ankawo abincinsu bada jimawaba siddeeq ya karba Saida suka Farka bayan sunyi sallah ta Saka jallabiyansa da hulansa data rufe Rabin gashinta
Yana ganin Kiran Jamaal ya kawo abincin ya jere musu a dining suka fito tare su ukun sukaci abincin hankali kwance suna Dan fira.

Suna gamawa Jamaal din da Siddeeq suka fita aka barta ita kadai sai alokacin ta kira Ashley suka Sha fira bayan ta ringa mata surutun abinda tai mata kafin sukai sallama bayan tayi magana da Arfat.

Basu dawo ba sai dare bayan har tayi sallah tayi wanka ta kwanta Cikin wasu kayan baccinsa da sukai mata yawa sosai sedai ko bra Bata Saka ba daga pant sai rigarsa da wandon kayan masu tsanti.

Rangwafowa yayi yai kissing lips dinta ganin tayi bacci kafin ya wuce Shima yayi wanka ya fito yayi Shirin bacci kafin ya shige jikinta sukai baccin tare.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected