AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

Fatmah ma kusan Tura abincin kawai takeyi Amma ganin Jamaal din ya sakar mata da jiki tareda cike mata Ciki taji Bata Wani Jin Yunwa.

Dad da uncle Ahmed tareda Mum Nur kuwa sakewa sukai sosai kaman Babu komai daya faru Suna fira Cikin kulawa da wayewa tareda Jamaal da Dr Aleena datake son Jan ARFAT a jiki tana kokarin feeding dinsa Kuma Basu nuna komai ba sbd nunawan zai iya sakawa Jamaal ko Dr Aleena din zargin Wani abin Dan haka dole Dr ya barsu Yana fuskewa batareda ya nuna komaiba hakama ga Dan mamakinsa Basu tambaya su waye iyayensa ba kaman yanda baa fada musu ba.

Babbah duk yanda yaso sakewa ya Danne abinda yake ji akan Jamaal da Dr Aleena kasawa yayi sai harare harari yakeyi akan dining din karshe hakura yayi Rabin Plate dinsa na brown beef rice dataji Nikakken nama da Carrots yaci yasha coconut water masu kyau da tsafta da sanyi da qamshi ya tashi ya bar dining din dadah ma ba Wani sosai taci ba tabar dining din bayan ta Dan Dade bayan tafiyar babbah din tukuna ta bisa.

Hafiz dayasan menene yake cin zuciyar babbah numfashi kadai ya sake Yana kallan AM data kallesa tana narke fuska ya gyada mata Kai alamar its okay.

Wani shegen murmushi me nutsuwa da rashin sauti Jamaal din ya sauke Yana dauke kallansa daga kan irin narkewan dayaga taiwa Hafiz a idonsa.

Ashley kuwa Jamaal din ta sata kalla tana ganin irin Mayen kallan dayake yiwa Am batareda kowa ya lura da hakan sbd yanayi Yana basarwa.

Jin Idanuwansa a jikinta yanayi Yi mata yawa Kuma taqi kallan ko inda yake dan haka ta zari tissue ta goge bakinta ta miqe tabar dining din tana yiwa Dr Aleena Saida safe tareda Dad dinta da hakan ya masa daidai sbd ya lura ko kallan inda Jamaal yake bataiba Dan haka ne ya sake sakewa hankalinsa kwance sbd am bazata lalata masa Shirin komaiba.

Tana barin dining din Kai tsaye tana fitowa main palon Mansion din hanyar bangaren su babbah take kokarin zuwa Ashley ta daidai lokacinda ta fito daga kofar palon qarama ba gefen flowers.

Dakatawa tayi tareda juyowa Ashley ta nufota zatai magana da ita sedai kafin ta iso Am Taga fitowansa Yana biyo bayan Ashley wadda tai kaman batasan dashi ba ta durkusa daukan wayarta data Fadi tana Cikin tahowar.

Tana durqushen daukan wayarta ya wuceta a natse Cikin takun kwanciyar hankali Yana kallan am din da Idanuwansa Cikin nata Idanuwan data dauke tana kame fuska sosai tareda juyawa zata ci gaba da tafiyarta tabar gurin.

Hannunta kawai taji ya kama tareda dawo da ita baya ya hade bayanta da kirjinsa ya mata wata kyakkyawar runguma sbd qamshinta tin dazun da kayan jikinta da suka juyar masa da Kai.

Cikin zafi take kokarin kwacewa sedai Bai Bata daman hakan ba saima juyo da ita da yayi Suna fuskantar juna ya kama fuskanta ya hada da tasa tareda hade goshinsu da hancinsa ya sakar mata Wani lafiyayyan numfashi me dumi a fuskanta ta shaqa Mai hade da qamshinsa daya sakata tsayawa cak tana kasa motsawa sbd numfashin nasa daya bugeta da Kuma hannuwansa datake Jin Yana zirawa bayanta ya mannota jikinsa take kirjinsu yayi kyakkyawar haduwan daya sakata dagowa ta Kalli fuskansa Shikuma wani irin feeling dayaji ya sakasa rufe Idanuwansa ya Budesu a fuskanta datake kallansa.

Fuskarsa ta zubawa Idanuwanta tana kallan wasu kamannin ARFAT dinta tasa fuskar sbd hancinsa ne kenan Arfat ya dauko da lips dasuke kaman red kaman pink tsanar fari.

Lips dinsa data zubawa idanuwa ya sakasa sake manneta jikinsa Cikin nutsuwa da sanyi yanason furta mata kalma me sanyi Amma bayason motsa lips Dan katse mata tinanin da duk takeyi akansu Dan haka Bata Ankara ba taji daukan lips din nasa akan lata lips din ya ziro harshensa ya lashi lips dinta da sukeda sauran zaqin madaran datasha me dumi Yana kallanta.

Wani irin tashi gashin jikinta sukai ta kasa motsawa sbd mutuwar tsayen datai ta dago Idanuwanta Cikin Wani mugun speed ta kallesa Bai zare harshensa daga lasar lips din wanda dumin harshensa da qamshin mint na Aesop cool breath ya kashe karfin duk wata gaba Dake jikinta ta kasa motsawa.

Harshensa ya zira zuwa Cikin bakin nata ahankali Yana Jin komai na duniya ya tsaya cak bayajin motsin komai bayajin hayaniyar komai.

Cikin karfin hali ta daga hannuwanta biyu zata turesa ya riqe hannuwan nata Yan qarasa Saka harshensa Cikin bakinta ya laso taste din dayake Cikin bakinta kaman Wani maye ya Ciro harshensa ya lashe abinda kafin ya Bude Idanuwansa da suka sauya ya zuba mata Yana sake kai bakinsa kan lips dinta ya zira harshensa Kai tsaye Cikin bakinta datake kokarin budewa zata fada masa maganar dayasan zata iya dagula lissafinsa Dan yasan ba alkhairi ce zata fada ba ya rufe bakinsa da nata Cikin sanyi da nutsuwa tareda yimata Wata kyakkyawar zuqan data sakata qanqame hannuwansa Dake riqe da fuskanta tana Neman zubewa a gurin ya rungumota jikinsa da kyau Yana Jin bugun da zuciyarta keyi daga kirjinta zuwa nasa sbd mannuwan da sukai.

Kasa cigaba yayi da kissing dinta ya saketa a hankali Yana qin kallan Idanuwanta sbd zai kasa iya riqe kansa kaman yanda yayi niya sbd kashesa Idanuwanta sukeyi Dan haka lips dinta kawai da suka dan sauya ya kalla tareda Saka yatsarsa daya ya shafasu a hankali tareda sakinta gaba dayanta itama qin dagowa tayi ta kallesa hakama ta kasa motsawa sbd bazata iya daga qafafunta da sukai mata nauyiba.

Fahimtar hakan ya Sakasa kama hannunta ya nufi inda tayi juyar zuwa da ita batareda shakkar babbah ya gansu ahakan ba ita Kuma bakin Rai Bata iya tafiyar da kanta shiyasa kaman makauniya ya jata har bakin kofar palonsu babbah kafin ya saketa batareda ya juyoba ya juya ya bar gurin.

Kasa shiga palon tayi Saida ta tsaya tsawon mintina Dan samun kanta kafin ta Bude kofar Kai tsaye ta shige jikinta har lokacin ba kwari.

Babbah dayake zaune Yana cika kaman zai fashe Yana ganinta wata ajiyar zuciya me qarfin gaske ya saki sbd ya fadawa am din inda familyn SEELAHs suka taho ta ringa qauracewa gurin ko ba a Nan suka taho ba duk inda zata hada dasu ta ringa kaucewa sbd baya kaunar abinda zai hadata dasu ko kadan.

Dan haka ne tin dazu yake jiran fitowarta daga bangaren gaba daya harsai sun wuce,
Har zuciyarsa ta fara kumbura da rashin ganinta sai yanzu daya ganta yaji zuciyarsa data kumbura ta fara sacewa.

Kasa zuwa gefensa tayi ta zauna kaman yanda ta saba sbd qamshin Jamaal din dataji Yana tashi a jikinta Kuma Kai tsaye babbah zai iya jinsa duk da baisan ko na waye ba Amma dai zai iya jinsa a jikin Jamaal din wataran sbd tasan waye babban nata.

Shikuwa acan Yana komawa Ashley tana Palo ita kadai da Arfat Saida Jamaal din ya shigo ya dubasa kafin tayi Saida safe dashi suka haye Sama Shikuma a fuske ya shigo Cikin nutsuwa da kamewansa lokacin Suna palon Dad Omar din Dan haka zaunawa yayi sukai sallama kafin suka fito Yana riqe da hannun Mum dinsa cikeda kulawa suka isa mota ya bude mata ta shiga ya rufe kafin ya zagaya ya shiga ya tada motar suka bar mansion din sbd shine da kansa ya tuqo motar siddeeq Yana gida Wani aikin yakeyi Mai Mahimmanci.

Sun isa gida Bai Wani tsaya komaiba yayiwa Mum din gudnight hug ya wuce sama.

Itama mum din batai firar dare sosai da sukeyiba da maman fadeela ba sbd ta Dan gaji Dan haka Saida safe kawai sukai ta wuce bedroom dinta itama.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected