AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

“A matsayina na mahaifin Ameeenatou ban aminta da aurenta ba Dan haka Ina buqatan takardanta batareda an sake tada zancen Nan ba na kashesa a yanzu Kuma anan.”

Yana kaiwa karshe Shima miqewa yayi yabar palon kiejinsa n tsananin nauyi ciwon zuciyarsa na Neman tashi.
Da sauri Mum Nur ta miqe ta bisa tana kama hannunsa daya.

Babbah ma dayaji Wani nauyin dayake kirjinsa ya Dan ragu sbd abinda Omar ya fada din sauke ajiyan zuciya yayi Yana barin palon Shima.

Jamaal ma miqewa yayi ya fice riqesa Mum dinsa da duk hankalinta ya fara tashi ta shiga damuwa sosai sbd batason auren ya rabu duk wuya.

Siddeeq ma bayan uban gidansa yabi bayajin komai gameda rashin karban auren da Akai sbd yasan waye JAMAAL.
#MAMUH

*_ZAFAFA BIYAR_*

1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_

2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_

3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_

4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_

Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200

*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*

*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*

*_MTN/VTU 09134848107_*

_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_

*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_Arewabooks@Mamuhgee_*
111

*_HONEEY DROPS_*
Albishir! Albishir! Albishirrrr!!!

Kin gaji da wula’kancin miji, ke ke nan kullum hantara da kyara , an hana miki rawar gaban hantsi a gidan aurenki, shin ko baki San gabad’aya dadin aure ba?. Hajiyata idan kina da kyau ki ‘kara da wanka, ke ke nan kullum babu wani sauyin dandano kullum zuwa kike wajen oga yadda kike, haba mana ba darajarki ba ne, mace ai ‘yar gyara ce, a d’in ga yi ana cleansing ana kuma spicing other room affairs. Sannan a gyara boobs d’in nan su cika su yi ma sha Allah a bar barinsu kamar guga, yanzu mace figure 8 bata burgeki ki ga ko ina ma sha Allah ga na Oyoyoo ga na bye bye, kina da HONEYDROPS me ya kai ki shaawar wata bayan kema tsaf zaki koma haka. To gyara ki ji ni da kyau HONEYDROPS wannan shahararren kamfanin na Aphrodisiac ma’ana kayan mata sun shirya tsaf don kawo muku zafafan kayan gyara wanda zaki mallake oga tsaf tsananin dadinki da niimarki, kayanmu aiki suke kamar yankan wu’ka kuma babu boka ba Malam, tsananin sanin makamar aiki ne kawai. Kayanmu na saka oga kyautar dole, muna soyayya da kulawar dole, suna birkita lissafin kishiya don dole ta ha’kura ta zama borar coz yan ajin HONEYDROPS a kullum sune Mowa, Muna…Muna… Muna…Muna fitattun kayan da ba su da na biyu kamar su

Infection flusher big 5k, small 3k
Breast firming sabaya 4k
Breast enlargement and hips sabaya 4k
Echoes of forever 3k
Her royal highness 2500
Milky vjay cake 3500
Ever bond 3k
Eternal flame 2k
Love nectar 2k
Cleanser pro 2500
Endless seduction 1500
Intensive love 1500
Swan 3k
Mowa’s secret 4k
Sugar queen 7k
Cloud9 4k
Sweet16 tightening gel 4k da sauransu. Muna da gumba kala-kala, tsumi kala-kala, muna dahuwar kaza, nama, tantabara, Ciccibi da sauransu. Muna da branches a garin Sokoto da Kano, sannan muna aike ko wani gari kowacce ‘kasa cikin amincin Allah, muna maraba da masu siyan daidai ko sari. Za a iya tuntubarmu ta lambobi kamar haka
08167888934 ko
07026039714.
Ki yi ‘ko’karin ki tuntubemu don tabbas kukan damuwarki ta qare. Zaki iya tuntubarmu ta Instagram link dinmu kamar haka
https://www.instagram.com/honeydrops013?igsh=MW5saThrY3N0Z2Zjag%3D%3D&utm_source=qr

************
Suna isa gida Jamaal ko kallan Dad dinsa baiyiba ya wuce sama Yana kokarin hadiyewa da Danne tsananin bacin Rai da zafin dayake Ciki sbd kansa da zuciyarsa kaman zasu kama da wuta,

Yayi controlin kansa ne acan tareda dannewa ya boye dan baya bari ana gane yanayin da zuciyarsa take Ciki a a cikinsa jininsa quna yakeyi kaman zai kama da wuta.

Idanuwansa kadai zaka kalla kasan masifaffen yanayin dayake Ciki Kuma siddeeq da Mum dinsa ne kadai suke gane hakan Dan haka Suna fitowa gidan kallo daya siddeeq yayi masa yasha jinin jikinsa,hakama Mum dinsa kallansa tayi tasan tafarasa zuciyarsa keyi.

Dad din magana zaiyi Mum tayi saurin Shan gabansa tareda dagowa ta kallesa da Blue Idanuwanta Cikin mamaki da jikinta dayayi sanyi sbd kunya da baqin Cikin abinda yayiwa dansa tace

“Please Mam,Enough of All ths pls,
JAMAAL bazai iya magana a yanzu ba kasani sedai idan hayaniya kakeson kuyi wanda kasan baka kyauta ba,
Koda zaka fadawa Omar auren at least sai kayi ta Wani hanyar a natse Cikin girmama juna da zancen Amma ji yanda kayi,
Shin daman kanason lalata auren ne ko me?sbd wannan abin da kayi shine shine zai lalata auren koma nace ya lalata coz duka jdens Babu wanda ya amsa auren, Omar kansa yace Bai yadda ba dole a raba auren,hakan kakeso right??

Kallanta yayi Yana mamakin yanda take daga muryanta ayau sbd ‘danta,
Murmushi ya sake Yana kallan time a agogon diamond din dayake hannunsa kafin ya dago yace

“Calm down Aleena,
Auren Jamaal da AM tamkar rubutu ne akan dutse baya goguwa,
Nasan waye ‘dana sbd jinane yake yawo a jikinsa,
Idan Muna son Abu ko duniya ta hade bama sauyawa musamman idan akace ya shiga hannunmu to zancen Kuma ai qararre ne,
Jamaal zai iya da Omar sbd bazai taba sakin wannan auren ba sedai duk me mutuwa ya Dade Bai mutu ba aure Kam ba rabuwa.”

Yana gama fadar hakan ya juya yabar palon ya fice zuwa gidansa Dan su Mum Atee tini suka wuce gidan daman Basu shigo Nan din ba sbd tasan zaayi hayaniya a tsakanin uwa da uba da Kuma ‘dansu.

Siddeeq dayake gefe tsaye Shima Idanuwansa sun Dan sauya kansa yayi nauyi tam Amma yasan Babu me tinkarar Jamaal a yanzu Dan haka ya raka Mum har bedroom dinta yayi mata Saida safe Shima ya sauko ya nufi part dinsa Yana waya akan tabbas tabbas dole su tsananta binciken inda Sister Ashley take sbd itace kadai zata iya dawo musu da AM din daidai akan Son dataiwa Jamaal din asibitin wanda a zahirance bawai Haroon ne takeso ba lokacin Idanuwanta kadai zaka kalla kasan wanda yake gabanta take so har zuciya Koda shine Haroon Koda ba shine ba.

****Itama lokacinda ta baro palon ta hawo sama ta shige bedroom dinta ta rufo tsayawa tayi tsakiyar dakin tareda Jin Wani Abu me tsananin nauyi ya Danne kirjinta Yana mata radadin gaske take Kuka me Ciwo ya taho mata ta dannesa tareda Hanasa fitowa hannuwanta ma Dan rawa sbd bazata yadda tayiwa auren da ko karbansa bataiba Kuka,
Bazataiwa kowa Kuka ba sbd bazata taba auren ‘dan uwan Haroon ba,
Haroon dinta kadai takeso batason Dan uwansa tinda Haroon ya tafi ta hakura da kowa.
Babbah Bai karba aurenba hakama Dad dinta tasan Babu me sakata dole sbd har abada bazasu taba hada zuria da Mam seelah ba da lameenu Seelah sbd sune sukai sanadin rasuwan mahaifiyarta,
Me zatayi a Cikin zuriarsu?
Da Haroon Yana Raye tasani zasu shiga tsaka me tsananin wuya sbd sunawa juna son da bazasu iya rayuwa ba tare ba idan har Suna Raye Amma Kuma bazata iya zama da wanda take ganin mahaifinsa ne sanadin rasuwar mamanta duk da baa sanar da ita asalin gaskiyar tayaya suka zama sanadin.

Kukan take dannewa Amma Saida hawaye masu radadi duka gangaro mata sbd Bata taba Saka ran aure a gabanta ba yanzu,
Duka masu sonta da masu son hada auren kudi da ita da yayansu Babu wanda yai mata shiyasa Bata taba Saka ran auren a yanzu ba sbd duka duka yaushe ta samu kanta ta nutsu a rayuwar gabanta da zata fara maganar auren Amma a yanzu katsam ace da auren Wani a kanta tsawon shekara hudu koma biyar,bazata iya ba Koda kowa ya amsa auren wallhi ita batasonsa bazata karba ba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected