AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
A yanzu da AMEENATOU OMAR JEEDEN SEELAH din ta zama Daya daga cikin ahalinsa ko Omar naso ko Jamaal naso ko basa so aikin gama ya Riga ya gama dama me girma tazo hannunsa da Babu Me kwance masa Dan kuwa Babu Wanda zai raba wannan auren da aka daura batareda ya rabasa da duniya ba ko waye,
Baisan lokacinda JAMAAL ya daura auren da ita ba sai da aka daura suka sani Amma Kam ya sani ko shi Daya aure tan bai Isa ya saketa ba wannan insha Allah alkawarinsa ne da Babu me daga masa shi.
#MAMUH#
#WAR#SEELAHS#JDENS
#AMEENATOU JEDEN SEELAH
#JEEY SEELAH
#HOTLOVE
#ROMANCE
#CRAZY IN LOVE
#ZAFIN KAI
*_ZAFAFA BIYAR_*
1 *_Ameenatou!!_*
_Mamuhgee_
2 *_Tsutsar Nama!!_*
_Billyn Abdull_
3 *_Gudun Kaddara!!_*
_Safiya huguma_
4 *_Kwankwason Jimina!!_*
_Miss xoxo_
Guda Daya 400
Guda biyu 700
Guda uku 1k
Guda hudun 1200
*_6019473875 MUSAA ABDULLAH SAFIYAH keystone bank_*
*_ATURA SHEDA ZUWA 09166221261_*
*_MTN/VTU 09134848107_*
_*Al’ummar NIJER kuma ku nemi wannan number don yin naku payment din 09033181070*_
*_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_**_AMEENATOU_*
_Mamuhgee_
#ZafafaBiyar
59
A ranar da JEEY yabar qasar BB da Daddy lameenu sukaji kaman sun fita daga mummunan balain da basusan Yaya zasu siffantashi ba Dan kuwa dukkaninsu a rikice Kuma a tsorace da fargaba suke akan zai iya tsananta bincike akan ciwo da mutuwar Dan uwansa Amma ba sanin nasa ne babban balai da masifar ba idan Mam yaji ko ya sani Babu Wanda yasan ta inda mutuwarsu zata bullo daga hannunsa ba a cikin ruwan sanyi da qwarewan da ko su da kansu bazasusan kashesu yakeyi ba da duk hanyar dayaso Dan Mam seelah idan ya tashi koda ta iskan da kake shaqa ne zai iya kasheka Kota suturan sakawanka ne kuwa Dan haka kullum Daddy lameenu a ajiqe yake cikin fargaba da rashin nutsuwa Amma Shima kwata kwata a bayyane ya boye batareda Mam din ya gane fargabansaba Koda wasa.
BB kuwa da dukkanin yaransa JEEY ne abin tsoro da tashin hankalinsu Dan haka rayuwarsu a rikice take har Saida suka ji yabar qasan suka shaqa numfashin Jin dadi da Kwanciyar hankali.
Shiru komai yayi na tsawon lokaci kwanaki,
Kowa ya dakatar da komai na buri da qudurinsa sbd samun nutsuwa da dawowa daidai Dan kuwa kusan kowa a lokutan da suka gabata an shiga tashe tashen hankali da firgici harma da masifu daban daban Dan haka kowa ya lafe ya bari ya dawo daidai ya samu nutsuwa,
Su BB ma Hutu suka tafi Dan samun caja Kai da hutun zuciyar tashin hankalin da suka shiga na tafiyar JEEY,
Ta bangaren Mam ma dakatar da komai yayi Yana buqatan Hutu tukuna hankalinsa kwance kafin daga baya ya tashi tsaye a komai,
Ta bangaren su Babbah kuwa Babu wani sauki ko ci gaban da ake samu daga yanayi nasu.
****A Poland kuwa Dr Aleena jikinta yayi tsananin da isan JEEY hankalinsa yayi mummunan tashin da zafinsa yake neman qarasa zafafa kansa da zucuyarsa dan kuwa a yanxu mum dinsa itace abu ta karshe da bazausi rasawaba ko wani babban abin ya sameta dan haka take komai da kowa ya fice daga kansa bayan ganin samun lafiyan mum dinsa dan haka komai nasa ya dakata ya dauke wuta hatta siddeeq da duk wani me nema ko buqatan jinsa daga Nigeria dif suka jisa babu ko labarinsa.
Kasancewansa Daya daga cikin manyan kwararrun likitocinsu Kuma me asibitin kanta gabaki Daya hakama ‘da Daya da suka sani na Dr Aleena din wadda take daya daga cikin shugabannin asibitin dama manyan ma’aikatan lafiyan da ake ji dasu ya Saka kusan case dinta ya dawo hannunsa Amma ba duka ba Dan Hakan bame yiyuwan bane sedai Kuma suna buqatansa Dan kwarewansa.
A duk yanda sukaso ceto ko Hana abubuwan tabbatuwa akan yanayinta Hakan Bai yiyuba sbd abinda Allah ya Riga ya kaddaro Dan haka ya sake shiga tashin hankali jikin mum din Dan kuwa kusan paralyze din duka suke gudu ya shigo ya shigo din sedai ba gaba Daya Rabin jikin bane daga qasa ne kafarta Daya yafara kamuwa Dan haka suka sake maida hankali sosai ba sauki da ganin samuwarta.
Ta bangaren Daya jininta kwata kwata yaqi sauka gata a kwance din Bata San waye akanta ba Amma a zuciyarta rashin danta kaman yaqi sakinta ko kadan su samu su shawo kan matsalar.
Acikin sati uku da yayi da dawowa Babu wani sauki da suka samu daga jikin mum dinsa ga bangare Daya rasuwar Haroon ba sakinsa tayiba Shima Wani tsananin radadi da kadaici tareda kewan Dan uwansa da mahaifiyarsa yakeji Dan haka gaba Daya rayuwarsa ta sake shiga Wani irin kadaici da miskilancin gaske Danma gabaki Daya ya Manta da auren Dayake kansa,
Ba auren kadai ba komaima ya ajiyesa gefe ya zabi mantawa dashi sbd zafin da kansa yake ci.
Siddeeq da shi kadai ne yake communicating dashi ta asibitinsu Bai taba yi masa maganar Ameenatou ba sbd ganin Halinda yake ciki Wanda Baya buqatan kowace irin sabuwar magana ko damuwa bayan wadda take gabansa dan haka Bai taba fada masa komaiba ya tsayu da kansa yana kulawa dasu Babbah shida umman fadila sai kuma AMEENATOU da kusan itace yafi bawa komai na kulawa da hankalinsa fiyeda tasa rayuwarma tareda tsayuwa tsayin daka Yana tabbatarda rayuwar luxury ake gudanar mata a cikin asibitin kuma hadda ganin JEEY ya manta da maganar auren gaba daya a yanzu ya sanyashi barin zancenta kwata kwata bai taba masa ba kafin nauyi da zafin zuciyarsa ya ragu.
*****Dr Adams dayake kulawa da Ameenatou fiyeda sauran patients dinsa duka hakama case dinta a hannunsa yake gaba Daya sbd Sanin Asalin matsalanta ita nata juyewan kan bana hauka bane daga alluran da JEEY yayi mata Wanda wata Daya kacal zatai ta saketa hakama yasan ba karamin mahimmanci ne da ita ba a gurin JEEY ba tinda ya zabi kawota anan ya ajiyeta dan kada kowa ya taba ta ga kuma wasu kudin gaske daya bayar a asibitin na tallafawa asibitin kawai duk da tsadan asibitin,
Wannan ne ya Saka ko file din Ameenatou Bai taba shiga hannun kowanne likita ba bare nurses bayanshi,
Babu Wanda yasan me file dinta ya kunsa sbd Babu wani bayanai sosai a file dinta bayan sunanta da sauran informations nata sai Dan taqaitaccen bayanin da Babu wani abin kamawa akan ciwonta,
Babban abin ma da kusan yake tsananin kiyayewa shine Babu kowane drugs datake Kai bayan na ciwon Kai saina yawan bacci da vitamins wannan ne ya Saka Sam Baya wasa da lamarinta Dan kada Wani likitan ya dorata akan wasu drugs ko alluran da zaa iya samun mummunan matsalan samar mata da ciwon haukan gaske.
Dr Adams da kansa ya Dora sister Ashley kulawa da Ameenatou tin daga wankanta da komai nata tareda tsaftanta da Bata tsananin lokaci da kulawanta,
Da farko itama Bata dauka mahimmancin Ameenatou din ba Saida taga irin ruwan kudin da Dr Adams da Siddeeq suke mata take ta nutsu tasan da gasken gaske Ameenatou din me mahimmancin ce.
Yanda take kulawa da ita tamkar ‘yar babyn da baa yarda da komai ya tabata ta fahimci ciwon Ameenatou din kaman ba kaman na sauran patients dinsu bane sbd lura da Babu magani ko wasu allurai Da Dr Adams yake mata hakama Babu Wanda file dinta ya taba shiga hannunsa bayan ita Kuma itama din Bata taba budewa ba sbd Dr Adams Daya Riga yayi mata bayanin Ameenatou ba kaman sauran patients dinsu bane iya abinda ya dorata Akai shi kadai yake buqatan ta tabbatarda Ameenatou din na karba.