AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
Ashly na ganin hakan itada siddeeq sukai gaba Suna Dan tare hanyar sbd kada Wani ma ya juyo.
Daukanta yayi kaman babynsa Arfat yabi wata hanyar da ita zuwa samansa batareda yace komaiba sbd saiya samu nutsuwa daga gareta zai ita zaunawa cin abincin.
Itama dayake zuciyarta na Cikin tsananin kewansa Bata iya motsawaba sbd tasan Babu abinda zaiyi mata bayan ya samu sassaucin quncin da zuciyarsa ta shiga daga jiyan zuwa yau Dan haka zagayo wuyansa tayi da hannuwanta biyu sbd basa daman nutsuwan.
#MAMUH*_Arewabooks@Mamuhgee_*
143
Suna shiga palonsa ya Tura kofar palon da kafarsa tareda sauketa ya shigar da ita jikinsa Yana rufe Idanuwansa nutsuwa da sanyi na cike damuwan dayake cikin ransa.
Itama duk da tana Cikin damuwan Amma tasan Yana Cikin buqatan rarrashinta Dan haka hannuwanta ta Saka ta zagayesa tana qanqamesa Cikin sanyi da nutsuwa tareda tsananin son datake masa Yana bayyanuwa,
Ahankali ta Bude Baki Cikin sanyi da kulawa tace
“Its okay komai ya wuce inshallah
And alhmdllh she’s safe and okay”
Numfashi ya sauke ahankali Yana sake rungumeta sbd sai yanzu ne yaji abinda ya Danne zuciyarsa ya fada masa kwata kwata.
Sake zagayeta da hannuwansa yayi Yana furta “thank you love” Cikin sauti me sanyi da nutsuwa da Kuma rashin qarfi.
Shiru sukai na mintina a hakan kafin ta dago ta kallesa Shima ita din ya zubawa Idanuwansa Yana kalla ganin yanda ta sake haske da kyau a idonsa.
Hannunsa daya ya Saka Yan shafa wuyanta ahankali Yana gangarowa harya iso kan Cikinta dayeke shafe kaman baby Bai taba zamansa ba ya shafa Cikin Yana lumshe Idanuwansa cikeda da tsananin so da Kauna da Jin kaman zai hadiyeta duk lokaci daya ya mannota jikinsa da hannunsa daya batareda ya dauke hannunsa dayeke kan mararta ba ya Saka kansa wuyanta ya shaqi qamshin me kashe masa karfi ya shafi wuyanta da gefen fuskanta da tsinin hancinsa ya Bude Baki kaman muryansa zata shige kunnenta sbd laushi da nutsuwa tareda sanyinta yace
“You okay??
Yaya jikinki?
How are you feeling now?
Kinci gaba da Aman ne?
Yanda yake goga mata hancinsa ya sakata Bude Idanuwanta Cikin sanyin itama ta kallesa kafin takai hannuwanta biyu ta kama fuskansa ahankali tana tsayar dashi guri daya ta Bude Baki lips dinta na gogar hancinsa dayake hade da fuskanta tace
“Naji sauki Babu aman yanzu”
Hancinsa ya sake shafa mata ahankali a fuskanta Yana cewa
“Meyasa nakejin jikinki ba karfi a yanzu?
Ki fadamun Yaya kikeji coz I know you’re not okay”
Cikin sanyi tana kokarin sake yanayinta tace
“Lafiyan kalau”
“Kin tabbata?
Gyada Kai tayi tana Dan lumshe Idanuwanta sbd wata shafar da hancinsa ya mata a gefen wuyanta Yana sauke mata numfashinsa.
“Are you sure baby?
“Yes” ta sake fada tana kokarin dagowa su Kalli juna sedai tana dagowa harshensa taji ya fara sauka a lips dinta yayi musu Wani irin sanyayyan lasa kafin ya lashe nasa lips din ya sake lasar nata yasake lashewa tukuna ya zira harshen Cikin bakinta Yana fara tsotsanta Cikin sanyi hankali kwance.
Taso dakatar dashi ta hanyar zamewa sbd inda suke din sedai kewansa datai da yanda ya zagayeta Cikin jikinsa Yana tayar da duk Wani sonsa da shaawansa dayake zuciyarta ya sakata fara tsotsansa itama tana zagosa da hannuwanta Wanda hakan ya Sakasa dagata Sama ahankali ya hadata da Bango Yana samun Damar tsotse bakinta da kyau Cikin nutsuwa da qwarewa itama tana sake basa Damar hakan.
Hannunsa ya zira ya Bude zip din gefen rigarta Yana zura hannunsa Ciki ya shafi bra dinta dayake lafe a jikinta Ya shafo kirjinta dasuka qara cika da lafiya sosai.
Jin zai rabata da bra din ya sakata riqe hannunsa tana dagowa ta kallesa Shima ita ya sake kalla da mayun Idanuwansa ta girgixa masa Kai ahankali tana zaro hannunsa daga rigarta ta zagaye qugunta dasu tana shigewa jikinsa ahankali tace
“Su Dad na qasa Suna jiranmu fa”
Rungumeta yayi Yana sauke ajiyan zuciya tareda kissing gefen wuyanta yace
“Thank you for being my Halal”
Qamshinsa ta shaqa tajisa ya ratsata har Cikin kanta da zuciyarta tace
“Thank you for being ARFAT father” qasa sosai ta fada hakan batareda tabari yaji abinda ta fada dinba.
Sakinta yayi bayan sun samu nutsuwa sosai a hakan rungume da juna ya gyara mata rigarta tareda mayar mata da zip din suka gyara kaman Babu abinda ya faru a tsakaninsu suka fito hannunsa na Cikin nata har suka gama saukowa har Lokacin Ashley da Siddeeq na palon farko suna jiransu Basu shiga ba sbd suna shiga zaa tambaya Ina AM din ko Jamaal shiyasa suka tsaya tasu firar sbd a dauka gabaki dayansu Suna tare.
Shima acan Ciki Hafiz ne ya Hana a Tina ma basa Nan sbd firar da akeyi Cikin wayewa da ilimi.
Suna sauko Ashley ce ta miqa mata hannunta ta kama kaman wasu Yan biyu haka sukai gaba bayan ta waiwayo ta kallesa Shima Wani shegen kallon yake binta dashi Suna bayansu shida siddeeq Wanda Shikuma Ashley da kusan komai nata yake kaman na am din yake kalla dan duk da ta girmi am din da kusan shekaru bakwai haka zuwa 8 koma 9 idan ka kallesu zaka dauka shekarunsu daya sbd ba Wani Jikin girma ne da Ashley dinba gata fara sosai sbd asalinsu Dan hakan ne ma suke kaman sisters din gaske.
Suna shigowa palon kusan kowa indanuwansa akansu ya dawo musamman Dr Aleena data zubawa Ameenatou din Idanuwanta tana karantar sauyinta bakinta kaman zai Bude yayi magana Amma sai tayi shiru tareda miqawa am din hannunta daya dayan Yana rungumeda ARFAT da tinda suka taho yake jikinta.
Cikin Jin nauyi da nutsuwa ta nufi Mum din ta miqa hannunta ta kama hannun Mum din tana zaunawa gefenta Cikin nutsuwa da kulawa ta gaidata tana mata Yaya jikinta.
Cikeda kauna kaman zata hadiyeta ta amsa tana qarawa da thank you love.
ARFAT na ganin Jamaal da gudu ya sauka jikin Mum din Yana nufarsa daman tini ya Bude masa hannuwansa cikeda tsananin kaunarsa datake sake cike koinansa a a daukesa sama Yana sauke masa kusan kisses hudu a gfen fuskansa lokaci daya.
Siddeeq ma Yana daukansa kisses din ya fara sauke masa kafin yafara tambayarsa Yaya yake.
Cikin kunnen Jamaal din ya fada masa Kalmar data Saka Jamaal din murmushi me kyau da tsari Yana sake Jin kaunar dansa bar Cikin ransa.
Dr Aleena ma kaman zata Budewa am zuciyarta takeji Dan haka firar komawa Tai kaman tarairayan am da Arfat kawai akeyi.
Dad Omar ma duk motsin Dr Aleena din Yana kan idonsa ne kaman yanda Jamaal duk Wani motsin am saiya zuba mata Idanuwansa Yana Jin kaman ya dauketa su tafi inda saita haife masa cikinsa zasu dawo.
Kallan Dad Omar yayi yaga yanda Shima yake jifan Mum dinsa da Wasu lafiyayyun kallo Cikin fuskewa Yana Dan basarwa.
Yasan Dad Omar bayajin abinda yakeji gameda matarsa Amma Yana iya hango nasa jarabawan ta mutuwan son dayake mata Dan haka Dan matso da kansa yayi gurin gefen Dad Omar din Cikin sauti me nutsuwa yace
“Dad welcome to the club,
And sorry Dad Amma kasan Mum Dina bazata iya tafiya a yanzu batareda tasan waye zata barwa ‘danta ba,Allah sarki Jamaal da Dad dinsa”
Rasa abin fada Dad yayi sai Wani murmushin daya kufce masa sbd yasan me kalaman Jamaal din suke fada sarai.
Juyowa yayi ya Kalli fuskan Jamaal din wanda ya Kalli Dad din Yana marairaicewa kaman bashi ba sai ya Tina masa lokacin kuruciyan Jamaal din Dan haka Wani murmushin ne me sauti ya sake kufce masa ya dauke Kai Yana cewa