AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE
“Stop”
Shima Cikin muryan datafi tata yin qasa yace
“Ameeenatouuuuh,
My Halal,
My crazy baby,
I love you,I love you,I love you,I Love you Ameeenatou Omar Jaden,
I Love you Ameeenatou Nuhu Babbah,
Je t’aime AM,te amor demasiado Am jden,Ina sonki….
Sake Saka bakinsa yayi Cikin nata sbd zuciyarsa kaman zata fashe da irin son dayake Jin Yana mata,
Bai taba tinanin zaiso mace irin yanda yake ji a ynzunba.
Qanqameta yayi Yana Jin kaman zai hanata fita daga jikinsa har abada sbd shikam bayajin zai irin siffanta abinda yake ji a zuciya da jinin jikinsa.
Kalamansa duk yanda take tinanin tanada sauran kuzari Saida suka kakkarya mata shi sbd Bata tana jinsu dan kowa bai taba fada mata su ba rayuwarta,
Haroon yasota kaman zai mutu akanta Amma Batajin ya taba Bude Baki ya fada mata wannan kalaman a jere hakan sbd soyayyar da yayi mata kaman soyayya ce da yake kaman zautuwa akanta Dan haka Bai taba samun nutsuwan fada mata su a jere ba shiyasa a yanzu taji kalaman sun daketa,
Da gaske Ashely takeyi Jamaal ne wanda tafara Gani a rayuwarta ba Jamaal ba kaman yanda tace date din data fada Jamaal ne a gurin lokacin ba Haroon,
Da gaske Jamaal uban Arfat dinta ne tafara Gani??
Sake mutuwa jikinta yayi kanta ya tsaya daga tinanin komai bayan rintse Idanuwanta datai tanajin yanda bakinsu yake hade har lokacin Yana kissing dinta Cikin Wani irin sanyi da fitinannen yanayin dayake sake rikitar da tinaninta.
Wuyanta yayi wata shegiyar shafa Yana Maida bakinsa wuyan ya Dora lips dinsa yayi kissing dinsa Yana gangaro da kansa kan kirjinta dayake kalla kafin ya Bude gaban rigar ahankali fatar kirjinta Mai tsananin haske da lafiya ta fara bayyana ta dago hannuwanta daqyar ta Dora akan hannunsa batareda ta dago ta kallesaba sbd navy blue kyakkyawar bra dinta data fara bayyana akan Idanuwansa.
Shi kansa dakatawa yayi ya kasa dago Idanuwansa sbd bayason Taga yanayinsu hakama idan yaci gaban komai zai iya rikicewa Dan haka ya dakata tareda kwantar da kansa akan kirjinta ya rufe Idanuwanta tareda rungumeta Yana ambatar sunanta Cikin Wani qanqantaccen sauti batareda yace komaiba.
Shiru sukai a hakan ita Kanta batada kuzarin kwacewa a hakan har tsawon mintina kafin ta motsa ahankali tareda janye jikinta ta miqe tsaye Shima miqewan yayi ya kalleta tareda riqe hannunta ya dagosu a hankali yayi kissing kafin yace
“Zanzo anjima idan Baki fito dinner ba ki shirya ganina har bedroom dinki okay¿
Idanuwanta ta dago ta zuba masa
Ya daga mata girarsa daya alaman he’s damn serious.
Sanar da ita yayi zaiyi tafiya a goben Bata kallesa ba ta juya tana barin gurin batareda tace komaiba Shima Bai damu ba ya Kalli agogon diamond din dayake hannunsa na BottegaV ya matso Cikin nutsuwa yakaiwa gefen fuskanta kiss me sanyi ya juya ya fice.
Kasa sauke numfashi tayi bayan fitarsa har sai bayan mintina tukuna ta sauke sanyayyan numfashi tareda silalewa ta zauna a couch Cikin sanyi sbd gajiyanta ma gabaki daya ta Nema ta rasa.
Hafiz yasan JAMAAL SEELAH na Cikin kamfanin nasu kaman yanda Fatmah ma tasan Yana Ciki sbd dukkaninsu sunsan shi kadaine me motar da suka Gani a harabar hakama Hafiz akan idonsa Jamaal din ya fito mota ya shigo Kuma yasan Yana office din am Dan haka koda babbah ya kirasa akan Yanata Kiran Ameeenatou Bata dauka ba ya sanar dashi har lokacin tana Cikin meeting kawai.
Sai 5 ta iso gida Dan haka wanka tayi ta huta Yanda ya kamata kafin ta sauko sukai gurin dadah Dad dinta ma bayanan tareda uncle Ahmed.
Acan sukai magrib tana tsakiyar iyayenta tana musu shagwaban tafiyan da zatai tareda Ashely zasu tafi Dan haka hankalin babbah da kwanta da tafiyar hakama Dad dinta Yana sane yabarta suyi tafiyan tareda Ashley sbd tsaro.
Saida sukai ishai suka halarta cin abincin dare lokacin tini aka cike dining din da abinci marasa nauyi sbd basa cin abinci me nauyi ko kadan da dare,tin babbah Basu Saba ba harsun Saba Suma yanzu duka basa cin abinci me nauyi ko kadan.
Rabon data sauko dinner tareda su ta kwana biyu Amma yanzu sbd tafiyan da zatai goben itama ta zabi saukowa taci abinci a Cikin family.
Sanyeda dogon pencil jeans black da off-white Fendi blouse ta sauko sai kanta sanye da hular da Bata Wani kama kanta sosai ha Dan Bata Saka wadda ya matse mata Kai Sam.
Arfat yai da wuri yayi bacci Dan haka Ashley ta Riga ta shiryasa yai Nisa a bacci.
Tana gama saukowa taji Dad dinta ya kira Jamaal din Suna maganar Bai shigoba.
Zaunawa tayi gefen Dad din tana gaida Mum Nur Cikin yar shagwabanta hakama Didi.
Cikeda kulawa Mum Nur ta fara biye mata tana cewa
“My baby zanyi Mum Nur zatai missing naki fa”
Fatmah datake gurin zaune dauke Kai tayi tana ci gaba da duba wayarta Dan itama tafiyan takeson Yi zuwa Paris tareda Hafiz sbd ta sake kwana biyu kanta ya sake sbd tana buqatan shaqar iska inda Babu am.
Ko fara cin abincin basuyiba qamshin JAMAAL SEELAH ya tinkarosu take Fatmah ta dago a natse ta zubawa inda yake doso su Ido zuciyarta na narkewa.
Ashley ma kallo daya tayi masa ta dauke Idanuwanta tana ajiye ruwan sanyin data dauko daga fridge akan dining.
Babbah ma amsa gaisawansa kawai yayi batareda y dago ya Kallesa ba.
Dad Omar dinsa kuwa rungume juna sukai kafin ya zauna dayan gefen nasa sbd tareda shi zasuyi dinner din.
Mum Nur sun gaisa ta tambayi Dr Aleena
Hakama didi sun gaisa uncle Ahmed ma rumgumesa yayi.
Fatmah Cikin murya me nutsuwa da aji ta gaidasa sedai kasancewan ya fita gogewa a wayewa da iya fuskewa ko inda take Bai kallaba bare bawa kunnuwansa daman jinta ya dago Idanuwansa ya jefawa am Dake zaune Bata nuna alaman tasan da zuwansa ba itama.
Murmushi me nutsuwa da basarwa ya sake Yana gaisawa da Ashley itama wadda ta amsa masa a sake ba alaman akwai kusanci sosai a tsakaninsu wanda hakan ya sake yiwa babbah Dadi ya ji y sake samun nutsuwa.
Tuna salad da white garlic roasted chicken vegetables da roasted potatoes ne da akai garnishing da butternuts Ashley ta zuba masa bayan ta zubawa kowa abinda tasan Yanaci kowa ya bita da thank you Banda uncle Ahmed daya dago Idanuwansa ya kalleta lokacinda ta tsaya gefensa tana zuba masa qamshinta me Sanyi ya shiga hancinta itama kallansa Amma tayi sbd Jin Idanuwansa akanta sedai Bata iya kallan Idanuwansa ba ta dauke Kai tana barin gefensa
Cikin nutsuwa da kamewa ya furta mata thank you.
Zaunawa tayi suka fara cin abincin Babu me magana
AM kasa sakewa tayi ta Dan kame fuskanta sosai sbd Jin galabaitar Idanuwansa dake yawo akanta.
##MAMUH*_Arewabooks@Mamuhgee_*
125
Bata ci Wani abinci ba sbd hakan
Kawai Sudan kissra da gizzard sauce taci Tasha juice kadan ta goge Baki ta tashi tabar dining din.
Tana fitowa txt ya shigo wayarta tana duba “goodnight wifey, and see you my Halal” kadai Taga ya rubuto Dan haka ta dakata tareda juyowa ahankali ta Kalli kofar dining room din tana Jin Wani Abu me kaman Taga fuskansa Dan fahimtar sakonsa da kyau.
Kaman ya Sani sai ganinsa tayi ya fito dining room din
Da sauri tana hadawa da gudu tayi hanyar sama Shikuma dayake waya ya fito dauka babbah Kuma biyosa yayi sbd tsaro Dan haka baima San da babbah dinba saida ya daga wayar Yana kokarin ficewa yaga babban Yana zaune a palon.