AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

Fatmah ma daqyar Didi ta lallabota ta fito Idanuwanta sanyeda farin glass qarami Dan boye Idanuwanta da sukai kaman zasu zazzago sbd Kuka.

AM ma fuskanta a kumburen yake hakama Idanuwanta sbd kukan datasha.

Arfat da wuni yayi Bai gane kan kowa ba jikin Dad Omar ya lafe Shima jikinsa a sanyaye Dan haka Dad Omar din ya Dan gyara murya a natse Cikin cire komai Cikin ransa yace kowa ya sake abar zancen sbd anriga angama magana aure babusa hakama kada a sake tada maganar abinda yake gabansu kawai zasuyi,
Su nutsu suyi rayuwarsu ba damuwan kowa ko komai a gabansu,
Bazasu saki ta sauki ba Dan haka kada wanda ya damu zasu gaji ayi sakin.

Maganganu sosai yayiwa kowa wanda ya Saka suka saki ajiyan zuciya aka tattara maganar auren aka ajiye gefe Banda babbah da zuciyarsa taqi salama akan auren matiqar ba ganin yayi anyi sakin ba hankalinsa bazai kwanta duka ba Amma dai shim ayanzun kaman yanda Omar ya fada ‘yarsu dai tana hannunsu Dan haka Babu me daukanta ko tafiya da ita
Sai sun badata ai zaayi zaman auren.

Fatmah kuwa Jin tayi Cikinta ya sake ginshewa Babu gurin ko shigar ruwa,

Tissue ta dauka ahankali ta goge bakinta daga Juice din datasha tana dagowa ta Kalli Mummy dinta datake hanata tashi da Idanuwanta.

AM ma Bata Wani ci abincin ba warm milk tasha da cheese pasta sai apple data dauka tanaci da fruit picker.

Koda suka gama suka bar dining room din kowa ya Dan sake sbd sunyi kokarin manta kowa suci gaba da rayuwarsu yanda take kaman baayi komaiba.

Fatmah daki ta wuce tana baqin Cikin tayaya zaa jira har sai ranar daya gaji yayi sakin,
To idan zuwa lokacin aka sauya raayi fa akace zaa karba auren kenan sai AM ta zama cikakkiyar matar JAMAAL din??

Numfashi me zafi ta sauke daga hanci da bakinta tana cewa

“Bazan iya barin har hakan ta faru ba,
Tinda baason auren ai mutuwarsa yanzu shine sauki da samun damarta Dan haka zata saukaka musu komai
Zata tabbatarda a tana fita gobe sai JAMAAL yasan da AM ta taba haihuwa,
Sai ya San tanada ‘dan da Babu uba,
Idan yaji hakan Babu ta yanda zai iya cigaba da riqon auren macen datake fanko.

Mummy dinta na shigowa ta Dan basar tareda kame fuska tana miqewa ta wuce toilet Dan wanka da Shirin kwanciya tanajin zuciyarta tayi Dan sanyi da wannan tinanin daya shigeta.

Dad Omar kuwa bayan Arfat yayi bacci a jikinsa Mum Nur ce ta miqe ta daukesa daga jikinsa ta nufi saman AM dashi takaiwa Sarrah Dake zaune palon saman tana gadin dawowan Arfat din Dan ta shiryasa yayi bacci

Tana ganin mum ta miqe ta karbesa ta nufi dakinsa dashi.

Dad Omar kuwa a Cikin daren ya Kalli uncle Ahmed Suna office finsa dayake Cikin gidan ya Ciro wata farar Leda datake dauke da gashin Arfat daya diba ya miqa masa Cikin nutsuwa yace

“DNA test nakeso na wannan da JAMAAL SEELAH batareda sanin kowa ba Kuma Kar a Saka sunan kowa idan zaayi a Saka A and J kawai,

Bayan ni da Kai kada wanda zaisan menene yake faruwa har babbah da AM din
Ina buqatan sakamakon Cikin qanqanin lokaci banason daukan time.

Karna Ahmed yayi Yana kallan sample din Yan tinanin yanda zai samu na Jeey Amma dai yasan koyaushe zasu iya samun zuwansa gidan Dan haka zai jira ranar dayaxo a ranar zasu samu result din inshallah.

Ficewa yayi da sample din yakai nasa office din dayake gidan ya Saka safe dinsa ya rufe ya fito.
#MAMUH#

**********
ASHNA BEAUTY SKINCARE

Hajiyata Ko kinsan cewa da jarin 5k ko 10k zaki iya samun ribar 5000 to 7000 kullum kina son kisan wace sanaa ce wanna?
kibiyuni ta wannan number domin samun karin bayani 09031383058
Mun kawo Muku hanyar samu da karuwa Cikin sauki da inganci.

***********
_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
113

*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!

Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su

Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr

 

***********
Kwana biyu koina Babu wanda ya Nema Wani sai ranar da aka kwana uku ya samu nutsuwa kansa ya sake yanda ya kamata,

Baida niyar matsi ko takurawa kaman yanda ya tsara tin farko zaibi komai ahankali musamman yanzu da Dad Omar yayi fushi sosai zai basa time ya sauka tukuna ya sake basa bayanin komai.

Babbah bazai taba fahimtarsa ba a yanzu Dan haka bayajin zai zauna masa bayanin komai Shima har sai ya sauka,

Am kuwa baya buqatan dogon bayani a gunta sbd ta zama tasa bazata taba iya kubuta daga hakan ba,

Zai Bata time din datake buqatan itama.

Dad dinsa kuwa ya dakatar dashi daga duk abinda ya shafi maganar aurensa da am da Dad Omar,
Shine ya daura auren da ita,
Shine mijin,
Shine yayi Dad Omar laifin Kuma shine zai gyara matsalarsa da kansa Yana buqatan break daga garesa please.

Itama Mum dinsa hakan yayi mata daidai Dan haka zata taya ‘danta gyara aurensa hakama Bata yadda komai zai faru ya saki matarsa ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected