AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
Tana motsawa ko juyowa jikinsu zai hadu sbd yanda yake bayan nata har bayanta yana Dan haduwa da kirjinsa Dan hka taqi juyowa Kuma taqi magana sbd tsananin zafi da radadin da Zuciyarta takeyi.
Qamshinsa ne ya cika numfashinta ta rintse Idanuwanta zafin zuciyarta na qaruwa.
Bakinsa ya kawo ahankali setin kunnanta bayan qamshinta ya shiga hancinsa da kyau ya Dan rintse Ido ya Bude Cikin Wani lafiyayyan sauti yace
“I like red in color”
Wani irin tashi gashin jikinta sukai sbd lips dinsa da suka gogi fatar kunnanta Cikin zafi ta fushi ta turesa daga bayanta ko juyowa bataiba ta kallesa ta juya ta koma Cikin gidan Dan sauya kayan jikinta da suke red zuciyarsa na tsananta zafi da bacin Rai.
Tana wucewa yabi bayanta da Wani irin kallo harta shige
Ya juya ya Kalli siddeeq da tini ya shige mota daman Dan Basu space.
Wayarsa ya fidda ya kira siddeeq din yace ta tafi dauko maman fadeela din yakai gida kafin Nan ya gama saiyazo ya daukesa.
Ciki ya nufa a natse Cikin kamewa daidai shugarsa babban palon tana saukowa sanyeda wata dagowar rigar ta fice batareda ta Kalli inda ma yake ba Shikuwa daman hakan yake buqata gashi ta cire kayan Dan kanta.
Kaman ba shi ba Shima Bai Kalli inda take dinba Dad Omar da uncle Ahmed ya nufa Cikin kamewa da nutsuwa Yana gaida su.
Suma Cikin nuna Babu komai din duka amsa dad Omar na tambayarsa Dr Aleena harma da cewa a sake Bata time taxo musu lunch or dinner su sake gaisawan yaushe Gamo.
##MAMUH
**********
ASHNA BEAUTY SKINCARE
Hajiyata Ko kinsan cewa da jarin 5k ko 10k zaki iya samun ribar 5000 to 7000 kullum kina son kisan wace sanaa ce wanna?
kibiyuni ta wannan number domin samun karin bayani 09031383058
Mun kawo Muku hanyar samu da karuwa Cikin sauki da inganci.
***********
_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
114
*_HONEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!
Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su
Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari.
Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr
***********
Mum Nur ce ta sauko itama ganin Jamaal din ta sake fuska suka gaisa tana tambayar Dr Aleena.
Amsawa yayi Yana Dan sake gaidata itama kafin suka wuce palon Dad din na musamman su uku suka zauna Suna tattaunawa batareda kowannensu ya tada maganar aurenba ko Kuna wata damuwa data faru shekaran jiyan,
Shi anasa bangaren baida niyar sake tada zancen sbd auren dai shine yake hannunsa Dan haka Babu maganar abinda sukeson,
Zai Basu time ne suyi digesting zancen a zuciyoyinsu sai ayi me yiyuwa so baya buqatan sake tadawa.
Suma a nasu bangaren Dad Omar din ya Riga yayi maganarsa duk bayanin da Jamaal yayi masa a ranar kan sanadi da komai na auren yajisa Kuma yafada raayinsa na rashin son auren Yakuma fada Dan haka Shima baya buqatan qarin nanacin zance.
Suna Cikin fira ta wayayyun Yan bokon turawa Cikin nutsuwa da ilimi da wayewa ba hayaniya Kuma da shaquwa harma da kauna uncle Ahmed ya tashi da kansa ya nufi fridge Dake palon qarami ya Bude ya dauko energy drinks guda uku a kyakkyawar tray ya kawo gabansu ya ajiye.
Daukan nasa yayi ya Bude zai Sha Amma baikai ga Shan ba ya dauki na Omar ya miqa masa tareda daukan na Jamaal din ya nufesa ya miqa masa.
JAMAAL bayashan kowanne energy drink idan ba nasa ba Amma miqa hannu yayi zai karba sbd girmama uncle Ahmed din sai drink din hannun uncle Ahmed din ya zubar masa a hannu.
Janye hannun yayi Yana kokarin daukan tissue uncle Ahmed yayi saurin ajiye drink dinsa Yana zaro handkerchief daga aljihunsa ya Dora akan bayan hannun Jamaal din inda drink din bema Wani Kai na ya goge masa tareda mayar da handkerchief din kan console mirror din sayake palon ya ajiye Yana Dan basarwa Suna ci gaba da fira.
JAMAAL hannunsa ya yiwa Wani kallo sbd zafin dayaji a lokacinda uncle Ahmed ke goge masa hannu yasashi fahimtar akwai gum ko chewing gum a jikin handky din sbd yaji radadin gashinsa da gum din yaja.
Gurin ya kalla tareda basarwa Yana cigaba da firan Suma hankali kwance suka ci gaba.
Sun jima sosai kafin Siddeeq ya dawo daukansa dan haka sallama yayi musu ya fito zasu tafi office Shima yau zai fara shiga office Aiki kafin a gama Gina sabuwar asibitin dayake ginawa da sunan mahaifiyarsa Dan ta ringa fita wasu lokutan Aiki Dan rage zama da kadaici Dan tace bazata iya zaman gida ba kullum Shima Kuma zai ringa shiga asibitin Dan duba serious cases da zasu ringa samu itama Mum din sai ansamu emergency me girma ko serious case ta ringa shiga.
Yana fitowa Babu kowa a palon qasan sai Mai Aiki data zube har qasa kanta a qasa tana gaidasa siddeeq ne ya amsa mata kawai suka wuce Yana daga wayar data shigo masa.
Fatmah Cikin saa itama daidai wannan lokacin ne ta fito Cikin Shirin tafiya office Babu kwalliya a fuskanta sedai ta Saka qaton shades sbd kada aga Idanuwanta da suke a kumbure sosai sbd kukan data sake kwana tanayi.