AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
Dare baiyi sosai ba ya janyeta suka tafi sbd sanyin da bayason ya shigeta su kuwa su siddeeq kaman Wanda basa gudun sanyin basu dawoba sai dare sosai lokacin ta Dade da bacci a jikinsa Yana kallanta da Idanuwansa da suke buguwa da ita ganinta kadai.
Sai daga baya Shima yayi baccin Yana shaqar numfashinta Mai hade da qamshinta.
Kwanaki biyu ta sake dauka ta warke sosai tafara Shirin Taron dayake gabanta wanda zaayi kwana biyu masu zuwa Dan haka ne ma ta sake sakewa duk da jinta takeyi Saban da rayuwarta ta bayan kafin zamanta mace a karo na biyu.
Guduwa tayi dakinsu tabar dakinsa sbd haryanzu kunyarsa datake ji Dan ta kasa yadda Idanuwansa da nata haryanzu su sake haduwa duk tsawon kwanakin.
Designers kusan uku ne aka daukan mata wanda zasu hada mata rigar da zata Saka ranar Taron duk da ba wata me ado takeso ba simple but elegant and expensive zaa hada Dan haka aka taho daukan measurements dinta wanda da daddare ne suka taho zasu fara aikin a daren idan sun tafi.
Sai datai wanka ta Saka wata straight doguwar Priom’E riga black da Babu inda Bata lafe a jikinta ba ta kwanta sbd material din akwai rubber jikinsa sosai hakama ba nauyi sai laushi da tsada.
Ta fito daga bedroom sanyeda bedroom slippers masu laushi da gashi me laushi dakyau ajiki qamshinta kadai designer din data taho ta shaqa ta dago tana mata kallan daya Saka AM din kallanta itama a natse duk da waya takeyi.
Numfashi Chinese matar ta sauke tana tabbatarda yanzu ne tasan da waye zatai Aiki sbd Bata Aiki da wanda ba in dollars zasu biyata sbd qamshin am din kadai ya tabbatar mata da hakan sbd tsadan turarenta sai wanda suke Cikin inuwar kudin gaske suke iya amfani dashi.
Suna farawa Cikin kulawa da burgewa da kwarewa take daukan measurements din Akai knocking kofar dakin wanda ya Saka Ashely nufar kofar Kai tsaye ta Bude.
Tsaye yake bakin kofar sanyeda Off-white Reiss wears da suka nutsu a jikinsa haskensa kadai da kwarjinsa ya Saka haryanzu Ashely bata iya masa kallan Ido da Ido sbd cike mata Ido dayake me tsanani.
Qamshinsa ne ya shigo Cikin dakin lokacinda Ashley ta basa hanyar shigowa Suna gaisawa a taqaice sbd yanzu baya iya doguwan magana.
Gabaki dayan maaikatan Dake dakin juyowa sukai suka kallesa tareda sauke Idanuwansu cikeda girmamawa sbd kwarjininsa da qamshinsa daya cike palon.
Akan am data qi dagowa ta kallesa ya saukar da Idanuwansa bayan ya amsa gaisawansu
Tanajin Idanuwansa akanta Dan haka taqi dagowa taci gaba da wayar datakeyi da Arfat.
Designer din ya kalla Yana sauraran bayaninta na bill data hada wanda ya sanar da ita ta turawa siddeeq bill din zai Saka musu kudin a ayanzu.
Sai alokacin am ta Dan juyo ta kallesa tana miqewa tsaye sbd cigaba da daukan measurements din.
Zare hannuwansa yayi daga aljihun wandonsa Yana kallan lafaffen Cikinta da rigar jikinta take a lafe kaman fata,
Mayar da Idanuwansa kan kirjinta yayi da rigar ta sake lafewa Akai.
Hannu ya miqa yace a basa tape din zai dauki measurements din da kansa.
Kallansa sukai su daka harda ita Ameeenatou din tana kashe wayar hannunta.
Kallo daya ya juyo yayiwa me daukan measurement din ta Dora masa tape din a hannunsa tana janyewa daga gaban Ameeenatou din.
Ashley ce tafara yin gaba sukuwa basuda niyar fita sbd Basu dauki hakan wata damuwa ba Saida suka ga ya Saka tape din yana kallan fuskanta da Wani irin sanyi da nutsuwa ya zagayo qugunta dashi ya janyota ta matsosa sosai har kirjinsu na haduwa ya sake fizgota da tape din suka qarasa hadewa sosai Yana kallanta.
Ganin hakan suka hada kayansu suka fice sbd daman kusan angama Dan haka zasu karba daga gurinsa daga baya.
Suna ficewa gabaki dayansu Ashley ta rufe dakin ta sauka rakasu qasa.
Bayan ficewan kowa dagowa tayi ta kallesa bayan Bai samu hakan ba duk kwanakin Dan haka yaji zuciyarsa tayi sanyi Cikin murya me Dadi da taushi yace
“Ya salamm, finally na samu kallo daga Halal Dina”
Share maganarsa tayi tana Bude bakin itama Cikin muryanta me Dadi da sanyi tace
“Ka koresu ne fa??
Hancinta ya kalla kafin ya kallo bakinta da yayi maganar tukuna ya mayar da Idanuwansa Cikin Idanuwanta yayi qasa da murya yace
“Menene a Ciki?
I tot nace I will be the one taking the measurement,
Akwai magana ne akan hakan???
##MAMUH*_Arewabooks@Mamuhgee_*
131
https://chat.whatsapp.com/IQ6XVJntkTj5FFJ66euAIR
Assalamu alaikum… Welcome all. Dalilin group din nan shine, muna so mu samu kasuwa da zaka tallata kayanka ka kuma siya kaya in sha Allah.
Akwai tsare tsaren da mukayi ga masu kananun business da kuma wadanda basu ma fara ba.
Ya zaki tallata kasuwar ki?
Wanne irin abu ne ya kamata ki fara saidawa da jari kadan?
Ya ake amfani da social media a samu kasuwa? Da sauran su
Zamu gayyato wasu daga cikin masana akan harkar wanda suyi mana bayanin yaya sukayi? Kalubale da sauran su.
Bayan nan akwai wanda za koya mana business ga wandanda ke da shaawar farawa.
Daga karshe wanda akayi verifying business din su zasu samu membership da zasu dinga tallata kayan su, zamuyi musu business logo da flyer idan basu da shi, sannan zamu tayasu tallata kayan su da sauran su.
Idan kina bukatar register din kasuwancin ki, ki samu slot din farko farko sai kiyi ma daya daga cikin admins din magana.
*************
Dagowa tayi tai masa Wani kallo da fararen Idanuwanta zatai magana Jin hannunsa Cikin wuyanta yayi mata wata irin shafa ya sakata fasawa tana kalla sauya kallanta garesu zuwa me Sirki da kaman harara.
Wani Mayen murmushi ya sake kallan Yana tsananin burgesa ya sake shafa gefen fuskan Yana cewa
“Ina buqatan wannan kallan again”
“Wane kallan?? Ta tambaya tana Dora hannunta akan hannunsa dayake yawo Cikin wuyanta zuwa kirjinta da Wani irin salon Dake Neman sakar mata zafin jiki Dan dakatar dashi.
Hannunta data Dora akan nasa din tsayar dashi yakai bakinsa yayi kissing Cikin sanyi tareda aika mata Wani kallo bayan ya dago yana juyar da ita ya rungumota ta baya Yana cewa
“Measurements naki Babu wanda bansaniba do you know that???
Girgixa Kai tayi tana cewa
“Tayaya??
Zuro kansa yayi wuyanta yayi kissing bayan wuyanta da gefen wuyan tukuna Dora bakinsa a fatar kunnenta yayi kissing Shima kafin yace
“Tayaya??
Like seriously¿
Are you really asking me??
Shiru tayi sbd kunya tana Dan juyowa da fuskanta suka Kalli juna Ya juyota gaba daya Yana daukanata ya zaunar a console ya shige tsakiyar kafafunta ya tsaya Yana mata rumfa da kansa Yana kama hannunta ya zagayo qugunsa dasu Yana rankwafowa ya dora goshinsa a nata ya hade Yana Dora hannuwansa akan jikinta Yana binta da wata irin shafa step by step Yana tabbatarda measurements dinta daya sani tin ba yanzu ba.
Measurements din yake dauka Amma yanda yake shafarta din ta tabbatarda ba gigita yake neman Yi Dan haka ta rintse Idanuwanta tana Danne duk abinda yake Yi din harya gama ya dawo kan kirjinta wanda ya zame kafadar wuyan rigar daya ahankali Yana kallan fuskanta kafin ya Maida kallansa kan lafiyayyar farar tafarta data bayyana tana daukan Idanuwansa.
Lips dinsa yakai yayi kissing kafadar Yana shaqo qamshinta a gurin da alama turarenta ya sauka gurin sosai gurin shafawa.
Qamshinta shine fitinar datake fitinar da zaman lafiyansa Dan haka take yaji ya bugu ya Saka cusa kansa gurin Yana Jan qamshin tareda Bude Baki yace