AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

AMEENATOU BOOK1&2 CMPLT BY MAMUHGEE

Yau itama daurewa tayi tabi su Ashley data takurata suka ce spa akai musu gyaran daya Saka fuskanta Wani glowing kaman Wanda zatayi Sabon aure,
da daddare suka fita Wani tsadaddiyar restaurant dake Venetian Macau.

Lafiyayyan abinci sukaci itada Ashley da James sedai ita Bata Wani ci abincin ba sbd ba cimarta bane tadai Sha garlic porridge dinsu sbd maganin sanyin qasar ne gashi sanyin yanason Dan tabata sbd yawon datasha farkon zuwan nasu.

Sai dare sosai suka dawo
Ashley ce tafara wanka tana fitowa ta shirya ta wuce balcony Dan amsa wayarta.

Ita Kuma wankan ta shiga ta jima sosai kafin ta fito daure da towel qarami tana zare hulan wankan kanta ta jefa a laundry Dake toilet din ta fito tana Saka slippers din yawon daki ta tsaya gaban mirror ta goge jikinta.

Mai Tai shafa sama sama kafin ta shafa turare mara karfi me sanyin qamshi.

Kayanta ta juya zata nufa ta Saka taji qamshin daya sakata dakatawa daga inda yake niyar nufa.

Sake shigarta qamshin yakeyi Dan haka ta nufo kofar fitowa dakin datake Bude ta Sako kanta palon tana Bude Baki Cikin sanyi tace

“Ashley…..”

Tsayawa maganarta tayi ganin wanda yake zaune a sofa Ya juyo Yana zuba mata Idanuwansa gaba daya Yana mata Wani lafiyayyan kallo Yana jingina bayansa a hankali jikin kujaran dayake Kai tareda folding hannuwansa a natse.
#MAMUH*_Arewabooks@Mamuhgee_*
128
Zuba masa Idanuwanta tayi tana kallan mugun sauyin da yayi wanda ta fara fahimtar duk ka kwana biyu batareda ka gansa ba Saiya sauya Maka musamman daga kasar daya fito sanyine zalla yake cikinsa Dan haka haryayi tafiyar yayo Nan Rana Bata sauka jikinsa ba Dan haka sauyinsa yake a bayyane Cikin Wani lafiyayyan Hutu da koyaushe yake nunawa a jikinsa yake kallanta yana Jin gabaki daya jikinsa na mutuwa da ganinta kadai.

Fararen cinyoyinta sake bayyane ya saukar da Idanuwansa Yana musu Wani kallo kafin yayo sama da Idanuwansa ya Kalli wuyanta zuwa kirjinta Dake daure da towel din kalarsa tayi kala daya da fatar jikinta sake daukan Idanuwansa.

Mamakine da kasa gasgatawa ya sakata kasa motsawa tana kallansa Saida ya motsa ya miqe ahankali Yana dosota tayi saurin juyawa ta Kalli gurin balcony datasan Ashley na gurin Kila Taga Bata ganta ba da sauri tayi baya tana Bude Baki zata kira sunan Ashley da Dan sautin dayafi na farko sedai isowansa gabanta tareda riqo qugunta ya janyota gabansa har Saida kirjinta ya hadu da nasa ya jefe ta da Wani kallo jikinsa na mutuwa gabaki dayansa da qamshinta dayake shiga hancinsa Yana.

Zamewa tayi daga jikinsa tana yin baya batareda ya saki qugunta daya riqe da hannuwansa Yana kallanta har lokacin Saida yaga taqi yadda ta tsaya ya Bude Baki Baki a kasalance yace

“How have you been my Halal?
Did you miss you me??
Ni nayi missing naki shiyasa na biyoki coz bazan iya tafiya batareda Nazo naga wifey na ba”

Matsota yayi jikinsa sosai Yana sake hade kirjinsu guri daya Yana kallan fuskanta ya dago hannunsa daya Yana shafa fatar wuyanta dayake daukan hankalinsa yayi kasa sosai da murya Yana cewa

“Uhmmm??
Bazaki Bude bakin ba yau ko baqan maganar inason ji sbd naji muryan Ameeenatun Jamaal,
Menene ma sunan da babbah yake cewa?ammmm…budurwan Babbah right??
Yau muryan budurwan Jamaal nakeson ji Bata babbah ba
Energy nake buqatan samu daga muryan…” Ya qarasa Yana Kai fuskansa ya Saka cikin wuyanta Yana shaqar numfashin da qamshinta Cikin nutsuwa da Wani energy din dayake samu kuwa da gaske.

Turesa ta daga hannu zatayi ya riqe hannun da hannunsa daya Yana Dora hannun kan kirjinsa sautin zuciyarsa Yana lumshe Idanuwansa sbd Dora hancinsa daidai inda ta shafa turarenta a wuyanta sbd Wani caji da energy dayaji Yana samu.

Bakinsa ya Dora a kunnenta lips dinsa suka shafi fatar kunnenta ya sakar mata numfashinsa me dumi da qamshinsa da sauti me cakewa yace

“JAMAAL na son AMEEENATOUN ASHLEY”

Bude Idanuwanta tayi ahankali sbd Jin abinda ya fada wanda yake hade da tsokana Dan tasan itace take fadan hakan lokacin datake a juye tinda ta Gani Kuma Ashley ta fada mata.

Bude Baki tayi Cikin karfin hali sbd hannuwansa Dake yawo a wuyanta Yana mata shafar datake sakata Jin Wani sanyi Yana buso mata daga balcony zuwa Cikin palon.

Da qanqantaccen sauti tace

“Ameeenatou yanzu Bata son Jamaal…… Mannata daya sake Yi kirjinsa da karfi suna mannuwa sosai tareda Saka harshensa ya lasa lips dinta ya Saka zancenta katsewa tana dago Idanuwanta ta masa wani kallan daya Saka duka hakurinsa tsiyayewa ya mata Wani kallan Yana cewa

“Kisa zakiyi a Macau???

Maganar ta sake sakata dagowa tai masa Wani kallan daya sake kashesa Yana zagayeta da hannunsa daya sosai Yana kamo fuskanta da dayan ya hade fuskarsu guri daya Yana goga hancinsa da nata Cikin kokarin riqe kansa da abinda yake ji sbd bazai taba yimata dole ba zai bita ahankali har saita amshesa.

Yanda yake goga hancinsa da nata ya sakata sake Bude Baki batareda ta saniba ta sake maimaita masa abinda ta fada.

Bude Idanuwansa yayi ya Kalli bakin da yayi maganar kafin Cikin sautin daya tayar da duka tsigar jikinta a Cikin kunnenta ya furta mata

“JAMAAL ya Dade da sanin sirrin zuciyar Ameeenatou tin Bata Cikin kanta….

Yana gama fada ya Dora bakinsa akan nata ya kama lips dinta yayi musu wata lafiyayyan sanyayyan tsotsa kafin ya saki ya Saka harshensa Cikin bakinta y kamo nata harshensa Yana fara mata wata tsotsan data sakata qanqamesa tana Jin zuciyarta na Neman dago mata abinda take dannewa gameda Asalin son datake masa Tim na farko sbd taqi yaddawarwa kanta shine wanda asalin wanda zuciyarta tafara Gani da so ba Haroon ba.

Yanda yake bata Wani asalin French kiss Yana zagayeta da hannuwansa tareda mannota jikinsa sosai Yana Jin kirjinta Suna tokale kirjinsa Suna Neman rabasa da numfashinsa.

Daukanta yayi cak tareda dorata akan wata luxury console Dake gurin ya zaunar da ita har Lokacin bakinsa Yana Cikin nata Yana mata abinda ya rikitar da zuciyarta gabaki daya tana kasa tinanin komai bayan na ranar data fara ganinsa da abinda take ji akansa.

Towel dinta ya Dora hannu Akai ya warware tayi saurin dafewa sbd babu komai jikinta.

Daqyar ya Bude Idanuwansa da sauka sauya sosai yayi mata Wani fitinannen kallo itama Bude Idanuwanta tayi Amma ta kasa kallansa sedai zuciyarta Dake bugawa da karfi.

Da Wani shakakken sautin daya sakata rintse ido ahankali ya furta

“Ameeenatouhh…..

Mutuwa hannuwanta da duka gabban jikinta sukai wanda ya basa Damar janye hannunta Yana janye towel din zuwa qugunta
Take numfashinsa yayi daukewan wucin gadin abinda jajayen Idanuwansa suka sauka Akai.

Rungumeta yayi ahankali tareda qanqameta jikinsa Yana kokarin Hana numfashinsa barin kirjinsa sbd abinda yakejin Yana Neman Faso zuciyarsa.

Ita Kanta numfashin nata Neman daukewa yakeyi musamman daya dagota ya kansa a tsakiyar kirjinta Yana sauke Wani irin numfashi me tada gashin jiki Yana mata wata irin shafa da salon daya kusan sumar da ita take tafara Neman guduwa sbd kanta bazai dauki abinda takeji ba.

Bai iya sakinta ba Wani shegen salo yakeyi a kirjinta dayake Neman kunce masa duka notikan Kai Dan haka ya Maida bakinsa Cikin nata sbd su samu numfashinsu da hankalinsu ya dawo daidai sbd bugun zuciyarta dayaji Yana haurawa a amtsayinsa na likita yasan tana buqatan sassaucin bugun Dan haka yafara mata sanyayyan tsotsa Yana sake shigarda ita jikinsa sosai.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177 178 179 180 181 182 183 184 185 186 187 188 189 190 191 192 193 194 195 196 197 198 199 200 201 202 203 204 205 206 207 208 209 210 211 212 213 214 215 216 217Next page

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button

Adblock Detected

Ad Blocker Detected