AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

“Wat do you think you’re doing?
Saukeni pls,akwai masu Aiki a gidan fa”

“I’m taking you to your room that’s all love,so just relax baby”

Ba shine hawansa na farko ba sbd ya taba Hawa lokacinda da suka taho tareda Mum dinsa lokacinda zata duba Ashley datai Wani zazzabi me karfi kusan tareda ma Dad Omar da Mum Nur suka hawo yasan bedroom din Ashley yasan na Ameeenatou din Duk da hakan Bai nufi bedroom dinta da ita ba a palonta ya sauketa tareda kallanta zaiyi magana ta Saka tray din hannunta tsakaninsu tayi musu tazara tana nuna masa kofan sauka da Idanuwanta tana cewa

“Thanks and please….” Tana sake nuna masa hanyar fita da Idanuwanta murmushin datake boyewa Yana Dan bayyana akan kyakkyawar fuskanta.

Shiru yai Yana kallan boyayyan murmushinta dayaji ya gama da rayuwarsa a Cikin seconds din,

Cikin Idanuwanta ya kalla kaman yanda take kallansa tana jiran fitarsa murmushinta na fitowa fili

Jan Wani wahalallen numfashi Yayi ya Kalli cikin Idanuwanta ya Saka hannu ba tsammani ya dibi whip cream din da baima taba shansa ba ya Saka a bakinta yace

“Da kin sani bakiyi wannan murmushin ba…..” Ya rufe bakinta da nasa tareda cream din ya hada Yana tsotsewa Cikin wata irin nutsuwa da kwanciyar hankali zaqin cream din da aka zubawa condensed milk Akai Da yawun bakinta Suna ratsasa lokaci daya cikeda kewanta da murmushinta dayake Gani a Cikin Idanuwansa har lokacin.

Batareda ya saki bakinta ba ya karbe tray din ya ajiye gefensu kan qatuwar crystal vase Dake kusa dasu ya mannota jikinsa ya a matseta da kyau.

Ashley Dake gurin Aiki siddeeq ne ya kirata ya sanar da ita Jamaal na mansion dinsu Dan haka tana buqatan komawa gida sbd sanin ba kowa a gidan komai zai iya faruwa tana buqatan komawa Dan Kare duk barnar da zata iya zuwa.

Dole Ashley ta Dan tattaro ta dawo gidan tana isowa kuwa motar Jamaal din na harabar gidan Dan haka parking tayi itama tareda fitowa ta nufo Ciki sedai Jin tsit Kuma Bata gansa ba bare Ameeenatou din ya sakata zaunawa palon qasa tana chatting da wayoyinta Dan hana masu Aikin gidan ko fitowa palon bare Hawa saman Ameeenatou.

Acan saman kuwa cream din daya zubar mata a wuya da kirji ya kalla da Wani slow ya bisu Yan latsewa Yana kashe duk Wani kuzarin jikinta sai bakinta Dake furta masa kalman ya Dena ya fita please.

Bakin ya sake rufewa da bakinsa bayan dauki cup din madaranta me dumi ya Bata a Baki ta Shanye sbd bayason ta huce batareda Tasha ba sbd yasan breakfast dinta ne.

Sauran ta bakinta da Bata qarasa hadiyewa ba a tareda bakinsa suka qarasa hadiyewa Yana bin gefen bakinta da tsotsa har Cikin bakin.

Cake din ya sake debowa ya Saka mata a Baki Shima tana karba ya Saka bakinsa Akai suka cinye tare Yana sake maqaleta jikinsa.

Da qafarsa daya ya Saka ya Tura kofar palon dasuka bari Bude Yana Saka hannuwansa duka biyu Cikin rigarta

Take ta dauke numfashi Mai sanyi tana zagayesa da hannuwanta Shikuwa daga cikin rigar ya Saka hannuwansa da karfi ya balleta botiranta suka zube qasa gabaki daya ya Sako rigar ta Fadi qasa.

Farar lacey bra dinta datake bayyanar da komai na halittar kirjinta sbd lace din dayake transparent ya kalla Yana yawo da hannunsa daya tsakanin bayanta da Cikinta zuwa cibiyarta.

A hannun bra dinta ya tsayar da hannunsa daya Yana dagowa sukaiwa juna Wani kallan dayake sake juya kansa…

Ahankali ya zare hannun Yana bin inda ya janye hannun da kiss me sanyin dayake tada gashin jikinta.

Yana zare hannun ya Kalli jikinta Yayiwa lips dinsa dayaji sun bushe take Wata kyakkyawar lasa Yana zira hannunsa bayanta ya balle hooka din kawai Yana jifa da bra din ya dagata sama yana maqaleta jikinsa Yana bin jikinta da bakinsa Yana sauya musu numfashin palon nasu kadai kakeji Cikin nutsuwa da shauqi tareda manta inda suke da abinda zai iya faruwa.

Wani fitinannen romance suka Sha a palon batareda yayi komai da ita ba ya saketa bayan sun jigatu yayi kissing hancinta da tsakiyar kanta kafin ya mayar mata da rigarta batareda ya mayar mata da bra dinta ba ya kama hannunta har bakin Kofa ya kalleta bayan sun dawo daidai yace

“Gobe inada meeting a Abuja kina buqatan sanin hakan,so see you love.”

Hannunta ya sake kissing ya juya ya fice tareda saukowa ba shakkar komai hankalinsa kwance.

Ashley datake waya ya Gani a palon qasan kwance a kujera tana ganinsa ta kashe wayar tana dariya Shima Cikin murmushi yace

“Ashley you’re too good,luv you too”

Cikin dariya tace

“You’re always welcome our Dee”

Rakasa tayi har mota suna magana hankali kwance.

Yana barin gidan ko sama Ashley Bata komaba ta sake ficewa itama.

Ita Kuma Ameeenatou wanka tayi tana Jin zuciyarta cikeda abinda bakinta zai iya fada ba sbd tsoro da shakkar babbah da Dad dinta.

Tana gama shiryawa office ta fita Cikin lattin da Bata ta yiba sbd sai bayan 12 na rana kusan karfe daya ma ta isa office din.

Text dinsa kusan hudu suka shigo wayarta Babu wanda tayi replying harta baro office din karfe 4 ta wuce gida Kai tsaye.

Arfat ne ya mata oyoyo Yana fada mata abubuwan daya Gani da suka fita din sbd Bai Saba shiga mutune sosai irin hakan ba.

Wanka tayi ta zauna dasu Ashley sunata fira har dare suka kwanta.

Karfe 9 ta fito zuwa office bayan tayi sai anjima dasu babbah tana fitowa harabar gidan motar Jamaal din na shigowa baice komaiba Bude mata kawai yayi Yana cewa ta shigo kawai.

Kallan siddeeq dayake gaba Yana tuqi tayi Shikuma yayi kaman Bai gane me take nufi ba suka gaisa.

Ganin taqi shiga t tsaya kallansa ya sakasa Bude motar ya fito da kansa ya kama hannunta tareda Bude motar ya sakata da kansa ya rufe ya zagaya ya shiga.

Kai tsaye siddeeq ya juyar da motar ya fice daga Mansion din suka nufi airport.

Kallansa tayi ganin Suna dosar hanyar airport tace

“What’s going on?
Ina zuwa Kuma?

Hannunta ya kama kawai ya hade da nasa Yana daukan wayarsa da aka kira batareda ya bata amsaba har suka isa airport Bai gama wayarba fitowa kawai yayi da ita har Lokacin hannunsa na Cikin nata ya jata suka wuce siddeeq kuwa Saida ya Kai motar inda zaa barta a airport din ya gama komai ya samesu daman anriga ansiya tickets dinsu tin jiyan Dan haka Id card kawai suka fitar suka wuce Kai tsaye.

Tana ganin hakan ta daure fuska sosai ta fizge hannunta zata juya ya kamo qugunta a hankali tareda dawo da ita jikinsa yana kashe wayarsa yakai bakinsa kusada kunnenta Cikin nutsuwa yace

“Karma ki fara Halal sbd kinsan Nima ba fasawa zanyiba,tafiya zanyi Abuja and I’m going with my wife so idan ba so kike Yan jarida su Ankara da mu ba mu tafi a natse”

Siddeeq Kam yini ya wuce dan haka Koda suka shigo jirgin Yana zaune Yana ganinsu ya saki murmushi Yana dauke kansa sbd ganin fuskan Ameeenatou datake daure kaman zata fasa Kuka.

Ashley ya turawa Sakon tafiyar Dan taji dasu babbah
Itama Ameeenatou din ganin hakan dole ta turawa babbah sakon tafiya ta kamata Abuja daga office gobe da safe zata dawo inshallah.

Dayake ta Saba tafiyan sai babbah Bai damuba ya kirata ya mata fatan sauka lafiya da addua tareda cewa ta kula da mutuncinta.

Tana kashe wayar sakon Ashely na shigowa wayarta
Tsoki tayi tana hararar sunan Ashley din ta kashe wayarta gabaki daya.

Jirginsu na tashi Mam Kuma na sauka a qasar sedai tin a airport ya tararda labarin daya kusan sumar dashi daga bakin Yan jarida cewan a gobe ne zaa qaddamar da Taron Rabin dukiyarsa data Dan uwansa gabaki daya a Abuja zuwa ga marayu da asibitoci da masallatai.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected