AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

Yana fara asalin komai ta kasa riqe azabar datake ji tafara Kuka tana qanqamesa Cikin Kuka da Kuma abinda takeji tana rokonsa Amma Sam Babu abinda yakejin a duniyar.

A balcony ya Gina musu sabuwar tarihin rayuwarsu me tsayawa a Rai da qarfin gaske sbd duk azabar datasha Babu abinda yayi wanda Bai tabbatarda ya tsaya mata a zuciya da Rai ba harma da Kai Dan haka ya janyota jikinsa ya rumgume Cikin farin duvet din dasuke rufe dashi bayan wanda suka qara akan shimfidar gurin.

Ajiyan zuciya me sanyi da nutsuwan gaske ya sauke ahankali Yana sake rungumeta jikinsa da babu komai Yana lumshe Idanuwansa da suke a Ciki Ciki Yana Jin kaman zai fasa zuciyarsa akan abinda yake ji gameda ita wanda ya tabbatarda babbar jarabawa ce Allah ya jarabcesa da sonta fiyeda komai na duniyar Nan,

Bayan Mum dinsa da gudan jininsa ARFAT ya rasa abinda yakeso fiyeda ita Dan harjin yayi Idanuwansa na Tara ruwan daya rasa tayaya zaiyi da zuciyarsa akantaba.
#MAMUH*_Arewabooks@Mamuhgee_*
130

https://chat.whatsapp.com/IQ6XVJntkTj5FFJ66euAIR

Assalamu alaikum… Welcome all. Dalilin group din nan shine, muna so mu samu kasuwa da zaka tallata kayanka ka kuma siya kaya in sha Allah.
Akwai tsare tsaren da mukayi ga masu kananun business da kuma wadanda basu ma fara ba.

Ya zaki tallata kasuwar ki?

Wanne irin abu ne ya kamata ki fara saidawa da jari kadan?

Ya ake amfani da social media a samu kasuwa? Da sauran su

Zamu gayyato wasu daga cikin masana akan harkar wanda suyi mana bayanin yaya sukayi? Kalubale da sauran su.

Bayan nan akwai wanda za koya mana business ga wandanda ke da shaawar farawa.

Daga karshe wanda akayi verifying business din su zasu samu membership da zasu dinga tallata kayan su, zamuyi musu business logo da flyer idan basu da shi, sannan zamu tayasu tallata kayan su da sauran su.
Idan kina bukatar register din kasuwancin ki, ki samu slot din farko farko sai kiyi ma daya daga cikin admins din magana.

*************
Hawaye ne masu dumin gaske suka gangaro daga Idanuwanta Dake rufe Cikin tsananin gajiya da ciwon dataji gabaki daya gabobin jikinta nayi da Kuma abinda ta samu kanta ayau aciki na zama cikakkiyar macensa a karo na biyu sbd ta kasa Tina na farkon sedai ganin Arfat kadai a ko yaushe Yana tinatar Da ita cewan macensa ce ita hakama Shima namijinta ne tinda shine ya fara saninta a macenta cikakkiya.

Zafi jikinta yayi sosai na qaramin zazzabin dayake son shigarta take Dan haka jikinta yake a sake ko hannunta Bata iya dagawa a jikinsa.

Yana Jin yanda dumin jikinta ke shiga jikinsa Kai tsaye Yana dumama nasa jikin.

Juyar da Idanuwansa yayi ya Kalli time din qaramar agogon Dake kan table Dake balcony din yaga karfe biyi da arbain da mintina Dan haka ya ta dauketa gaba daya nade a Cikin duvet din yayi ciki da ita sbd sanyin dayake qara sauka.

Bedroom dinsa ya nufa Kai tsaye da ita ya ajiyeta kan gadon tareda warwareta duvet ya sake daukanta suka shige toilet.

A jikinsa ya sakata sbd Bata iya tsayuwa sosai jikinta ba karfi ko kadan ya sakar musu ruwan dumi masu Dan zafin dayake ratsasu.

Rufe Idanuwanta tayi Shikuwa lumshe fararen Idanuwansa da suka fara dawowa daidai yayi Yana sake zagayeta da kyau Yana goge mata ruwan dasuke sauka akan kyakkyawar fuskanta.

Hancinta dayake sake burgesa Yakai bakinsa ahankali yayi kissing hancin Yana sake share mata ruwan dayake sauka akan fuskansa tareda tarota jikinsa dakyau.

Saida ya gasasu da ruwan dumi sosai kafin suka shiga bathtub da Shima yake cikeda ruwan zafi suka kwanta tana jikinsa har lokacin.

Sosai suka gasu da ruwan kafin ya taimaka mata tayi wanka ya kawota har daki daure da towel Cikin sabbin da aka jere masa a toilet din
Ya koma yayo wanka ya fito daure da towel Shima a qugunsa.

Bacci ne yafara daukanta daga inda ya kwantar da ita sbd har lokacin batada Wani kuzari Kuma zazzabi me karfi takeji Yana rufeta sbd sai alokacin take sake Jin azabar jikinta.

Rigarsa me Dan kauri ya dauko ya Saka mata tareda underwear dinsa da yayi mata yawa Shima ya saka shirt da underwear kawai ya Kwanta tareda janyota jikinsa ya rungume Yana Jin zafin jikinta na qaruwa sosai.

Baccin wahalan Mai cikeda zazzabi ne ya dauketa a jikinsa Shima zazzafan zazzabin yakeji kaman Karan farko da suka zama daya Amma dai ya daure.

Baccin Shima ya daukesa Mai nutsuwa da zafin zazzabi.

Alarm da Siddeeq yayi masa seti na sallan asuba ne ya tadasa sbd baccin nasa da baiyi Wani karfi sosai ba sbd zazzabinta yayi karfinda kwana sukai Yana fama da ita.

Daqyar yayi sallar asuba Shima ya Kira siddeeq yace Yana buqatan likita.

Babu Bata lokaci ko buqatan sanin waye ba lafiya ko dalilin ciwon siddeeq ya kira office din president na hotel din gaba daya ya buqaci tsadadden likita kwararre.

Babu Bata lokaci kuwa aka kawo likita me tsada wanda Yana ganin Dr JAMAAL ya ganesa take ya saki jiki ya duba Jamaal din Banda am wadda Jamaal dinne zai duba abarsa da kansa kawai Dan baida cikakkiyar lafiyar dubata ne yafara buqatar ganin likita.

Cikin karfin hali Shima ya duba am wadda take Jin jikinta sosai daga karshe asibitin ya dauketa suka tafi sbd tana buqatan Stitches a guri biyu duk da Cikin sanyin dayake tinanin yabi da ita ba qaramin karfi ya nuna mata ba sbd fitan da yayi daga kansa zuwa Wani duniyar.

A asibitin wata Chinese doctor ce tayi mata dinkin bayan ta dubata da kyau ta tabbatarda sex ne me karfi.

Sister Ashley da Siddeeq dai shiru sukai Babu wanda yake cewa komai sbd Babu ma abin fadar bayan Ido sedai kowa fuskewa yayi batareda nuna sanin menene yake faruwa ba sbd kunya duk da uban gayyar Babu kunyar komai ko Wani nauyi a tareda shi.

Wuni sukai a asibitin sukai junyarta sai dare suka dawo lokacin ta samu Dan sauki Dan haka Suna dawowa dakinsu na baya Ashley ta wuce da ita ta tayata shiga ruwan dumi batareda iya cewa komai ba sbd lura da tsananin kunyar da AM din take Ciki sai kawai ta fuske.

Wanka tayi Ashley kaman baby ta tayata Saka kayan bacci marasa nauyi ta kwanta har bacci ya fara daukanta yazo ya dauketa da kansa lokacin Ashely da Siddeeq na gurin gantalinsu irin na jiyan yayi daki da abarsa suka shige baccin da Basu samu a daren jiyan ba.

Ashley na zuwa ta tararda am din batanan tasan tana gurinsa Dan haka Bata damu ba tayi wankanta tayi Shirin bacci ta kwanta.

Washe gari kwata kwata daga Ashley har siddeeq Babu wanda yaga Jamaal din bare Ameeenatou sbd Babu inda ya fita Yana jinyarta a jikinsa ta wuni sallah da wanka ne kadai yake tadata daga jikinsa sai cin abincin daya ringa mata order kala daban daban wanda kudinsu kadai aka fada mamaki zakai.

Da daddare a balcony sukai kwanciyarsu Yana shinshinata Yana kissing dinta motsi kadan shiyasa duk a mace jikinta ya wuni hakama wayarta a kashe sedai gida Ashely sukai magana da ita tace musu am din fita takeyi shakatawa sbd Dan hutun da suka samu na kwana biyun Dan haka hankalinsu Suma acan gidan kwance.

Kwana biyu tayi tafara warkewa harma tafara fita zuwa cin abinci da daddare tareda shi dasu Ashley sedai hannunsa Yana Cikin nata duk inda ta Saka qafa Dan haka Ashley dataga siddeeq ko ajikinsa ya Saba da halin maigidan nasa Kuma kaman amininsa Dan haka itama ta sakewanta a gabansu baya iya sake hannunta duk yanda taso ta zare baya iya sakinta hakama baya Wani doguwar magana sune masu surutun Yana zaune Yana kallansu kokuma ace Yana kallanta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected